← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 62

Sashe 58

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka fifi ta kwanta cikin jimami da zullumin me zai zamo sakamakon rashin lafiyar su su duka kuma ya Saheeb zai ji in ya san duk ciwon da suke yi na ajali ne..
#Mamuh[8/24, 8:12 AM] +234 808 540 5215: *38*
Tun daren jiya fifi ke jin ta aani iri wanda ba komai bane sama da labour pains dan kuwa ranar ta gabato but sai tayi ta sharewa dan da ya mata sai ya tsaya,ganin haka ya sa ta kyale abin kawai ta sha pain relief ta kwanta tayi baccin ta..

Da gari ya waye sai ta ji sayau babu ciwon babu alamar sa sai ta
an yi ayyukan da zata iya yi kafin daga bisani ta tafi tayi wanka..

As always yau ma maternity gown
in ta ta saka na atamfa ta saka hijab ta fito tana tafiya a hnkl har ta iso sashen su Ammy...

Da Hajja ta fara cin karo wacce take zaune bisa three seaters tana danna counter dake hannun ta,tana sanye da hijabi..

Saurin taro ta tayi tana mata fa
ar karambanin da tayi na zuwa nan sashen alhalin ta san ba wani lafiya ne da ita ba..

Murmushi kawai tayi ta zauna da
yar suka gaisa da kakar nata inda ta tmby ta me take bu
atar ci sai ta ce mata duk abinda ta ci itama shi zata ci..

Kiran mai girkin su tayi ta umarce ta da ta kawo ma fifi kunun accan da ta mata da alale kuma ta saka man shanun da ta saka mata..

Murmushi fifi tayi ta shiga zolayar kakan nata tana ce mata ta fiye kwa
ayi duk ita ka
ai ta ci wannan abin..

Dariya kawai Hajjan ta mata tana ce mata lallai tayi
wari tunda ta iya tsokanar fa
Suna zaune a wurin aka kawo mata abincin ta zauna ta ci sosai har ta kammala sannan ta dubi Hajja ta ce mata
"Hajja
ila fah abinci na na
arshe kenan a duniyar nan,kamar ta
aro min"!!wani fa
i gaban Hajja yayi dan straight foward person ce fifi bata
oye
oye shi ya sa ta fa
i abinda ke ran ta...

Matsowa kusa da ita Hajja tayi sai ta rungumo ta ta gefe tana mata kul da kuma nanata wannan kalmar but fifi insisted ta cigaba da furta mata kalmar rabuwa..

Sosai ta karya zuciyar Hajja har hawaye ya cicciko mata a ido but bata bari sun zubo ba sai ta aika a kirawo mata Ammy...

Ammy na zuwa da
ar fara'ar ta sai ta ga mahaifiyar ta na
oye fuskar ta kamar kuka take yi..

Da sauri ta
araso ta hau tmbyr ba'asi inda Hajja ta nuna mata fifi,ita kuma ta maida idon ta ga fifi...

Ko kafin ta ce zata ce wani abin har fifi ta fara yi mata mgnr mutuwa kamar dai yadda ta ma Hajja..

Zuciya a karye Ammy ta matso ta rungume ta tana kuka tana fa
a mata InshaAllah she will pass through da yardar ubangiji,kuma zata raini
ar ta ko
an ta da kan ta..

Ita dai jin su kawai take but ta san abu ne mai wuya bcos likitan ta ya fa
a mata kuma ita kan ta ta san tana ji a jikin ta komai ba lfy bane sai dai ganin halin da suka shiga ciki sai bata cigaba da kira masu kalmar mutuwar ba ta dai yi shiru...

Ta jima a nan wurin su Ammy suna ta nan nan da ita dan dai kar ta kuma tado mgnr mutuwar nan,Ammy kam sai da ta
oye kan ta a
akin ta tayi kuka sosai dan ta san gaskiya fifi ke fa
a,bcos an sanar da su,Khalid ya fa
a masu a scanning
in ta an gano tana da matsalar zuciya kuma ba lallai bane ta iya haihuwa da kan ta ba but ita ta ce ta fi so a bar ta tayi labour da kan ta..

"Wannan masifa da me yayi kama,tun haihuwar yarinyar nan har yanzu rayuwar ta a stalk yake,rayuwa take yi a duniya amma lfyr ta bai da inganci,yanzu da ta
an fara jin da
in rayuwar nata kuma,mutuwa zai yanke mata shi"..Ammy ce ke kuka tana mgnr ita ka
ai bayan fifi ta bar su ta nufi sashen Hamida..

Har dare dai bata wani sami sauyi ba dan jikin ta duk yayi sanyi,tsoro ya shige ta,fargabar rabuwa da fifi bai bar ta ba,sai a yanzu ma take jin sabon sha
uwa na shigar ta akan fifi..

Sallar dare tayi ta musamman dama ta saba amma na yau daban ne,ta jima tana ro
on Allah akan ya rangwama ma fifi ya ji
an ta ya kawo mata komai cikin sau
i ya shigo lamarin su..

Haka ma Hajja ta kwana tana ma fifi addu'a dan zuciyar ta ya karye akan wannan abin..

