Sashe 29
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajja da tayi making attempt
in rungumo Hamida jikin ta bayan ta
arasa shigowa cikin parlor kawai Hamida ta ture hannun Ammy ta haura sama abin ta Khalid kam ya tsaya ya rin
a ba su Ammy ha
uri tunanin sa basu ji da
in maganganun Hamida bane sai da Ammy ta tura sa ya je ya lallaso Hamidar kafin ta kai fifi
aki dan kan ta har ya fara sara mata jikin ta na
ari...
Jiki sanyaye Hajja da Ammy suka koma apartment
in su da nadama mai tsanani duk rayuwar da suka yi da su Hamida a gidan nan basu ta
a sanin suna zaluntar ta ba sai yau da ta furta da kan ta..
Abu kamar wasa fifi zazza
i ya rufe ta tun safiyar nan har dare haka Hamida sai da ta ji sauyi a jikin ta dan zazza
i ne mai tsanani ya rufe ta amma taurin zuciya ya sa ta
i yarda Khalid yayi nursing
in ta..
Kamar wasa kwana biyu kenan da faruwar wannan abin amma komai ya ta
are Ammy da Hajja ba yadda basu yi ba akan Hamida ta sake jiki da su suna jawo ta jiki amma sam Hamida ko sauraron su bata yi dan ta san fake affection suke nuna mata ba dan son ran su ba..
Rannan Hajja ta ga abin ya fi
arfin ta
iyayyar kamar ta gama ginuwa a zuciyar Hamida game da
ar uwar ta sai ta kira daddyn su Hamida tana shar
e kuka tana mayar mai da abinda ya faru sannan tayi requesting
in sa da ya dawo Nigeria ya zo su ha
u su gyara wannan
arakar...
****
A rana na ukun ne da faruwar hakan Hamida ta fito farfajiyar gidan ta tana nemar wanda zata aika ya kar
o mata sa
on mijin ta a sashen su Ammy dan ko sashen ta daina zuwa sbd zafin da zuciyar ta ke mata game da su..
Rasa samin
an aika ya sa ta fito zuwa farfajiyar gidan dan nemo ko da driver ne ko mai gadi dan aiken sa..
Tana tsaka da dube duben ta idanun ta ya hasko mata wani mutum daga baya yana taaye hannun sa ri
e a
ugun sa sanye da sport suit yana bada direction,tsayawa tayi tana kallon mutumin daga baya dan bata san waye shi ba a gidan bata ta
a ganin sa ba..
A sannu mutumin ya juyo a natse cikin kamewa ya fuskanci hanyar
aya apartment
in dake kusa da nasu
Atake kwarjininsa da haibarsa tareda wani kamewarsa da tsantsar kyawun fuskarsa da fatarsa dake bayyana tsantsar hutu da dukiya data gama kamesa ya cika gurin hartana Dan sauke kanta qasa sbd cika idanuwansa
yana tafe yana amsa waya kan sa direct yana kallon hanyar da zai shiga..
Sbd cikin Daren Koda ya iso baa shiga da kayansaba sai yanxu da safen
Wani irin suman tsaye Hamida tayi ta
ame tana bin wannan mutumi da kallo da bata san ko wa nene shi
in ba,gaban ta ne ke fa
i da ta rasa dalili,ai kuwa tana tsayen sai ga Khalid ya fito da
an sauri yana dube dube sam bata san da zuwan sa ba sai ji tayi yana
"Luv kin ga min Marshall ba a ta nan wurin"?
dum ta ji gaban ta ya fa
i jin sunan da ya kira kasa kallon sa tayi sai sashen da take kallon an wuce
azu..
Tunowa Khalid yayi akan Hamidar fah bata san Marshall
in ba sai yayiwa kan sa murmushi ya ce
"Na manta Luv baki san shi ba am sure ya shige part
in sa dan yanzu na hango sa yana wucewa ina kiran sa amma yana waya bai ji ni ba am coming bari in duba shi"!!
tsinkewa zuciyar Hamida yayi jin an kira wannan mutumi da Marshall kenan yaya Saheeb..
"Inalillahi wa'inailaihir raji'un"!!shine kalmar da Hamida ta rin
a nanatawa a zuciyar ta tana tsaye Khalid ya wuce ta zuwa apartment
in dake next to them batareda ta iya motsawa ba..
#Mamuh*_Mamuhgee_*
*19*
Jiki sanyaye Hamida ta nemi hanyar komawar ta sashen ta gaban ta na cigaba da fa
i tana cigaba da nanata innalilahi wa'inailaihir raji'un idanun ta na mata mugun hasashen..
Da shigar ta parlorn ta zauna da
as akan kujera tayi shiru tana kallon gefe
aya tana tunanin yadda tayiwa kan ta tuwon tulu gashi a yanzu ta rasa marar kwashe ta..
Me idanuwanta keson nuna Mata???
Mijin Fifi yafi nata??
Ko yanxuma kenan Fifi ce ke gabanta??
Hawaye ne ya hau zarya a fuskarta fuskarsa da haibarsa na sake cika idanuwanta..
Share hawayen tayi ta hau jujjuya kai tana girgiza
afa rasa madogara tayi kawai ta tashi ta shige
akin ta bata jira komai ba ta saka lock ta rufe
akin ta fa
a kan gado ta saki kukan ra
in zuciya da zafin rai..
