← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 62

Sashe 14

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dariyar bazata Hamida tayi tana girgiza kai tana mai raba hannun ta daga na Hajja ha
e da furta
"Hajja kenan,zokije fifi na
akin ta
azu ta wuce ni zuwa
akin ta,sannan maganar ki ta biyu Hajja ni ban gane mata ba zai fi kyau in na raka ki
akin ki kika huta dan da alama kin gaji da yawa bayan tsawon lokacin da kika
auka baki ci abinci ba kina jiran dawowar....,fifi ko?"a kalmar Hamida ta
arshe sai da ta ja misali kafin ta
arasa sakamakon wani ba
in cikin da ya mamaye mata zuciyar ta tuno da cewa saura
iris ta yarda
an kada yayi girma a gaban ta ba dan tayi saurin yiwa tufkar hanci ba...

Ko jiran jin ta cewar Hajja Hamida bata yi ba ta janyo hannun ta ta kai ta
akin ta tana mai dangana ta da gadon ta ha
e da
are ma
akin kallo dan sai yanzu take shiga,duk da ba mai yawan magana ce ba ita,ta tsinci kan ta da complimenting
akin Hajjan..

A nan kuma Hajja ta kasa ha
ura ta so ta kuma tado da maganar da ke ran ta amma Hamida bata bata damar yin maganar ba sai ta juya tayi ficewar ta..

Tuntuni Tana
akin ta tana shan banana smoothie tana tunano zantukar Hajja na
azu abin na mugun bata dariya dan ta fi danganta rashin natsuwar zuciyar Hajja da yanayin tsufa inba haka ba ina ita ina auren wani wai saheeb?

Nan take kuma tunanin zagayen su na
azu ya bijiro mata a lokacin da suka kai sashen sa,wani dariya ne ya taso mata nan ta tuno da yadda mama hasiya ke mata tayin shiga sashen tana ko, dariyar ce ta taso mata a fili ta furta
"Wai in shiga in gani?kaji munafurci suce kawai dama ni an zabamin shine ita kuma an zaba mata kyakkawa,toh me nake da bu
atar gani a sashen tsoho sama da karikitai?gaskiya mama hasiya da abin ban dariya take sosai, ni dai na san wannan babban
an Ammyn in har yanzu bai yi aure bama toh lallai akwai matsala dan bana jin akwai macen da zata wani aure sa wa ke son tsoho,lallai..sanda ya gama zamawo asalin tsohon za'a kuma bada hamida?.."dariyar hasashen kamannin sa tayi haka ta rin
yatawa har ta ji dariyar ta ishe ta sai ta mi
e tana fa
"Ya zama dole in sanar da fifi wannan abin dariyar na san ta sarai ko son binciken ta ka
ai zai saka ta shiga sashen in ya so bayan ta dawo sai ta fa
a min ya sashen yake..

Ko tsayawa batayi ba ta fita ta nufi
akin fifi,babu doguwar sallama ta shigo kawai..

Fifi dake du
une cikin bargo ta
ago kai dan ganin wa ya shigo mata,sai ta ga Hamida ce nan take ta kuma rufe fuskar ta..

By now attitude
in fifin shikansa na son shiga sahun abubuwan ban dariyar da Hamida take cin karo da su a yau..

"Tace hjiya fifi taso ki fa
a min menene ke faruwa na ga kamar ke da Hajja wasan
uya kuke yi"!!da sauri fifi ta taso ta zauna yayin da Hamida ke gyara zamanta bisa kan gadon..

Saurin tambayar Hamida tayi halan me Hajja ta ce mata,ita kam Hamida da dariya a fuskar ta ta hau yi mata bayanin yadda suka yi da Hajja ita kan ta fifi sai da tayi dariyar Hajjan amma ta ba maganar Hajjan ma'ana akan ko dai Hamida itama yi mata za a yi irin nata.. ?
a min
ar uwa ta,ina jin ki shin me Hajja ta fa
a maki ne da kike ta jin kunyar ta?Hamida tayi tambayar tana mugun danne dariyar takaicin ta..

Sai da fifi ta
au lokaci sannan ta ri
o hannun Hamida ta hau bayyana mata komai da ya faru
azu tsakanin ta da Hajja ta kuma
ora da bayyana mata ko wanene wannan mai sa'ar da ta kasa bayyanawa Hajja shi ta gudo,still da yadda zancen
in da suka yi a tsarin su na cewa ita za'abawa khaleed ita kuma saheeb
Dan Fizge hannu Hamida tayi daga ri
on da fifi ta mata ta tashi tsaye dan take take ganin kamar duhu ya fara ziyartar idanun ta,bugun zuciyar ta ya
an dakata sannan ya cigaba a bugu fiye da
ima,take ta ji kamar zata fa
i,ba shiri ta juya ma fifi baya tana tare hawayen dake shirin zubo mata da hannun ta,
aya hannun ta na bakin ta tana kare bakin ta daga sakin kukar da ke shirin fin
arfin ta..

Cikin dauriya Tace"Na taya ki murna fa Allah ya tabbatar da alkhairi"
iya abin da Hamida ta iya fa
i kenan daga haka ta tura
ofar
akin Mufida ta fita da sauri tana ha
a hanya burin ta ta tsinci kan ta a
akin ta..

Har ta wuce sai ta dawo da baya jin wani irin ba
in tattaunawa dake tashi daga
akin Hajja tsakanin ta da Ammy..

