Sashe 18
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kasancewar takwara ta ta fi yawan magana da ni ya sa na rin
a damin ta da ta dawo gida,ku dawo gida kar ku gama yin girman ku a
asar da ba taku ba,toh alhamdulillah kun kammala karatun naku kun dawo gida Allah ya tsara maku mabambantan rayuwa ita Mufida ta dace da Khalid ke kuma muka maki sha'awar Saheeb sbd
abi'un ku kusan
aya,ke tamu ce muna da iko akan ki ba kamar matar sa ba da ikon da muke da shi a kan ta
alilan ne"!!..
"Dan haka muka ga dacewar ku kuma mun san kema a yanzu da kika ji labarin sa kika san ko shi
in waye zaki ga hangen da muka yi kuma ba zaki ta
a yin nadamar za
in mu ba"..
arfar ajiyar zuciya Hamida ta sauke bayan ta gama sauraton Hajja,ajiyar zuciyar na
auke ne da abubuwa masu wuyar fassaruwa amma dai ta barwa kan ta duk da zuciyar ta na mata zafi ganin irin mizanin da aka
ora nata martabar akai,
ancin sa ya
are abin misali..
Wani ba
in cikin ta ha
iya sannan ta saka murmushin da ya fi kuka zafi da ciwo tana fa
in.
"InshaAllah zaku same ni mai bin umarnin nan naku da amana da gaskiya Hajja"!!.wani sanyi Ammy ta ji a zuciyar ta har ta fidda
arfar ajiyar zuciya ha
e da tashi cikin sauri ta rungumo Hamida jikin ta..
Abin mamaki yanzu dan na yarda da auren nan ne ya sa Ammy ta rungume ni haka?abin da tun da muka iso
asar nan bata ta
a yun
urin yi min ba akasin fifi da ba zata iya
irga yawan hugs
in da ta samu daga wurin Ammy ba,oh ita Aysha yanzu wai ba dan ta cancanci hug
in ba aka bata shi ba sai dan ta yarda da za
in su..
Hawaye ne ya sauko mata daga idanun ta tayi saurin gogewa tana jan hancin ta sai muryar Ammy ta ji tana ta yi mata addu'a ha
e da bata tabbacin ba zata ta
a nadamar wannan ha
in da zasu mata ba.
Jin Ammyn kawai take ta yi har ta gama ta kuma jaddada mata ta tabbatar ta tafi inda ake ma fifi gyaran jiki dan itama a mata..
Gya
a kai kawai tayi ta sallame su suka rin
a saka mata albarka tana jin su ita dai tayi gaba..
Tana hanya tana ta nazarin kalamomin su har ta zo ta wuce apartment
in da ake wa fifi gyara sai kuma ta dawo tayi peeping ta hango ta tana ta danna waya tana murmushi..
Komawa da baya tayi ta nufi nata
akin ta kwanta dan zuciyar ta bai mata da
i,kasa baccin tayi sai ta tashi ta
au maganin ta ta zazzago guda biyu ta nemo bottle water ta ha
iye maganin..
Bata jima ba bacci ya sace ta bata farka ba sai 7pm kasancewar bata sallah sai ta sauko zuwa
asa dan a yi dinner da ita inda a nan fifi ta rin
a mitar Hamida ta manta da ita yanzu sai dai su ha
u a wurin cin abinci in ta zo kenan bayan haka basu ha
uwa kuma ita a hana ta fita a apartment
in sai dai in ya zama dole..
Nan ma duk jin ta Hamida ke yi kowa ya kwaso blame
in sa kan ta ake sauke sa ba komai in yanzu sun mata wataran ba zasu yi ba..
A haka aka cigaba da shirin bikin su Hamida da fifi wanda tun a washegari Hamida tayi joining fifi aka cigaba da yi masu gyaran jikin sai dai bata tsira ba still akan nuna bambancin dan bayan an gama sai Ammy ta kira fifi separately ko me suke girkawa Allah ne masani ita dai ta san babu wani
aunar Mufida a zuciyar ta ko na
igo ne but su sun kasa ganewa,bambancin da suke nuna mata bai haddasa komai sai
iyayyar masoyiyar tasu wato Mufida...
#Mamuh*_Mamuhgee_*
*13*
Ana saura kwanaki biyar da bikin su fifi sai sha
uwar su da Hamida ya ninku ya fi da duk da ita Mufida ta fi ala
anta sha
uwar tasu da yanayin bambancin rayuwar auren da zasu fuskanta,duk dama ta san cewa gida
aya zasu zauna amma apartment
in kowa daban ba lallai bane su rin
a ha
uwa kullum ba in an gama bikin..
Lokaci zuwa lokaci sukan zauna zama ta musamman tsakanin su su zanta mafi yawan hirar tasu takan karkata ne a
angaren kewar junan su da zasu yi bayan bikin,though sau da yawa hirar ta su takan
are ne da fa
a wanda fifi ce mai yawan janyo sa dan takan so
ure Hamida akan za
en mijin ta ita kuma Hamida bata ba fifi hankalinta
in ta iyakar in an gama masu gyaran jikin sai ta tashi tayi gaba abin ta
arshe Mufidar ce ke zuwa
akin Hamida ta bata ha
uri sai su shirya hakan bai hana washegari in sun kuma ha
uwa ta
ara tsokanar ta ba sai dai Hamidar da girgiza kai ta ce mata Allah ya shirye ki fifi..
