← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 62

Sashe 32

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daskarewa khalid yayi agurin cikin tsananin firgici da tashin hankali tareda tsananin tsoro idanuwansa suka ciko da wasu irin hawayen nauyinda zuciyarsa ta dauka ya kasa furta komai sbd nauyinda bakinsa yayi.

Atake tadawo mutsuwarta tareda Dana sanin maganarta cikin sauri ta riqo hannunsa tana hawaye tace"
Baby I'm
I'm sorry ba abinda nake nufiba kenan plea....

Bata qarasaba ya janye ya nufi daki da sauri haryana buge qafarsa da kujera ko gani bayayi sosai.

Jininsa daya buge qafarsa ta durqusa agurin tareda fashewa da sabon kuka tana cewa"
Da gaske hassadar Fifi nakeyi???

Ni meyasa ko yaushe Fifi ce abakin kowa?

Daqyar yayi wanka yafito ya wuceta a palon jikinsa duk a sanyaye Saidai zuciyarsa acike takeda damuwa da bacin Rai Saidai kamar yanda yayi alqawari hameeda itace farin cikinsa zai tsaya tsayin daka Dan ganin bai Bari wannan halinda aka jefata ya Bata rayuwartaba zai zame Mata bango Kuma abokin rayuwa na qarshe.

Basu dawo gidan ba sai dare lis dan yawo ya rin
a jan yayan nasa yana garga
in sa shi kuma yana mai nuni da ai faranta mai yake son yi dan rabon su da juna shekaru da dama,toh sai Saheeb
in bai ja ba ya
yale Khalid
in har sai da dan kan shi ya bar su suka dawo gida...

Har sashen yayan nasa ya raka sa ya kira sashen su Ammy da a kawo wa yayan nashi abinci,sai da aka kawo ya tabbatar yayan nashi baya bu
atar komai sannan ya mai sai da safe ya nufi sashen su..

Bai yi mamaki ba ganin an kashe light
in parlor dan ta saba sai ya
arasa ciki ua hango ta kwance tana danna waya..

Da sigar zolaya ya ce da ita
"Luv ba sai kin kira ni ba na san kewa ta kika ji kuma kin ga ban dawo da wuri ba shi ya sa kike son kira na right"!?ya
age gira
aya sama sai ta taso da sauri tafada jikinsa tareda qanqamesa tana fashewa da qaramin kuka batareda ta iya furta komaiba.

Sake shigarda ita jikinsa yayi Yana sauke numfashi ahankali.

Haka suka cigaba da yin rayuwar zaman shiru a gidan nan sam Hamida bata da lokacin Khalid kullum safe tana garden tana kallon Saheeb kuma da zarar lokacin tashin sa yayi sai ta bar wurin dan kar ya gane ta kuma daidai da rana
aya bai ta
a sanin da zuwan ta ba sai dai yayi abinda ya kai sa ya gama ya wuce..

In ma fannin abinci ne in ta gama bata saka mai a food warmer sai dai ta bar mai haka nan duk inda ya kai ya kawo da yunwar sa in ya dawo daga aiki haka zai yi reheating abincin ya ci kamar bai da mata,sam sam zaman su ba wani da
i,kyautatawa sai wanda ta ga damar yi take mai,lokacin sa ma bata da shi sai ta ji dan kan ta ta saurare sa,ha
in sa kam ya manta rabon ta da ta ba shi sai dai da ya matso ta ta
ata fuska ta ce she is not in the mood..

Duk wannan abinda ke gudana babu wanda ya san da shi daga ita sai shi ba
aramin gasa mai aya a hannu Hamida ke yi ba kuma bai da ikon yin magana dan yana tunanin wa zai tunkara da wannan batu a wurin sa kamar abin kunya ne a ce shi da matar sa amma bai isa ya ji da
i ba..

Batun zamantakewar ta da su Ammy kuwa babu abinda ya sauya dan nesanta kan ta da su take yi ba ka
an ba har ta kai ta kawo in Hajja ta zo sashen ita Hamidar ta manta bata rufe
ofa ba da ta ga Hajjan sai tayi saurin tashi ta wuce da zarar ta gaishe ta abin na damin Hajja har da Ammy ba ka
an ba dan da zuciya
aya suke son jawo Hamida jikin su amma ita gani take kamar yi suke yi na ganin ido shi yasa ta
i sakin jikin ta da su..
****
Yau monday yau ne fifi ta yi nasarar kammala jarabawar ta na first semester kuma da farinciki ta dawo gidan dan papern ya mata da
i bata yi zaton zai zo mata da sau
i haka ba.

Ranar Hajja ta shawarce ta ko zata tafi ta kaiwa
ar uwar ta ziyara
ila ta yarda da ita su tsaya su yi magana tunda su dai bata tsayawa su yi wata doguwar magana bata zuwa sashen su su kuma in suka tafi sai ta tashi ta bar su..

Fifi dai bata gamsu da shawarar kakar nata ba dan ita ka
ai ta san irin zafin da ta ji a lokacin da Hamida ta ture ta daga jikin ta ha
e da bata wani dirty look ranar ta ji ba da
i bata san
iyayyar da
ar uwar nata ke mata ya kai haka ba sai ranar shi ya sa ta yanke hukuncin bata kuma zuwa wurin ta sai dai ta cigaba da yi mata addu'ar saukowa dan ba iya nan ta tsaya ba hatta da silent intimidations
in da ta ke yi mata a baya ta cigaba da yi har yanzu bata daina ba kawai dai bata sanar da su Hajja ne dan kar abin ya kuma ta
arewa Hamida ta kuma tsanar ta...

