Sashe 27
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sallama
auke a bakin ta ta shiga main entrance
in sashen amma shiru sai ta kuma kimtsa kan ta tayi sallama ta shiga asalin parlor
in,this is her first time na shiga sashen haka ta rin
a bin sashen da kallo tana yaba kyawun wurin tana takawa zuwa ciki a natse..
Bata san daga ina magana ke fitowa ba amma ta
an ji hayaniya da alama
aramin sa'insa ne ya kaure a inda hayaniyar ke fitowa..
Tsayawa tayi a tsakiyar parlorn tana
are ma parlorn kallo a hankali,duban ta ta maida ga wall
in parlorn sai ta ga wani babban enlargement mai
auke da hotuna kala uku na Khalid da Hamida suna murmushi cikin yanayin jin da
i..
Rintse ido tayi cikin faduwar gaba kafin ta juya ta kalli
ayan nan ma sun yi kyau,haka
ayan da ta kalla nan ma sun kyau ba ka
an ba,idanun ta na kan wannan last photo sai ta ji muryar Hamida na fa
"Mine ba fah zan yarda da wannan sigar ba fah,na ce wannan nake so amma baka ganewa,hankali na kuma ya biya me ya sa kake son haramta min"!!.daidai sun fito parlorn kenan ana jayayya Khalid na saka wani abu cikin aljihun sa yana
arasa fitowa cikin parlorn Hamida kuma na turo baki cikin shagwa
a da
acin rai..
Basu san fifi na parlorn ba sai da Khalid
in ya gama maganar sa da Hamida cikin
aure fuska.
"Luv amma kin san wancan bracelet mai ha
e da wrist watch
in nan na farko da na siyo kin ce kina so,na dam
a maki right?wannan bai maki ba yet this one da na fa
a maki mai shi shima kika ce kina so and you knew ba naki bane,wannan ma ba naki bane duk na mutum
aya ne amma na baki
ayar so why still insisting on this one again?haba Luv be just akan wannan lamarin i just can't give this one to you"!!rai
ace Hamida ta
araso cikin parlorn da nufin saka mai rikici da rigima duk dan ya bata dan bata
aunar ya mallakawa wacce yake da nufin mallakawa
in..
Har ta bu
e baki da zumar fara yi mai rikici sai kawai tayi tozali da fifi dake tsaye tana sauraron conversation
in su tana wondering rigimar nasu ko akan menene..
Wani ha
e rai Hamida tayi ta aikawa fifi wani irin kallon da sai da ya
arawa fifi fargaban ta a zuciya amma ta
an kawar da fuskar ta ta bu
e baki ta gaida Khalid..
"Yaya Khalid ina kwana"!!nan take ya juyo ya gan ta tsaye sai ya ji nauyin ta hakan ya tabbatar mai da cewa lallai ta ji duk conversation
in su dan haka ya sake fuska ya tunkare ta yana amsawa..
"Zo ki zauna mana kina tsaye yaushe kika shigo"!!wani takaici ne ya mamaye zuciyar Hamida kawai tayi folding hannuwar ta a
irjin ta tana bin su da kallo..
Kasa zama fifi tayi ta tsaya a tsaye tana girgiza mai kai akan ba zata zauna ba idanuwanta nakan hameeda datakejin kaman taje ta rungumeta sbd take taji kamar zata fashe da kukan kewar hameeda din
Khalid
in ya rasa ya zai fara yi mata magana akan ha
urin da ya jima yana son bata but sai tayi cutting tunanin sa off ta hanyar ce mai
"Yaya Khalid Ammy ce ta ce in zo wai kana nema na shine na zo"!!gya
a mata kai yayi yana saka hannun sa dan fiddo da agogon hannun da ya
oye ma Hamida.
Ai kuwa Khalid na fiddo wannan
aramin packed gift box
in nan
an madaidaici da zumar mi
awa Mufida a matsayin tsarabar da ya siyo mata Hamida ta waro idanun ta,rai
ace ta
araso gare su ta fauce abin kafin ya gama mi
owa Mufida..
Rai
ace tana kallon Mufida cikin tsananin ba
in ciki da kishin dake cin ranta na fifin tsawon shekaru tace'
"Wallahi a'a,ba zan yarda ba akan wani dalili za
i na za
in rai na ka
auka ka yi
udirin dam
awa wata shi alhalin ka san ina so kuma yanzu na gama yi maka magiyar ka bani amma ka
i but ka
auka zaka dam
awa fifi akan me"!??tsayawa kallon ta Mufida tayi haka shima Khalid
in ya bi ta da kallo bai ta
a tsammamin Hamida zata iya bada wannan reaction
in ba akan mere wristwatch da bai kai nata da ta kar
a da fari tsada ba..
Bakin sa cike da magana da niyar hana ta cigaba da fiddo maganganun dake zuciyar ta dan wannan maganganun ya san zai yi leading ma wani matsala ne babba dan yana gudun in bai dakatar da Hamida ba yadda ran ta ya fara
acin nan toh komai na iya faruwa..
