← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 62

Sashe 35

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ciro wata leather summer Cardigan tayi mai
an tsayi da wata blue women jeans ta zuba su kan gadon sai ta dawo ta saka inner wears sannan ta saka kayan a sama ta saka hular ta
au wayar ta tana selfie dan turawa
awayen ta na germany..

Tana kan
aukar na uku ta ji turo
ofa sai bata juya ba tunanin ta Ammy ce sai ta cigaba da
aukar hotunan amma sai ta ji ba a kuma motsawa ba sai ta juyo tana fa
"Ammy tun
azu ina kika shiga almost an hour"!!mgnr nata ne ya sar
e sakamakon ha
a ido da tayi da Marshall kawai sai ta ji kamar an saka mata battery ana controlling movement
in ta..

Kasa natsuwa tayi shin gaida shi zata yi ko dai ta juya baya ne?,tana tsaye ta kuma kallon sa sai ta kawar da kan ta tayi shiru shima yayi kamar bai san state
in da ta shiga ba ya waske kawai ya bu
e baki ya tambaye ta inda Ammy take sai ta amsa mai da
"Nima ban san ina ta tafi ba"!!sai ya ga kamar ta mai amshin rashin kunya duk da sigar da tayi amfani da shi wurin amsa mai ba sigar rashin kunyar ba ce..

Juyawa yayi ya fice abin sa bai sake ce mata komai ba as bata yi ilimin gaida mutum ba kamar yadda yayi tagging nata..

Bayan fitar sa sai ta sauke wani nannauyar ajiyar zuciya ta jingina da closet
in tana mai lumshe idanun ta sakamakon jin wani ba
on lamarin dake bijiro mata a fizge..

Tana nan tsaye idanun ta lumshe sai ga sallamar Ammy ta shigo
akin,a hankali ta bu
e idanun ta ta zubawa Ammy sai ta raba jikin ta da closet
in ta
araso ga Ammy tana tambayar ta ina ta tafi tun
azu..

Bata amsa mata ba ta ja hannun ta tana ce mata
"Baby je ki gaida Hajja tana son ganin ki"!!kallon Ammy tayi kamar ta fa
a mata ai yaya Saheeb ya zo amma sai ta
yale kawai ta fita zuwa hanyar
akin Hajja hankalin ta na nan na tuno mata Marshall..

Sallama tayi a
akin aka amsa mata sai ta saka kai ta shige ba tare da ta tsaya duba wa ke gaban ta ba..

Tuntu
e ta yi da mutum kawai sai kamar zata fa
i amma tayi saurin kama jikin ta cikin sauri ta
ago ta kalli wa ta buge..

Ganin sa tayi zaune cikin mamakin ta itama da mamaki ta kalle sa yaushe kuma ya zo nan
akin?ohh ita Mufida yau ta ga abin al'ajabi yanzu yanzu ya bar
akin Ammy kuma har ya zo nan ita me ya sa suke ha
uwa ne da yawa haka...
araso mana takwara ta zo ki zauna"!!
arasawa ciki ta yi a natse ta sami wuri ta zauna nan kusa da Hajja sai kuwa ya mi
e dama ya gama gaisuwar tashi zai yi ya fita sai fifi ta shigo..

"Na tafi Hajja na"cewar Marshall ya saka kai ya fita sai Hajja ta juyo ta kalli fifi tana fa
"Kin ga
abi'un mijin ki ko takwara?haka yake ya cika son zaman ka
aici kuma bai dace da lafiyar sa ba"!shiru ta yiwa Hajja kamar bata ji ta ba sai ta gaida ta itama ta tashi tayi fitar ta..

Dawowa
akin Ammy tayi ta sanar da ita sun gama gaisawar da Hajja sai Ammy ta ja hannun ta zuwa
asa,basu tsaya ko ina ba sai kitchen inda a nan Ammy ta rin
a jan ta da labaru mostly akan mijin ta wato Marshall Saheeb ita dai fifi na jin Ammy a wasu labarun mata sai ta ga kamar da gangar Ammy ke fa
a mata su duk dan shi
an ta ne kuma tana nema masa shiga a wurin ta..

A kai a kai Ammy ke kuma tunatar da ita yadda mace ke kar
e mijin ta musamman ta fannin girki haka ta nuna mata nata mijin mai son abinci ne sai dai ij bai samu ba sai ya ha
ura amma yana son abinci musanman na gargajiya..

Da hirarrakin Ammy wanda fifi ba amshin baki take bata ba sai uhum uhm suka kammala ayyukan suka fito da wasu yayin da
an aikin suka fito da sauran dan tun dawowar Marshall Ammy da kan ta take shiga ta ranga
a mai girki da kan ta sanin duk duniya tun yarintar sa har yau da ya manyanta in har yana gidan baya yarda ya tsallake girkin ta dan yayi ranking
in ta a matsayin world most best a fannin girki haka ya sa even after his marriage ko da a
an su
uce Muhibbah ta mai girki baya yarda ya tsallake na mahaifiyar sa bare ma ba lkcn sa Muhibbahn ke da ba...

