Sashe 24
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali a natse ta sauko zuwa farfajiyar gidan ta hau tafiyar ta ita ka
ai tana dube dube,duk idanun su Ammy da Hajja na kan ta daga windown sama suna monitoring
in ta dan kar wani abu ya faru da ita..
A haka har ta
ace masu dan ta zaga wani sashen da basu san hanyar da ta bi ba..
A zagayen nata ne ta isa wani sashe da bata san ko na waye ba da kamar ta wuce sai ta dawo ta bu
e ta shiga ciki..
Da shigar ta idanun ta yayi mugun gani dan kuwa Hamida ce sanye da kananan kaya tana magiyar Khalid ya mi
o mata abin rufe jikin ta da ya
auke shi kuma yana daga nesa babu kaya a jikin sa yana mata wasa da abin rufan yana mata dariya...
Silently ta koma da baya ta turo masu
ofar sashen tana danne abin da ya fara ziyartar zuciyar ta tana
arin nemar hanyar komawa inda ta fito.
yar ta samo hanya ta nufi sashen Ammy,da shigar ta bata tsaya ko ina ba sai cikin bedroom
in Ammyn ta kwanta akan gado sai hawaye shar shar tana nadamar bin shawarar da zuciyar ta ya bata akan komawa ta shiga sashen da bata san zai
ata mata rana ba..
Kuka tayi sosai sannan ta nemo wayar ta ta kira layin Meena wacce tun ranar bikin ita da yayan ta Ameed suka koma gida basu sami damar ganawa ba..
Ringing ka
an Meena ta
aga suka gaisa ta ji kamar ta fallasa zuciyar ta ma Meena nan take ta bi shawarar ta hau zayyanewa Meena abin da Hamida ta biyo ta ta mata a kwanaki shida da suka wuce,nan dai Meena ta bata shawarwarin da ya kamata sannan suka yi sallama...
Kuma nemar layin wata aminiyar ta tayi cikin turawar
asar germany da suka yi karatu tare,sai dai bata sami damar yin kiran ba sakamakon shigowar da taji an yi cikin
akin nata.
ago kan ta tayi sai ta ga Khalid ne da Hamida a bayan sa cikin kwanciyar hankali kamar ita
in bata da wata damuwa a rayuwar ta abin mamaki twin sister
in ta blood
in ta..
Hankalin Khalid tashe ya nemi wuri kusa da fifi ya
an tsuguna yana
are mata kallon tausayi.
"Mufida ya jikin ki,ban sani ba sai yanzu Hajja ke sanar da ni da fatar kin sami lafiya"?kallon sa tayi sau
aya sai ta kawar da kan ta kawai alamar ba son ganin sa take ba bare amsa maganar sa..
Ya san dama da hakan dan har yau yana jin wani iri a zuciyar sa akan abin da ya faru a kwanakin nan ya san ba nan kusa zata gafarce sa ba amma hakan ba yana nufin zai karaya bane da nemar yafiyar ta ba..
Hamida dake kallon mijin nata yana nuna damuwar sa akan
ar uwar nata sai ta ji wani ba
in ciki ya ziyarci zuciyar ta ga
antar da kan sa da yayi yana tambayar ya lafiyar ta ga wula
anta sa da tayi abin sai yayi wa Hamida ciwo a rai..
Basu ankara ba ta
araso gab da mijin nata ta saka hannu ta ri
o nasa daga baya ta sauke idanun ta tar akan fifi,cikin calm tune kamar ran ta bai
aci ba ta ce
"Ya jikin ki
ar uwa ta da fatan kin sami lafiya,Allah ya
ara inganta ki da lafiya sis i really felt bad a lokacin da Hajja ta sanar da miji na abin na damu na so sorry gaisuwar mu ya zo a
urarren lokaci"!!
ago kai fifi tayi ta sauke a fuskar Hamida wacce itama ita take kallo..
Kallon kallo suka aikawa juna daga bisani kawar da kai Mufida tayi tana danne hawayen ta sai Hamida tayi murmushin da ita ta san manufar sa tana tashi ri
e da hannun mijin ta..
Kuma kallon fifi tayi fuskar ta
auke da murmushi ta san ko ba komai itama Mufidar na
anar kwatankwacin ra
i da zaman ka
aicin da ta taso ciki tun yarintar su har kawo yanzu..
"Allah ya
ara lafiya zan dawo in duba ki anjima for now ki
an sami hutu kin ji"?ta ida tana
age mata gira
aya sama..
Kamar ta ce da ita a'a bata bu
atar zuwan ta a karo na biyu amma sai tayi shiru dan maganar tata in ta fito toh kuka ne zai biyo baya..
Kan Khalid a
asa Hamida na ri
e da hannun sa suka fita daga
akin but kafin su
arasa fita sai da Hamida ta juyo ta kuma jefar fifi da wani irin kallon da Mufida ta kasa gane manufar sa..
Fitan su da mintuna biyu zuwa uku Ammy ta shigo tana tambayar yaushe ta shigo bata lura ba,kasa amsa Ammy tayi sai fa
awa jikin ta da tayi ta rungume ta tana ta sauke ajiyar zuciya dan hawayen da ta
i bari su sauko..
