← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 62

Sashe 13

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fifi ta da
e tana ta sallama a
ofar
akin Hamida sai dai babu amsa,deciding shiga
akin kawai tayi,tura
ofar
akin tayi sai ta ga Hamida kwance kan gadon ta alamar bacci ya jima da
aukar ta,gefe guda a
asa plate da spoon ne wanda ta ci abinci da shi,tsugunawa tayi ta kwashe plate da cup
in sannan ta kalli Hamidar tana murmushi a same time ta ce
"Please Hamee ki yi ki farka i have a lot to tell you,yau...is one of my best days a rayuwa ta kuma na san Allah na jin addu'a ta and zai amsa min because is a positive wish"kallon Hamidar tayi na dan wani lokaci sannan ta juya ta fice...

Haka ta sauko
asan ta same su duk suna zaune har da Khalid,nan take ta ji damuwar ta akan
ar uwar ta Hamida ya ragu dan ta ga fitilar dake haske mata duhun ta wato Khalid
in ta..

Zama tayi da annashuwa a fuskar ta ta fara ba ammy ha
urin tashi da tayi ta bar ta da spoon a hannu
azu,
ar lele ce bata laifi bare
azu daddyn su fifi ya tuno masu da matsalar fifin sai duk suka ji jikin su yayi sanyi amma ganin ta ta fito cikin fara'a sai suka ga kar su saka ta cikin zargin wani abin..

A walwala aka ci abincin Khalid na ta labarta masu yadda fifi tayi da shi cikin mota
azu,duk sai su rin
a goyon bayan ta suna mai dariya,da haka dai aka yi lunch lafiya aka kammala Hajja ta ja hannun fifi zuwa sashen ta wai tana so su yi hira ta jika da kaka,wannam hikimar duk dan kar su bar fifin cikin ka
aici da damuwa ne ya sa Hajja bijiro da wannan tsarin dan kam ta...
#Mamuh_*Mamuhgee*_
*10*
Da isar su
akin Hajja Fifi ta hau ko
akin game da zuzuta kyaun d
akin yayi dan har wani qamshi yake fitarwa kamar ba na tsohuwa ba komai tsaf tsaf da shi..

Jawo hannun ta Hajja tayi ta zaunar da ita bisa kan silver colour royal bed
in ta da ya sha kayan ado na zamani kama daga kab throw pillows da aka zagaye gadon da shi kamar dai yadda ake gyara gado irin ta mutanin da sai dai wannan a zamanance aka gyare sa zanin gadon kan sa abin kallo ne.

Hajja ta gyra zama ta na ta famab murmushi dan ganin halin farin cikin da fifi ke ciki sai ta bar ta tayi ta kalle kallen ta tana yabe yaben ta har ta gama dan kan ta ta dawo ta zauna tana cigaba da yaba
akin Hajjan har ta so ba Hajjan dariya..
o hannuwar ta Hajja tayi tana kallon fuskar ta dake da ragowar murmushin da ya bayyana two sided dimples
in ta,hakan ya tuno ma hajja da mahaifiyar su fifin sai tausayin fifin taji ya kama ta sosai duba da irin rayuwar da yarinyar ta taso babu kula ta musamman daga uwa sakamakon bata raye sannan ga jarabtar da ubangiji ya mata na rashin cikakken lafiya,duk wa
annan dalilai ya sake jefa tausayin ta a zuciyar Hajja..

Nan da nan hawaye suka cicciko daga idanun ta amma bata bari fifi ta gama fahimtar dalilin cikowar hawayen ba bare ta tambaye ta,sabida ta gama sawa a abu mafi sau
i a gare ta shine ta aiwatar da abin dake ran ta ayanzu game da rayuwar fifin dan a ganin ta hakan ne kawai zai fiye mata kwanciyar hankali..

"Hajja
akin ki kamar na amarya sabuwa fil,ji kamar
aki na ne"!!
kallon mamaki Hajja ta mata sannan ta ce da ita
"Da gaske
akin ya maki kina so a ce kina da irin shi ko fiye da shi ko!?da sauri fifi ta gya
a mata kai tana dariya..

Hamdala Hajja tayi jin da bakin ta ta ma furta sha'awar ta ga son samin
akin kan ta ba tare da ta cigaba da zama a
ashin su ba amma a
ashin mijin ta...

"Dama na jima ina son yin wannan magana takwara ta sai dai rashin wanda zan tunkara da maganar ya sa na barwa kai na amma sosai na damu da samun cigaban rayuwar ki a mataki mai inganci da ba zamu sami
ar ko fargaba ba, amma tunda yanzu kin yi maganar da kan ki ina so ki fa
a min ra'ayin ki kar in maki shigar bazata,kina da wanda ya kwanta maki a rai ne da kike jin ba zai maki ri
anci da son zuciya ba in an aura maki shi?

Fifi tace haajja aure?laahhh,abin dariya abin mamaki wai fifi da jin kunya sai ta fa
a jikin Hajjan tana ta
oye fuskar ta dan ba zata ta
a mantawa ba akwai ranar da suka zauna lokacin a germany suna lissafa irin mazajen da suke son aura ita da Hamida,sai bayan sun gama hirar har Hamidar ta wuce sai ta zauna da zuciyar ta akan in har Allah ya bata aron rai tayi aure ta sami
aruwa toh in mace ce sunan Hamida zata saka mata in kuma namiji ne sunan daddyn su zata saka mai har ta samo other name da za a rin
a kiran baby girl
in da shi haka ta samo wanda za a na kiran mai sunan daddyn da shi...

