Sashe 59
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shigar da ita E&O unit aka yi aka dakatar da su Ammy dake yun
urin shiga ciki...
Card aka bu
e mata sabo fil sannan aka tmby Hamida wasu informations
in fifi while ana ciki ana
arin stabilizing fifi...
Duk a rikice Hamida take sai kai kawo take ta yi a nan ta nemi da a ara mata waya zata kira mijin ta a nan yake aiki ta fa
a masu sunan sa sannan suka bata waya...
Kiran layin Khalid tayi wanda shima yana can wani asibitin an shigar da Muhibba
akin emergency tana numfashi sama sama da
yar...
Ha
a sa da likitan da aka kira tayi inda ya mai bayanin komai dangane da fifi sannan suka ajiye wayar...
Duk inda natsuwa take toh ta
auracewa wannan ahali a wannan dare..
It's already 4:50am kusan 5am na asuba but babu wani improvement a condition
in fifi abinda ya tsorata su kenan dan sau biyu ana so a mata shirin shiga theater dan ceto rayuwar babyn but ta tmby su har wani lkc bavyn zai rayu suka fa
a mata sannan ta tmby har wani lkc labour
in zai kai ta suka fa
a mata sai ta ce toh su bar ta dan tana so ta haihu da kan ta...
Duk yadda suka nuna mata ha
arin hakan sai ta nuna masu ta fi su sani dan ita ke da ciwon a jikin ta kuma ko a yi aiki ko ta haihu da kan ta ta san mutuwa zata yi dan haka ta ce su kirawo mata
ar uwar ta...
Duk wannan mgnr ya gudana ne bayan ciwon ya
an lafa mata but sai basu kira Hamida ba dan suna ganin hnkl ta zai tashi in ta ga condition
in ta...
Ai kuwa ciwon na dawo mata ta fara kiran sunan Hamida,sai nanata sunan take yi har dai suka fito suka yi requesting Hamida ta shigo...
Da gudu ta shigo
akin ta
arasa ta rungume fifi dake kwance akan couch
in haihuwa ta fashe da kuka tana fa
"Mufida pls fight it...ki yi ya
i ki tashi kar ki bar mu,..ki tuna fah yanzu
aunarmu ke
aruwa,yanzu ne
aunarmu ya kamata ya taimaka mana ya kawo mu kusa da juna ba wai mu rabe ba,Mufida ki tuna fah in baki yi fighting ma rayuwar ki ba this baby will be motherless ya kike so babyn nan ta ji ko ya ji?kina son babyn ya taso ko ta taso cikin rashin mahaifiya ne?ki duba
umbin mutanin dake son ki pls Mufida ki tashi kar ki bar mu"!!kuka sosai Hamida ke yi wanda fifi ke taya ta dan ta san ba rai zata yi ba tana ji a jikin ta...
Ri
o hannun Hamida tayi cikim azaban ra
in da take ji ta fara mgn
"Ko na mutu Hamee..na baki kyautar abinda zan haifa..ki
auka,ki kula da shi..ki kula da shi yadda in ina raye zaki kula da ni...ki bashi duk soyayya da
aunar da ba zan ba shi ba...pls promise me...promise me that u will fulfil my request"!!da sauri ta gya
a mata kai sai tayi murmushin da yafi kuka ciwo sannan ta ce da Hamida
"Kuma kar ki manta da al
awarin mu na daddyn
mu kin ji?kar ki manta ko bayan na mutu ki tsaya ki cika mana al
awarin mu ok"?kuka kawai Hamida ta fashe da shi tana da
a rungume Fifi..
Sai da kukan yayi tsanani sannan aka zo aka fitar da Hamida tana fizgewa tana fa
in a bar ta ta gana da
ar uwar ta but ina,haka aka fitar da ita tana kuka..
Bayan misalin awa biyu,Khalid ya dawo nan asibitin da fifi take ya sanar da su ya kira Saheeb ya fa
a mai an yi admitting Muhibba a asibiti kuma dama yanzu ya dawo so zai tafi can wurin Muhibba..
Ammy ce tayi saurin tmbyr sa ko ya fa
a mai har fifi sai ya ce a'a sai ta ce mai a bar shi kar a fa
a mai tunda su suna nan zasu iya tsaya ma fifi shi kuma ya tsaya da Muhibba kar su yi son kai...
****
After lyk 5 hours da zuwan su fifi asibiti an
an tsumayi haihuwan but babu wani cigaba sai kawai Khalid yayi signing ya ce su shirya ta a shiga da ita theater a mata aiki kawai dan situation
in fifi na deteriorating ga matsalar cardiac disorder
in ta ga na babyn dake jikin ta dake shiga distres..
Wata sabuwa ce ta taso dan ana ta ceton ran ta su Ammy na can na kuka a waje da Hajja,ga Khalid dake cikin firgici but haka fifi ta
i yarda a shigar da ita
akin theater ta ce sai mijin ta ya zo sun gana sannan ta yarda a shigar da ita..