Bai gama nazarin sa ba ya jiyo muryar Hamida cikin tsantsar
acin rai daya fara karya muryanta tana cewa'
"Ka daina yi min haka rai na na
aci a ce kana nawa
in ma amma ban da iko da kai ban isa in mallaki abin da nake so ba daga gare ka sai an raba min shi da wata,ta yaya kake tunanin ba zan yi fushi ba?meye hakan"?Mufida na tsaye na kallon yadda ta rufe ido tana fa
a kamar bata san gaban wa take ba..
Hamidar da ta fuskanci jimami fifi ke yi akan maganganun da ta gama fa
a yanzun nan sai ta
ara fuskantar ta rai
ace cikin ha
e fuska ta ce
"And you,,na yi
arya ne?ba gaskiya na fa
i ba kike kallo na?komai ba so kike ki mallaka ba a duniyar nan?ko ina kowa kina so ya zama naki mijin nawa ma ban isa in mallake sa ba ni ka
ai sai na raba sa da ke,abin hannun sa da nake so nake kuma da iko akan sa shima ban isa in mallaka ba ni ka
ai sai an
idaye min wanda ya cancanci zama nawa all because of you"!!da zuwan Khalid gaban su da jawo Hamida jikin sa bai fi blink of an eye ba..
Abinda yake gudu ne ke gab da faruwa dan babu irin kishin da Hamida ke yi akan Mufida da Khalid bai sani ba,komai akan irin kishi da haushin Mufida da matar sa ke ji dan haka yayi saurin janyo ta jikin sa sbd kar ta cigaba da maganar amma ina tayi nisa sai fizge jikin ta da tayi tana hana sa kuma ri
o ta dan ba
aramin
aci ran ta yayi akan wannan abin da,duk da ta mallaki Khalid
in amma bata da cikakkiyar iko akan sa akwai abinda ya fi wannan ciwo a ce mijin ka na
are
aren ba wata da ba matar sa ba kyautar abinda ita da take matar sa ke muradi,ai wannan masifa ce,kenan in ta cigaba da yin shiru shikenan tana zaune tana ji tana gani shi kan sa mijin zai zamo under control
in Mufidar kenan since she is the
ar so...
Mufida na
are mata kallon mamaki dan bata san musabbabin wannan maganganun
ar uwar nata ba..
"Ai sarai kin gane me nake nufi kuma me nake magana akai,komai ke jawo sa and you should be asked for that"!!cikin mamaki da fargabar kalaman Hamida Mufida ta ce
"Me ya faru Hamida"??wani irin kallon banza ta aikawa Mufida da shi sannan tayi
wafa ta ce..
"Tambaya ta kike ko?ok yanzu zan sanar da ke,Mufida you are a thief asalin
arauniya mai kwashewa mutum komai,you are a thief who steals what is rightfully hers and not hers,baki da wani abin da ya zama mallakin ki duk sacewa kika yi kika maida sa naki kuma baki da ranar daina satar,you are a thief Mufida"!!dum dum gaban Mufida ya bayar cikin
araje da rashin natsuwa Mufida ta kasa ha
uri ta tari numfashin ta
"Hamida me na maki da kike aibata ni haka kuma ki rasa irin kalmar da zaki yi amfani da shi wun aibata ni sai da
arauniya?me na maki da tsauri haka Hamida"??datse mata maganar Hamida tayi ta hanyar
aga muryarta dake rawar kukan takaici da bacin Rai tace'
"Ai dama ba zaki sani ba Mufida,in tambaye ki mana?ina sbd jin da
in da kike yi har kasa tantance abin da ya dace ki mallaka da wanda bai dace ki mallaka ba kika kasa zama ki tantance?tukunna a lokacin da kike jin da
in ai baki san akwai abinda ba naki bane da bai kamata ya zamo naki ba right?everything ke everything ke sbd ke ce fitilar kowa"!!
kuma datse ta Mufida tayi cikin tashin hankali Khalid kam na gefe yayi yayi tayi shiru amma ta
i sauraron sa instead ta taso mai da
acin rai akan ko ya bar ta tayi maganar ta ko a ji su a gidan yau
in nan..
"Hamee wai meke faruwa ne na kasa samo ma'ana a cikin kalaman ki"!!..dakatar da ita Hamida tayi ta hanyar
aga mata hannu tana fashewa da kukan mai tsananin radadi tanafa
"Save that name for someone kar ki kuma kiran wannan sunar dan baki cancanci kiran sa ba,tsakanin ki da Allah kin ta
a zama kin lura da wasu abubuwan dake faruwa da ke a rayuwar ki?am sure baki ta
a ba dan baki da wannan lokacin you are so occupied da soyayyar family
in mu,duk wasu jin da
i a kan ki ya
are
iyar so,i cried all years duk a dalilin ki ke ka
ai Mufida,you stole everything komai"!!a ru
e Mufida ta ce
"Me na sace maki Hamida"!?a tsawace Hamida ta amsa mata rai
"Komai Mufida,kin sace min komai da nake mafarkin samu,komai da ya dace in mallaka Mufida you own it,can you believe that you have been leaving my dream?