Bayan fifi ta fita daga sashen su Ammy sai ta nufi sashen Hamida inda nan ma duk kalmar mutuwar ce,sai dai ita Hamida bata yarda memory
in yayi lasting a kan ta ba dan bata yarda fifi zata mutu ta bar su ba,ta yarda cewa in har fifi zata iya ri
e babyn ta for good 9 months toh ta san da hukuncin ubangiji she will pass through her labour successfully..
arfafa mata gwiwa Hamida tayi ta yi har Khalid da ya dawo daga aiki yayi joining nata suna ta ba fifi mgn da ya sanyaya mata zuciya but a can ciki,ta san me zai faru a
arshe...

Har bedroom Hamida ta rako fifi ta taimaka mata ta sauya kayan ta zuwa comfortable night wears sannan ta mata duk abinda ya dace kafin ta tafi dan ta ce a nan zata kwana but fifi ta
i yarda ta ce ta tafi kawai in ba haka ba toh kuka zata saka mata,jin haka sai Hamida ta rarrashi fifi ta ce amma ba bacci zata yi ba zata je ne ta rin
a le
o ta..

A hakan ma da
yar fifi ta yarda sannan Hamida ta kashe mata wutar
akin ta tafi..

Bayan tafiyar Hamida ne fifi ta ciro wayar ta tayi dialing numbern daddyn su inda bayan ringing hu
u ya
aga suka gaisa ya tmby ta ya jiki ta ce mai lfy take..

Suka
an yi hira kafin daga bisani suka yi sallama,instead tayi bacci sai ta hau kiran layin mijin ta but duk ringing
in da yayi ta yi ba a
aga ba,haka hnkl ta ya tashi har ta tura mai sa
onni babu iyaka ko zai kira ta ko ya maido mata da reply but bai turo ba bai kuma kira ba sai ta daure ta ajiye wayar ta rufe idanun ta dan yin bacci...
****
Misalin
arfe uku na dare ta ji wani abu ya mur
a mata cikin baccin ta but bata bu
e idanun ta ba sai ta
an gyara kwanciyar..

Can kuma ta ji wani azababben ciwo a
asan marar ta nan take ta bu
e idanun ta ta fara salati a ran ta,tana nan a haka kafin ta tashi ciwon baya ya ri
e ta,tun tana iya resisting ciwon har ta kasa ta fara addu'ar a bayyane,da abin yayi tsanani ko ina ya amsa yana mata ciwo da ra
i sai kawai ta tsala ihu..

Ihun nata ne ya doki kunnen Muhibba dake faman mur
ususun ta a
akin ta dan dare ne kuma babu hayaniya so ko spoon ne aka yi dropping mutum na iya jin
arar sa bare wannan
ara ce mai sauti...
an dakatawa tayi daga juye juyen ta ta tsaya shiru duk da zafin da take ji haka ta tako a du
e ta fito zuwa hanyar
akin fifi..

Ihun ta kuma ji a karo na hu
u nan take ta ru
e ta fara yun
urin kai hannun ta
ofar
akin amma ina,juyi cikin ta yayi wanda ya haddasa mata fa
i wurin
asa tana ta ri
e cikin tana numfashi sama sama...

A nan
akin fifi kuwa zafin da take ji bata ta
a jin sa ba tun da ta shigo duniyar nan sbd zafin is irresistible..

Hannun ta ta kai ga side drawer
in ta ta lalu
o wayar ta,ga ba haske ga halin da take ciki...

Bata ma san numbern wa ta kira ba ita dai tayi dialing number,wayar na ta ringing sai daga baya aka
aga..

Tana jin an
aga sai ta fara mgn a wahalce da rashin sabo da yanayin dan har ta fara kuka,tunanin ta mutuwar ce zata yi
"Hamee...ham...Hamee ki zo.

Pls ki zo..am gonna die..pls come"ta
arasa mgnr tana jan kalmar come
in ha
e da tsala wani ihun...

Wayar ta wurgar ta fa
asa tana ta juye juye tana kuka tana nemar agaji da tallafin mutani...

Kusan 5 minutes bayan ta yi kiran tana dur
ushe sai ta ji hayaniya daga haka ta ga an bu
ofar an kunna wuta..

Already ta fara fita hayyacin ta dan haka bata san wa da wa suka shigo ba sai dai ta ji ana kinkimar ta ta mutani biyu a hanzarce...

Muhibba dake sume a
asa bakin
ofar
akin fifi Khalid ya kira mai gadin su da ya je ya bu
e mai gate haka ya kai ta motar sa bayan motar su fifi ya tafi wanda Hamida ce ke jan motar dan ba zasu iya jiran driver ya zo ba..

Wsni irin speedy driving Hamida ke yi a kan titin cikin wannan tsakiyar daren tana yi tana kuka tana juyowa tana kallon fifi dake ta juye juye..

Ammy da Hajja dake ri
e da ita kuwa cikin su babu wanda gwiwar sa bai sage da al'amarin ba sai tofa mat addu'a suke ta yi...

Haka Khalid ma yayi ta banka gudu a kan titi yana bayan su Hamida,dai dai inda hanya ta raba nan suka rabu,motar su Hamida yayi dama nasa kuma yayi hagu..

Suka cigaba da gudu har dai motar su Hamida ya iso wani babbar asibiti inda nan Khalid ke aiki wato National hospital dake garin abuja...

Da sauri Hamida ta fito a birkice ta shiga ta kirawo su su zo emergency ne,sannan suka zo da gadon
aukar patient aka fito da fifi daga motat aka
ora saman gadon aka yi wheeling nata zuwa ciki..
Chapter 58 · 0% Book details