Sashe 19
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna gama breakfast
in tayi gaba abin ta sai dai a yau Hajja ta yi magana akan
yaliyar Hamida na damin ta,toh ana ta fifi sai kawai aka ce hala yanayin fargabar ta kenan ita tunda ko wacce amarya na da nata sigar fargabar in bikin ta ya zo toh maybe nata a haka ya zo na son ka
aicewa ita ka
ai..
Bayan an gama hirar fifi ta tafi
akin Hamida wacce ke kishingi
e tana danna wayar ta da hannu
aya babu wani sutura a jikin ta sai
aramar armless top marar kauri
afar ta tayi crossing
aya kan
aya,hakan ya bada damar viewing elegant well groomed skin
in ta da ya sha gyara yana ta
yalli da walwal..jin fifi abayan ta ya sa ta boye abunda takeyi a wayar tana me cusawa a kasan fillow
are mata kallo fifi tayi sannan ta
araso ciki tana murmushi ta zauna kusa da Hamidar ta ta
a ta..
Kallon ta Hamida tayi sannan ta tashi ta zauna sai fifi ta kuma kallon ta har abin ya saka Hamida tsarguwa sai ta nemo outer top
in rigar ta saka tana kallon Mufidar ha
e da tambayar ta ko lafiya da irin wannan kallon..
Murmushi kawai fifi ta mata sannan ta fara magana cikin gaskiya da gaskiya..
"Hamee ni kin san me ke dami na ne,wallahi ba komai ke dami na ba sai ganin irin wannan gyarar da aka maki kika fito tas da ke amma wai a ce wannan tsohon ne zai ga gyaran abin na ta
a min zuciya
ar uwa ta,ban da yadda zan yi ne da na taimaka maki,ba
aramin tausaya maki nake yi ba,duk yanayin ki ina ankare da su kawai
yalewa nake yi dan na ga kamar kin fi bu
atar ki zauna ke ka
ai ne dan ki jajanta rayuwar da zaki shiga ciki,wannan dalili ya sa nake barin ki ki bar mu ko da hira ake yi sai dai a yau na ga damuwar taki har ta
are na kullum shi ya sa na biyo ki,shin Hamida akwai wata matsalar dake damin ki ne a zuciyar ki da baki son sanar da kowa"?.
Kallon ta Hamida ke yi cikin wani yanayi me wuyar fassara da sa tsoro wanda babu alaman shi akan fuskan ta sai a ziciyarta
har fifi ta gama maganar ta sai ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tana girgiza kan ta cikin halin ni ban da wani damuwa..
Hakan bai gamsar da fifi ba sai da ta kuma nanata mata tambayar a wannan karon sai Hamida ta yi magana da bakin ta bayan ri
o hannuwan fifi da tayi cikin nata.
Tace"Fifi na kar ki damu kan ki akan matsalar da bata nan,ni ban da matsalar komai dan dai kawai a
an kwanakin nan nakan yi tunanin irin kewar ki da zan yi bayan bikin nan dole dama wataran duk sha
uwar mu dole mu rabu in ba mutuwa akwai aure kuma auren babu inda baya kai mutum hala mu rabu wata rana,ala
ar dake tsakanin mu ba ta fuska bace ka
ai,Mufida ala
ar mu ta jini ce wacce ko bayan rabuwar mu in an yi bikin nan wannan ala
ar tamu ta jini ita zata cigaba da
arfafa _
aunarmu_ dan haka
ar uwa ta kar ki damu advantage
in auren mazajen namu kenan,gida
aya zamu zauna kuma in muka so a rana sai mu ha
u fiye da
aya,so calm down my dear auren nan ba zai raba mu ba ok"?ta ida maganar tana
age girar ta..
Gya
a kai fifi tayi dan duk abin da Hamida ta fa
a mata a yanzu gaskiya ne babu
arya cikin ta..
Rungume junan su suka yi Mufida
ar shagwa
a sai kuka take ta yi ita kuma Hamida na rarrashin ta dan ita danne nata hawayen tayi...
Sai da suka natsa suka
an yi hira Hamida na kuma jaddada mata kar fa ta
aga hankalin ta akan behaviours
in ta ba komai bane kawai kewar ta da zata yi ne da na su daddyn su,da hakan fifi ta sami relief ta saka a ran ta in ma an gama bikin ba zata yarda su gudu zuwa honeymoon
in ba har sai sun jima sbd
ar uwar ta kar ta yi zaman ka
aici...
****
Yau ce ranar da za a yi family get together inda a cikin gidan farfajiyar gidan aka taru aka gabatar da shi bayan an
awata farfajiyar gidan da decorations wanda ya kasance adon royal blue aka yi amfani da shi dan su kan su amaren kalar kayan da suka saka kenan sai sauran
an uwa da abokan arzi
i da suka halarci event
in,su ma royal blue
in suka saka bambancin nasu da na amare shine na amaren an ha
e sa ne da off white head turban da aka masu
aurin sa sannan doguwar transparent designed net
in da aka
ora masu saman asalin rigar jikin su ma ya kasance off white,takalman su da purse
in su duk off white,makeover aka masu sosai da ya fito da su..
