Sashe 31
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata gama alhinin wannan sallamar ba ta ji muryar Ammy na fa
"Yau da wuri ka shigo,na ga baka cika fitowa da wuri ba hope babu wata matsala"!?hankalin fifi sai ya dawo ga conversation
in su har suka gama magana tana kallon bakinsa a sace yanda yake magana cikin cool and matured tune dinda ya gama kashe jikinta musamman dataketa son tantace wane mizani zata kallesa sbd bata gama sanin wayeba.
yana fita fifin ta rufe idanuwanta ahankali ta bude ta yaqi da shaqar kamshin turarensa na Armani daya gama kame sanyin AC na dakin ta kalli Ammy a hankali ta ce
"Ammy waye shi wannan
in"?murmushi Ammy ta mata tana shafo fuskae ta a hankali sannan ta amsa mata
"Baby kin ga illar rashin sani shi ya sa na matsu ku dawo,yanzu jinin naki ma baki san shi ba sai an nuna maki,toh dama ban so ku ha
u tun a yanzu ba sbd jarabawar ki amma tunda Allah ya
addari yau zaku ha
u ina ga sai ki kai mai gaisuwar barka da dawowa kusan 4 days kenan da dawowar sa"!!shiru fifi tayi tana jiran cigaban sharhin Ammy sai kuwa kamar Ammyn ta sani ta cigaba..
"Yayan ki ne baby SAHEEB ne"!!, gaban Mufida ne ya fa
i at once..
"What did Ammy just said?yaya na Saheeb ne?what"?tambayar da ta yiwa zuciyar ta kenan tana
ara hasashen yanayin sa..
Tashi tayi ta sallami Ammy wanda sallamar ya
an tsorata ta tunanin ta ko Saheeb
in bai yi ma fifi bane...
Da shigar fifi
akin Ammy tayi wurgi da littafin hannun ta ta warware mayafin kan ta ta zo gaban mirror ta tsaya tana
arewa kan ta kallo daga sama har
asa,sai da ta share mintuna biyar tana kallon kan ta a mirror sannan ta jijjiga kai tana furta
"Ya salam,
"wani irin reaction ne ya riske ta ta kuma kallon kan ta sai ta rainawa kyawun ta da wayewar ta da zamanancin ta dan in aka tsaya aka yi comparing nata da wannan da Ammy ta kira sa da yayan ta Saheeb wanda kuma a addinance shine mijin ta for now toh ita
in mummuna ce abinda ya
aga mata hankali kenan ta rin
a tunanin anya Ammy ba tsolanar ta take yi ba kuwa ta yaya mutumin da suka ji labarin sa suka kuma da
e da tagging nasa old man zai yi turning out to be a gentile,handsome and well kept man like this har ma kyawun sa na nemar
are nata kyawun,anya ba tsokanar ta Ammy ke yi ba kuwa..
Kasa samin kan ta fifi tayi sai da ta ga in fah ta cigaba da wannan tunane tunanen da ba lallai bane gaskiya ne ba toh zata yi biyu babu because ba zat sami cikar burin ta ba sannan tayi causing mistrust a zuciyar family members
in ta akan ta..
So tun ranar wanda ya kasance saturday fifi bata kuma bi ta kan tunanin wanda aka ce mata yayan ta bane dan ta san hasashen Ammy ne ba asalin wanda take jin sunan sa bane is not even possible a ce shine wannan..
Ranarda taji hajja tayiwa ammy mgnar tarewar Fifi din gurin saheeb hankalinta ya tashi matuqa Amma taqi nunawa
Hankalinta bai sake tashiba Saida taji ammy na cewa abari aji ta bakinsa idan matarsa ba yanxu zata dawoba.
Concentrating tayi a karatun ta har ranar litinin da tayi shirin ta na musamman dan fara zana jarabawar ta,good wishes Ammy ta mata ta fito driver ya wuce da ita zuwa makaranta dan attending exams
in ta...
#Mamuh*20*
Yau kimanin kwanaki takwas kenan da fara jarabawar fifi kuma ana saka ran gobe zata kammala da hukuncin ubangiji.
Yanayin jarabawar ya sa bata da isasshen lokacin zama tayi hira da su Ammy bare har ta sami lokacin tunanin wani abin..
A wannan tsawon kwanaki tara zuwa goman abubuwa da dama sun faru a gidan wanda fifi bata da masaniya akai..
Cikin wadannan abubuwa akwai wasu halayyar Hamida da ba a san ta da su ba amma ta rinka yin sa a boye,wannan abin ba komai bane sai salon da ta dauko wurin ganin ta sami wani abinda take so..
A natse cikin kamun kai da wayewa take haduwa da Saheeb a garden kullum safe in ya tafi morning workout
in sa ita kuma sai ta tafi ta zauna tayi concentrating akan wani pamphlet da take yawo da shi a hannun ta kullum da sunan dubawa take yi..
Haka kawai ta ji duniyar nan babu wanda take son gani kullum safiya zuwa yamma sama da fuskar Saheeb,abin mamaki kamar mantawa tayi
ar uwar ta Mufida ke aure da shi kuma ita ke da wannan dama da ikon ba ita dake auren
anin sa ba..
Kamar kullum yau ma tana zaune tana duba pamphlet
in nata sai mijin ta ya zo dan dama yana ta nemar ta bai gan ta ba sai yayi tunanin zuwa nan dan tun rana da idanun ta ya mata tozali da Saheeb ta fara sauyawa Khalid abincin da suka saba ci tare ta yanke sai dai ta ci nata ta bar mai nashi,wankan da ake yi tare shima ta datse,hirar dare da ake yi kafin a yi bacci nan shima ta yanke sa dan bata da lokacin sauraron hirar lokacin ta na wani abu ne chan daban,toh shi kuma bai
au abin da muhimmanci ba ya fi ala
anta sa da
ila conflicts
in da ya faru ne tsakanin ta da
ar uwar ta..
