Sashe 62
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ammy da zata wuce
akin dan duba lfyr Hajja dake fama da ciwon kai sai ta ji ana kiran ta da murya mai nuna zumu
i..
Da sauri ta
arasa ta shiga
akin,dai dai fifi na tari mai
arfi kenan,da ganin haka sai Ammy tayi
asa tayi sujjada tana ma Allah godiya sannan ta taso a hnkl ta
araso ga fifi ta ri
o hannun ta cikin nata tana kallon ta..
Rasa abin fa
i Ammy tayi sai murmushi shi kuma already ya fito daga
akin ya sauko yana ta fa
in ai Khadija ta farka his wife is awake,she is back to life again...
Kafin a sani tuni gidan ya hargitse da hayani ana ta murnar farkawar fifi,bayan kimanin wasu awowi aka
an sarara a
akin dan kula da ita da Hamida ke son yi kamar wanka da gyaran jikin ta...
Bata sami damar tmbyr abinda ta haifa ba,tunda dai ta gana da
ar uwar ta sai ta ji duniyar ta mata da
i not as she expected kamar da irin mutuwa zata yi ba zata kuma ganin su ba...
Ranar Hamida ce ta kula da ita ta bata abinci sannan ta je ta kar
o Maheer daga hannun Saheeb ta kawo ma fifi,sai daga baya su Ammy suka shigo
akin tare da Saheeb dake ta kallon ta kamar zai ha
iye ta tsabar kewar ta da
aunar sa da suka kasa barin zuciyar sa yayi sa
at...
Kallon babyn tayi ta yi tana mamakin wai ita ta haife sa kuma take ri
e da shi as his mother,me kuma zata nema a wurim ubangijin ta sama da gode mai da wannan baiwa da ya mata,dan baiwa ce,a lkcn da bata yi tunani ba bata yi tsammani ba sai gashi ta kasance tare da ahalin ta da
an da ta haifa da kan ta...
Har dare Hamida bata bar
ar uwar ta ba sai da Khalid ya ja ra'ayin ta akan ta
an bar Saheeb ya gana da matar sa shima tunda tun bayan farkawar ta bai wani sami sararin zama tare da ita ba sakamakon cika da aka yi a
akin..
A lkcn itama tayi zurfin tunani sai ta ce ma fifi ta kawo babyn su tafi sai ta ce mata za a maido mata da babyn so take ta kuma kallon babyn kuma..
Da fara'a shimfi
e saman fuskar Hamida ta fita ta bar
akin while fifi ta
urawa babyn ido tana ta kallon sa tana admiring babyn...
Tana haka sai Saheeb ya shigo bakin sa
auke da sallama sai ta amsa tana kallon sa..
arasowa yayi ya zauna kusa da ita suka
urawa babyn ido sai suka yi murmushi a lkcn
aya,ce mata yayi
"Welcome back mon amour"!kallon sa tayi tana mai gya
a mai kai kawai..
Daga haka suka cigaba da kallon
an har dai bacci ya fara
aukar ta tana rungume da Maheer,dabara Saheeb yayi ya gyara mata kwanciya bayan ya
auke babyn daga jikin ta..
Shima kwanciyar yayi kusa da ita sai
an space da ya bayar ka
an inda ya shimfi
e babyn a tsakiyar su ya
ura mai ido yana ta kallon sa har shima baccin ya
auke sa..
Sai a washegari fifi ke sanin rasuwar Muhibba ai kuwa ta mata addu'a sosai da fatar samin rahamar ubangiji a nan kuma aka sanar da ita sunan
an ta sai ta ce sunan ya mata da
i kuma bata bu
atar sauyawa babyn suna daga wanda mahaifin sa ya saka masa..
A cikin kwanakin aka rin
a taimaka mata tana doguwar tafiya har jikin ta ya warware gaba
aya ta fara shayar da
an ta da kan ta in ta gama ta aika ma Hamida da babyn..
A haka rayuwar gidan ya cigaba da tafiya cikin fahimta da kula da sanin ya kamata..
Ba a cire rai ba,itama Hamida ana mata addu'ar samin nata
an in da rai da rabo..
*****
_5 months later_
Abubuwa da dama sun wanzu cikin wa
annan watannin kama daga ha
a daddyn su Fifi da Dr Fatima Yonas da su fifin suka yi dan su zama ma'aurata wanda dama dreams
in fifi kenan har ta bar wasiyar in ta mutu toh Hamida ta taimaka mata ta cika mata wannan buri nata,as she is still alive,sai ita da Hamida suka
aukaka mgnr har dai su Ammy suka ga dacewar hakan su ma..
Abu dai kamar wasa mutuntakar dake tsakanin daddyn su fifi da Dr Fatima ya
aukaka ya dawo babba,dan presently batun bikin su ake yi wanda ya rage nan da sati ka
an..
