← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 62

Sashe 23

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Toh nothing big,kawai zuwa nayi na musamman dan in maki fatar alkhairi da samin miji irin naki wanda ban ta
a gani ba tunda nake a rayuwa ta ina maku fatar samun zaman lafiya mai
orewa har
arshen rayuwar ku"!!tana kaiwa nan sai ta mi
e tsaye ta juya leaving fifi to be staring at her kamar stranger..
an dakatawa tayi bata fitan ba sai ta juyo irin surprisingly
in nan ta kalli fuskar fifi,cikin son
ure ha
urin ta ta ce
"Oh na manta,kina cikin jimami ne shi ya sa kika kasa yi min ni fatar alkhairi da nawa auren amma ba komai na fahimta ai na san ba zaki min ba
in ciki ba da nawa mijin dan bai zamo namijin da ya kwana biyu kuma second hand ba,jini ne ke yawo a jikin shi sabo fil yana ji da
arfi dan akan ga
ar sa yake lafiyayye ne ya ha
a duk abinda nake burin miji na na aure ya ha
a and guess what?i have been appreciate him for everything,though na tausaya maki
ar uwa ta da kika yi rashi rashin da har abada kin yi sa dan ke da sanin dadin aure ina ga sai ko a aljanna in ana yi but a nan duniyar kam,
I'm sorry Fifi karkiga laifina laifin wainda suka zaba Mana wannan halinda muke cikine,,have a nice day ahead"!!tana
arasawa ta fita tana
an dariya ha
e da rufowa Mufida
ofar
akin..

Tunda ta fara ya
a mata wannan maganganun sai ta san
are zaune tana tunanin anya Hamida
ar uwar ta na jini ce wannan ko dai an musanya mata da wata ne dan bata yi kama da Hamida ba ko daga yanayin maganaganun ta ya bambanta da na Hamida because ba
aramin abu ne ke saka Hamida tankawa mutum ba in yayi mata magana,sai ga wannan Hamidar ba tankawa ka
ai tayi ba hasalima ita ce ta janyo maganar kuma tayi sa ta tafi ba tare da ta jira amsa ba,anya wannan
ar uwar ta ce kuwa?..

Wani sashe na zuciyar ta ne ya amsa mata _"Eh ita ce mana ko baki ji tana ta yaba mijin ta bane?mijin da kika da
e kina tunanin zai zama naki amma a yau ya zama nata,kuma baki ji ta ce she has been appreciating him for everything bane?kenan ita ce dai
ar uwar taki Hamida
ar ywar tawainiyar ki"_..

Kuka ne mai
arfi ya ci
arfin fifi wanda ta bar zuciyar ta ya rin
a tunzira idanun ta suka rin
a fitar da hawayen,kuka tayi sosai har sai da ta fara shi
ewa sannan ta kwanta ruf da ciki numfashin ta na sama sama da
yar ta iya nemo wayar ta ta kira Ammy,jim ka
an sai ga Ammy ta shigo a rikice hankali tashe..

Samin ta a halin da take ciki sai da ya tsorata ta because
azu bata ga kukan da tayi ba bayan
aurin auren sai yanzu..

Natsuwar Ammy
aukewa yayi ya hau nemo layin family doctor
in su akan ya zo ya duba masu Mufida dan al'amarin yana bata tsoro yanzu..

Kafin zuwan doctor
in har
akin ya cika da Hajja da daddyn su fifi hankalin kowa tashe,duk tunanin su ko auren da aka ha
a ne ya
aga mata hankali har ta shiga damuwa irin haka..

Bayan gwaje gwajen da Dr yayi ya san yadda yayi calming Mufida har ta fara bacci sai ya jawo attention
in su inda ya fayyace masu cewa ran ta na yawan
acin akai akai daga shekaranjiya zuwa yau kuma duk wani mummunar outcome da zai faru toh sune sanadi dan sun san condition
in ta amma suke
yale ta tana experiencing irin wannan pains
in a lokaci kusan
aya..

A
arshe wasu special bulk laxatives ne ya rubuta masu da wasu magungunar akan su samo mata dan su zasu rin
a taimaka mata in ran ta ya
aci tunda su iyayen sun kasa samo mata kwanciyar hankali...

Bayan tafiyar sa Ammy ta zauna a gadon ta dake bacci ta rungumo ta jikin ta ta rin
a kuka tana maganganu wai ta kasa samarwa
iyar ta farincikin da take so she feels like she failed as a mother..

Daddyn su da niyar sa ya koma tun jiya in da komai ya tafi yadda ya kamata,amma faruwar wannan abin ya sa dole ya zauna a nan
in duk da ya so ya koma gidan sa a nan Nigeria
in amma condition
in fifi bai yi warranting nasa matsawa ko nan da can ba...

Hajja ce ta rin
a rarrashin Ammy itama tana share
wallar ta cikin tsananin tausayin jikar nata dan duk yadda ta
iyasta azabar da fifi ke ji a zuciyar ta abin ya fi haka basu ta
a shiga tashin hankali ba irin ta wannan kwanaki duk a sanadin Khalid..
****
Fifi bata farka ba sai wuraren magrib,bu
e idon ta na farko a fuskar Ammy ne da yanzu ta gama share hawayen ta..

