Sashe 61
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khalid kuwa shi ya kar
i babyn dan tuni Hamida ta sume,already Hajja ta tsinke da lamarin a zuci take nata kukan but tana salati a hnkl a bayyane..
#Mamuh*40*
"She is in temporal comma,zata
au lkc kafin ta farfa
o gaba
aya so sai kun yi ha
uri da yanayin da ta shiga da kuma halin da zata cigaba da kasancewa a ciki for a while"!!..
Wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyar Ammy da Hajja har ma da Khalid dake ri
e da baby a hannun sa..
Shi kuwa gogan da tun
azu yake dur
ushe bai
ago ba bare ya ce
ala yana dai sauraron yadda su Ammy da sauran ke hamdala amma bai iya
agowa ba har sai da ya
au lkc sannan ya mi
e tsaye ya taka a hnkl har inda likitan ke tsaye ya tsaya a gaban sa
am a gaban likitan yayi folding hannayen sa a
irjin sa sannan ya ce da likitan
"Sake maimaita abinda ka ce"shi kuwa likita tunanin sa overwhelming sakamakon nasa ya saka Saheeb har yake son maimaicin amsar da ya fa
a mai..
Gyara position yayi ya maimaita ma Saheeb sakamakon surgery
in,kamar
iftawar ido Saheeb ya sha
o sa ya ha
a sa da bango yana sha
e masa wuya.
A tsorace Khalid ya hau kiran sa yayi da Hajja ke mai fa
ar wani irin rashin hnkl ne wannan.
Bai saurari kowa ba dan zuciya ta
ibe sa sai gurnani yake ta yi yana kuma matse likitan,a ta
aice dai da
yar aka
waci likitan yana ta faman tari..
Rai
ace Saheeb ya hau shi da fa
a yana ta yi kamar ce mai aka yi fifin ma ta rasu..
"Wani irin da
i ne kai?how om earth zaka zo ma mutani da irin wannan banzar mgn as ur surgery outcome?haka kai aka koya maka ana conveying sa
o!?ko naku da dokoki ne da sigar conveying ma mutum ko patients relatives sa
on outcome ne?ta yaya zaka zo ka ba mu wannan incomplete answer ba tare da ka
arasa ba?dubi nan ka gani,that is her blood sister her twin sister,kana gani ai bayan ia gama fa
in banzan sakamakon ka ta sume,what if akwai mai hawan jini ko cardiac disorder kuma ya ji wannan shirmen naka ya yanke jiki ya fa
i ya mutu fah?kana fah ganin halin da muke ciki na nemar sanin mafitar wannan aikin but shi ne ka zo kana bamu irin wannan shashashar amsar"??..
Ammy ce ta tsawatar mai dan yadda yayi ta yi kamar shine mahaifin likitan ma abin was awkward..
Da
yar Saheeb ya daina aika ma likitan mugayen kallon da yayi ta aika mai da shi sannan ya ingiza sa ya shige cikin
akin da ba a gama gyara fifi ba..
Idanun sa a kan ta yana ta
ure ta da kallo,daga inda ake gyare ta ne aka hango sa sai ya
aga hannu alamar su tsaya ba sai sun zo ba zai tafi..
Kusan 10 minutes yana tsaye yana kallon ta daga bisani ya bar wurin ya fito waje inda ya tarar har Hamida ta farka tana ta kuka tana kallon babyn..
Glancing fuskar babyn yayi ya sallame su akan zai je a kai Muhibba gida dan a mata wanka a kai ta gidan ta na gaskiya..
It's so touching dan haka Khalid ya bi shi suka bar asibitin dan sosai Saheeb ke bu
atar comfort amma baya cikin hayyacin sa..
Fitar su da mintuna aka turo fifi kan wheel zuwa
akin hutu inda aka ba su Ammy damar ganawa da ita a
an ta
aitacciyar lkc dan tana tsaka mai wuya ne presently ya
i take yi da ran ta..
Da shigar su
akin Hamida ta zo ta zauna kusa da ita ta hau yi mata mgn tana kuka tana kallon babyn dake ta mutsu mutsu da baki,inda kusan a kashi
ari toh kaso arba'in kawai ya kwaso na kamannin mahaifiyar sa duk kaso sittin
in mahaifin sa ne..
Haka Ammy da Hajja suka yi ta rarrashin ta suna bata mgn,daga bisani da kukan nata yayi tsanani ma kar
an babyn Hajja tayi ta ja gefe ta zauna tana rarrashin
an dan ya fara kukan yunwa...
****
An kai Muhibba gida an sanar da rasuwar ta,toh dama ba wasu
an uwa a kusa gare ta ba dole sai a washegari ko da zasu zo dan haka suka ce a mata sutura kawai a kai ta..
Haka aka mata wanka aka mata sallah aka suturta ta aka kai ta final destination
in ta..
Sai da Saheeb ya
ulle kan sa a
akin Muhibba yayi ta kuka tu
uru yana yi yana mata addu'ar rahamar ubangiji..
Sai misalin
arfe shida na yamma ya bar gidan ya nufi asibiti dan ganin halin da fifi ke ciki..
Dama su Ammy sun dawo gida dan kar
ar gaisuwa tunda fifi na
aki ne na musamman ba a so a dame ta sosai sai Hamida ta tsaya tare da ita while Ammy da Hajja suka dawo gidan da babyn dan a mai wanka...
