← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 62

Sashe 56

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani tausayin ta ne ya ratsa sa sai ya
araso gare ta,a hnkl ya saka hannun sa yana shafa bayan ta but kamar yana petting nata ne..

Cikin baccin ta ta ji abinda yake mata sai ta
ago da baccu bacci a idon ta,ganin sa sai ta wartsake gaba
aya ta tashi..

Saurin maida ta yayi ta zauna shima ya jawo kujerar kusa da ita ya zauna suna fuskantar juna,for a while bai ce komai ba sai daga bisani ya fara mgn..

"Na san na maki hukunci mai tsauri ta hanyar
aurace maki but ki sani,hakan ba yana nufin ban yi kewar ki bane ko ban damu da rashin ki a kusa da ni bane,i did what i did to wake u up from ur challenged future,ba zaki cigaba da rayuwa a duniyar nan da
iyayyar
ar uwar ki ba,but am happy ganin abubuwa sun daidaita a tsakanin ku kuma kuna getting along da juna,i pray that it will continue all through"!!gya
a mai kai tayi da sauri tana jin sanyi a ran ta..

Hawayen dake tseren zubo mata ne suka sauko sai ta share da yatsar hannun ta tana kallon sa..

Murmushi ya mata sannan ya nemi da ta mai al
awarin ba zata kuma
ulla wata ala
a da Muhibba ba..

Al
awarin ta mai tana tabbatar mai da cewar in har ya ga tana kusantar hakan toh ya jawo hnkln ta but bata fatar kusantar hakan kuma..

Da
i ya ji da ya iya tsawatarwa matar nasa ta dawo kan hanya,maida duban sa yayi ga abincin ya umarce ta da tayi serving nasa..

Da sauri tayi hakan,fried chips ne da scrambled egg sai quacker oath da ta ha
a masu..

Ya ji da
in breakfast
in dan haka ya cinye duka yana santi ha
e da yabawa hannun nata da ya girka abincin,da
i sosai Hamida ta ji har ta rasa ina zata saka kan ta...

Tare suka fito bayan yayi feeding nata itama ta
oshi sai ta
auko mai food flask
in sa na abincin da ta mai..

Nan ma wani yabon ta sha shine ta rako sa har mota,suka yi warmly goodbye sannan ya tafi ita kuma ta nufi sashen fifi...

Da sallamar ta a baki ta shiga parlorn sai tayi tozali da Muhibba dake fitowa daga kitchen cikin sauri cikin shigar blazers da wando ta
ora wani summer cardigan,kan nan babu mayafi sai wani turban,handbag ne a hannun ta da car key,
afar ta ya sha heels ne ba
e..

Kallon wofi Hamida ta mata itama ta maida mata da matarni har da
orawa da
"Ina cikin hanzari ne amma ki bari in dawo zan yi fixing naki inda kika dace"!!ta fa
a tana tafiya..

Cikin sauri Hamida ta maida mata amsar da ya saka ta juyawa dan kallon Hamidar da kyau but sai ta ga har ta wuce ta..

Abinda ta ce mata kuwa ba wani abu mai tsayi bane sama da
"Kullum cikin hanzari kike shi ya sa kika kasa ba mijin ki farinciki har ya samo wacce ke bashi,that's why u always behind,hanzari!!!hanzari!!hanzari,too bad"..

Ba
aramin
onawa Muhibba rai wa
annan kalaman Hamida suka yi ba sai dai bata ce komai ba illa
wafa da ta yi ta juya ta fice...

Kai tsaye Hamida ta shige bedroom
in fifi sai ta gan ta zaune da towel babu kaya a jikin ta tana ta positioning wayar ta kamar dai video call zata yi..

Murmushi tayi ta
araso ciki,sai a sannan fifi ta gan ta sai ta kife wayar a kan gadon ta fara yun
urin tashi dan tarbo Hamida but Hamida ta hana ta ta hanyar
arasowa
akin da sauri tana ri
o hannun ta game da furta..

"Don't take d trouble sweet"fa
a murmushi fifi tayi sai ta zauna suna fuskantar juna..

Gaisawa suka yi irin ta
an uwa a nan Hamida ke shaida mata yadda suka yi da Khalid sai fifi tayi murmushi kawai tana sha'awar rayuwar su dan suna burge ta,kullum suna tare da juna unlike ita da suke raba mijin sannan bai cika zama ba,a
alla cikin sati biyu yayi tafiya ya kai uku,bai da wani lkcn isasshe da yake spending
in sa da ita..

Hirar su suka yi har Hamida ta taya fifi gyare gyaren inda bata gyara ba kafin ta koma apartment
in ta tayi girki mai
ara lfy a jiki da kyaun kallo ta cika sa cikin food warmer tayi blending fruits ta tace ya zamo kamar fruit juice sannan ta ha
a su a wani basket ta dawo sashen fifi da su...

Abin ya ma fifi da
i dan dama
iwar girkin take yi dan a
an kwanakin nan aiki na mata wuyar yi kuma ta
i yarda Ammy ta turo mata
aya daga cikin ma'aikatan ta haka ta
i yarda a rin
a kawo mata abinci daga sashen...