Dama ita take ta kallo tun
azu kafin ta farka toh yanzu da ta bu
e idanun ta sai Ammy tayi saurin matsowa kusa da ita ta
ago ta ta ha
a ta da jikin ta tana bata ha
urin laifin su ita da Hajja ha
e da yi mata al
awarin in har ta ce bata son auren nan yau sai a warware sa dan da zaman rayuwar takura gwara zaman ingantaccen rayuwa.

To Ammy's greatest surprise sai fifi ta ce a'a kar a ma auren komai a bar shi Allah ne ya sauko mata da wannan jarabtar a daidai wannan lokaci dan ya gwada imanin ta kuma ba zata kaucewa wannan jarabta ba har sai ranar da ya
are...

Zantukar ta ba
aramin da
awa Ammy zuciya yayi ba sai ta ji wani sabon so da
aunar ta ya shiga zuciyar ta bata ta
a ganin yarinya mai tawakkali kamar Mufida ba wannan ya sa ita kuma tayi al
awarin kare ta har iya inda
arfin ta ya
are...

Ita Mufida a zuciyar ta tana jin ra
in abin da
ar uwar ta ta mata
azu amma ta danganta hakan da
addarar ta ne kuma bata isa ta sauya nata
addarar ba ko da kuwa hakan na nufin sa
awa _
aunar_ da take yiwa Khalid ne da
ar uwar ta...

Tun daga ranar Ammy ta maida kular fifi
akin ta komai nata ya dawo sashen Ammy cin abincin ta shan maganin ta ruwan shan ta hatta da murmushin ta Ammy na kula da shi dan kar su rasa ta ba tare da sun shirya ba...

Kimanin kwanaki bakwai kenan komai nata baya tsallake sashen Ammy tana iya cewa tun ranar da Hamida ta zo
akin ta ta mata wannan maganganun bata sake ganin ko shadow
in ta ba har yau kuma hakan ya fiye mata dan tana tsoron ha
a ido da ita bata san me zata kuma jefar ta da shi ba..

Khalid kam bata gan sa ba kuma bata son ganin sa dan ganin sa daidai yake da karayar zuciyar ta ita kuma ba so take ta cigaba da saka iyayen nata da kakan ta cikin damuwa ba akan ta sake jiki tayi kamar ba abin dake damin ta duk da ba kamar old self
in ta ba magana jefi jefi take yin sa ba sosai ba amma a cikin maganar sai ta saka abin da zai ba mutum dariya ko ka
an ne but ita ba zata yi dariyar ba sai dai ta
an murmusa a hakan ma family
in nata na jin da
in sauyin da suka gani tattare da ita....
#Mamuh*16*
Yau da farinciki fifi ta tashi so tun safen ta yi wanka
ta saka doguwar rigar ta cikin wa
anda Ammy ta fitar mata a matsayin irin suturar da zata rin
a sakawa duba da yanayin ya canza da da yanzu ba
aya bane,auren wani ne akan ta presently..

Zaman jiran shigowar Ammy ta zauna yi dan ta ro
e ta alfarmar fita zuwa zaga gidan zaman wuri
aya ya ishe ta ga ba abokan hira wayar nata ma Ammy ba kasafai ta cika barin ta tana ta
awa ba gudun kar a yi wani kiran da zai
aga mata hankali.

Jim ka
an da zaman ta Ammy ta shigo da wani babban tray cike da kulolin abinci da plates har hu
u da kofuna,fuskar ta cike da murmushi ta
araso ciki da sauri fifi ta mi
e ta tarbe ta tana gaida ta da
ari.

Zama suka yi kusan a tare fifi na ta yiwa Ammy sannu da
ari ha
e da tambayar me ya sa bata kira ta sun yi tare ba sai Ammy ta mata nuni da ai bacci take a lokacin shi yasa bata tada ta ba...

"Ammy what's the surprise all about"?murmushi Ammy tayi mata tana shafo fuskar ta sannan ta amsa mata
"Family breakfast zamu yi yau kin sa yau juma'ah ne kuma haka al'adar gidan nan take"!!gya
a kai fifi ta mata tana tashi tsaye dan raka ta zuwa kwaso sauran abincin because a babbar falon ta za a ci abincin..

Jere kayayyakin abincin suka yi zuwa wani lokaci sai ga daddyn su da Hajja sun fito aka zazzauna a
asan carpet
in falon,ganin Ammy na serving
in su abincin ya tabbatar mata da su ka
ai zasu ci abincin ban da su H
amida..

Cikin son juna suka ci abincin suka gama aka kwashi kayan abincin aka mayar kitchen sannan aka koma main parlor aka cigaba da hira inda a cikin hirar ne fifi ta ro
i alfarmar barin ta ta fita dan zaga gidan zaman wuri
ayan ya ishe ta da fari dai Hajja fargaba ne ya shige ta kar su ha
u da Khalid ta tuno wasu abubuwan da zai
aga mata hankali amma ganin kamar ana danne mata hakkin ta da yawa sai ta
yale bata ce komai ba..

Ammy ce ta ce mata ba damuwa sai dai kar ta kai kan ta sashen angon nata ta bari har ya dawo ya zo ayi siyan baki sannan a kai ta..

Ita dariya ma maganar Ammyn nasu ya bata sai dai bata dara ba ta murmusa kawai tana mai tashi dan fita zuwa zagayen.
Chapter 23 · 0% Book details