Sashe 17
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauke wayar tayi daga kunnen ta tana yi wa Hajja bayanin ai tana zuwa..
Kafin ta zo
in ne suka cigaba d tattauna lamarim bikin dan sun saka an yi iv na soft copy an ya
a ma
an uwa da abokan arzi
i sbd a zamanin yanzu wannan
in shine dai ya fi saurin kaiwa wurare fiye da hard copy..
Suna cikin hirar sallamar Hamida ya ankarar da su,shigowa
akin tayi bayan an mata iso ta nemi wuri
an nesa da Ammy ta zauna sai Hajja ta
ure ta da kallo ganin kamar tayi rama fiye da da da suka zo,bata kawo komai a ran ta ba illa rashin sakin jikin Hamidar da take kallon ta da shi but ta san in har aka yi auren nan toh komai zai zo
arshe ko ba komai miskilanci da
auke kan ta zai sauka..
Gaida su tayi tana yin
asa da kai ha
e da cewa ammy
"Ga ni Ammy"..sai da ta gama kallon ta ta ga kamar ita bata gyaran jikin sai ta tambaye ta surprisingly..
"Hamida ina gyaran jikin da na sa ana maku ke da Mufida"?wani irin abu ne ya tasowa Hamida ya tsaya mata a
irji sai take tambayar kan ta a zuciyar ta..
"Wai mutanin nan...,are they for real?ni Ammy ke tambaya ina gyaran jikin da ta sa a mana?wai ma tukun yaushe aka yi hakan?ina fifi ce ka
si centre of concern
in su?ita ka
ai ake yiwa gyaran ita kuma da yake bare ce a gare su bata cancanci wannan kulawar ba,"girgiza kai kawai tayi ta ce da Ammy..
"Ammy fifi ka
ai ake ta yiwa ni ban ma sani ba sai jiya da na gan ta a wun cin abinci"!!kallon mamaki Ammy ta bi ta da shi tana jimamin hali irin na Hamida mutum so quite and ignorant haka,..
"Amma ai kin san dole tunda baku ha
uwa akwai abin da ake mata kuma ya kamat a matsayin ki na babba ke ce kika cancanci fara zuwa duba lafiyar ta,toh in wata matsalar ce ke damin ta shikenan kin
auke kan ki bski damu da ita ba"?kallon fuskar Ammy Hamida tayi tana mamakin son kai irin na Ammy..
Yanzu ita da fifi har wani fidda babba za a tsaya yi alhalin duk tare suka fa
o duniyar sai bambancin mintuna biyar da ke tsakanin su amma Ammy kawai tsabar bata son a ga laifin
iyar so fifi sai ta juya ignorance
in su akan ta akan duk dai laifin ita ce ba su ba ba Mufidar ba..
ala bata ce da su ba har Ammy ta gama yin fa
ar ta Hajja ta
ora da nata sannan suka hau yi mata bayanin abin da ya sa aka kirawo ta wanda Hajja ce ta jagoranci bayanin..
"Ba komai ne ummul aba'isin
in kiran ki nan ba Hamida sama da yi mski bayani na musamman akan wannan mijin naki da zaki aura,kin ga dai yabawa da hankalin ki da tunanin ki da muka yi shi yasa muka ma
an uwan ki kwa
aiyin auren ki,baki san shi ba bai san ki ba amma ha
in ku zai zamo alkhairi ga kowa,shi dai ba mai son magana bane kuma bai da matsala bare damuwa,kasancewar sa mai
auke kai ga abubuwa ya sa auren sa na fari da matar sa Muhibbah ya zamo kamar cutarwa,kwata kwata bata da lokacin sa bata zama yana south africa tana Los Angeles mafi yawan lokutan su sukan yi sa ne ta waya,basu cika ha
uwa ba sai shekara shekara,kusan shekarun su goma da aure kenan amma tun bayan shekarar su ta farko da suka yi sa cikin zaman lafiya basu
ara samin zaman lafiya ba,dan ni abin da zan iya kiran zaman nasu da shi kenan,ta yi gaban kan ta ta tafi wata dunuyar tana kula da businesses
in late mahaifin sa"..kaiwa nan Hajja ta ja ta tsaya..
Kan Hamida na
asa zuciyar ta na mata zafi da ra
i dan wata sabuwar
iyayya ce ke samin gurbi da mazauni a zuciyar ta game da auren nan da ita kan ta
ar uwar nata,tsabar son kai wai har shekarar su goma da aure ita wancan matar nasa bata da lokacin sa tana business
in ta sai ita ce mai zaman gida marar aikin yin da zata na kula da tsoho kamar shi,ai ko da bata san shi ba a ido ta san in ba a yi wasa ba ya haife ta because a shekarun da Hajja ta kirawo mata akan shekarun sa da aure ita a lokacin ina take?sannan kwata kwata tana ten years as at then toh shi
in a shekaru nawa yayi auren?..
Muryar Hajja ta ji a kunnen ta tana
arasa mata labarin.
