← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 62

Sashe 39

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana ta wannan abin ne bacci ya
auke ta ta jingina tana yi ha
e da
ame jikin ta sosai kamar mareniya.
*****
Asubahin farko Khalid ya farka daga bacci sai ya ga Hamida kwance jikin sa tana bacci but daga ganin ta ya san baccin
acin rai take yi,daga lokacin da suka yi aure zuwa yanzu da suka shafe watanni sama da hu
u tare ya gama karantar matar nasa,ya san komai da ya shafi halayyar ta ko da kallo ta mai ya san fassarar kallon nata haka a gefe
aya in aka dawo ga rayuwar ta da mu'ammalar ta da
ar uwar ta,babu abinda bai sani ba,irin tsatssaurar kishin
ar uwar ta da ta sakawa zuciyar ta ba
aramin damin sa yake yi ba,babu wani abu sabo ba dangane da Hamida da bai sani ba akan ala
ar ta da fifi..

Ajiyar zuciya ya sauke tuno da yadda yake son fara aiwatar da nufin sa ga matar nasa dan ya wanke mata zuciyar ta akan halayyar da ta
orawa kan ta na kishin yar uwar tawainiyar ta..

Kissing forehead
in ta yayi yana shafa fuskar ta sai ta bu
e ido a hankali tana kallon sa..

Bata ce komai ba haka bata motsa ba sai shi ne ya soma tada mgnr..

Yace "Goodmorning wify hw was ur night"?kallon sa tayi tana murmushi sannan ta amsa gaisuwar nasa sai ya kuma rungume ta yana kallon ta kamar zai hadiyeta har sanda ta ce mai
"Wat"?murmushi yayi yana kallon
wayar idanun ta daga bisani ya amsa mata da cewa
"I just naturally luv my wife kuma ina son tasan zan iyayin komai akanta and i promise to protect her to my last breath,hamida kiban dama,inshaAllah zan cike miku wani gurbin da ba kowa zai iya ba i wll replace back ur lost love for many years,wannan alkwari ne from me to u"!!
wani sanyi hamida ta ji a ran ta da saukar wa
annan kalamai nasa sai ta kuma rungume sa tana fa
a fara'ar ta bata dai ce komai ba amma ya san kalaman nasa ya ratsa ta sai ya cigaba..

"Na san kin rasa soyayyar iyayen mu daddy,Ammy,Hajja and...ur sister's care but ina so ki sani ni mijin ki Khalid na maki al
awarin cike maki gurbin wa
annan so
auna da kulawar gata da duk wani abu da kika rasa da zuciya
aya,dan a kan ki na yarda in zama wawa in hakan zai faranta miki,i love u hamida..ina so ki yarda da ni ki bar min amanar yardar ki ni kuma zan baki mamaki da irin sigar
auna da soyayyar da zan nuna kuma in gwada miki"!!
sassanyar ajiyar zuciya ta sauke tana jin sabon son mijin ta fiye da kowa haka nan wani bangaren tana jin tsananin kishin Mufida mai zafi a ran ta dan idanun ta rufewa yake da kishin
ar uwar tan da ya riga ya mata mugun shiga..

Kamar zata sauke hawaye tace""kamun alkawrin zaka kasance dani khalid bazaka ci amana ta ba !gya
a mata kai yayi yana mats murmushi mai
ayatarwa ha
e da kai mata direct french kiss as good morning kiss..

Hakan ya tabbatar mata da cewa mijin nata a shirye yake, ever ready to protect and cherish her..

Sai da aka kira sallah sannan suka tashi shi da ita,tare suka yi alwalar suka fito shi ya sauya kayan sa zuwa jallabiya ya fita zuwa masallaci ita kuma tayi nata sallar a
aki...

Ko kafin ya dawo har ta yi yan kimtse kimtsen ta
in ta ta masu breakfast tayi wanka ta fito cikin
ananan kaya da maroon kimono kan ta ta yafawa
aramin mayafi ta
an yi kwalliya ta hakimce saman dinning
in su tana latsa wayar ta..

Bai shigo ba sai misalin 8:30am sakamakon zama sashen Ammy da yayi suka gaisa ya kuma kai ziyara wa Hajja wacce ita ta ja sa da hira har ya da
e..

Da shigar sa ta tare sa abin sai ya burge sa kenan kalaman sa gare ta na safiyar yau yayi tasiri a zuciyar ta lallai da haka zai rin
a sanyaya mata zuciya har yayi nasarar ya
ice mata kishin
ar uwar ta a zuciyar ta ya gyara ala
ar su..

Brush ka
ai ta bar sa yayi sai wanka sannan suka dawo suka fara cin abincin nasu cikin so da
aunar juna,yana iya fa
in rabon sa da fuskantar hakan daga gare ta wanda ba komai ya sa ta riki
e masa ba sai kishin fifi da ta sakawa ran ta..

Da suka kammala shi ya kwashe kayan tunda yana hutu baya on call sai ya shashance akan matar sa through out yau babu inda ya tafi yana tare da ita soyayya yake gwada mata na fitar hankali so yake ta gama yarda da shi har zuciyar ta dan hakan zai taimaka ta cire batun fifi daga ran ta dan suyi rayuwar su..