Duk babu wanda zai gan su ya ce bai yaba da su ba,basu da kamanni dai amma da an gan su annga jini,ita Hamida in tayi murmushi gefe
aya dimple
in ta ya fito ita kuma Mufida in tayi murmushi duk two sides
in su bayyana..
A haka cikin kwanciyar hankali suka yi event
in su aka yi coverage da hotuna,masu selfie na ta yi
an abokan mahaifin su Khalid duk sun taho sannan friends
in sa maza da mata sun zo wurin ciki har da close colleagues
in sa..
A fannin ammy Da zarar an yi tambayar ina amaryar Khalid sai a hau nuna ta su kuma su yi ta zuzuta kyawun ta dan dama ita
in mai kyau ce ko ba ado...
Lafiya
alau suka gama event
in aka koma cikin gida washegari ma aka yi bridal shower duk da ba su da friends amma close ones sun halarci event
in dan a jiya suka sami friends yawanci
an abokan daddyn su da na mahaifin su khalid ne suka dawo bridal shower
in..
Dama in ka taho da kayan ka toh zaka cire a baka dress of the day da ya kasance mini peach chiffon inner da outer top
in sa kasancewar cikin
akin Ammy aka yi event
in kuma duk mata ne sai abin ya bada armashi nan ma haka aka yi aka gama..
Next day aka yi walimah da ya afku a cikin gidan kuma ya sami albarkar jama'a da dama dan marigayi mahaifin su Khalid ya tara jama'a sbd irin zaman kirkin da yayi da su,haka matayen abokan nasa ma suna mutunci da Ammy sosai Haka shima walimar aka yi aka gama sa lafiya
misalin 6pm daidai ana gama sa daidai Ameed da Meena suna shigowa cikin gidan,wani irin annashuwa fifi ta tsinci kan ta ciki wanda baya misaltuwa dan bata san har da Meena zata zo ba..
Welcoming nasu alka yi zuwa cikin gidan aka gabatar da su.
Duk wannan bidirin babu wanda ya kawo maganan zuwan angon Hamida wato marshall Muhammad Saheeb Ma
arfi,sai sha'anin biki kawai ake ta yi..
Hira sosai suka sha da Meena dan Ameed kam ya bi ayarin ango Khalid suna hira though basu san juna ba amma dalilin fifi sun saba..
*****
_Next morning_
Duk wata shiri irin ta musamman da ya dace a ma amare an zauna an ma su fifi da Hamida misalin
arfe goma ne dama
aurin auren sai Mufida ta rin
a hirar ta da
aukar selfies tare da Meena da wasu dake
akin wa
anda ba zasu wuce sa'oin juna ba,in tayi wanda ya mata kyau sai ta turawa angon ta Khalid amma setaga kamar ma baiya bada hanklinsa sosai,
Hakura tayi daga baya tabarsa atunanin ta hidimar biki ne ya sha masa kai
Suna kan
aukar hotunan nasu aka fara shirye shiryen
aurin aure inda nan fifi ta bar duk wani abin da take yi ta ri
o hannun Meena ta natsu tana sauraron mallamin dake kan hu
ubar sa da nasihohin sa har ya gama..
Sai a lokacin tasake duddubawa tana qoqarin Kiran wayar hameeda data bace Mata tun dazu Bata ganta ba Dama tanason ganinta Dan kebewa tayi Mata tambaya sbd ganin wani irin sauyib data tashi dashi a yau din na tsantsar yalwan farin ciki Dan zata iya cewa ta jima batagan hameeda cikin sakewa da annashuwaba kaman yau din.
an shiru ne ya biyo baya sai ta kalli Meena da tensed face sai Meena ta gya
a mata kai alamar it's all gonna be ok..
Karta damu
Bata gama tunanin ba sai ta ji gyarar murya a microphone sai a sannan ta sami relief ta yiwa Meena murmushi..
Ba a
au 3 seconds ba sai ta ji an kira sunan ta nan gaban ta ya fa
i sbd za
uwar da tayi ta ji an ce ta mallaki Khalid sai murmushi Meena ta mata
The next name that follows shine _Muhammad Saheeb Ma
arfi_..
Shiru tayi tana jiran jin a kira nata ango amma kuma sai me!?sai jiyo mallamin tayi yana fa
_"jama'a ayi hakuri Adakace mu"_..
Wani irin ras gaban mufida ya fadi
takalli meena
Tanason mgn saikuma takasa take ta ji kan ta ya sara kawai ta fara ganin dishi dishi bata
arasa jin yadda aka karasa wajen
aura auren ba ta koma ta mannu da bangon
akin idanun ta widely out tsaban fargaban da bata san mafarin sa ba
nan take hankulan matan
akin ya tashi banda mace
aya da yanzu ta shigo tana ce da su an dakatar da daurin aure kowa ya nitsu
Mufida haka ta zauna shiru kamar statue babu uhm babu uhmuhm
Meena ce ta hau tambayar ya haka?
Wasu tambaya suke yi ko an sami akasi ne daga gun ma
aurin auren ko ya manta sunayen angwayen ne..
Matar nan dai na tsaye sai da surutur tayi yawa sai ta
an tsawatar masu ta ce
"Duk ku natsu,ina Hamida take?sai a yanzu aka fara waige waige inda Hamida take,nan hankula ya kuma tashi dan babu ita babu alamar ta..