Zazzaune suka yi a dinning table ana
an hira mai kama da muhawwara tsakanin Ammy da Hajja ita dai fifi nata ido,ana haka sai sallamar Saheeb ya tsaidar masu da hirar tasu..

Gaban Mufida ne ya fa
i amma bata bari ya bayyana ba,yawa yawan ha
uwar su a tsakanin jiya zuwa yau na bata mamaki da
aure mata kai dan tun jiyan nan har yau sam zuciyar ta ta kasa samin natsuwa bare ta tantance menene sahihin abinda ke damin ta..

Jin zaman shi kawai tayi sai ta
ago kai a yayin da shi kuma nasa fuskar na fuskantar Ammy yana gaida ta da warhaka..
are mai kallo fifi ta tsaya yi tans kallon suturar jikin sa,ba wasu casual or native bane kawai khaki top ne sai wandon jeans deem blue fuskar sa ya
are haske sakamakon carving sajen sa da yayi compare to jiya da bai yi ba..

"Baby pls serve us muna jin yunwa"!ta tsinkari muryar Ammy na mgn sai ta juya ta kalli Ammyn sannan ta tashi ta fara daga plate
in Hajja ta gama ta dawo na Ammy daga nan ta juya ta kalli na Saheeb dake fuskantar su kamar jiya.

Rasa courage
in tmbyr sa ta yi sai ta
an tsaya sai kuma ta matsa daga inda ta ke ta mi
a hannu tana zuba mai chips
in,da ta gama ta
au bowl
in plantain chips nan ma ta mi
a hannu ta zuba mai,next scrambled egg ne ta fara zuba mai a hankali tana gab da gamawa sai bowl
in ya su
ce daga hannun ta ya fa
i bisa table
in wasu suka zuba wasu suka rage..

A hanzarce ya riga kowa fara tmbyr ta
"Are u alright"?
ago ido tayi suka sar
e cikin na juna sai kuma tayi
asa da kan ta tana gya
a mai kai,ajiyar zuciya ya sauke yana fa
"Be careful next time,glass ne it might hurt u"!!shiru wurin yayi Ammy da Hajja na kallon juna
asa
asa suna murmushi sai da suka ga kamar fifi zata juyo sannan Hajja ta riga Ammy mgn
"Takwara ta me ya same ki?ina hankalin ki yake"?shiru dai tayi ta zauna a mazaunin ta sai Ammy ta tambaye ta ko me take tunani bowl ya fa
i da fatar dai bai ji mata ciwo ba ta fa
a tana ri
o hannun nata dan ganin ko ta yanke..

"Ammy ba komai am ok"?kallom ta Ammy tayi ta ce
"Are u sure"?gya
a mata kai tayi sai ta kar
e spoon
in da fifi ta ri
e da niyar serving kan ta abinci ita ta zuba mata tana ce mata
"Baby bism
illah"kallon Ammy tayi sai ta gya
a kai..

Ikon Allah kamar wata kurma,Hajja ta fa
awa kan ta a zuciyar ta sai dai bata ce komai ba ta yi shiru abin ta..

Duk wannan abin Marshall na kallon su yana mamakin inda hankalin fifi ya tafi har bowl ya kusa yanke ta a hannu dan ma dai bowl
in mai kauri ne..
ala bai ce da su ba da ya gama kallon su ya maida hankali ga abincin gaban sa ya san wannan mahaifiyar sa ta yi sa ba yarinyar da ta ce ita tayi na jiya ba..

Kowa na cin abincin sa cikin kwamciyar hankali banda fifi da tsananin tsarguwa ya gama addabar ta kamar wacce tayi wani illegal act..

Sarai ya fuskanci halin da take ciki na rashin sakewar ta amma abin mamaki sai ya
aure fuska ya
i tashi ya
i yin hira da su Ammy ko dannita ta sami chance na cin abincin..

Sai da ta ga bai da niyar tashi a wurin kuma ba zai yi mgn da kowa ba bare ta sami damar cin abincin sai ta yi shahada ta sunkuyar da kan ta
asa tana cin abincin a hankali..

Ko sau
aya bata
ago kan ba bare ya takura ta ta kasa samin natsuwar cin abincin..

Sai da ya ga ta
an sake tana cin abincin sannan ya matsar da nasa plate
in yana goge baki ha
e da fa
"Ammy zamu fita ni da Khalid zamu duba site
in nan na ga kamar basu saurin aikin ne"sai Ammy tayi murmushin manya tana fa
"Allah ya kiyaye min ku kai da shi ya sa ku je lafiya ku dawo lafiya,ka kula kar ka bari Khalid yayi tu
in ganganci da kai dan ya saba ka ji"!?gya
a mata kai yayi yana tuno ranar da suka fita shi da Khalid
in irin tu
in da ya rin
a yi da shi...
Chapter 35 · 0% Book details