A daren ranar ta fito parlor bayan kowa ya kwanta bacci ta zauna ta saka system
in ta a gaba tana duba wani abu gudun kar ta tayar da Ammy ya sa ta dawo parlor dan ta sake ta yi abin ta da kyau..

Kimanin mintuna talatin tana ta abinda take yi sai ta tashi tana rufe system
in alamar ta gama ta cire shi daga chargi tana na
ewa ta saka footwear
in ta tana mi
a tana salati..

Juyowar nan da zata yi sai ta ga mutum a hanyar water dispenser yana
iba ruwa dan sha..

Saurin gyara rigar baccin jikin ta tayi duk da riga da wando ne kuma bai bayyana tsiraicin ta ba amma sai ta ji fa
uwar gaba ya riske ta..

Wanene wannan
in da ya tsallake kitchen ya ratsa har main parlor ya zo shan ruwa,sai da ya juyo shima ya lura da ita dan akwai tazara tsakanin ta da shi kasancewar parlorn babba ne..

Sha
ewa ya so yi da ruwan dan yayi zaton ghost ne bai ta
a jin tsoro irin wannan ya riske shi farat
aya ba..

Sai da ya
are mata kallo ya tabbatar mutum ce kuma itama kamar a tsorace take sai shi ya riga ta magana.

"Am sorry"daga fa
in haka ya juya ya fice abin sa ita kuma ta haura a guje dan ganin fuskar mutumin ranar nan da ta yi wanda Ammy ta ce wai shine yaya Saheeb
in da suke jin labarin shi...

Da tunanin shi ta kwanta tana
onta anya shine ko dai wani Saheeb
in ne dan wannan bai yi kamar shine Saheeb
in da suke tsammanin gani ba..

Gari na wayewa ta nufi sashen Hajja da yanzu ta idar da sallah tana azkar ta zauna jiran ta har ta
an ta
aita suka gaisa bata yi nauyin baki ba ta tambayi Hajja ko waye wannan da ya zo
in,Hajja ta tambaye ta dan neman
arin bayani nan ta mata kwatancen sa sai Hajja tayi murmushi ta bayyana mata ai shine yayan nasu almost same amsa da Ammy ta bata ne Hajja ta bata sai ta kuma tambayar Hajja wai shin shekarun sa nawa..

A nan sai da Hajja ta dara ta ce ba tsakanin ta da mijin ta bane wannan,haka fifi tayi tayi Hajja ta fa
a mata amma Hajja ta
arshe ma kora ta tayi dan kawo mata zancen wai ya ce matar sa zata dawo daga jibi zuwa juma'a sai fifin ta kama jiki dan Muhibbah
ar gayu ce kuma ta girme mata ba ka
an ba..

Wannan zancen Hajjan ne ya kori fifi ta miqe ta nufi qofar fita da sauri ta bude tareda ficewa gaba daya daidai shikuma ya budo qofar zai shigo qirjinta ya sauka a kirjinsa sosai Wanda ya haddasa musu Shirin faduwa sbd baisan da itama hakama itama
Sukayi baya ya dafe bango da hannunsa daya yayinda dayar hannun ya riqeta sbd yanda tsoro da firgici yasa ta qanqamesa tana rufe idanuwanta.

Ahankali ya dago ya kalli fuskarta akaro na farko dayaji razanar zuciya Bayan kallon wata 'ya mace,
Itama ahankali ta bude idanuwanta ta sauke Masa zuciyarta na tsananta harba Wanda haryanaji a qirjinsa datake Kai.

Hajja ce ta Dan daga murya tace"
Meyake faruwane agurin wai naji shiru???

Saurin sakinsa tayi shikuma ya fuske tareda dauke Kai ya fada dakin da sallamarsa data sake fadar da gaban fifin ta waiwayo ta kalli bayansa tana Jin wani zazzabi nason kamata
ta koma ta kwanta a gadon Ammy tana ta tunani da
iyasta ya matar nasa zata kasance dan in har shi yayi appearing a haka ba a tsohon da tayi tsammani ba ya matar nasa zata kasance ga shi Hajja ta ce
ar gayu ce...

Ba
aramin halin tunani da jimami fifi ta shiga ba sakamakon wa
annan abubuwan al'ajabi da take gani a gidan right now tunanin Hamida da yanda komwi ke Naman lalacewa a tsakaninsu Yana damunta saikuma na wannan
in da wai shine mijin ta da na matar sa da wai zata zo abin na ta mata yawo har bacci dai ya
auke ta,tsabar ta saka abin a ran ta sai ta rin
ananan mafarke mafarke kala kala a baccin nata game da matar yaya Saheeb
arshe da ciwon kai ta tashi ta rin
a tsaki tana jin haushin
orawa kan ta damuwar wasu,da haka ta bar gadon babu Ammy a
akin ta wuce dan yin wanka a lokacin har 11am yayi...

Kamar ko yaushe tayi wankanta na yamma tana Shirin zuwa gurin hameda ammy takirawota kicin fuskarta Babu alamar Wasa ta nuna Mata qaramin tray da aka jera combo juice nasu fruits marasa zaqi tace'
Dauka kikai sashen mijinki Yana jira Kuma idan kinkai ki jira yagama ki kawomin kayan.
Chapter 32 · 0% Book details