Sashe 42
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A firgit ta tashi tana janyo blanket
in tana rufe jikin ta shi kuma ya kawar da kan sa a
an daburce ya juya yana fa
"Are u mad?..Ki tashi ki yi sallah lkc ya tafi"
daga haka ya fita ita kuma kunyar sa ya gama kama ta sai ta rin
a jin nauyin ha
a ido da shi..
yau gaba daya haka ta rin
a kauce mai dan kar su ha
u,ita me ya sa ma bata rufe
ofar ba,shi kam gudun kar ta mai wani kallo sai ya rin
aure mata fuska abinda zata ce ta jima rabon ta da ganin sa yana yi tun ha
uwar su ta fari sau biyu zuwa uku da ya rin
a tamke mata fuska bai kuma ba sai yau..
Tana kitchen tana girkin ta har da saka lock sai ta ji ana juya handle,juyowar ta ke da wuya ta ga har an bu
ofar an shigo..
Sumewar tsaye tayi ganin wani irin
erarriyar kaftan da ya saka,she can't judge wen it comes to kayan maza amma ko ma wani iri ne wannan ta san mai tsada ne..
bayan
amshin da yake yi suturar ta zauna mai hular da ya saka matching colour da kayan sai ya fito da shi a asalin magidancin kamilin namiji,gaba
ayan sa sai ta ji kamar tayi capturing nasa tayi ta kallon sa.. .
warjini ya mata ba ka
an ba ai tuni tsoron ha
a fuska da shi ya
ace mata sai ta shagala da kallon sa har sai da ya
an girgiza mata keys ta dawo duniyar mu ta fara kame kame sai ya mi
o mata yana fa
"Ga keys
in sashen nan ki rufe in na wuce in kuma zaki shiga sashen su Ammy ne fyn ni zan tafi wni wuri ba zan dawo da wuri ba kar ki yi abinci da ni,sai na dawo"!!.
da salon gentle man ya mata bayanin sai ta ji wani abu a zuciyar ta bata san ma ta furta ba sai ji ta yi ya ce
"Amin"!!wai ashe ce mai ta yi Allah ya tsare shi kuma ya dube ta sannan ya amsa ya fita...
Bayan ya fita ne ta fara le
en sa ta windown kitchen
in tana kallon sa ya shiga motar sa ta Land cruiser asalin silver colour yayi horn aka bu
e mai gate
in nasu ya saka kan motar ya fita aka maida
ofar aka rufe..
Abinda bata ta
a yi ba yau ta yi wato haurawa upstairs
in gidan,da sauri ta haura ta tsaya a balcony inda ta hangi yadda yake tu
in sa so gently and maturely har ya
acewa ganin ta sannan ta dawo
asa dan duba abincin ta da niyar komawa duba upstairs
in in ta kammala girkin ta..
Duk tunanin sa ne ya rin
a fa
o mata ta dai
arasa girkin ne amma hankalin ta na ga tunanin da bata san dalilin yinsa da take yi ba,bata san matakin da zata saka wannan abinda zuciyar ta ke ayyana mata ba akan Saheeb,so ne, sha
uwa ce ko kusanci irin na ma'aurata?..
#Mamuh*26*
Tana aiki tana jin wani sanyi yana shigarta saheeb ne yake yawan fado mata arai haka dai ta kammala aikin nata da kyar ta koma ta gyare
akin ta ta gyara mai nasa har bed wears ta sauya mai zuwa wasu maroon colours.
Da ta gama ayyukan nata sai ta
i zaman cin abinci ta nufi upstairs
in dan binciken me ke wurin.
Da zuwan ta
aki na farko ta shiga sai ta ga girman su kusan iri
aya da nata sai dai wannan ya fi nata girma ka
an,komai na
akin mace yana nan a wannan
akin..
e baki tayi tana tunanin hala na matar sa ne,da haka ta kuma duba wani
akin nan ma ta ga kaya kamar na
akin farko colour ne ya bambanta su..
Dakin karshe dake saman ta je bu
ewa sai ta gan sa a rufe,hararar
akin tayi ta sauko
asa abin ta zuwa kitchen..
Abinci ta
eba ta zauna ci amma kasa ci tayi,fitar duk sai dawo mata a kai yake yi,
an awowin da tayi bata gan sa ba ta rasa meya sa duk taji ta dame,da
yar ta tuttura abincin ba dan tana jin taste
in sa kamar yadda ta so yayi ba...
Sai da ta kammala cin abincin ta saka hijabin ta mai tsayi ta saka flat slippers
in ta ta fito,rufe
ofar tayi ta nufi sashen su Hamida..
Sallama tayi sai ba a amsa mata ba dan haka da hannun ta ta tura
aramin
ofar ta shiga.
Babu kowa a farfajiyar gidan
arasawa ciki tayi sai ta ga Hamida kwance ita
aya tana ri
e da remote tana ta sauya tashoshin tv..
Tabbacin babu kowa a gidan kenan daga ita sai ita,hakan ya ma fifi da
i dan zasu fi samin lkcn juna sosai..
