Sashe 47
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun wannan rana kusanci mai
arfi ya shiga tsakanin Marshall da matar sa kuma
anwar sa Mufida,babu dai wata abin da ta sake shiga tsakanin su na dangane da rayuwar aure irin ta ma'aurata,hasalima kula ta musamman da ban mamaki yake ta bata a ganin sa shi ta fi bu
ata a yanzu fiye da komai...
****
Kimanin sati
aya kenan da faruwar wannan
in haka sati
aya cif kenan da fara special care da Marshall ke ba Mufida abin sai wanda ya gani,Ita kan ta da ta zauna tayi doguwar nazari da tunanin kulawar sa gare ta sai ta rasa irin mizanin da zata saka sa akai sai dai a
arshe,ta danganta shi da so ne mai
arfi burin ta bai wuce kar ya bar ta tayi ta iyo cikin son nasa ba tare da shi ya biyo ta sun yi tare ba dan da son maso wani da ake mai inkiya da
oshin wahala gwara son bayyane ko rashin saka kai a soyayyar wanda bai san kana mai so ba..
Tana zaune tana danna remote tana nemar tasha
aya da zata kalla duk bata sami wanda hankalin ta ke so ba,sai ta ja
aramar tsaki gashi tun rana da ya fita bai dawo ba.. .
Kwanciyar ta tayi a kan kujerar ta lumshe idanun ta har bacci ya fara zuwar mata..
Cikim baccin da bai fi 15 minutes da
aukar ta ba ta ji an manna mata kiss a kumatu sai ta bu
e idon ta a sannu har ta gama bu
e su tayi tozali da nasa..
Da sauri ta tashi zaune tana gyara zama ha
e da yi mai barka da dawowa sai ya zauna next to her yana tmbyr ta ya zaman ka
aici..
Bu
ar bakin ta cikin shagwa
a kawai sai ta ce mai
"I missed u"!murmushi ya mata ya kuma maida hankalin sa gare ta ya ce
"Really?did u missed me"?gya
a mai kai tayi kawai da niyyar zata bar wajen sai ta ji ya janyo ta ya rungume
am yana fa
a mata cikin kunne
"I missed u more"!a ran ta ta maimaita "!!sai dai tayi shiru bata ce komai ba..
Sun jima a haka kafin daga bisani ya raba jiki da ita yana kallon ta cikin ido babu
ar ya ce da ita
"I want to spoil u tonight"ya kanne mata ido
aya abin sai ya mata wani iri ta kalle sa da ayar tmby sai ya gya
a mata kai kawai ya
ago ta suka wuce zuwa bedroom
in su,ko me yake fa
a mata,sai dai murmushi da take ta yi tana
asa da kan ta abin mamaki abin sha'awa...
_bayan wasu awowi_
Kwance suke kan ta a saman
irjin sa babu kaya a jikin sa sai blanket da rufe su su biyun,wasa yake yi da hannun sa a jikin ta daga sumar kan ta mai da
in ta
awa zuwa gadon bayan ta..
Daga ita har shi babu mai mgn sai shi ne ma mai sauke ajiyar zuciya idanun sa na kallon sama.. ..
"Was it painful"?tmbyr da ya mata kenan ta
yale sa tana mai
ara shige masa jiki,all her life bata san wannan mijin nata zai zame mata abin farinciki da jin da
i ba dan tun impression
in fari da ta bashi akan tsoho ne sai ta ji bata marmarin ganin sa amma yanzu kam ta tabbatar shi ne maha
in sinadarin rayuwar ta babu yadda za a yi ta cigaba da rayuwa a doron
asar nan ba tare da shi ba
A fannin Marshall ma kusan hakan ne,
oyayyen soyayyar matar nasa ne ke ratsa sa sai dai yana fargabar bayyana mata kar ya rasa ta dan bai gama yarda da tana son sa ba maybe shi ka
ai ke hidima da soyayyar nata ita bata yi..
Addu'ar sa Allah ya sa kar ya zama one sided love dan in hakan ya faru,tabbas zai yi wa zuciyar sa hukuncin yi mai abinda ya mai na barin sa ya kamu da soyayyar wacce bata san yana yi ba..
Jin numfashin ta ya
aru sai ya le
o fuskar ta nan ya ga bacci take yi mai nauyi sai ya murnusa ya manna mata good nyt kiss a lips
in ta da goshin ta sannan ya
ara manna ta da jikin sa ya rumtse nasa idanun ko bacci zai yi nasarar
aukar sa..