"Shi
in Brigade ne na sojoji,kuma dalilin da ya sa ya bar mahaifar sa zuwa
asar south africa shine,akwai wata shekarar da ta gabata kusan shekaru ashirin da suka wuce an sami wata tarzomar da ta tayar da
ura a tsakankanin
asar nan Nigeria da Cotonou,duk sojojin da ake kaiwa wannan boarder
in sai dai su yi iya yin su ba tare da sun yi nasara ba,wasu su dawo da rai wasu a dawo da gawarwakin su wasu kuma ba ma za a gan su ba,toh a wannan shekarar ne aka umarci head division
in wannan yankin da ya saka hannu wun bada gudunmawar sa kuma a ha
a da na
asar chad dan ganin ko za a sami nasara dan in har aka bar tarzomar ta cigaba toh zata iso nan
asar gaba
aya ta addabi
asar,a lokacin yayan ku Saheeb bai jima da fara aikin sa ba sai wannan bu
ata ta taso,da zuciya
aya ya amshi umarnin da aka basa daga sama ya nemi addu'ar mu suka nufi wannan yankin Cotonou
in wanda suka shafe kusan watanni shida suna jeji sai a na bakwan ne suka fito da babbar nasara mafi yawan yabo ya sauka akan yayan ku Saheeb,wannan jarumta nasa ya sa ya
aukaka har ya sami cigaba sosai fiye da shekarun sa,toh ana haka ne wata tarzomar ta kuma tasowa a
asar south africa inda a nan ne kuma ya
ara samin
aukakar fiye da na farin,toh kuma tun daga wannan sai suka bu
aci da ya cigaba da zama a can dan
asar na fuskantar barazana ta ma
iya kusan akai akai,zaman yayan ku a
asar ya sau
a yawa yawan fa
ace fa
acen da ake samu akai akai dan sun ha
a kai da sojojin
asar ta yadda da zarar an sami
araka ko ana gab da samu toh zasu baza battalions
in su nan kuma za a fito da nasara"!!kuma jan fasali Hajja tayi Hamida na sauraron ta kamar tana sauraron wa'azi..
"A shekarar da suka fito da wata nasara ce Allah ya nufa suka ha
u da matar sa Muhibbah wacce itama aiki ne ya kai ta can
in dan businesses
in mahaifin ta ya kasance mai fa
i ne
asashe daban daban take zuwa yin sa, a wannan karon sai suka ha
u suka saba,toh mu a nan gida dama a matse muke da yayi auren dan ya fara manyanta amma bai maida hankalin sa a nan sai da ya ha
u da ita
in ne sannan ya kawo maganar,ba a
au lokaci ba aka yi auren zaman su a nan wata guda suka tattara suka koma south africa da zama,bayan shekara
aya kuma sai ya kawo mana ziyara duk muka ga kamar ba shi ba,yin duniyar nan mun yi ya fayyace mana matsalar sa amma ya
i,ko da muka tuntu
e sa da maganar inda matar take sai ya ce ai tana
asar Los Angeles wai tana kula da businesses
in mahaifin ta da ya rasu ya bar mata.a wannan lokacin hankali na ya gama tashi nayi tunanin samin mahaifiyar ta dan mu zauna a warware matsalar amma haka Saheeb ya hana ni ya ce min shi bai da matsala da wannan haka na
yale ba dan ina so ba"..
"Bayan ya koma da shekaru biyu ya kuma dawowa shi ka
ai nan ma da aka yi tambayar duk
aya ce,tana wata
asar tana kula da businesses
in mahaifin ta,a lokacin na san Saheeb bai yi dacen macen aure ba dan bata da niyar zama da shi bare ta haihu,daga ni har Ammyn ku duk mun matsu mu ga jinin sa a duniyar nan amma shi a wurin sa ba haka bane,a lokacin na
aga hankali na akan zancen ina ta nemar ha
a sa da jikokin aminai na amma haka zai ce duk basu mai ba shi hasalima bai da matsalar komai da matar sa akan me zai kuma yin wani auren,a
arshe dai komawa can south africa yayi kuma tun daga wannan komawar ne bai sake dawowa ba kusan shekaru shida da rabi kenan kullum sai dai a yi magana da shi ta waya in muka matsu da son ganin sa sai dai ta video call abin na damu na yana damu na a zuciya ta,yana jika na amma ya nesanta da ni ga mahaifiyar sa ya tsallake ta ya gwammaci zaman wata
asar duk dan baya so a ba matar sa laifi"..
"A ranar da mahaifin ku ya sanar da ni kun cika shekaru goma sha tara a duniya a ranar ne na saka sa gaba akan ya turo ku ku dawo tunda shi
in bai da niyar dawowa dan tun bayan rasuwar mahaifiyar ku shima ya
i yarda a mai maganar aure ya za
i zaman can germany akan nan,tun lokacin nake damin sa akai akai dan na san ba za a rasa wacce za a ha
a ta da Saheeb ba amma ya min nuni da cewa ai karatu kuke yi sai dai kuna gab da kammalawa kuma da zarar kun kammala zaku taho"..