Yau Komai tare suka yi sa abin gwanin sha'awa,duk da wannan abin da Khalid ya rin
a yiwa Hamida bai hana ta ware seconds 30
warara ba wurin son ganin ba
in Mufidah da kasawar ta,haka kawai ta rin
a tursasa zuciyar ta da kan ta kan sai ta samo wani abu da Mufida ke lacking da zata rin
a ala
anta ta da shi,sai dai bata samu dama sosai dan da zarar zata fara tunanin abin sai mijin ta ya
au hankalin ta..

Ko da dare yayi bai bar ta tayi zaman tunanin ba ya rin
a gaya mata sunayen wuraren da yake son su tafi a washegari sannan yana hiran yana showering nata da kisses da tickling dake saka ta dariya,da haka har tayi bacci a jikin sa shima yayi baccin cikin farincikin ganin first move
in sa an samu nasara.
****
A
angaren su fifi da Marshall kuwa da safe yayi kamar an tsungule sa ya farka ya bu
e idon sa sai ya ga haske daga curtains,juyowa yayi sai ya ga sleeping fifi,
ura mata ido yayi yana ta kallon ta yana tunanin abinda ya faru a daren jiya,mamaki ya rin
a yi yana ayyanawa hala Ammy ce ta saka ta yin aikin..
an ta
e baki yayi ya yun
ura ya tashi zaune yana hamma,ya
an sami
arfi ka
an dan dole sai ya ha
a da pills but normal emergency care da ta bashi jiya ma ya taimaka masa.

Zaman kallon ta yayi yana
arawa sai da ta motsa a hankali sai yayi saurin kawar da kan sa yana tari..

Tarin nasa ne ya
arasa farkar da ita ta tashi tana kallon sa a firgice tana tmbyr me ya same sa sai ya nuna mata hanyar window..

Nan ta kai duban ta sai ta ga haske da sauri baki bu
e ta sauko daga kan drawer
in tana mai zuwa kusa da shi..

"Bamu yi sallah ba safe yayi"!!kallon ta yayi sai ta kawo hannu tana son taimaka masa ya tashi ba musu ya kar
i taimakon nata,suka shiga toilet da
yar yayi alwalar suka fito ta nemo darduma bayan ta tmby sa inda yake ya nuna mata. ...

Ta shimfi
a mai ta mi
o mai jallabiya ita kuma ta koma ciki tayi alwalar da sauri ta fito lkcn har ya fara sallah sai ta tada nata i
amar a
an nesa da shi..

Da suka idar sai tsaya jiran sa har ya shafa addu'ar sa,kawai ta
ji ya kamata ta gaida sa sai ta yi
asa da kai..

"Ina kwana"!mamakin ta duk ya gama cika sa amma ya amsa mata sai ta kuma fa
"Ya jikin naka"!gya
a kai yayi yana fa
"Alhamdulillah"fatar samin lfy ta mai tayi shiru sai can shi ya ce
"How was ur night"?kallon shi tayi ta saukar da kan ta
asa sai yayi murmushi dan ya fi kowa sanin ya night
in nasa ya kasance..

Da taimakon ta ya koma ya kwanta ita kuma ta ce mai tana zuwa..

Fitar ta bata zarce ko ina ba sai sashen su Ammy..

Ko da ta shiga sai ta gan su zaune gaida su tayi kawai ta sanar da su Marshall ba lfy daga haka ta haura ta
au wayar ta ta fito bayan wasu minutes har ta sauya kayan jikin ta zuwa simple gown mai
an kauri sbd yanayin sanyi na garin..

Mamakin ta suka ji ganin bata yi shagwa
a ko ta tsaya tmbyr su dalilin
in bu
e mata
ofa ba jiya wanda intentionally suka yi hakan duk wai dan
aunar ta da Marshall ya girmama..

Dawowa sashen Marshall tayi ta same sa kwance sai ta bu
aci ya bata numbern family doctor
in su tana so ta kira sa ya zo ya duba sa..

Mi
o mata wayar yayi bayan ya fiddo da numbern sai ta kwasa a wayar ta tayi dialing,bayan an
aga ne suka gaisa ta mai bayanin abinda ke damin Marshall but kasa kiran sunan sa tayi sai cewa take "yaya soldier wai dan doctorn ya gane da wanda take referring..

Shi dariya ta bashi har ta sauke wayar ta mi
o mai yana kallon ta sannan daga bisani ya ce da ita
"Ammy told u to do this right"!?shiru ta mai tana kallon sa,sai ya girgiza kai yayi shirun shi ma..

Ba jimawa Ammy da Hajja suka zo duba sa sai a nan yake jin wai rashin lafiyar nasa yanzu suke ji daga bakin fifi abin ya bashi mamaki wato ita ce dan kan ta ta ji tayi hakan kenan?lallai ashe tana da tunani mai zurfi ba yadda yayi tsammanin ta ba..

Suna zazzaune doctor ya zo ya duba sa ya mai abinda ya dace Ammy ta koma ta kawo masu abinci dan ta lura kamar fushi fifi ke yi da su ganin yadda duk ta maida hankalin ta ga mijin ta sai suka yi ta mamaki haka shima Marshall
in sai da suka jima sannan suka tafi ita kuma ta maida hankalin ta gare sa ta bashi magani yana kar
a yana tunanin
abi'un ta..

Ita kam ko a jikin ta kula da shi ta saka a gaba a matsayin abunda ya dace ba tunanin abinda Ammy take mata ba..
Chapter 39 · 0% Book details