← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 62

Sashe 26

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sauri sauri ta ci abincin ta tashi wai zata tafi sai Ammy ta aje spoon
in ta tana kallon ta da mamaki
"Baby ina zaki tafi ba ki kammala cin abincin ki ba fah"!dariya ta
an yi ta zo ta bayan Ammyn ta rungume ta tana mata kiss ta ce
"Ammy na duba lokaci ki gani tara saura kuma ina da first lectures
i na by 10am beside na
oshi sosai kuma in ma yunwar na ji ai zan nemi school cafeteria in ci abinci sannan in cigaba da attending lectures
i na"!!a dame Ammy ta mi
e tana fa
"Wait for me ina zuwa"!bin ta da kallo fifi tayi tana jinjina irin
aunar da take mata sai Hajja ta yafito ta da hannu,saurin
arasawa tayi sai tayi murya
asa
asa ta ce
"Kin san Ammyn ku,abinci ta je kawo maki,kar fah ki bari karatu ya sha maki hankali ki
i cin abincin dan tun jiya take ta ha
a maki ta ce
ar ta zata fara zuwa school dole ranar farkon ta ya zama abin tarihi a rayuwar ta dan haka ta dage ta maki girki mai da
i so ki tabbatar kin ci abincin kar ki dawo da shi ta gani kin ga ai ran ta ba zai yi da
i ba ko"?gya
a kai fifi tayi tana murmushi ha
e da jin son Ammy na kuma shigar ta..

Suna haka sai Ammy ta fito da wata
aramar basket mai cover
auke da food warmer da wani watter bottle kamar na
an primary school..

Yau da Mufidar da ne da ta tsaya ta yi dariyar ta son ran ta dan wannan shirin Ammyn shirin
an primary ne amma kasancewar rayuwa ta sauya ta zuwa
aya fannin ta sai kawai ta murmusa ta
arasa ga Ammyn ta amshi basket
in tana mata godiya da al
awarin zata cinye abincin duka..

Har bakin mota Ammy ta rako ta da Hajja suna mata addu'ar nasara a ranar farkon ta sai da Ammy ta garga
i drivern da yayi tu
i a hankali daga nan gida zuwa cikin university
in ba doguwar tafiya bace dan haka kar yayi gudu da fifi su tafi a hankali...

Murmushi kawai Mufida ke ta yi masu dan suna bata dariya da over protectiveness
in su,waving nasu tayi suka maida mata motar ya tashi suka fita su kuma suka dawo gidan suna tattauna yanayin rayuwar gidan da ya sauya ba yadda suka so ya tafi ba kafin bikin..

A nan Ammy ke
ago zancen Saheeb akan ya kamata ya zo su ga juna da fifi ko da sau
aya ne in komawar zai yi sai ya koma amma ya zo ya gan ta damuwar ta kenan,Hajja ma ta matsu ya dawo dan tayi kewar sa ba ka
an ba..
****
A fannin fifi kuwa tana iya cewa ranar ta na farko a makaranta rana ce da ba zata ta
a mantawa da shi ba a tarihin rayuwar ta dan abubuwan al'ajabi,ban mamaki da ban dariya ta rin
a gani wanda a germany bata ta
a experiencing irin wannan school life
in ba kasancewar can kowa minding business
in sa yake yi amma nab ko baka da niyar magana wani sai ya saka ka yi..
alau ta ida lectures
in ta aka dawo da ita gida,tun daga farfajiyar gidan Ammy ta san an sami nasara a makaranta..

Biyewa fifi tayi ta fito tana amsa kiran ta,rungume Ammy tayi ta hau labarta mata abubuwan ban mamakin da suka faru a idon ta yau,ita da Ammy suka rin
a dariya sai farincikin Ammy ya ninku ya
are na fifi duba da yadda yau ka
ai ta sake tana dariya abin da ta jima rabon ta da yin sa..

Har dare in fifi ta tuno wani abin sai ta rin
a dariya ita ka
ai kusan kaso saba'in cikin
ari na damuwar ta ya tafi kuma tayi farinciki da faruwar hakan..

Bayan sun gama dinner ta je ta kwanta har ta riga Ammyn bacci a cewar ta ta zamo
ar makaranta dole ta rin
a minimizing time
in ta kar ya rin
a tafiya ba tare da ta aiwatar da abu mai muhimmamci ba..

A kwana a tashi ga mai rai ba wuya,fifi ta cinye semester
aya har tana gab da zana jarabawar ta saura sati
aya hankalin ta duk ya karkata ne ga karatun ta bata son disappointing Ammy da Hajja duba da irin so da
aunar da suke mata she want to make them proud...

Ko da Ammy ta sanar da ita tafiyar su Hamida sai ta share zancen ta masu fatar more tafiyar tasu lafiya ita kuma tayi facing damuwar ta dan bata so ta fara jarabawa da layin baya duk da ma bata san nature
in jarabawar nan ba amma ta dage sosai sai shirya mai take da makaman karatu..

Rannan da dare tana karatun ta misalin
arfe
aya na dare sai Ammy ta farka ta gan ta gaban littafi saman table abin sai ya dami Ammy ta taso ta zo ta rufe littafin,
ago kai fifi tayi sai ta ga Ammy ta
aure fuska sigar kar ma fifin tayi tambayar dalili ko magiyar a bari ta
arasa..