Da zuwan sa ya zauna kusa da ita ha
e da
ora kan sa a kafa
ar ta yana lumshe ido sai a sannan ta san ya zo dan idon ta na kan Saheeb a kaikaice..
Harga Allah cikin ranta batada wata soyayyar 'da namiji bayanta mijinta khaleed Saidai Sam takasa dauke idanuwanta daga kan Marshall ne sbd son gano wani aibunsa dazai nuna mijinta yafi na Fifi Wanda shine yasa zuciyarta Sam kasa sukuni da walwala.
Ko da ta juya ta ga shine sai tayi saurin
aga kan sa daga jikin ta tana ce mai
"Miye kuma haka Kuma ka manta a waje muke?shagwa
e fuska yayi ya kalle ta ya ce
"Luv Ina ruwanmu da waje tunda Babu kowa a gurin?sai ta bi shi da wani look tana ja da baya ka
an kafin ta tashi rai a
an jagule dan ya hana ta
arasa abinda ya kawo ta..
Yana kallon ta ta tashi ta wuce dan bata yarda kowa ya san da wannan abinda take yi ba iyakat ita da mahaliccin ta..
Yana kallon ta tana wuce sa ya jiyo kiran yayan sa sai ya maida hankalin sa wurin itama ta tsaya a inda take dan jin muryar sa..
arasawa Khalid yayi zuwa wurin da yayan sa ke tsaye,da zuwan sa ya gaida Saheeb cike da ladabi da biyayya dan akwai tazara sosai tsakanin su kuma baya da haka tarbiyar gidan dole na
asa ya ba na sama da shi mutuncin sa..
Tana jin yadda Khalid
in ke gaida Saheeb tattare da mutuntaka sai kawai ta ja wani tsaki ta wuce ran ta na
aci idanun ta na kawo ruwan hawayenda ke sulala zuciyarta ganin mijinta shine yake qasqantarda Kai ga mijin Fifi.
Tare suka
araso Saheeb
in na sanar da shi yana so yau su tafi site wato wani ginin da ake yiwa Saheeb a nan cikin Abuja..
Da murna Khalid ya ce ya yarda zai bi shi har driver
in sa zai zama yau dan sun da
e basu ha
u ba kasancewar ranar da ya kamata su ha
u aka sami akasin
aurin auren nan sai ta waya suka cigaba da magana dan ya koma toh yanzu da ya dawo ne Khalid
in ke son faranta mai dan ya san yayi laifi kuma shi yayan nasa ba mai damuwa bane yana iya yiwuwa yana da matsala
amma bai furta ba ya barwa kan sa..
Hamidar da yanzu ta
arasa cikin sashen su kunnuwan ta suka jiyo mata inda Khalid ke fa
in ai har driver
in Saheeb zai zamo a yau,wani ba
in cikin ne ya kuma turnu
e mata a zuciya wannan karon kasa dannewa tayi tasaki wani irin kuka Mai qarfi tana zubewa kan kujera da qarfi
Ko da ya shigo ya sanar da ita abinda yayan sa ya ce sai ta mai banza kamar bata jin sa sai da ya kuma maimaitawa sannan ta kalle sa a karkace ta ce
"Ai na ji kuma na fahimta ba kurma bace ni da zaka fa
i magana ka kuma nanatawa duk dan in ji ka ba"!!a yanzu wannan a
msar da ta bashi sai ya ji abin wani iri bata ta
a responding mai magana a haka ba sai yau bai san dalilin ta ba amma ko menene dalilin ai bai cancanci irin wannan kalamai daga gare ta ba...
Miqar da ita tsaye yayi cikin yanayi na tsananin damuwa da kulawa yace"
Luv menene please tell me sbd Sam nakasa gane kanki
Please tell me meye matsalar?
Idan maganar Fifi ne inaga mun wuce gurin right?
Kallonsa tayi da sauri hawayenta na sake saukowa cikin rawar murya tace"
Fifi is always ahead of me,
Meyasa bazaa daina qina da wareni ba acikin family na sbd Fifi?
Meyasa mijina zai zai zama bawan mijin fifi sbd mijin Fifi yafi nawa..
Kallonta yayi da wani irin zallar mamaki da tsoro yace"
Hameeda me kike fada?
Meye ruwanki da mijin Fifi ko Kuma wani Abu kaman hakan tunda dai mijinta baifi nakinba......
Cikin fita hayyaci tace"
Yafi nawa tunda yafisa komai
Dukiya,ilimi, wayewa hutu, kyau soyayyarsu ammy da hajjo da komai da komai ma.....meyasa mijinta yafi nawa zuciyata quna takeyi I can't take ita Kun taru kun hainceni Kun boyemin Asalin wayene Marshall sbd tun farko baaso ya aureniba.....
Cikin kaduwa khaleed ya girgiza ta Yana cewa"
Hameeda ki daina wainnan zancen kishin Fifi ne ke cinki zai gurbata tarayyarki da yar uwarki please stop wannan kaman kina Mata hassadane...
Ture hannuwansa tayi tana kuka tace"
Kaima da kake nawa bayanta kakebi,
Harda Kai aka taru aka boyemin baa fada min gskiyar waye saheeb ba you lied to me khaleed....you hid this from me..