Duk yadda suka yi haka ta
i yarda dole aka fara nemar layin Saheeb wanda sai ringing yake ta yi ba a
aga ba..
Hankula ne ya kuma tashi dan fifi bata yarda a shigar da ita ba ana ta addu'a a waje ita kuma sai nanata sunan _"Gentle"_ take ta yi wato Saheeb sai daga baya ma ma'aiakatn suka gane waye gentle
in nan aka zafafa kiran Saheeb but bai
aga ba,ga fifi na jin jiki ga Hamida na kuka a jikin Khalid...
#Mamuh
[8/24, 8:12 AM] +234 808 540 5215: *39*
On the other side kuma,bayan Khalid ya kira Saheeb ya sanar da shi abinda ake ciki sai ya tura mai adireshin asibitin da take..
Already dama suna gab da landing dama tafiya yayi kusan 6 days ago toh a yau zasu dawo shi ya sa yana dawowa ya nufi asibitin ba tare da ya sauya kayan jikin sa ba...
A lkcn da ya
araso asibitin har Khalid ya tafi,so he appears so shattered kamar marar lfy,haka ya nemi
akin da take aka nuna mai sannan ya tafi hnkl tashe..
Yana shiga ya hango ta kwance kamar marar rai,nan hnkl sa ya da
a tashi ya kasa natsuwa sai da ya
arasa gare ta ya dur
usa
asa..
Fuskar ta dake lullu
e kusan duka cikin abin bada numfashi(oxygen)ya kalla ya kawo hannun sa ya fara shafa fuskar nata har ta
an motsa ta bu
e idanun nata da
yar cikin wahala..
Ganin shine sai ta
ara bu
e idanun ta da kyau dan ta gan shi shima ya gan ta,hannun ta na rawa ta
ora saman nasa..
Da sauri ya maida idanun sa kan hannun nata ya kalla sannan ya kalli fuskar ta da ya sauya yayi fari kamar wacce bata da isasshiyar jini a jiki..
Wani tausayin ta ne ya kama shi mai tsanani sai ya
an kawar da fuskar sa dan zuciyar sa ya karye for the very first tym Saheeb ya tsinci kan sa da zubda hawaye akan rashin
warin gwiwar ciwon matar sa...
Murya a disashe can ciki yana rawa ta fara mgn tana jan numfashi da
yar tana ajiyar zuciya..
"Miji na...ka zo ashe...ban san..ban..ban san zaka zo nan kusa ba..na da
e ina ta jiran ka ina ta ce masu su kira min kai amma...babu wanda ya gwada kiran ka...but a yanzu da na gan ka na ji da
i"!da
yar ta kai ayar zancen sannan ta ja numfashi da
arfi kafin daga bisani ta dakata...
Kallon ta yake yi cikin halin tsantsar tausayin ta ya matso kusa da ita suna kallon juna..
Shafa fuskar ta yayi yana manna mata kisses a kumatun ta hawaye na zubo mai ya kasa mgn sai hawaye dake ta fito mai...
Hannu na rawa ta kawo ta shafa fuskar sa tana goge mai hawayen da ke fito mai tana girgiza mai kai alamar ya daina kuka sai dai shima girgiza mata kan yake yi akan ba zai daina kukan ba..
"Miji na ka yi shiru ka saurare ni..tun
azu nake jiran ka ka zo,i hv been fighting with this feelings dan ka zo mu gana,ganawa na
arshe"!!saurin rufe mata baki yayi da hannun sa yana girgiza mata kai but ta
an fizge ta cigaba da mgnr ta..
"Saheeb am dying...i am dying...it is certain..su kan su likitocin sun gani sun fa
a min..but ina ta daurewa dan ka zo in gan ka ganin
arshe kafin in mutu...na riga na gama ganin all signs of death Saheeb kuma na san at any moment...zan tafi in bar ka ba dan ina so ba sai dan ya zama dole...Saheeb bana son ka dakatar da ni daga mgnr da zan yi,i know it will hurt u but ka yafe min dan in sami rahamar ubangiji"..
an numfasa tayi kuma tana jan iska da
yar kamar zata tafi sai tayi yun
uri ta cigaba da mgnr dan nauyin da take ji a
irjin ta ya wuce misali..
"Miji na...na zauna da kai sama da shekaru goma,baka ta
a min abinda zan ce ka zalunce ni ba..baka ta
a min abinda bana so ba,ka yi
arin ka wurin ganin ka sauke ha
in ka a matsayin ka na miji na,and am proud of u for that..komai ka min a rayuwa sai dai ka san me"??ta tmby tana
age giran ta biyu sai ya girgiza mata kai yana kuma dam
e hannun ta cikin nasa yana zubda hawaye..