"Assalmu alaikum"kafin ta juyo ta fara amsa sallamar sai kuma da ta juyo ta ga Mufida ce sai ta
arasa amsa sallamar a bayyane ta amsa a ran ta.
ata fuska Hamida tayi,tayi kicin kicin tana kallon fifi daga bisani ta
aga mata murya tana fa
"What?me kike so"?shiru Mufida tayi tana kallon ta,tsaki ta ja tana mai yi mata wasu irin kalamai marasa da
in ji dake ta
a fifi ainun saidai ta san ita ta kawo kan ta dole ta jure duk abinda Hamida zata mata..
Matsowa kusa da Hamida tayi tana sauke murya
asa game da bata ha
uri amma Hamida ta riga ta hau dokin fushi marar dalili kuma kishin fifi ya rufe mata ido da yawa dan har ta daina jin tausayin fifin da take jin in ta zo tana bata ha
uri,ga mijin ta dake lalla
a ta yana ririta ta amma duk lkcn da ta ga fuskar fifi sai ta ji kamar duk ririta da Khalid ke yi bai isa ba dole sai ya kara dan gani take fifi is receiving a more intensive care a wurin mijin ta akan wanda take samu sai ta rin
a jin haushin fifin sosai..
"Kar ki
araso gare ni tashi kawai ki fitar min daga gida,a kullum ke ce abin so komai naki mai kyau ne mijin ma sai da aka za
ar maki mai kyau sannan aka baki ko ba haka ba?toh ki koma wurin wa
annan da suka tsara maki rayuwar ki suka rin
a bi maki rayuwar daki daki suna nuna maki yadda zaki yi ki ce su samar maki abinda kika rasa yanzu dan ni kam kin ishe ni na gaji da mitar ki da kike zuwa kina min kullum,Hamee kaza Hamee kaza Hamee kaza,duk kalaman bakin ki Hamida ce ciki sbd kina da manufa da ni,in ba dan haka ba ta yaya ni ko zuwa sashen ki ban ta
a yi ba amma ke kin zo min ya fi a
irga,what are u up to?huh?fifi kin nemo soyayya da attention
in kowa a family
in mu kuma kin samu amma ki sani,lkc ya
ure maki da zaki kirkiro wata soyayyar
arya dan ki sami nawa soyayyar,i can't believe u coz u are always pretending.
haka kike haka kika taso kuma haka kike cigaba da rayuwar ki amma ki sani not any more in dai da ni ce Hamida,lies and pretence
in ki ya tsaya haka dan ban da lkcn sauraron su a kunne na bare zuciya da kai na
dan haka ina baki shawara da kin zauna a inda kike kin yi rayuwar ki kamar yadda aka tsara maki tun kina yarinya kin zauna da masoyan ki zai fi miki,dan ni nan da kika gan ni,,ba zaki ta
a samin yadda kike so daga gare ni ba ki koma ki yi rayuwar ki da wa
anda suke son ki dan ni ban da damuwa a baya neda ban da kowa damuwar ki ke dami na amma yanzu da nake da miji na ya ishe ni ya maye min gurbin komai,bana bu
atar kowa a rayuwa ta ki manta ma kina da wata
ar uwa a duniyar nan dan ni na manta da ke...
na manta da an haife ni rana
aya nida ke daga jikin mutum
aya,awanni
aya sai bambanci mintoci biyar,kema da zaki yi hakan da ya fiye maki Mufida coz i will never ever accept u in my life anymore kin taka taki rawar for long so yanzu nawa lkcn ne my husband is all i got i don't need u"!!
tana kaiwa nan ta wuce fifi dake tsaye cikin shock kamar an dasa ta..
Bayan Hamidar ta gama daddasawa fifi maganganu son ran ta ta haura sama fa
awa kan gadon ta tayi ta yi shiru tana tunanin irin kalaman da ta gasawa fifin ko sun dace ko basu dace ba..
Wani sashe na zuciyar ta ke fa
a mata tayi dai dai wani sashen na nuna mata rashin dacewar abinda ta yi sai dai mafi rinjaye
in ya fi nuna mata ai daidai tayi dan fifi ce ta jawo wa kan ta hakan..
Fifi dake tsaye tana halin shock ta
auki lkc a haka tana tunanin anya wannan Hamida
ar uwar ta ce ko wata,kasa cigaba da daukar maganan fifi tayi sai ta tare hawayen da ya zubo mata da yatsar hannun ta ta juya ta bar sashen..
Hira suke yi suna dariya as family kawai ta turo
ofar da
arfi ta shigo ha
e da yin jifa da wayar ta a
asa da ya fa
i ya tarwatse a wurin..
Take hankulan su ya dawo kan ta sai suka hango
acin rai mai tsanani a tattare da ita,take hankulan su ya tashi sai Ammy ta zo da sauri dan tmbyr lfy..
aga mata hannu fifi tayi cikin
unar zuciya da zafi rai ta kuma
aga
aya hannun ta dan ta san Hajja ce zata zo ta nan..