Dariyar manya Hajja tayi dan ta ga amsar tambayar ta
arara a fuskar fifi tunma kafin ta amsa,sai ta rungume ta tana ta
a bayan ta game da ce mata
"Amma ni kam takwara ta wanene wannan saurayin ne da yake mana shigar bayan gida ba tare da mun sani ba,fata na dai ba baturen
asar can kika samo mana ko?dariyar itama fifin tayi tana cewa Hajjan toh in baturen can
in ne ma ba zata so shi ba..

Sai da fifi ta gama juye juyen ta sannan ta rufe idanun ta da tafin hannun ta tana fa
"Hajja ai kin san shi dama kike wani kwane kwane "...tana gama fa
in haka ta tashi ta fita daga
akin a guje wannan tabbaci ne na alkunya dake jinin matan arewa koda ba anan ta taso ba...

Ganin yadda ta fita da gudu sai Hajja ta fashe da dariya tana girgiza kai dan ko ba a fa
a mata ba ta san hasashen ta ne ya zamo gadkiya kuma da yardar mai duka zata ga tayi iya
arin ta dan cika wannan hasashe nata..

Mezai fiye mata dadi ace an Hade mufiida da khalid,ita kuma hamida in Allah ya so ba sai akara ma yayan shi saheeb ba?

Da gudu fifi ta nufi hanyar balcony dan shigewa
akin ta dan bata san tana da kunya mai tsanani ba sai yau da Hajja wacce take a matsayin kakace ma a gare ta toh ina ga Ammy ce ta mata wannan maganar,lallai da ta da
e bata bari Ammyn ta
ara saka ta a ido ba..

Tana cikin wannan yanayin ta ji kamar ta bangaje mutum sai tayi saurin bu
e idanun ta ai kuwa tayi tozali da Hamida,take ta kuma jin wani kunyar sai ta matsa ta cigaba da tafiyarta..

Hamida da dama ita ta fito nema sai ta tsaya a tsaye tana mamakin dalilin farincikin fifi amma sai ta basar ta
age kafa
un ta ta
arasa saukowa
asar ta
au abin da zata
auka ta juya ta hauro saman...

Zata wuce kenan ta ga fitowar Hajja cikin fara'a da ragowar dariyar mamakin fifi,ko bata tambaya ba ta san labarin gizo bai wuce ko
i,fifi ta fito
azu da fara'a a fuskar ta tana rufe fuska yanzu kuma Hajja ta fito da nata fara'ar..
age kafa
a tayi alamar ba matsalar ta bane,gaida Hajjan kawai tayi irin gaisuwar barka da war haka,bata tsaya jiran amsa ba tayi gaba...

Muryar Hajja ta jiyo tana kiran sunan ta sai ta dakata ha
e da juyowa cikin mamaki ta kalle ta..

Da kan ta Hajjan ta
araso ga Hamida ta ri
o hannun ta na hagu da babu komai ciki tana kallon ta daga bisani ta tambaye ta
"Wai nikam Kin ga min Mufida kuwa? ina ta jiran dawowar ta amma da gaske tafiyar tayi dan kunya ta wai ta ji"
ajiyar zucitayar Hamida tayi a zuciyar ta kuwa sai cewa tayi _"Hajja da abin ban dariya take toh ni ina ruwa na da wata kunyar ta da fifi ta ji har take tambaya ta ko na gane mata ita,ai wannan tsakanin su ne,yanzu dama dalilin da ya sa ta dakatar da ni kenan ashe?ohhhh,,fifi,fifi,fifi ko nauyin ta basu ji kan su tsaye suke nuna mata wariyar soyayya,ko da yake ai komai ya kusa zuwa
arshe illar in na kasa cigaba da ha
urin ne amma da zarar na daure toh zan mori ha
urin da na da
e ina yi"_..

Jin tsyi shiru sai Hajja tayi saurib bijiro da tunan kafin ta dubi Hamida ta ce da ita cikin raha
"Hamida dama maganan aure ne?ko dai ke ma ha
a ku zamu yi ne dan na ga kin fiye son rayuwar ka
aici nidai wannan salalan ba ajina ba?

Hamida taja tace haajja aure kuma?

Hajja tace eh
Daa wai nace mubawa mufida khalid ke kuma tun da ba wani shkuwa kukayi ba ai sai ahada ku da yayanku ko?kuma wannan ha
in shine zai yi daidai da tsarin rayuwar ki..

Wani kallon durus tayi ma hajja kanta na wani irin juyi,idan da za a ba Hamida dama da tace babu wanda yakai hajja iya nuna fifiko da sonkai dan babu cigaba a cikin lafuzan ta hala nata tsufar a haka ya zo mata da hauka,tana tambayar ta tun ma bata amsa ba ta kuma jefo wata tambayar da bata san ma'anar sa ba ikon Allah...Hajja..?wai waye na saheeb din nan tsoho shekaru aruru?Allah tir..Allah ya sawwaka itace za'ace ta auri wanda yazo duniya tunma kafin a aure mahaifiyar su?
Chapter 13 · 0% Book details