← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 62

Sashe 45

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su kan su zaman na masu da
i a haka sha
uwa mai
arfi ya rin
a shigar su a hnkl amma abin haushin daga shi har ita basu san so ya rusa katangar sha
uwar tasu ya ratsa zuciyoyin su ba musamman Mufida da take
aukar kulawar sa a gare ta ne yayi
arfi amma bata kawo tunanin soyayya ko kusa a zuciyar ta ba hasalima hnkl da tunanin ta bai kai nan ba..

Haka ya danganta sha
uwar su da kusancin da suka yi da juna ne amma batun soyayya sam bai zo kan sa ba shi gani yake ma rainon ta da yake yi ne ya sa yake iya daukar duk yarintar da take tafka masa a nasa tunanin tsantsenen ta yarinta ne..

Yau kamar kullum ta gama gyara kan ta ta zo ta kwanta yayin da shi kuma yake aikin sa a wani table mai kujera..

Har bacci ya
auke ta sannan ya biyo ta ya kwanta suka Juyawa juna baya kamar kullum sai dai yau abin ya gagare sa.

Rasa dalili yayi dan baccin bai zo mai ba ko ka
an sai jin wani iri ya rin
a yi a jikin sa,ya juya ya juya baccin bai zo ba,haka ya juya ya rin
a kallon Mufida a natse..

Gaban sa ne ya rin
a fa
i dan bai san ma'anar wannan abin kunyar dake shirin faruwa da shi ba,ta yaya hakan zai faru da shi..
auke kan sa yayi daga kallon ta lura da yayi da kallon nata ma da
a tunzira sa kan yin wani abu yake yi..
ewa yayi ya
au pillow ya nufi parlor ya kwanta yana ta juye juye kamar marar lfy mai nemar agaji..
aurace mai baccin yayi haka yana ji yana gani bacci ya
aukewa idanun sa,how?da girman sa da
imar sa a idanun yarinyar nan wannan abin ke shirin faruwa da shi,shi kan sa rabon da ya tsinci kan sa cikin wannan yanayi tun bayan ha
uwar sa da matar sa Muhibba a
asar Cairo da ya kai mata ziyara dan ta tafi closing wani deal a can
asar shi kuma yana off duty sakamakon
an rashin lfyr da yayi sai ya tmby ta inda take dan ya kai mata ziyar,daga lkcn zuwa yanzu kimanin watanni takwas kenan almost 9 sai kuma kwatsam wannan abin ya fara bijiro masa a inda bai dace ba.

Juye juye ya rin
a yi yana jin abin na damin sa soaai fiye da da,tsaki yayi ta jera sa a kai a kai kuma baccin ya
i zuwar mai,
aga kai yayi ya dubi agogon parlorn sai ya ga 2pm,..

Tsaki ya ja ya mi
e da
yar ya dawo
akin ya
ure fifi da ido kamar ya koma parlorn amma zuciyar sa ta hane sa da yin hakan..

Dole ya hau gadon ya kwanta ya juya mata baya amma abin bai mai ba dan har shivering ya fara yi tsabar yadda yake ji.

Yana karkarwar har ya zo kusa da ita ya manne da ita..

Tana bacci ta ji kamar ana jijjiga ta sai ta farka a tsorace tana dube dube a hnkl har ta juyo bayan ta ta ga mutum na rawar sanyi..

A tsorace ta juyo baki
aya tana zazzaro idanun ta waje..

"Me...m..me ya faru..me ke damin ka"?ta tmby sa a tsorace ganin abin na yawa sakamakon raba jikin ta da nasa da tayi dan dama ha
uwar jikin nasu ne ya rage mai rawar jikin..

Yayi nadamar zuwar wannan rana a rayuwar sa abin kunyar har ina wannan
aramar yarinya ta ina zata iya da shi kawai sai ya fara kawar da kan sa dan kar ta gane halin da yake ciki ita kuma a tsorace ganin tsananin abin ta saka hannuwar ta biyu ta juyo da fuskar sa tana kallon sa kamar zata yi kuka ta ce
"Dan Allah me ke damin ka kalli yadda jikin ka ke yi baka da lfy ne ina wayar ka a kirawo likata"duk ta ru
sai ta fara yun
urin nemo waya dan kiran dr..

Dakatar da ita yayi ta hanyar ri
o hannayen ta biyu da wanda ta
ora a fuskar sa da wanda take lalu
o wayar ya ha
a ya ri
o cikin nasa yana girgiza mata kai..

Kallon sa ta tsaya yi ganin mutum na ciwo amma yana hana a nema masa lfy.. .

Murya a sanyaye mai nuna alamar halin da yake ciki ya ce
"Ki bar shi i just need ur help"!!da sauri ta matso gab da shi tana tmbyr sa
"Me zan maka ka"?nauyin fa
in abin yayi sai ya rumtse idanun sa kawai ya jawo ta ya ha
e bakin su..

Dumm!!gaban ta ya bada sai ta fara son raba kan ta da shi amma ya kuma dam
e ta yana rawar sanyi..

Mufida na tsaka mai wuya ta rasa me zata yi dan ta san irin hakan bai ta
a faruwa da ita ba sai yanzu,shin abinda ke shirin faruwa da ita daidai ne ko kuskure zata tafka,hawaye ne ya sauko mata jin wasu kalamai dake bin iska ke shigar mata kunnuwa daga bakin saheeb.