A yau ne suke saka ran zuwan daddyn su dan kusan one week ago suke ta waya da shi ya sanar da su zai zo inshaAllah cikin kwanakin nan..
Tun safe suka kasa sukuni musamman fifi da ta fi zumu
in ganin daddyn nasu dan dama tayi kewar sa fiye da tunani..
Har kasa natsuwa tayi saboda zumu
i sai da Khalid ya ja hankalin ta da hira sannan ta sami natsuwa shima ya tafi
auko daddyn..
A cikin gida kuwa har girke girken da aka yi fifi na a ciki dan sosai ta ce tanaso daddyn ta yayi tasting abin da ta girka da kan ta..
A lokacin da daddyn su ya iso gida tare da Khalid haka fifi ta kanainaye sa ta ki barin sa ya sha iska tana ta yi mai surutai akan yadda tayi kewar sa,hakama su Ammy da Hajja da suka matsu da ganin sa sai dariya suke ta yiwa fifi akan yanzu kenan da take da
ancin ganawa da daddyn nata take mai haka ina ga in ta yi aure kuma ita da mijin and da zarar sun tsokane ta da haka sai ta saka kukan shagwa
a tana kallon Khalid da kwana biyun nan sam tadena gane masa
Sau dayawa ta rin
a tambayar sa ai ba zai bari ta rabu da daddyn ta ba ko? shi kuma da dariyar sa zai amsa ta yana ce mata ai babu mai raba ta da daddy da su Ammy..
Azuciyarta tana dannewa ne kawai amma Halaye khalid gaba daya ya sauya mata in ya amsa ta se tanajin kamar ba shiba
Sai da aka ci abinci aka natsu sannan aka dawo parlor domin cigaba da hirar da aka faro tun akan dinning,sam Hamida takasa sakin jiki tayi da su sai ta nemo excuse
in da ta san zai bada babbar muhimmanci ta gudu zuwa
akin ta ta kwanta sabida duk yadda kwanakin bikin na
aratowa the more fargabar ta na ninkuwa..
Kusan raba dare suka yi suna hirar su duk kuma saboda fifi ne dan ta ce wannan shi ne best moment
in rayuwar ta da ba zata yarda ya tafi haka nan ba sabida ita dai tun tasowar ta daga ita sai daddyn su sai Hamida suke rayuwa a cikin gidan banda ma'aikata,a yau da suka ha
u duka with exception of saheeb wato mijin
ar uwar ta da ita kan ta
ar uwar nata sai ta ga wannan kamar dama ne babba da zata yi amfani da shi dan barin memories
in ta a zukatan ahalin nata...
Wasa da dariya anata hira Sai kusan 11pm fifi ta raka daddyn su masaukin sa inda nan ma ta rin
a labarta mai abubuwan da Khalid ke mata tun zuwan su da irin kula ta musamman da yake bata tun zuwan su,shi kam daddy bai da abin cewa sama da yiwa Allah godiya dan ya kawo mai saka
iyar sa farinciki a rayuwar ta ba kuma zuwa ka
ai yayi ba tsayawa ma zai yi na har abada..
Da ta dawo
akin ta kuwa sabon babin hira taso ta bu
e ta musamman ita da angon nata Khalid dan kiran da ta mai ya kai sau uku bai dauka ba,can yazo yadauka bata gane masa ba in sun yi good night sai ta sake kiran sa a haka dai har aka yi final good night duk suka kwanta bacci..
A washegari suka ha
u a
akin Ammy ta saka su gwada
inkunan su na bikin har ma da na events
in da za a yi,duk babu wacce kayan nan bai yiwa kyau ba dan dirin jiki da kyan halitta Allah ya hore masu shi..
Ita fifi da ta gwada na
arshen
in cirewa tayi ta bar shi a jikin ta sai da aka shigo
akin da sallama ta
ago kai ta ga Khalid ne nan take ta fara nemar abin da zata rufe jikin ta da shi da alamr bata so ya ga kayan dan in ya gani toh ba wani birge sa da take son yi da zata yi a ranar event
in kayan..
Dariya Ammy ta mata itama Hamida ta
an dara tana mata gwalon Allah ya kara wai angon ta ya ga kwalliyar ta tun kafin ranar bikin,abin sai ya ba fifi haushi amma da yake bayan ya shigo Ammy ta kora sa waje dan kar ya ga kayan fifin sai ta ji sau
in abin bata saka tsokanar
ar uwar nata a ka ba...
****
Da safe yau ma family breakfast aka yi dan an san daga yau
in ba lallai bane a kuma ha
uwa on special breakfast haka ba sai dai in bayan biki..
Ana cin abinci ana hirar yaushe rabo Hamida dai bata yi gigin saka masu baki a hirar tasu ba dan ta san ko ta saka toh ba wani
warjinin da zata yi duk hankali na ga fifi..