← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 62

Sashe 30

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Girgiza mata kai Ammy itama tayi tana fa
"Baby not now again rabon ki da abinci tun daren jiya kuma shima liquid sips ne ta yaya zaki warke baki ci abinda zai saka maki
arfin jiki ba?uhum?amsa min?ki mana adalci Hajja na can na zaryar sashen Hamida tun
azu amma bata same ta ba duk dan mun gyara kuskuren mu amma ke baki son yarda ki taimaka mana why"?jan hanci fifi tayi sai ta kalli Ammy ta ce
"Ammy kina ganin Hamida zata yafe min laifin da na mata kuma yafiyar har abada"?tausayin ta ne ya mamaye Ammy sai ta rungume ta tana amsa mata da eh Hamida zata yafe mata mana ai ba da sanin ta hakan ya faru ba..

Sai da fifi ta
an natsa sai ta kuma kallon Ammy muryar ta na rawa ta ce
"Ammy exams
in mu saura kwanaki ka
an,bana concentrating a karatu na ina so in
an zaga gidan maybe in sami ikon tuno wasu abubuwan"..
aga ta Ammy tayi bata ce
ala ba ta rako ta har main parlor sai fifin ta ce mata ta huta ita ka
ai zata tafi..

Fita tayi ta fara tafiyar ta a hankali tana yi tana tuno irin rayuwar
uncin da
ar uwar ta tayi duk a dalilin ta,a ko da yaushe in ta tuno wannan abin takan yi takaicin irin rayuwar da take yi ta yaya
ar uwar ta jinin ta ta girma tun yarinta har auren ta a irin wannan ba
in ciki ba tare da sanin ta ba,abin na ta
a mata zuciya..

Tana tafe tana tunanin ta bata san har ta zago zuwa hanyar garden ba sai ji tayi kamar ta jefa
afar ta a wani soft place,hakan ya sa ta dawo hayyacin ta ta kalli
asa sai ta ga grass carpet alamar garden ta zo..
an kalle kallen ta tayi ta hango wani kujera sai ta
arasa nan ta zauna tana mai ha
e hannun ta da goshin ta wuri
aya..

Bata
ago ba sai da ta ji hawayen idanun ta na nemar tado mata da matsalar zuciyar ta mai wuyar sha'ani sannan ta
ago ta kalli garden
in for a while..

Juya kan ta da zata yi ta hango
ar uwar ta zaune tayi crossing
afa
aya kan
aya tana kallon anterior view
in ta..

Ai bata tsaya wani tunanin ba ta tashi da gudun ta dan dama ta jima tana son ta gana da Hamidar amma bai faru ba sakamakon rashin lafiyar da ya lullu
e ta tun ranar da abin nan ya faru..

Hamida dake zaune a zahiri amma a ba
ini duniyar tunani ta dulmiya,kawai sai ta ji an fa
o mata from no where..
ago kai tayi sai ta ga Mufida a jikin ta tana kuka tsakanin ta da Allah
Wani irin tsananin so da kewar fifin ya taso Mata harta daga hannu zata rungumota sai kishinta ya motso Mata mai qarfi ai kam bata wani jira ba ta ture ta daga jikin ta tana kakka
e jikin ta ha
e da jefawa Mufida wani irin mugun kallo..

Ita dai bata damu da kallon ba ta kuma zuwa dan rungume ta amma nan ma ta
ara datse nufin Mufidar tana garga
in ta akan kar ta kuskura ta matso ta..

Abin bai
atawa Mufida rai ba dan ta san zafin laifin ta ne ya sa Hamidar yi mata hakan.

"Hamee ki saurare ni,i am ready to receive your punishment ko ta ya nene na yarda zan kar
i hukuncin ki in dai zai goge ba
in tambarin da na dasa nawa a zuciyar ki kin ji"?wani dirty look Hamida ta aikawa Mufida da shi kafin ta ja tsaki ta wuce Mufidar tana tafe tana maganganu ciki ciki ita ka
ai ke jin sa..
usawa Mufida tayi a wurin tana kuka mai ta
a zuciya a duk lokacin da ta tuno irin ra
in da ta sakawa
ar uwar ta a zuciya sai ta ji kamar kukan nata ka
ai bai isa ba..

Sai da tayi kukan sosai sannan ta tashi tana tanga
i ta koma sashen Ammy inda da zuwan ta ta sami wuri ta kwanta,forcing kan ta tayi dan bacci ya
auke ta kar damuwar ya mata yawa..

Ko da Ammy ta shigo ta gan ta a haka bata yi gigin tada ta daga baccin ba dan ta san labarin gizo baya wuce ko
i dole kukan ba
in cikin
ar uwar ta ne ya saka ta baccin dole..

Fitowa Ammy tayi tana share hawayen ta dan abin na damin ta ganin da hanun ta ta taimaka wurin nesanta Hamida da Mufida wanda a matsayin ta na uwa a gare su bai kamata ta bayyana soyayyar
aya akan
aya a fili haka ba kamar yadda ta rin
a nunawa a baya..

Ta kan zauna tayi kuka cikin dare idan fifi tayi bacci ba dan komai ba sai tuno irin wariya da bambancin da ta rin
a nunawa Hamida kamar ba tare aka haife su da Mufidar ba..

Tabbas da ace Khadija na Raye da bazata bambamta yayanta ba sbd ita ta haifesu,
To su yanxu me kenan sukayi???.