"Ki yi ha
I'm sorry..
hawaye ne ya kuma sauko mata tana jin shigar rawar jikin sa jikin ta itama take
arin fargaba ya shige ta..

Kuma tmbyr ta yayi a karo na biyu sai da ta ja fasali tana wasi wasi sannan ta rumtse idanun ta ta ka
a mai kai dan ta gama fahimtar manufar sa tunda ita
in ba jahila bace daidai gwargwado tana da ilimin addinin ta da na zamani kuma baya ga haka ta san duk inda mutani biyu suka kasance na bambancin jinsi toh dole hakan ya faru da su ko da soyayya ko babu..

Tana gama amsa mai ya birkita ta ya juya ta
asa ya zama yana sama..

Wasu irin abubuwa ya rin
a yi mata dake gigita ta,gaba
aya ya caza mata tunani tun Mufida na hawaye tana mammatsewa har ta sadau
ar ya kai tana fasa kuka.

Hawaye mai zafi ne ya zubo mata daidai lkcn da Marshall din ya shigarda ita jikinsa sosai Yana zura lallausan hannayensa cikin zallar fatarta daya gama zarewa tufa ahankali cikin wani irin salon nutsuwa.

Lumshe idanuwanta tayi tana qanqamesa tareda Jan nunfashinda 'duminsa ya sauka cikin wuyansa yasashi bude jajayen idanuwansa ya Dora akan fuskarta zuwa wuyanta dasuke farare qal.

Dawo da kansa yayi ahankali Yana furta sunanta cikin wani irin yanayi ya mayar da bakinsa cikin nata tareda matsota cikin jikinsa sosai suna Jan wani irin numfashi atare..
_few minutes later_
Yana kwance tana jikin sa yana sauke ajiyar zuciya tana hawaye ya lumshe idon sa yana shafa bayan ta har bacci ya
auke sa ita kuma ta
ago da idanun ta da suka sha kuka suka gaji ta rin
a kallon sa tana tuno abinda ya faru a tsakanin su,duk numfashin sa da yake fita tana ji a jikin ta dan a
irjin sa take..

Sosai ta nutsa cikin duniyar tunani da sakamakon abinda ya faru a tsakanik su,shin shi zai daraja kyautar da ta mai ko zai wofintar da shi?ina nata makomar take a zuciyar sa?zai so ta ya
aunace ta ko a'a?dama abinda take ji game da shi wani abin ne na daban ba sha
uwa ba?anya in ya dawo hayyacin sa zai mutunta ta ya
aukaka darajar ta a zuciyar sa kuwa?.

Kuma kallon sa tayi tana tuhumar kan ta da anya tayi abinda ya dace kuwa ta hanyar mallaka mai virginity
in ta?zai so ta ya kuma
aunace ta kuwa?..

Wani abu ke fizgar ta game da shi a zuciyar ta wanda da tana cikin daidai ne tana iya tantance menene wannan abin wanda ba komai bane sama da So.

Hawaye ne ya zubo mata jin yadda ba
on abin ke ratsa zuciyar ta da ko wani ga
a na jikin ta..

"Allah ka taimake ni ka fi ni sanin abinda ke yawo a zuciya ta ya Allah ka min magani"ta fa
a a zuciyar ta tana kuma kallon sa tana jin ba
on abin na yawaita a zuciyar ta..

Da haka baccin itama ya
auke ta tana jin ciwon jiki da kasala ko ta ko ina sakamakon rashin sabo...
#Mamuh*28*
_6am_
Shi ya fara farkawa daga baccin sai ya kasa tashi ya
an jingina da gadon ha
e da rumtse idanun sa,shiru yayi yana tuna abinda ya faru a jiya..

Da
yar ya tuno gaba
aya sai ya juyo kan sa ya kai idanun sa gare ta..
ure ta da ido yayi yana ta kallon ta yana jin wani abu game da ita a zuciyar sa da bai san matsayin abin ba..

A hnkl ya kawo hannun sa ya shafa fuskar ta yana admiring beauty
in ta,kamar kar ta farka daga baccin dan wani irin kallon kyakyawar mace dabai taba gani ba yake mata..

Ciki cikin zuciyar sa gani yake kamar ya mata fin
arfi amma a wani sashe na zuciyar sa yana samin musayar ra'ayi.

Numfasawa yayi yana matsowa kusa da ita yana cigaba da kallon ta hannun sa a fuskar ta yana shafawa a hnkl yana yaba ta a zuciyar sa..

Tmbyr kan sa ya hau yi a zuciyar sa yana ganin kamar shikenan girman sa ya zuba a idanun yarinyar kuma ba zata rin
a tsoron sa ko shakkar sa ba but abu
aya da ya sani shine shi da ita sun zama abu
aya tun jiya ko ya so ko ya
i ta san shi ya san ta..

A sannu ya matso gab da ita ya kawo lips
in sa ya mata kiss a goshin ta sannan ya dawo ta gefen sa ya sauke mata wani a cheek
in ta sai a sannan fifi ta bu
e sleepy eyes
in ta ta sauke su a fuskar sa..

Kallon juna suke ta musayar sa ita da shi wanda basu san ma'anar sa ba su dai sun san kallon na masu wani irin illah a zukatan su amma basu san matsayin abinda suke ji ba..
Chapter 45 · 0% Book details