A can fannin Dr Fatima kuwa da
an ta biyu,bata da matsala ko damuwa da auren dan sun bata support
in su 100% as daddyn su fifi is a nice man Throughout his stay a
asar tare da su...
Maheer ya fara wayo kuma yanzu ne Allah ya azurta Hamida da Khalid da
aruwa dan she is 4 months pregnant,lbrn da ya ma kaf ahalin da
i,dan sun fara yawa kamar yadda suke buri..
Saheeb dai dama jira yake komai yayi settling na bikin uncle
in nasa sai ya
au matar sa su koma South Africa tare in ya so sai su rin
a zuwa visit ko vacation a nan Nigeria tunda a can yake aiki..
Bayan komai ya kammalu suka shirya dan tafiya,sosai fifi da Hamida suka yi kuka kamar sun rabu kenan na har abada,dan kuwa irin sha
uwa da kusancin da suke yi a yanzu,ko zaman su na da da suka yi suna
an mata,basu ta
a yin sa ba,lokuta da dama ba Saheeb ba har Khalid yakan ji mamakin irin
arfin kusancin su sai dai in ya tuna
arfin jini ya fi gaban wasa sai ya share..
A haka rayuwa ta basu second chance suka fuskanci juna tsakanin su da kuma tsakanin su da iyayen su,a yanzu ne suke zaman so da
auna da fahimtar juna fiye da da da aka sami tangar
a as result of ignorance da negligence
in su wanda basu fatar ko a wani gidan ne haka ya faru dan babbar illah ce su sun gani da idanun su..
After alk d luv and care da suka rin
a nunawa Mufida har ya ma Hamida illah a zuciya ta so kauce hanya a
arshe Allah bai dubi halin da suka jefa Hamidar a ciki ba ya saka
aunar Mufida a zuciyar ta bayan so many attempt to get rid of Mufida..
Wannan shine clear definition na
auna da ake kiran sa da jini,dan
auna a jini yake ba kamar so ba da a baki ake fa
an sa ba wataran yana iya gushewa..
****
Bayan wasu shekaru kamar biyar a rayuwar su fifi,Allah ya azurta Hamida da
a biyu na farkon itace mai sunan fifi na biyun kuma mai sunan daddyn su Khalid marigayi,while fifi kuma tun bayan Abdulrahman bata kuma haihuwa ba sai bayan shekaru uku inda ta haihu still through surgery kafin ma ranar haihuwar dan lfyr ta da na babyn,a wannan karon sai Allah ya bata
an biyu mata
aya ta ci sunan Ammy suna kiran ta da mami,
ayar kuma sunan Hamida suna kiran ta Rayhan...
Tsakanin fifi da Nigeria shine ziyara dan tun bayan bikin dadyn su da Dr Fatima da ta zo,bata kuma zuwa ta jima ba sai dai ta zo ta
an yi kwanaki ita da Saheeb su koma..
Akwai sha
uwa a tsakanin
an su wanda hakan ya masu da
i dan basu so rashin
aunar da ta so ta samo asali a nasu rayuwar ta faru a tsakanin
an su...
Fifi kam bata da abin cewa sai godiya ga Allah swt da ya mallaka miji irin nata mijin wanda da ta so butulcewa Allah da za
in da ya mata but da yake matar wani bata auren mijin wata shi
in ne dai nata
addarar sai Allah ya jefa mata so da
aunar sa a zuciyar ta tun bata sauraron zuciyar ta har ta natsu ta zauna da shi gashi a yau Allah ya albarkaci rayuwar auren su da abu mafi tsada da ko ku
i bai isa ya siya maka shi ba,wato
a..
Hamida ma na cikin gode ma Allah da ya bata nata za
in mijin ya kuma saka
aunar junan su cikin zukatan su,rayuwa mai da
i da tsafta suke yi,kula da juna kuwa ba a mgn dan kullum cikin yin sa suke,
a ko aikin Khalid ko nata ita kan ta aikin baya hana ta ba mijin ta kula yadda ya kamata,kamar yadda a kullum Saheeb baya gajiya da gwada ma Khadijatul Mufidah salon son da yake mata,toh haka Khalid baya gajiyawa gurin ganin ya kuma dasa
aunar sa a zuciyar matar sa Ayshatul Hamida...
*Duka duka a nan na kawo
arshen wannan lbr nawa mai suna
aunarmu,inda nayi kuskure rabbi ya gafarta min inda nayi daidai Allah ya bani ladar sa,ubangiji Allah ya bar
auna da zumunci,taku ce*
#Mamuhgee
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO KB7
TECNO LD7
WPS Office
0361ac9ed9ee43a0b9a2d9f8d3f82b00