Natsuwa tayi ta kasa kunnen ta tana sauraron su ba tare da sun san tana wurin ba,har suka gama zantukar su mai
auke da nazarorin su da fasahohin su suka yi jawo bakin zaren aka tsaya a matsaya
aya...

Juyawa tayi ta ga gidan na mata juyin fanka,kan ta ta dafe da hannuwar ta biyu ta hau dube dube a balcony
in ko zata hango ruwa dan ta sha ko zata sami damar kashe wutar da ya banku a ciki cikin zuciyar,amma bata gani ba kuma babu alamar zata samu...

Kusan da dafe dafen bango ta
arasa
akin ta,tana shiga ta saka lock ta zame a
asa tana ta juye juye tana fifita da hannuwar ta biyu sai shakar numfashi take kamar mai matsalar asthma ganin hakan bai gamsar da ita ba sai ta hau zubda hawaye tana numfashi cikin sauri sauri,tari ne ya sar
e mata nan take ta hau yin sa babu
autawa idanun ta sun canza launi daga farare zuwa jajazir.

Kwanciya tayi a
asa ta hau birgima dan har yanzu bata ji numfashin ta ya mata yadda take so ba..

Kimanin mintuna ashirin Hamida bata samu daidaituwar numfashin ta da
yar dai ta sami ikon sakin wani kuka
tun da ta ji kamar zuciyar ta ya
an sassauta sai ta cigaba da kukan,yi take yi tana tuno lokutan datayi sadaukarwa da yawa a rayuwar su ita da fifi har kawo yanzu...
irjin ta ne ta ji yana mata nauyi da zafi nan ma ta rasa ina zata saka kan ta ta sami sassauci,danne
irjin tayi da hannayen ta biyu tana jan numfashi hawaye na fitowa wani na korar wani...

A nan
akin Mufida kuwa ba
aramin ka
uwa tayi da mamkin hamida ba,taga ta shigo tana yar fara'a batayi tsammanin zata ga shau
i da zumu
in ya yanke bayan ta bayyanawa Hamida sirrin dake zuciyar ta amma sai ta sha mamaki ta ga akasin haka..

Seta ke gani kamar mufida bata ji dadin zabin ba?

Dama wazai so tsoho?wani damuwar tuno da cewa ko itace na bayarda zatayi ba to amma me zatayi?wannan ai duk shirin su ammy da hajja ne.
ewa tayi ta tsaya a tsaye tana kallon inda Hamidar ta tsaya daxun a yayin da ta juya mata baya tana mata wani irin amsar da bai yi kama da kalaman da kawai ya dace su fito daga bakin ta ba..

Mamaki kan mamaki ne ya saka fifi a gaba,duk iya inda hankalin ta da tunanin ta zai kai akan wannan abin da ya faru yanzu yanzun nan tayi
okarin kai hankalin ta nan amma bata sami abin da take so ba..

Juyawa tayi ta
auko gyalen ta ta yafa a kan ta ta saka takalmin ta ta fito da sauri dan zuwa jin matsalar Hamida gani take wannan reaction
in nata bai yi kama da abunda da mutum zai gani ya kawar da kai ya
yale ba dole ne dai akwai matsala dan Hamida ba haka take ba...

Cikin saurin ta ta fito tana tafiya sai ta ji a jawo ta ko da ta duba sai ta ga Ammy ce,cikin inda inda ta fara yun
urin yin magana amma Ammy ta riga ta da fara'ar ta tana gya
a mata kai..

"Na sani,na sani,Hajja ta fa
a min komai,kuma na kasa ha
uri har sai kin bayyana mana da bakinki wanene wannan
in dan ni duk hankali na ga mutum
aya ya koma and i know it's that person,yanzu kin ga ba batun kunyar Hajja ko ni zaki ji ba,ki zo mu tafi sashe na dan ki bayyana min abin dake zuciyar ki a matsayi na na uwa a gare ki ai na cancanci jin ra'ayin ki,so come let's go my dear"Ammy na gama fa
in haka ta ri
o fifi da karfib tsiya suka hau tafiya ita kuma ba zancen kunyar ce ke damin ta ba a yanzu abin da ya fi damin ta shine ta san wani hali yar uwarta Hamida ke ciki..
an ja da baya Mufida tayi tana rau da ido cikin rashin jin dadi tace ma Ammy akan itafah ga inda ta fito da niyar zuwa amma amsar da Ammy ta bata shine
"Kibar wannan Hamida zata zo anjima itama aiko?itama akwai maganar da muka yi akan ta duk zan mata bayani amma bayanzu ba.let's concentrate on yours.."daga haka ta kuma ri
o hannun fifi suka cigaba da tafiya..

Duk da zuciyar ta na fa
a mata a'a ta fara zuwa ta ji damuwar
ar uwar ta amma maganar Ammy na da
a buga mata
ararrawa akan ai ta ce zasu yi wata magana akan Hamidar tare,sai kawai tayi shiru ta cigaba da bin Ammy har suka isa
akin ta...
#Mamuh_*Mamuhgee*_
*11*
Zaunar da Fifi Ammy tayi tana kallon fuskar ta nadan wani lokaci sannan ta fara magana cikin kwantar da murya dan ta sami cikakkiyar hankalin fifin..

Ita kam fifi na ta bin Ammyn da kallon mamaki dan a zuciyar ta tambayoyi ne kala kala sai dai Ammyn bata bar ta ta sami ikon yin sa..
Chapter 14 · 0% Book details