Sashe 54
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani fa
uwar gaba ne ya riske ta ba dan komai ba sai ganin Saheeb da tayi tare da fifi kwance cikin tsantsar jin da
ij yanayin su..
Juyawa tayi idanun ta rufe da kishin mijin ta da
acin rai ta bar sashen tana ta nanata dama yana son yarinyar nan amma kullum baya admitting ya saka ta ta rin
a jin kamar daga ita sai ita a rayuwar sa dama
arya yake mata..
Bata tsaya ko ina ba sai a sashen Hamida da yanzu ta dawo daga rakiyar mijin ta zai tafi aiki..
Sallama tayi a bakin
ofar parlorn,bata jira an bata izini ba ta saka kai ta shiga,daidai Hamida zata zauna kenan ta ga Muhibba kuma da ganin ta ka ga wacce ke cikin tashin hnkl..
Bata ba Hamida damar yin mgn ba ko uffan bata ce ba Muhibba ta riga ta da baki cikin fushi da
an zafin rai..
"Ke Hamida tare da ke muke komai Amma ashe wannan
ar yarinyar mai
arin amsa sunan matar Saheeb na can na kalaikaye min miji ni ina nan ina tin
ahon miji nawa ne ni ka
ai nagama da shi?,for goodness sake is that girl so dump and foolish just look at me na yi kama da wacce zan ha
a miji na da wannan
ar yarinyar"?
Hamida na shiru tana jin zafin kalaman Muhibba ga
ar uwar ta..
"Kina ji na kuwa Hamida?ki bani mafita ta yaya zan
ullowa wannam yarinyar na
i jinin in gan ta kusa da miji na"!
Dakatar da ita Hamida tayi ta hanyar ce mata
"Me ya sa"?rai
ace ta bata amsa da
"Because he is mine and all mine alone"!
Murmushi Hamida tayi ta koma ta zauna tayi crossing
afar ta
aya kan
aya tana karka
awa tana duban Muhibba dake tsaye tana bin Hamida da kallon mamaki..
"Meye haka ina nemar mafita ta yadda zamu kawar da lbrn wannan yarinyar a rayuwar miji na ke kuma kin zauna kamar ba kya ji na"!da
agon murya Hamida ta ce
"And why should i help you Muhibba?for crying out loud ke baki da brain
in tunanin kan ki ne sai na baki mafita?waini nace miki tsanarta nayi ne uhm?shawara fa nabaki..go ahead and use ur head mana..kema ki samowa kan ki mafita as far as am concern ke
in ai babba ce kin girme mu so use ur big head and find a proper solution for ur self
"Arazane Muhibba ta bi Hamida da kallon mamaki..
Karka
afa ta cigaba da yi tana duban Muhibba sai kawai Muhibba ta mata wani tsawa itama ta mi
e tsaye ta mayar mata da martanin tsawar nata.
"ai ban yi
arya ba ki je ki samowa kan ki mafita na gaji da duk wannan abin am out...kiyi waje
ora hannu a
waso Muhibba tayi tana kallon Hamida da tsantsar mamakin ta..
Kalamai marasa da
i ne ya fara fitowa daga bakin Muhibba zuwa ga Hamida,itama Hamida cikin rashin ha
uri ta hau maida mata martani har da gori da tunatar da ita ita ta kasa bada farinciki a rayuwar mijin nata sai hassada dan ta ga nata twin sister
in ta bashi farinciki..
A sannu duk suka gama tonewa kan su asirin shirin su da suka yi ta yi a
oye ba tare d wani ya sani ba gori akan gori,fa
a sosai suka yi mai muni,tas suka tonawa kan su asiri kamar ba a ta
a zaman mutunci ba..
Turo
ofar parlorn aka yi da
arfi alamar duk wanda ya turo
ofar ya ji every single part of their conversation,a tsorace Hamida ta juyo hakama Muhibba duban su suka kai ga wanda ya shigo dan ganin sa..
Zazzaro ido Hamida tayi sakamakon ganin wanda ya shigo ta juya ta kalli Muhibba da itama ita take kallo lokaci guda suka juya kallon
ofar..
#Mamuh*35*
arasa shigowa yayi take Hamida ta shiga taitayin ta ta
an koma da baya yayin da Muhibba ta
are masa kallo ta juya ta kalli Hamida ta
an ja
aramin tsaki ta sa kai ta fice ta bar sashen..
Gaban ta ya zo ya tsaya cak yana
are mata kallo daga sama har
asa,irin wannan disgusting looks da yake mata na ru
a ta..
Da
arfi ya ri
o kafa
ar ta cikin tsantsar
acin rai da tir da halin matar nasa ya fara mgna cikin bacin rai, cikin
agon murya da hargowa..
"Ki Tabbatar min da gaskiyan wannan hirar naku da na gama ji yanzu da bakin ki"!!
a tsorace Hamida ta dundunce cikin tsoro da fargabar me zai biyo baya ta hau in'ina tana
arin fizgewa khalid ya kuma matso ta dab da shi..