Tun ranar ita da Hajja suka rin
a zaryar zuwa duba ta dan nemar afuwar ta amma sai ta tsiro da hanyar guje masu kar na su ha
u bare su karanta mata fake love
in su gare ta...

Musamman yanxu dataga mijinda suka zabarwa Fifi tasake tabbatarda sun qara fifita fifin,
Sashen Hamida Ammy ta nufa bayan doguwar sallamar da ta tsaya tana yi a bakin
ofa ba tare da an amsa mata ba sai ta yanke kawai bari ta shiga ciki..

Da shigar ta sai ta hango Hamida zaune a
an kishingi
e kunnen ta sagale da earpiece bakin ta na nanata abinda take sauraro a earpiece
in wanda wa
ar maher zain ne na number one for me cikin album
in sa,shigowar Ammy daidai inda yake baitin _"my mamma is alright is a brand new day i will like to put a smile on your face every day"_..

Sanyi gwiwar Ammy yayi zuciyar ta ya karye duk wannan maraicin ita da Hajja ce sanadin faruwar sa dan tun yarinta da suka taso tare da daddyn su basu damu da son jin ya lafiyar ta yake ba sai dai na Mufida..

Kasa cigaba da tsayuwa Ammy tayi haka ta fita ta koma sashen ta tana nadamar
iyayyar da suka dasa a zuciyar Hamida game da su sannan inda abin ya fi muni shine
iyayyar
ar uwar ta da suka taimaka wurin haddasa sa a zuciyar ta..

Maimakon ta tsanesu suda sukai komai Amma yar uwarta ta tsana.
****
Kwanaki uku kenan a tsakani Hamida da Mufida babu fahimtar juna sai sabuwar
iyayyar juna tun abin na faruwa a tsakanin Hamida da mijin ta a sashen su har ya fito fili Mufida ta gane son ta ne
ar uwar nata bata yi already
iyayyar da take mata ya rinjayi soyayyar da take mata dan haka ta sakawa zuciyar ta ha
urin dole akan bayan wasu lokuta zata kuma komawa ta ro
i yafiyar
ar uwar nata maybe by then ta huce..

Ana jibi monday exams
in su Mufida Ammy ta rin
arfafa mata gwiwa dan dai tayi ta kammala lafiya ta dawo gida ta natsu dalilin da ya sa bata sanar da ita dawowar mijin ta ba kenan kar fargaba ya hana ta concentrating a karatun ta,duk yadda zata yi kar su ha
u for now tana yi because bata san ya reaction
in Mufidar zai kasance ba in har things turn out to be in a negative way...
****
Da sanyin safiya ta fito zata tafi inda ya fiye mata da
in karatu wato garden,tana tafe tana nazarin abinda ta karanta a daren jiya..

Tana tafe tana karatun tana
an rausayawa unknowingly kawai ta juyo tayi ido biyu da wani mutumin da bata ta
a ganin sa cikin gidan ba..

Cak ta tsaya a wurin hannun ta dogare da
irjin ta littafin ta ri
e a
aya hannun ta idanun ta akan wannan mutumi sbd sanin Babu wani Wanda ke rayuwa a gidan bayansu..

Shi wannan mutumi dama morning workout ya fito yi as usual kuma yanzu ya kammala zai koma cikin gida..

Gama juyowar sa ke da wuya fifi ta nemi natsuwar ta ta rasa hatta da handbook dake hannun ta saura
iris yayi slipping daga hannun ta ya fa
asa sbd tsananin faduwar da gabanta yayi lokacinda idanuwanta suka hadu da nasa wanda yasa jikinta Neman daukar rawa..
yana zuwa zai wuce ta kuwa ta
ara girman idanun ta ganin kamar ta so sanin sa amma kamar ba shi bane..

Da zuwan sa zai wuce ya ga mace tsaye ta
ame kamar soldier tana kallon sa sai ya bu
e baki ya furta
"Excuse me if you wouldn't mind"!!ja da baya tayi ta matsa mai ya wuce ta da
an gudu gudu in form of jugging..

Sumewa ne ka
ai ya rage fifi bata yi ba da ba a germany ta taso ba inda nan ne
arshen masu workouts,
Maza masu abs sune best mazan datake tsananin so da birgewa tagansu kala kala Amma Bata taba ganin Wanda jikinsa yayi building kamar wannan ba,
Zufan dake gangara daga jikinsa kawai was very neat and shiny,
But waye wannan
in!?

Who is he????tambayar da tayi wa kan ta kenan amma babu amsa sai ta cigaba da bin sa da kallo..

Ko me ta tuno kuma oho sai ta ta
e baki ta
age kafa
ar ta ta
arasa zuwa garden
in tayi zaman ta da zumar yin karatu sai dai karatun nan bai yiwu ba because tana yi rabin hankalin ta na ga tunanin wanene wannan gentile good looking man
in..
arshe tashi tayi ta
arasa sashen su Ammy na mata tambayar ya karatu amma kasa amsa ta tayi sai shiru da ta mata..

Suna nan zaune suna halin shiru ita da Ammy sai aka doko sallamar da sai da ya shiga ciko cikin kunnuwar Mufida ta ji nan take natsuwar ta ya fara yun
urin barin jikin ta...
Chapter 30 · 0% Book details