← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 62

Sashe 44

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da rashin jin dadi Mufida ta juyo zata fara kukan sai ta ga mijin ta na
arasowa da zuwan sa ya ri
o hannun ta bai ce da ita
ala ba dama da sutura a jikin ta ya kai ta hanyar shiga motar sa tana bin sa bata ce mai komai ba har ya bu
e mata
ofar ta shiga bata fahimci komai ba shi kuma ya zaga ya shiga..

Tada motar yayi sai ta ga yayi hanyar fita a sannan ta tmby sa ina zasu cikin kuka sai ya amsa mata da..

"Somewhere far from here"!!
daga haka ya ja bakin sa yayi shiru itama tayi shiru amma kukan zuci take yi mai ciwo haka a zahiri takan goge hawaye time to time,har suka yi doguwar tafiyar da a
a'idance ya isa ya saka mutum bacci sbd nisan sa amma da yake ba a cikin normal self
in ta take ba sai bata ga nisar tafiyar ba..

Wani gida ne babba ya tura motar nasa ciki bayan an bu
e gate
in gidan yayi parking ya kashe motar ya dube ta yana fa
"Shall we"?gya
a mai kai tayi sai ya fito itama ta fito sai ta ga ya bada umarnin a bu
e booth a fito da kayan dake ciki nan ta ga akwatunan ta har biyu aka zo aka wuce da su ciki suna tsaye..

Daga bisani ya mata jagora zuwa cikin main house
in tana bin sa a baya zuciyar ta na mata wani iri kamar ba ita ba...
#Mamuh*27*
Tun da fifi ta gama maganganun ta ta tafi kaf jikin su yayi sanyi sun rasa ya zasu yi sun san su suka lalata komai kuma suna nadamar abubuwan da ya faru a sanadiyar su dan sun bada gudunmawa mai karfi a faruwar halin da ake ciki..

Hajja ce ta fara zama kan kujera tana mai dafe kan ta in soyayya na siyar komai da sun yi amfani da shi sun siyowa fifi soyayyar Hamida amma duk gatancin da suka nuna mata bai haifar mata da komai ba sama da nisanta ta da
ar uwar ta da yayi ina amfanin irin wannan gatar da soyayyar?..

Ammy ce ta zo ta zauna kusa da Hajja itama tana nata nazarin da yadda zasu
ullowa lamarin dan Hamida ta hau dokin fushi da su sam bata sauraron su ko sun tafi kuma sun san laifin su ne.

Abin ya masu yawa sai Ammy ta kirayi layin Khalid dan abin ya ishe ta haka nan duk laifin kan ta da Hajja yake dawowa..

Bugu uku Khalid ya
aga sai ta ce mai ya zo Hamida yanzu tana son ganin ta..

Ko da ta sauke wayar sai da aka
au lkc kafin Khalid ya dawo gidan sakamakon rushing da yayi ya dawo daga asibiti ya je ya tasa Hamida a gaba dan su zo nan
in..

Rai a ha
e ta shigo tana kawar da kan ta dan kar ma ta ji wani batun daga bakin Ammy ko Hajja game da fifi..

Gaida su tayi kamar an saka ta dole sai suka amsa mata suna kallon ta,Ammy ce ta fara bata ha
urin abinda ya faru sannan Hajja ta saka baki but duk wannan abinda suke yi bai
ara Hamida ba so take su kai aya ta tashi ta tafi ta gaji da jin fifi fifi,imagine yardar ta da
aunar ta ma fifin kasa nemar sa tayi sai da ta zo ta ha
a da su..

Hajja na gama nasihar ta Khalid na sauraron su Hamida ta ce ta gode ta mi
e ta fita ta bar su da jimami,kasa ha
uri Khalid yayi ya tashi ya bi bayan ta rai
ace ya same ta a parlor zata shiga kitchen ya fizgo ta suna kallon juna rai
ace ya ce
"What was that Hamida"?kallon
wayar idanun sa tayi ta ce
"A ina"?wani scoff yayi na raina mai tunanin da tayi sai ya kuma matso ta da
arfi ya ce
"Hamida ki min duk abinda kika ga ya maki amma don't u ever include my mother and my grandmother,ashe haka kike?har kina iya rufe idon ki ki ma wa
annan mutanin wannan abin?duk girman laifin da aka maki baki saukowa ki dawo yadda ake so ki dawo?ke da su wa ke nemar albarkar wani dan gama da duniya lfy?ke ko su?wacece ke da har za a maki laifi a rin
a bibiyar ki ana baki ha
uri amma kina turjewa?
zatayi magana ya dakatar da ita yace
Hameeda wai meye laifin Mufida a wannan abin?ita ta maki laifin ta hana kan ta sukuni ta rin
a zarya a nan sashen dan baki ha
uri but kullum da
acin ran ki take komawa yet bata ha
ura ba ta cigaba da zuwa wai kuma baki ji tausayin ta ba,,my god Hamida ko wanda ya halicce mu a ko wani da
a muna masa laifi kuma da baya yafe mana ko numfashin da muke sha
a ta iska da ba zamu sha
a ba toh dan me ke ba zaki fahimci
aruwar ki ki yafe mata ba"?kallon idon sa Hamida tayi tana jin zafin yadda yake son
ora mata laifin komai alhalin ya san ba yin kan ta bane su suka ingiza ta yin hakan..