Bata jira ta cewar ta ba ta ja hannun ta ita kuma tana murmushi ta bi Ammyn,Ammy bata dakata ba sai kan gadon ta inda ta saka fifi kwanciyar dole ta rufe ta ta je ta kashe wutar
akin ta bar na gefen gadon ta ce da fifi
"Go to sleep dare yayi"gya
a mata kai tayi tana murmushi mai sauti sai kuma ko me Ammyn ta tuno bayan ta juya baya ta kuma Juyowa ta kalli fifi da idanun ta biyu ta ce
"Baby yayan ku zai dawo nan da kwanaki uku kuma sashen sa na bu
atar gyara ina tunanin assigning wasu su mai gyaran amma babu yarjewar ki shi ya sa nayi delaying dan na ga hankalin ki na kan karatu kar in takura ki ya kika gani kin yarda su shiga su yi gyaran"?kasa fahimtar Ammy fifi tayi ita meye ha
in ta da Khalid da ake nemar permission
in ta wurin gyara masa sashe sai ta dubi ta ce
"Ammy ai matar sa zaki tambaya ni ina ruwa na da sashen su"!kallon ta Ammy ta yi sai ta ce
"Da zan so hakan amma matar nasa ba sanin wurin baccin sa tayi ba bare lafiyar sa tana can wani
asar daban but ke da kike nan nake nemar yarjewar ki"gaban Mufida ne ya fa
i jin zancen Ammy..

Wai ashe da ita ake yi da aka ce yayan su zai dawo,kaf tunanin ta ya ta'ala
a akan Khalid ne,ashe wai nata mijin ake nufi.

Dafe goshi tayi ta kalli Ammy sai ta juya mata baya kuma gaban ta na cigaba da fa
i,Ammy sai tayi tunanin hala kunya ce ta kama fifi sai ta
yale ta ta kashe hasken dake gefen ta ba jimawa bacci ya
auke ta,ita kam ko gyangya
in kasa zuwar mata yayi fargaba ne tattare da it da alhinin irin yanayin mijin nata da zata gani in ya zo ohh ita Mufida auren tsoho bata ta
a mafarki ba da
yar dai baccin ya
auke ta bayan doguwar tunane tunane...
#Mamuh*_Mamuhgee_*
*18*
Zazzaune suke bisa dinning suna breakfast Ammy sai bin fifi da kallo take dan son gano wani abu amma ha
ar ta bata cin ma ruwa ba dan
ashewa Mufida tayi bata yarda sun ha
a ido ba sai abincin ta da take ta ci tana hira da Hajja suna
ariya
asa
asa.

Suna yun
urin kammala cin abincin sai Mufida ta ji kamar an tsikare ta wuf ta tashi tana cewa Ammy tana zuwa sai suka bi ta a da kallo har ta haura saman abin na basu mamaki..

Bayan tafiyar ta ne Ammy ta labartawa Hajja abin da ya faru a daren jiya tsakanin ta da fifi,abin gwanin ban dariya sbd wautar fifin..

Shigar fifi
akin Ammy dan
auko wani handbook
in ta sai kuma kamar ta hango wani dan haka ta dawo da baya ta
an yi facing window,nan ta hango clear view
in abin da idanun ta ke hango mata a nesa..

Tsayawa tayi tana kallon sa almost months kenan rabon da ta gan shi,ta dai san last time da Ammy ta mata magana akan sa shi da matar sa shine wai sun tafi honeymoon apart from ranar wata magana mai
arfi da ta shafe su bata kuma ji ba..

Ajiyar zuciya ta sauke ta kawar da kan ta ta
au handbook
in nata tayi zaman ta a
akin bisa kujerar karatun ta ta bu
e tana duba abin da ya fa
o mata
azu da take cin abinci har ta kasa ha
ura ta tashi..

Kimanin mintuna talatin tana karatun ta bata tashi ba sai da ta kammala sannan ta mayar da littafin ta mi
e ta sauko zuwa
asan..

Da zuwan ta Ammy da fara'ar ta ta sanar da ita dawowar su Khalid har sun shigo sun gaida su amma lokacin tana sama so presently Ammy is directing to go and welcome them since da kan sa shi Khalid
in yayi requesting Ammy ta bar fifin ta zo dana akwai wani muhimmin abu da yake so ya mata,toh ita dama Ammy tun ranar da ya sanar da ita tafiyar su ta
au sassauto da zafin ba dan komai ba sai dan yanayin rayuwa da ganin shi
in jinin ta ne...

At first fifi was like scared ne ko fargaba ne na ha
uwa da su dukan ko ya nene bata sani ba,so tana ta son shashantar da zancen amma wani iri tsananin kewar 'yar uwarta na damunta tundaga qasan ranta sbd tun haihuwansu Basu taba yin nesa da junaba ko banxatar da junaba sai yanzu Wanda tasani kowannensu abin na qwaqwalar zuciyarsa da radadi mai zafi.
tashi tayi ta fita cikin fa
uwar gaba ta nufi apartment
in su Hamida tana addu'ar samin sanyin zuciya dan kuwa har ciwo ciwon kai take ji..
Chapter 26 · 0% Book details