Ranar dai an ga samu an ga rashi,a wurin Saheeb da a ce babyn mace ce toh da tabbas sunan marigayiya zai maida mata wato Muhibba..
Haka nan tun ranar da Muhibba ta rasu fifi kuma ta shige comma,rayuwa ta sauya ma ahalin,wata walwala dai babu ita duk ta kau..
Rayuwar su ta sauya sosai dan daga ranar zuwa yanzu kusan sati biyu kenan fifi bata wani yi
warar motsi ba sai dai in aka zo yi mata allura ta
an juya,da zarar an cire kuma zata cigaba da baccin wahalar da take ta yi...
Likitocin sun sanar da family
in fifi cewa wannan miracle ne mace mai cardiac disorder tun a yarintar ta kuma ma da shi aka haife ta ita kuma ta haihu ba tare da ta rasa ran ta ba,toh ba
aramin miracle bane...
Asibiti ya zama wurin zaman Saheeb har ranar da aka sallame su suka dawo gida ana bata kula ta musamman,bayan doctor dake zuwa yana duba ta,akwai wasu domiciliary nurses dake kula da ita a gida.
Duk wannan kular bai ma Hamida ba sai da ta
ora da nata kular,bayan kula da babyn da take yi da har an ra
a mai suna while fifi is in comma..
Babu shagali da aka yi ko
aya duk da an yi
okin haihuwar amma yadda haihuwar ta zo,sai kowa yayi sanyi aka bari in har Allah ya tashi kafa
un fifi sai ta za
i yadda take so a yi celebrating naming ceremony
in...
Babyn madara yake sha tunda ya zo duniya dan babu wani abu mafi sau
i da zai fi zama a cikin babyn ba tare da ya mai illah ba sama da madarar..
Sunan babyn shine Abdulrahman but aka masa inkiya da Maheer duk da shi Saheeb ya ce in fifi ta farfa
o kuma sunan bai mata ba toh dole za a sauya sunan..
Ba
aramin kula Maheer ke samu daga wurin aunty
in nasa ba wato Hamida,ita ke mai wanka ta saka mai kaya ta bashi abinci,tana yi tana kuka,tun mitsitsin babyn nan bai fahimtar Hamida har ya fara dan in yana hannun ta wani lafewa yake yi yayi ta sucking yatsar sa,alamar madarar bata isar sa..
A duk lkcn da yayi hakan toh fah Hamida kuka take yi ta da
a rungume sa a jikin ta tana addu'ar samin lfy ga
ar uwar ta..
Shi dama Saheeb ya tare a
akin da fifi take take samin kula,duk yadda Ammy ke kula da ita in har ta ga shigowar Saheeb haka zata ha
ura ta bashi wuri dan sai yayi ta kushe kular da take ma fifi,daga ya ce nan bai yi ba sai ya ce can bai gogu ba,duk kamar zautacce haka ya dawo gwanin tausayi...
Mgn kuwa ba iyaka,in fara zuba mgn shi ka
ai dan fifin dai ba jin sa take ba,abin sai ya ba mutum tausayi,dan har barin sumar fuska da na kai yayi babu gyara,duk ya sauya dan yanzu be asalin
aunar matar sa ke shigar sa,a yanzu da yake ganin kamar rasa ta zai yi dan kullum in ya zo toh burin sa bai wuce a ce ta farka ba amma haka zai yi zaman sa har ya tashi,ko motsu fifi ba zata yi ba...
Kalaman soyayya ya fa
e su wanda da fifi na hayyacin ta toh da zata ce maybe wani Saheeb
in ne ba wanda ta sani a matsayin mijin ta mai kawar da kai ba..
Kalaman
auna da so kala kala ko da yaushe sai ya fa
awa fifi su,duk ya zauce,
aunar ta mai zafi ke shigar sa..
Hamida kan yi kuka im ta gan sa a wannan yanayi,tausayin sa kan kama ta sai dai a halin yanzu,kula da babyn fifi da yi ma fifin addu'a shine abu mafi kusanci da fifin ke bu
ata...
Kamar kullum yau ma yana zaune rungume da Maheer a jikin sa yaron na bacci shi kuma yana ri
e da hannun fifi yana mata kalaman soyayya da gwada mata irin
aunar ta da yake yi,har da al
awarin sa na in ta farfa
o bai kuma matsawa ko da nan da can ne sai ta yarda ta bashi izini...
Idanun sa sun riki
e sun yi ja dama su Hajja da Ammy basu jima da barin
akin ba,a kullum sai sun sanar da daddyn su fifin halin da ake ciki dan hnkln sa ya kwanta,duk da shima shirin dawowa gida nan Nigeria yake yi dan ya kasance da family
in sa gaba
aya..
Dai dai yana mata surutan nasa kenan hannun ta ri
e cikin nasa sai ya ga kamar hannun na motsi,
an tsayawa yayi sannan ya kuma kallon hannun sai ya ga da gaske moving hannun ke yi daga haka ta fara motsawa tana nishi da
yar..
A 360 Saheeb ya tashi rungume da
an sa ya matso kusa da ita yana ta dariya mai
auke da kuka..
Sunan ta ya shiga kira hawaye na zubo mai kamar ba namiji ba namijin ma soldier mai matsayi kamar sa...
Da
arfi ya fara kiran sunan nata at same tym yana kiran sunan Ammy akan ta zo da sauri..