Kimanin mintuna arba'in da wani abu Hamida na rufe a
aki tana shar
e kuka tsakanin ta da Allah wanda ita ta san dalilin yin sa,tana nan tana kukan har bacci yayi nasarar cin
arfin ta bata ankara ba sai ji tayi ana tapping bayan ta ana kiran sunan ta..
an bu
e idanun ta tayi ta sauke akan fuskar Khalid dake kan ta fuskar sa cike da damuwa
arara..
Tashi tayi ta zauna ta zuba mai idanun ta da ya sauya daga farare tas zuwa rage red..
Shima ita
in yake kallo yana tunanin me ya
aga mata hankali har haka da idanun ta suka sauya suka kumbura sannan jikin ta yayi zafi kamar wacce fever ya ma kamun sauri..
Kawo hannu yayi ya ta
a jikin ta ya ji zafi rau sai yayi saurin kai hannun sa goshin ta nan ma zafi rau,hankali a tashe ya hau tambayar ta me ke faruwa amma kasa amsa mai tayi sai bin shi da wani irin kallon tsarguwa take yi wanda ya fara bashi tsoro shima..
"Luv me ke damin ki ne i hope ba zazza
in ne ya kuma dawowa ba"?ya tambaye ta a ru
e sai ta kawar da fuskar ta daga kallon sa ta
au wasu seconds sannan ta girgiza mai kai sai ya kuma yun
urowa zai tambaye ta amma ta dakatar da shi ta hanyar
aga mai hannu sannan ta ce
"Bacci nake son yi"!!gya
a mata kai yayi sai ya kwantar da ita a kan gadon ya jawo duvet ya lullu
e ta yana manna mata kiss a goshin ta ya tsaya yana kallon ta..
Ganin bai da niyar fita ita kuma a matse take tayi nazarin ta sai ta lumshe idanun ta dan dai ya ga tayi bacci ya fita..
Shi kuma ganin ta fara bacci ya matso ta ya zauna kusa da ita duk tana jin shi ya hau kwararo mata addu'ar samin lafiya har da na fatar Allah ya sa albarkar sa ne a tare da su..
Tana gama tabbatar da cewa ya fita ta tashi da sauri ta je ta rufe
ofar
akin da double lock ta dawo ta zauna..
Ji tayi kamar zafi na mata yawa alhalin akwai air split a bedroom
in but zafin da take ji ko mutumin dake cikin kango sai haka..
Cire kayan jikin ta tayi ta nufi toilet ta kunna shower
in wanka dan ba zata iya zama cikin bathtub
in ba tsabar rashin natsuwar zuciyar ta..
Wankan nan ana iya kiran sa da wanka ba
in ciki because the more the water is dropping on her skin the more her mind is leaving her soul..
Fuskar mijinta ya fado Mata tareda duk wani abinda ya shafesa ta lumshe idanuwanta cikeda so da qaunarsa saidai tsananin kishin yar uwarta da irin mijin data samu Wanda a gani na ido yafi nata Yana yaqi gurin danne son nata mijin,
Bayan ta gama wankar ne ta fito ta shirya cikin simple abaya ta wuce kitchen ta ha
a masu lunch..
Bata kira Khalid a waya ba bare ta sanar da shi abincin su is ready,rather tayi zaman ta ta ci nata ta bar mai nashi ta tashi tayi ficewar ta zuwa zuwa garden
in gidan tayi zaman ta a nan
Ita wato ko yanxuma Bata sauya Mata ba Fifi is always ahead of her,
Meyasa su hajja suka zabarwa Fifi Marshall???
Hawayen tsananin kishin fifin suka gangaro mata tanajin wani irin nauyi cikin ranta.
****
"Baby ki ci abincin nan mana kin ta
a ganin inda mutum ya warke garau kuma baya cin abinc?ana haka"?shiru fifi tayi,tun ranar da
ar uwar ta ta mata confessing abinda ke ran ta ta kasa natsuwa haka ciwon da take ji a zuciyar ta har yanzu bai warke ba yana nan yana da
a ya
uwa,ita dai ta san har ga Allah zuciyar ta
aya take yiwa
ar uwar nata so amma ta rasa yadda aka yi tana raye tayi witnessing irin wannan blast
in ta yaya ma aka yi duk wa
annan abubuwan suka faru amma basirar ta ya shafe bata lura ba..
Ko a mafarki bata ta
a kawo rana irin ta ranar nan zata zo ta riske su a rayuwar su ba mostly a labarai take jin ana irin hakan amma ashe it has been designed for her tuntuni ranar da abin ya faru ne dai Allah yayi zai zamo mata eye opener..
Hawaye ne ya fara bin fuskar ta sai hankalin Ammy ya kuma tashi dan a kullum sai dai in fifi bata farka daga bacci ba amma in har idanun ta biyu daga silent tears sai kuka mai sauti hatta da abinci in aka mata maganar sa sai ta saka kuka dan tunowa take da yanzu Hamida na nan na mata kallon selfish person...
Da
yar Ammy ta rarrashi fifi ta tashi ta ci abincin dan har an kawo mata
akin..
Zama tayi tana kallon abincin sai ta ji appetite
in ta yayi ceasing sai ta kalli Ammy ta girgiza mata kai alamar ba ci zata yi ba..