#Mamuh[8/6, 10:58 PM] Miss Xoxo: *30*
bayan sati biyu da kasancewar su anan yau fifi kwance take a jikinshi tana karanta mai wani English novel hankalin ta kwance sai data kawo kan tsakiyan labarin sannan ya dakatar da ita ta hanyar cemata, "we are going back home tomorrow" ajiye book din tayi a gefenta sannan ta kalle sa a nitse tace "ok Allah yakaimu lafia"ba yabo ba fallasa yace ameen saidai bataji dadin hakan ba ko kadan sabida tafara sabawa da sabuwar kwanciyar hankali da kalar soyayyar dayake nuna mata anan din duk dama tasan sababin sa tausayi ne,shikuwa saheeb yana kula da mood dinta daya canza sai yakai hannunshi kan tummy dinta yace,meye ne?yunwa?Tayi murmushi ta mike xaune a kunyace ta girgixa kanta...
" kodai kar mu tafi naga kin kara kyau komi yakara cikowa"nan yafi dadi ko...sai yakare maganar da irin tsigan wasan nan Murmushi medan sauti tasaki dan ita abun daria yabata dan tasan ina maganan nasa ya dosa Hmm 3weeks kawai ya isa tadau cikine abunda tafada kenan acikin zuciyar ta?tanata murmushi haka kawai taji burin samun hakan ya mamaye ta Tunanin hakan ta mugun sawa aranta
Kamar yadda yace xasu tafi goben baiyuba wani sati guda suka kara inda babu abunda ke ninkuwa a tsakanin su sai sassanyar so da shakuwa
Kullum in tana jikinsa sai yayi ta tsokanan ta da cewa..."seriously bakiga yanda kika canza ba, inaga idan munkoma gida zamuje hospital a duba munke" dage eyebrows dinta takeyi tace, "ok" bata iya cewa komai
Kwance take sannan tamike tace bari taje tafara shirya kaya tun yanzu shima mikewan yayi yabi bayanta yace su shirya kayan atare
Bedroom dinta suka shiga suka fara shirya komi a inda yadace bayan sungama hada kayan nata sai suka wuce nashi closet din shima suka shirya komi inda ya dace da la'asar bayan yadawo daga masallaci suka shiga kitchen tare suka hada dinner saidai tun a kitchen Fifi tafara jin wani irin sauyi acikin jikinta dakyar ta iya bari suka gama aikin batare da ta nuna masa alaman komi ba...
suna gamawa tayi saurin wucewa room dinta tashiga bathroom zatayi wanka nanfa tafara jin tashin zuciya jim kadan ta soma kwarara Amai mai yawa mai gajiyarwa Sosai gaban ta ya fadi...
Nan take taji wani irin bakon yanayi ya dulmuye xuciyarta
tsoro da fargaba wanda bata san dasu ba taji yana dirar mata take gabobin jikin ta yayi sanyi sosai ba abunda take tunawa sai ranan mutuwar ta,tsuguno tayi agaban toilet tana haki,wasu silent tears ne ke ziriya daga cikin idanun ta marasa ma'ana marasa dalili..
Takanji kamar Wani bangaren xuciyarta ya amince da sabuwar zabin da Allah ya mata na samun wata nitsatsiyar rayuwa da saheeb amma takan gujewa rudin zuciya musamman akan soyayya dan ta riga tasan iya madakatan rayuwar ta ba wani boyayyar abu bane,mutuwa ne.
Ta dade anan cikin rudanin haka,batare da sanin me zatayi ba.
Jin shirun ta yyi yawa Marshall ya biyo bayanta da sauri yashigo bathroom din ganin yanayin ta kawai yafara jera mata sannu,uhmm kawai take iya cewa harya gama tayata wanke mata jiki yacire mata atamfar dake sanye ajikinta ya daura mata wani white towel ya daukota kamar wata baby yafito da ita yadireta akan gado,a daren ranan ba karamin wahala tayiba sabida aman da take tayi ya tsanan ta wani bin sace jikin ta takeyi tayi abun ta ta dawo..
Washe gari Koda tay
i sallan asuba saita koma ta kwanta sabida baccin da batayi a daren jiya ba,har cikn ranshi ya damu sai Bai tashe taba sai wuraren 10am shima yatada tane sabida su isa gida dawuri da kanshi yayi mata komi yayi feeding nata da kyar tea kadai ta iyasha
Ciwon kai da bacci ya gama kashe mata jiki
saida yasaka Duk trolley dinsu a mota sannan yadawo ya daukota a owner seat ya ajiyeta hade dayin kissing dinta sannan yamaida door din yarufe yakoma yarufe ko ina nagidan sannan yabawa gate man keys din yashiga driver seat yatada motar sukabar compound din gidan
5pm yamusu a gida suna shiga cikin compound din gidan taji gabanta yawani fadi saidai takosa sosai taga twinnie dinta sabida she have missed her so much fiye da tunanin me tunani , a bakin apartment dinsu yafaka motar da kanshi yafito yabude mata door din motar tafito sai yace mata tashiga zaishugo yanzu uhm kawai tace sannan takai hannunta kan handle din door din tabude tashiga babban falon saheeb bakinta dauke da yar karamar sallama.