"Khalid ka je ka auri Mufida in ya so sai ka yi defending nata da kyau a idanu na amma wannan ba zai yi ba"! tana kaiwa nan ta buge hannun sa daga jikin ta ta wuce sa ba tare da ta juyo ba..

Abin ya
aure mai kai,wannan wace iriyar tsana da kishi ne ya
arsu a zuciyar Hamida game da Mufida?ta fara rasa tunanin ta dan tana furta kalaman da ya fita daga na masu hankali..
aga kafa
un sa yayi ya juya ya shiga motar sa ya tada dan komawa bakin aikin sa zaman sa gidan nan bai da amfani sai dai
ata abubuwa da zaman zai jawo dan Hamida tayi nisa ba fahimtar sa zata yi ba..
****
A natse take ta kallon parlorn kamar bata ta
a ganin gini mai kyau da tsari da ya kai wannan ba sai ya kalle ta ya mana iso zuwa wani
aki inda nan ma
arshe ne a kyau dan ya tsaru yayi kyau..

Kayan su ne a cikin
akin sai ta zauna bisa sofa
akin ta rin
a kallon
akin komai maroon and cream colour tana ta kallo shi kuma yana mata murmushi..

"It's beautiful"!ta furta sai ya mata murmushin gamsarwa ya gya
a kan sa sannan ya koma waje dan
auko wasu abubuwan sa ita kuma ta cigaba da kallon
akin tana yaba sa..

Har ya dawo bata tashi ta
aga komai ba sai da ya fara gyara kayan dan kan sa sai ta tashi ta fara taya sa..

Kamar kurame suka yi gyaran
akin ta kalle shi tana son tmbyr sa kitchen dan ta samo masu abinda zasu ci..

Nuna mata kitchen
in yayi ta shiga ta ga komai na nan kamar dama akwai mace a gidan..

Nemo abinda zata dafa tayi ta fara aiki,duka duka bata
au awa ba ta ha
a jollof pasta da garnishing vegetables ta zuba masu a plate biyu ta saka folk da abin sha da kofuna ta fito da su zuwa parlorn..

Baya nan sai ta shiga cikin
akin ta mai mgn akan ta kammala girkin,barin abinda yake yi yayi ya biyo ta zuwa parlorn..

Zama suka yi a
asa kowa ya fara cin abincin sa,shi dai yana ci yana mamakin dama ta iya girki ne,shi yayi tunanin duk girkin da take yi ana zuwa taya ta yin sa ne toh amma yau da babu wanda ta sani a nan
in kuma tayi girkin sai yayi ta mamaki har ya kasa
oyewa ya tmby ta..

Dariya ta yi dan tmbyr ta bata dariya sai ta dube shi ta ce
"Ni na dafa da kaina"gya
a kai yayi ya cigaba da cin abincin har suka kammala babu wanda ya ce komai..

Kwashe kayan tayi ta gyara wurin ta dawo tana gyara kayan ta dan ya fita zuwa masallaci...

Da ta gama ta dawo parlor ta zauna ta kunna kayan kallo tana yi tana kallon wani
akin dake wurin yana fuskantar wanda suke ciki ta rasa me ya sa bai bu
e wannan
akin ba amma in ya dawo zata tmby sa..
_Bayan wani lokaci_
Bacci ke damin ta sosai sai dai bata san ya zata yi ba dan yana cikin
akin kuma bacci zai yi toh ita kuma bata san inda zata kwanta ba sai dai ta daure ta tmby sa..

"A ina zan kwanta"!?kallonbta yayi sau
aya ya gyara kwanciyar sa ha
e da nuna mata inda zata kwantan da hannu,wato gefen hagun sa sai ta zaro idanun ta waje tana duban sa..

"Wancan
akin fah mai kallon wanna"?ta tmby sa sai ya amsa mata kai tsaye
akin Muhibba ne wannan ne nawa dan haka a nan zaki zauna"!shiru ta mai tana tuno da matar nasada bata ta
a ganin ta ba..

Gajiya tayi da tsayuwar ta zo a hnkl wai kar ya gane ta ta hau gadon ta kwanta shiru gaban ta na fa
i,sai ji tayi ya ce
"Kin sha maganin ki na daren nan"?tsananta fa
i gaban ta yayi jin ashe bai yi bacci ba sai ta gya
a mai kai tana fa
"Eh"daga haka basu kuma mgn ba a hakan bacci ya
auke su shi hnkl kwance ita kuma da fargaba..
****
Kusan kwanaki biyar kenan da dawowar su wannan gida da fifi bata san sunan unguwar ba ma bare ta san layin da gidan yake..

A fannin zamantakewar cikin gidan daidai gwargwado tana
arin yin abinda ya dace dan duk ayyukan da mace ya rataya a wuyar ta tayi a gidan mijin ta Mufida na yin su babu shayi bare wani damuwa..

Irin zaman da suke yi mutum in ya kalle sa ba zai ce da zaman nasu zaman soyayya bace amma ana iya kiran sa da zaman kulawa,dan suna kaf kaf da junan su akwai kula ta musamman da suke nunawa junan su da in wani ba
o ne ya zo ya kalle su zai yi
iyastin soyayya ce mai
arfi suke yiwa kan su..
Chapter 44 · 0% Book details