Har dare suna nan tare suna ta hirar su,wanda cikin hirar ne Hamida ta kawo wata shawara da tayi tasiri a zuciyar fifi har tayi tunanin
abba
a shawarar immediately sai dai ta bari har mijin ta ya dawo sannan ayi mai yiwuwa..

Shawarar akan daddyn su ne da rayuwar zaman ka
aicin da yake yi na rashin mace,sun gama tsara komai yadda zai kasance,lkc kawai suke jira su fara aiwatar da plan
in nasu...

Wayar Hamida ne yayi
ara kamar ba zata
aga ba sai ta
aga ta kai idanun ta kan wayar..

Sunan dake haskowa ne a screen
in wayar ya saka ta bu
e ba
i cikin mamaki tayi saurin
aga wayar tana fa
"Am on my way luv ina wurin Mufida ne"!!tana gama fa
in hakan fifi ta saka mata dariya ganin duk ta ru
e..

Bata bi ta kan ta ba ta tashi abin ta tana mata sai da safe,sauri sauri ta dawo apartment
in ta inda ta gan sa yana cire necktie
in sa a gajiye..

Saurin
arasowa gare sa tayi tana bashi ha
uri ha
e da taimaka mai ya cire necktie
in ta kwashe duk kayan da ya cire da hannun ta
aya,
ayan kuma tayi wrapping round his waist tana mai yi mai sannu.

A haka suka
arasa sama inda bedroom
in su yake ta taya sa yayi wanka itama ya saka ta yi na dole,tare suka
arasa wankan bayan an gama romancing kamar ba za a bari ba sannan suka fito...

Abinci ma yanzu tare suka ci suna feeding junan su da love and care,a wurin kwanciya kuwa,yau sai da Hamida ta tabbatar mijin nata yayi kewar ta itama haka,dan basu wani runtsa da wuri ba sai cikin dare sannan baccin ya
auke su...
****
Yadda Allah ya so haka yake kasancewa,yau da gobe sai mai duka,a kwana a tashi ga mai tsawon rai cikin Mufida ya shiga wata takwas cif cif sakamakon scanning
in da tayi na
arshe ya tabbatar da hakan...

A lot has happened kamar yadda Hamida ta tsayawa Muhibba a ido kamar matsala ta
i yarda a cigaba da cutar da
ar uwar ta,dan har threatening Muhibba Hamida tayi akan in ta ja abin da nisa toh kaf zata zayyanewa Marshall gaskiyar zance dan Khalid bai fa
awa kowa abinda ya ji suna discussing akai ba ranar...

Sosai tsoron Hamida ya
arsu a zuciyar Muhibba dan ta san da zarar bakin ta ya bu
e shikenan maybe ta rasa Saheeb
in na har abada kenan because in har yayi realizing cewa she has been blackmailing him for long toh ba
aramin zafi zai
auka da ita ba sai dai ta kasance cikin matsalar ita
Sannan a fanni
aya tana fama da health condition
in ta,dan duk da tayi stopping maganin da take sha completely,babu abinda ya sauya game da lfyr ta,yanzu tana normal anjima zata riki
e kamar ba zata yi rai ba...

In ta zauna takan ji mamakin yadda ita Muhibba Hamida ke wa gashin
uma da mummu
e,tana ganin Hamida is too small for her to handle amma ashe mightiness da Hamida ke da shi ya sha gaban tunanin ta...

Dai dai da pretence
aya in Muhibba tayi Hamida na wurin toh sai ta razana ta da kalamai masu tsoratarwa dan Hamida gani take yadda fifi ta dawo mata da annashuwar ta rayuwar ta wic is her husband,toh duk wani abinda zata mata a yanzu bai biya fifin ba shi ya sa take dagewa da strength
in ra take sokawa Muhibba mgn cikin mgn dan ba zata yarda
ar uwar ta ta cigaba da fuskantar cin zarafin kishiya ba alhalin ta san komai na kishiyar...

Ga Muhibba kuwa babbar regret
in ta a rayuwa shine yarda da tayi da Hamida har Hamida ta san sirrin ta yanzu gashi tana mata barazana,abin kan dame ta ba ka
an ba...
_Thursday morning_
Duk suna zaune ana breakfast a part
in su Ammy as family,kowa cin abincin sa yake yi ba tare da ya tanka ba,sai da aka yi nisa sai Muhibba ta fara jin wani iri a jikin ta,sincerely tana jin pains kamar kullum but fear
in ta shine kar ta bu
e baki ta furta Hamida ta taso ta gaba akan she is lying,dan yau
in girkin fifi ne wacce ita duk wannan bidirin da ke faruwa tsakanin Hamida da Muhibba bata da masaniya all she is after shine rainon cikin ta da lfyr jikin ta kafin ranar haihuwar ta dan ta sani,Dr ya sanar da ita bai
oye mata ba akan zai yi wuya ta rayu in har tayi experiencing labour pains,but ya bata option akan ana iya yi mata surgery a ciro babyn in kamar saura satittuka kafin EDD
in ta but sai ta
i yarda ta ce tana so ta ji zafin da mahaifiyar ta ta ji a yayin da ta haife ta kafin ta bar duniya,sbd believe
in ta shine duk mace da bata san zafin haihuwa ba toh ba zata mutunta kyauta da baiwar da Allah ya mata ba na bata kyautar haihuwar,so she choose to undergo the labour pains...
Chapter 56 · 0% Book details