Sashe 36
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ya juya zai tafi Hajja ta saka baki tana fa
"Ga takwara ta kawai ku tafi tare da ita ka rabu da Khalid itama tana bu
atar bu
e ido rabon ta da fita ya jima"!!bai juyo ba bare ya amsa shawarar Hajja,ita kuma fifi gaban ta ne ya fa
i ai da ta fita da shi gwara ta zauna a gidan,he is a matured man ba wani da
in da zata ji ko ta fita da shi,ba sanin shi tayi ba kuma from all indications kamar moon face shi ya fi fitting nasa sama da murmushi toh ita ta yaya zata ji da
in fita da shi?.tsintar kan ta tayi da fa
awa Hajja
"Ina da online review class by 10:30 da safen nan"!already 10:20am ne ssi ya dubi agogon sa ya ga lkc kawai girgiza kai yayi ya fice abin sa shi dama bai
au shawarar Hajjan da muhimmanci ba...
Kallon ta Ammy da Hajja suka yi,za su yi mgn ta tashi ta nufi hanyar sama,suka bi ta da kallo har ta shige,murmushin manya kawai suka yi suka
ada kai musamman Hajja dake ankare da duk motsin su...
Juye juye kawai take ta yi a kan gadon tana jin yadda bugun zuciyar ta ke
aruwa sai dai bata san dalili ba..
Muryar Ammy ne ya saka ta tashi zaune ta dube ta,daga tsaye Ammy ta ce mata
"Baby mijin ki fita zai yi zuwa duba wani uncompleted building
in Abban su kuma ina tunanin sai dare zasu dawo dan ya matsu a kammala wurin kasancewar yanayin aikin sa ba sosai yake zama a nan ba kuma shi Khalid bai da wani isasshen lkcn zagawa zuwa wurin sai dai in shi mijin naki ya dawo sai ya tafi da kan sa,dan haks ina ga ki je ku gana kafin ya fita ba dawowa da wuri zai yi ba sai dare"!!abin mamaki abin dariya me ya sa Ammy ta sauya mata ne haka da yawa?kalmar "mijin ki mijin ki" duk ya addabe ta ta gaji da jin sa daga bakin Ammy sannan Ammyn ta daina bata kula ta musamman kamar yadda ta saba a baya yanzu sai dai sama sama in ta
ata fuska sai ta rarrashe ta hakan bai hana anjima ta kuma janye jiki da ita ba...
Bata saba da yi ma Ammy musu ba sai kawai ta tashi ta nufi hanyar fita amma ta ji
arar abu kamar ana fetsa perf,juyawa tayi sai ta ga Ammy gab da ita tana fetsa mata turare tana murmushi,rasa ta cewa tayi sai itama ta maida mata murmushin daga haka ta fita abin ta...
A natse take takun ta har ta iso part
in nasa tayi sallama ta shiga,bata tsaya a waje ba ta
arasa ciki ta kuwa yi sa'ar samin sa a parlor yana zaune yana sipping wani abu a matsakaicin cup sai ta mai sallama ya amsa yana kallon ta..
Ganin yadda ya tsare ta da kallo sai ta gaida shi,abin sai ya
an bashi dariya but bai bayyana dariyar ba ya gya
a mata kai alamar ya ji kuma ya amsa..
Tana tsaye bata iya ce mai komai ba shi kuma bai yi offering nata kujerar zama ba,for a moment sai ya dube ta a fizge ya kawar da kai ya ce
"Lafiya"?sai ta dube sa cikin sanyin murya ta ce
"Eh"!!kallon ta yayi sai ya
yale ta tana tsayen shi kuma yana sipping abin kofin sai da ta gaji kuma ta zauna abin nata kamar har da yarinta a ciki ya fa
a a zuciyar sa,if not ta yaya mutum zai zo ya tsaya maka a tsaye ya ce ba komai ya kawo sa ba amma yana nan tsaye sannan yanzu ta zauna bai ce mata ya bata dama ba..
Muryar sa ne cikin sigar gar da gar babu wasa ya ce
"Ke,shekarun ki nawa"?sai tayi mamaki ta
ago kai ta dube sa ta ga babu wasa a tare da shi kawai ta ce
"20"!!scoffing yayi na mamaki yayi tsammanin ta kai irin 25years
in nan ma dan mantawa yayi da lissafin sa yana ta
aukar ta to be a 25years old girl..
Ganin abinda yayi sai ta ayyana a zuciyar ta hala ta girma ne da yawa shi ya sa ya bata wannan look
in mamakin sai ta ji ina ma 19 ta ce mai dan ya san ba babba ba ce ita
in..
Bata san ya aka yi ba sai tsintar kan ta tayi da sha'awar tmbyr sa haka kawai bakin ta ya furta
"Kai fah"?sai ta ga ya kalle ta rai a ha
e yana ajiye kofin hannun sa,sai ta ji tsoro dan yanzu ta tuno abinda bakin ta ya furta..
Tashi zata yi sai ya umarce ta da ta zauna kar ta matsa,haka ta koma ta zauna sai ya kafe ta da ido har ta ji ta tsargu fiye da misali kamar ba zai ce komai ba sai ya ce
"Are u asking for my age"!?ya tmby yana
age gira
aya sama sai ta ji fargaba ya tsirga ta ta kasa amsa mata,yana kallon ta yana jiran amsar ta amma bata amsa ba sai ya murmusa ya ce
"Am 45"!wani irin firgita fifi tayi tayi saurin tashi tsaye tana rufe bakin ta idanu a waje ta dube sa shi kuma sai ya tsaya yi mata kallon mamaki menene na firgita?..