"Khalid you are hurting me let go off me"!.kamar zatayi kuka ta furta hakan
daka mata tsawa yayi yana ce mata
"Yes i wanna hurt u so that u will feel d pain u hv been making ur own blood twin sister experiencing,hamida ba zan ga laifin ki ba dan dama wanda bai so ka ba tun asali ba zai ta
a son ka ba har abada ko ya zo ya ce yana son ka toh da manufa ne,now i get it,you are a selfish person,kin cika son kan ki da yawa,just imagine,Hamida haka kike ashe?ki ha
a kai da wata wai Muhibba da duk kusancin ku bai kai girman kusancin ki da
ar uwar ki ta jini ba,hnkl kwance ki yarda tana cin ma burin ta akan
ar uwar ki and d most provoking part of all shine da sanayyar ki hakan ke ta faruwa"..?
Zafafan Hawayen sa daya ke dannewa su suka kwace mishi suna gangarowa a hankali muryn sa yayi wani irin sanyi yace
"Hamida Me ya sa kika canza halayyar ki kika zamo kamar wata muguwa marar imani?huh?sbd Allah Hamida duk wa
annan munanan abubuwan da kan ki da hannun ki kika yi su?in fact ke ce mai coming up da idea
in?.
ar uwar ki ta jini kika ha
awa wa
annan abubuwan?common Hamida u weren't lyk dis. meye ne ya sauya ki kika zamo haka?duk
arin da nayi ta maki ashe abinda kika saka kanki a kai kenan?
Kuka ta fashe dashi batace dashi uffan ba
shiru yayi yana watsa mata kallon banza ita kuwa banda kukan babu abinda take yi..
a ta da wall
in parlorn yayi yana kallon
wayar idanun ta,tas tana hango tsantsar
acin ran da yake ciki..
"So u two have been blackmailing my brother huh?kai Hamida how many evil hv u done?ashe tuntuni kun da
e da sanin juna ma sanin da yayi zurfi har ke kina iya bada shawarar ga abinda ya dace a yi?kun saka shi zama cikin zargin kan sa akan laifin da bai sani ba ku kuna nan kuna arranging plans
in ku shi yana can yana kwantar mata da hnkl yana nesanta kan sa da
ar uwar ki matar sa kuma kina ankare?ke ce a gaba mai jagorantar komai ma"!!
A raunne ta dago Zatayi magana yace baison ji
Sosai Hamida ke kuka tana nadamar wannan rana da ya zo mata a haka
kwata kwata ba haka ta shirya faruwar Abun ba so tayi daga wannan argument
in da suka samu tsakanin ta da Muhibba shikenan ta fitar da ita a rayuwar ta ta koma ga
ar uwar ta but unfortunately Khalid ya gama jin komai bata da yadda zata kare kan ta komai ya
wace mata...
Sakin ta Khalid yayi ya juya baya yana furzar da iskar takaico da
acin rai,yana mamakin yadda zuciyar Hamida ya
ashe ya bushe haka har akan kishin
ar uwar ta take iya ha
a kai da Muhibba su cuci
ar uwar nata...
Nade hannayen sa yayi a
irji ya juyo ya dube ta da kyau sannan ya ce mata cikin murya mai firgitarwa da tsoratarwa.
"Tun yaushe kika fara zaluntar Mufidan?saurin duban sa tayi gaban ta na fa
i cikin kuka sai ta girgiza mai kai tana fa
"Wlhy ban ta
a shirya zaluntar ta ba ru
in zuciya ne ya shiga tsakani na da Mufida amma
aunarmu na nan a zuciya ta"!!shutting nata yayi ta hanyar ce mata
arya kike yi karki ce min akwai
auna a tsakanin ki da Mufida after all these conversation da na ji da kunne na,har kin ba Muhibba shawarar kar
ar wannan maganin da take sha,well for ur information maganin nan na nan na haddasa mata illa,illah mai tsanani,
oye
oyen ku wata rana zai
are but kin san me?
"am leaving,am leaving u na har abada.. coz ba zan iya cigaba da zama da mace irin ki ba, duka soyayyar da na nuna maki,da irin zaryar kai komon da Mufida ta rin
a yi maki duk dan ki yafe mata ku shirya amma tun asali da yake ba son ta kike ba sai kika rufe idanun ki kika rin
a bin abinda zuciyar ki ke raya maki yake bijiro maki,so am getting out of ur life hamida ki je Muhibba ta zame maki abinda ni da
ar uwar ki muka kasa zame maki"!!yana kaiwa nan ya ingiza ta ya wuce ya shiga tattara kayan sa..
Fa
asa tayi tana kuka mai ha
e da sheshe
a tana maganganu ita ka
ai tana nemar yafiyar Khalid bai kulata ba har ya gama yaja jakar sa ya fita..
Bata kuma tsorata ba sai da ta ga da gaske tafiyar zai yi dan ya fito da akwatin san rai
ace ya xubasu s booth ya rufe..
Tana kuka ta taso ta zo zata ri
e shi,wani tsawar da ya mata sai da ta ja da baya jikin ta na
ari tana kuka mai tsanani tana nemar yafiyar sa haka ya ya shige ya ja motr sa ya fita a gidan..
Kamar zata haukace haka ta rin
a yi ita ka
ai tana aibata ranar da tunanin ha
a kai da Muhibba ya bijiro mata,tunda take a rayuwar ta bata ta
a ganin Khalid yayi fushi mai tsanani irin wannan ba sai yau,kenan ya tafi ya bar ta kenan?hukuncin da ya za
i yi mata kenan?..