Kasa fahimtar ta Ammy tayi sai rungume ta itama suka kasance a haka har ta ji kamar fifin tayi bacci sai ta le
o fuskar ta ta ga idanun ta a rufe,shafa fuskar ta tayi sannan ta kwantar da ita ta fito tana admiring kyawun ta..
akin Hajja Ammy ta nufa tana labarta mata sauyin yanayin da ta gani tattare da fifi nan Hajja ta fara tunanin ko dai su Khalid sun mata wani abin da ya
aga mata hankali ne a dalilin basu permission
in ziyartar ta..
Sanar da Ammy tayi abin da ya faru nan hankali tashe Ammy ta ce
"Hajjaa me ya sa kika yi hakan"?kallon ta Hajja tayi cikin halin ko in kula ta ce
"Sun matsa min suna son sanin halin da take ciki musamman shi Khalid
in sai kawai na sanar da su inda take ban san haka abin zai juya ba"zama Ammy tayi next to Hajja tana girgiza kai
"Hajja sun
ata mata rai ajiyar zuciya ta rin
a yi ta kasa yin kukan bare ra
in zuciyar ta ya ragu bana son ran ta ya rin
aci haka Hajja please a kiyaye gaba"gya
a kai Hajja tayi because ta gano kuskuren ta..
Tun daga wannan rana Ammy ta
ara
aukar zafi da su Khalid iyakar ta da su amsa gaisuwar su amma abin da ya shafi sakin fuska sam basu samu daga gare ta ba
aramin damin khalid abin ke yi ba dan bai saba zama cikin fushin mahaifiyar sa ba sai dai matar sa na iya
arin ta wurin ganin ta
auke mai hankalin sa ga duk wa
annan matsalolin dake fuskantar su..
Kimanin watanni uku da faruwar wannan lamari amma babu abin da ya sauya hasalima abubuwa sabbi ke faruwa akai akai dan irin secret silent intimidations da Hamida ke yiwa fifi ya wuce tunanin
an adam kwata kwata ta sauya kamar ba Hamida ta da ba bata ragawa fifi ko ka
an amma duk wannan abin da ke gudana a iya tsakanin su hakan ke faruwa bata ta
a yarda Ammy ko Hajja ko mijin ta sun gane tana treating fifi very bad ba secretly bare daddyn su da ya
an jima da komawa germany sakamakon business
in sa..
Duk tsawon wannan lokaci da Hamida ta
auka tana threatening fifi dai dai da rana
aya fifi bata ta
aga kai ta kalle ta ba bare ta tankawa threats
in ita iyaka in ta zo ta mata wani lokacin sai ta rufe kan ta tayi kuka har sai ta ji sanyi a ran ta because mostly takan manta da tana da aure sai Hamida ta zo ta mata rashin kirkin ta ta tafi sannan take tunowa da auren nata,bata ta
a fa
awa Ammy ko Hajja ba duk da daddyn su kan kira ta akai akai dan jin ya lafiyar ta amma har su wayar su gama bata fa
a mai wani abin da Hamida ke mata dan ta
au hakan a matsayin nata
addarar rayuwar ne..
Some times Khalid kan so ya tubkare ta amma sam bata basa chance kallon sa ma bata
aga kai tayi sai dai in ya la
anci zata zo kusa da inda yake yayi targeting
in ta ita kuma ta lura sai ta sauya hanya,bata yarda wani abin ya shiga tsakanin su ba tun ranar da abin ya faru..
A halin yanzu da abubuwa suka saka fifi a gaba sai tayi tunanin
aukar shawarar
awar ta Meena dan kar tayi asarar rayuwar ta duba da yadda family
in ta ke
awainiya da farincikin ta sai take ganin kamar in ta yarda munanan maganganun Hamida suka yi tasiri a jikin ta toh tabbas zata asararwa family
in ta da kan ta..
Bata da wani option sama da ta
au shawarar Meena dan haka ta shirya sanar da Ammy
udirin ta kuma ta san Ammy ba zata hana ta ba dan ita ka
ai ta san irin ciwon da take ji a zuciyar ta a duk lokacin da Hamida ta zo ta mata magana son ran ta ta tafi...
#Mamuh*17*
Ammy na shigowa ta taso ta zo ta fa
a jikin ta tana murmushi,da murmushin itama Ammy ta tarbe ta tana mamakin farincikin ta na yau dan a kwanakin nan ba kasafai ta fiye sakin jiki tana dariya ko fara'a ba sai ya zama dole.
"Baby me ya faru na ga yau kamar annashuwa kike ji"!gya
awa Ammy kai tayi tana lumshe idanun ta har suka zauna kafin ta tafi straight to the point ta bayyana Ammy abinda take so..
"Ammy so nake in koma makaranta tunda zaman wurin
ayan yakan
an ishe ni ba dan bana jin da
in kasancewa tare da ku ba sai dan ina tunanin tunda ban da wani abin da nake yi a nan sai zaman gida kuma baki yarda in taya ki aiki,so please kar ki hana Ammy komawa ta makaranta zai kawo min cigaba a rayuwa ta fiye da da tunda kin ga bana komai kuma dama ina manta wasu abubuwan amma in na koma makaranta na maida hankali na sai in fito da sakamako mai kyau ko Ammy na"?tayi maganar tana da
a kwantar da kan ta a jikin Ammyn..