"What?me ya faru"?saurin girgiza mai kai tayi tana juyawa da zumar fita,ai ko ya taso ya juyo da ita da sauri suka fuskanci juna,hannun ta rufe da bakin ta har yanzu,hannun sa ya saka ya cire nata hannun daga bakin ta ya zama bata kare fuskar da komai ba..
Kallon juna suka tsaya suna yi sai da suka
au da
u sannan ya ce
"Me ya faru"!?cikin separate sentence ta ce
"Ba...ba..b..komai"sai ya kuma kallon ta sannan ya sake ta ta fita cikin sauri shi kuma ya tsaya hannun sa a
ugun sa yana tunanin me ya sa ta firgita,bai sani ba amma yana mamaki..
Sallamar Khalid ne ya farkar da shi daga tunanin abinda fifi tayi sai ya juya ya
au wayar sa ya fito suka wuce..
A motar bai daina nemo dalilin da ya saka fifi yin abinda tayi ba haka Khalid ya rin
a yi mai mgn amma bai bashi doguwar amsa hankalin sa na kan son samo dalilin reaction
in fifi..
Kawai sai hankalin sa yayi hitting nasa akan maybe shekarun sa da ya fa
a mata ne,yana wannan tunanin sai kawai ya hau yin murmushi shi ka
ai tun Khalid bai lura ba har ya fara ganewa ya rin
a mamakin yayan nasa sai dai bai ce mai komai ba suka cigaba da tafiya..
Har suka kai inda zasu tafi suka yi abinda ya dace suka kamo hanyar dawowa around 6pm tunanin fifi da reaction
in ta bai daina bijiro mai ba kuma a duk sa'in da ya tuno ta toh fah dole sai ya murmusa shi dai Khalid yau ya ga ikon Allah..
Yanzu burin Marshall bai wuce su koma gidan lfy ba ya san yadda yayi Ammy ta sako ta zuwa dan ya turke ta a gaba ya tmby ta dalilin yi mai wannan abin ba alhalin ita ta mai tmbyr dan ya lura tana da tsoro sai dai kafiyar zuciya ya sa ba a cika gane tsoron nata ba,shi kuwa yau sai ya tsorata ta dan ya ga abin dariya indeed yarinyar na tattare da abubuwan ban dariya kuma yau yana son ganin iya inda nata kalar tsoron ya tsaya...
#Mamuh*23*
Fifi da tun bayan fitar ta daga sashen Marshall ta
an tsaya a gefe ta rin
a dariya kamar wata sabuwar kamu,haka har ta
arasa sashen Ammy bata daina dariyar ba sai da Ammy ta tasa ta gaba da tmby sannan cikin dariyar da ta jima rabon ta da yi ta hau labartawa Ammy abinda ya faru tsakanin ta da Marshall nan itama Ammyn ta
an dara tana kuma kallon fifi da mamaki ta tmby ta dalilin ta na dariyar amsar ta shine
"Ammy he is old kamar yadda ya fa
i but he doesn't look lyk an old man wai fah 45years Ammy ki ji fah,ta yaya zan yarda?ni na san da gangar ya fa
a min shi gani yake kamar shekaru na da na fa
a mai ba gaske bane shi ya sa da na tmby shi ya amsa min haka nan amma ni na san bai kai 45 ba right Ammy"?ta tmby Ammy tana murmushi sai Ammyn ta murmusa itama tana dariyar yarintar fifi a zuciyar ta..
"Ke kuwa baby me ya sa kike tunanin zai maki
arya?ai duk abinda Saheeb ya fa
a haka yake baya
arya iya gaskiyar sa ne dan haka ki daina
aukar zantukar sa da wasa iya gaskiyar sa kenan"!shiru fifi tayi tana nazarin zantukan Ammy,toh in dai da gaske shekarun sa 45 ne saura 5years ya cike 50years kenan..
Lallai Allah mai halitta wani bai kai 45
in ba ma amma sai ka gan sa kamar
an 50 yayin da wani
an 50
in sai yayi kamar bai ko taka layin 50 ba..
Tana iya cewa Marshall yana cikin layin wa
annan mutanin da ke da shekaru amma shekarun nasu bai nunawa ko ka
an,but me ya sa hakan ta kasance a nasa case
in?shiru tayi tana tunanin rashin dacewar dariyar da ta rin
a mai
azu..
Kalkon ta Ammy tayi tayi shiru tana jiran jin ko zata kuma yin wata mgn amma sai ta ga tayi shiru dan haka ta kuma jaddada mata cewar duk abinda Marshall ya fa
a mata ta
auka gaskiya ce dan baya
arya ko wasa in har akan muhimmin mgn ce,daga nan fifi ta rin
a wasu tunane tunane kala kala har dai lkc ya rin
a tafiya tana abubuwa ne amma hankalin ta na ga tunanin Marshall tana ganin kamar bata mai daidai ba kamar ta mai rashin kunya ne a matsayin sa na babba dake gaba da ita..
Haka dai ta
arar da ranar cikin tunanin rashin kyautawar ta ga Marshall har yamma tayi wankar yamma ta dawo ta natsu wuri
aya tana sa
a abinda zai ha
a su ta ba shi ha
urin abinda ta mai ko da zai
aure fuska ne...