← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 62

Sashe 60

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Nayi blackmailing naka for long,..duk wasu abubuwan da na fa
a maka akan rashin lfy ta were all lies,i was sick but not to that extent,a lkcn da na tafi ganin likita..ya fa
a min cewa uterus
i na was weak but ba har haka ba kamar yadda na fa
a maka ba...i did what i did kawai dan in sami attention
in ka ne,ni na saka likita ya rubuta min abinda ya rubuta a file
i na sannan na ce ya bani file
in in kawo maka ka gani...the result was perfect na sami attention
in ka sai dai da yake Mufida bata da ha
i na..maganin da na rin
a sha a matsayin antidepressant ashe yana min illa a jiki ban sani ba...ban daina shan maganim ba duk dan in sami attention
in ka,miji na...ka yafe min ka gafarta min...na san na
au ha
in ka kai da Mufida sbd selfishness
i na ashe ina nawa ne Allah ya tanadi min nawa hukuncin nayi tunanin hikima ta ta janyo ka gare ni ashe mutuwa ta na janyo,am deeply sorry Saheeb ka yafe min dan in sami Peaceful death,dan am dying very soon..."!!

A halin nan da yake ciki na ganin matar sa zata tafi ta bar sa bai
aukaka mgnr nata da ta gama yi ba sai girgiza mata kai yake ta yi yana ce mata a'a ta daina mgnr zata mutu..

Da yake ita ta san abinda take ji sai ta
yale sa har ta
an kuma gathering wani
arfin ta kuma nemar yafiyar sa...

Sai ga Saheeb na shar
ar kuka kamar
aramin yaro,da
a dam
e hannun sa tayi ta ce
"Saheeb ka ce ka yafe min dan kar in mutu da ha
in ka a tare da ni,pls"!!yana kuka yana rungume ta daga kwancen da take bakin sa na rawa ya ce
"Muhibba na yafe maki..baki min komai ba,haka Allah ya
addara zaman mu zata kasance,ni baki min komai ba kuma na yafe maki"!!murmushi tayi mai tafe da ciwon rasa rai sai ta ce mai
"Nagode miji na..na ji da
i da ka yafe min..na san zan mutu a matsayin yardarjiyar mace da mijin ta ya yarda da ita..ka min alfarma
aya Saheeb"..da sauri ya ce
"Menene alfarmar da kike nema in maki Muhibba"?
an tsagaitawa tayi sannan ta ce
"Ko bayan na mutu ka cigaba da so na kamar yadda kake so na a yayin da nake doron
asa ina rayuwa,ka so ni fiye da yadda ka so ni while am still alive..promise to always pray for me yayin da na bar ka bana tare da kai..i know am still being selfish but son da nake maka ya kawo haka..promise me that
aunarmu ba zata yanke ba ko bayan bana raye a duniya"!!yana kuka yana kissing hannayen ta ya ce mata
"Na maki al
awari Muhibba,zan maki addu'a a ko da yaushe..ko a sallah na ko a bacci na"!!murmushi ta mai ta ce mai..

"Ka nema min yafiyar Mufida..ka ce ta yafe min pls"gya
a mata kai yayi sai ta lumshe idanun ta hawaye na zubo mata..

A halin gajiya da yanayin da take ciki ta ru
o sa gagam jikin ta na rawa ta ce
"Zo kusa da ni ka kwanta while am dying,i want u next to me while i will fade away ka ji"!!ran maza ya motsu Saheeb duk ya rikice ya ru
e ya rasa abin yi haka ya zo kusa da ita ya kwantar da kan sa a
irjin ta tana shafa kan sa yana kuka a zuciyar sa kuma yana jin ra
i yana mata addu'a haka tun Muhibba na da nunfashi a hnkl ya fara tafiya har ya tsaya cak..

Yana jin ta sauke ajiyar zuciya mai
arfi da furta kalmar "sallalahu alaihi wasallam" alamar a zuciyar ta ta fara shahadar sai ta
arasa a bayyane..
ago da kan sa yayi ya dube ta yayi zurum kamar statue sai daga baya ya mi
e tsaye ya shafa fuskar ta sannan ya manna mata last kiss a goshin ta ya fito waje...

Ko da suka ga yanayin sa su likitocin,sun san ta tafi ne sai aka shiga ciki kawai aka fara gyara ta...

Yana manne da jikin bango ya fiddo wayar sa sai ya ga kira ya shigo dama wayar a silent yake..

Khalid ke kiran sai ya
aga ya kara a kunne ba tare da ya ce komai ba..

Kusan minti
aya wayar na kunnen sa kafin ya sauke ya fito jiki a sanyaye ya shiga motar da ya kawo sa dama driver ne..

Gaya mai inda zai kai sa kawai yayi sai driver ya ja motar suka kama hanya...
****
Motar nasu na tsayawa ya fito da
an sauri cikin hanzari ya
arasa ciki yana tafe kamar zai ha
a da gudu....

Cikin sauri ya
arasa ciki inda da zuwan sa ya fara hango su Ammy hnkl tashe..
arasawa gare su yayi ya tmby inda fifi take nan hnkl tashe Ammy ta ce mai tana ciki tana tmbyr sa ya jikin Muhibba sai dai bai iya amsa mata ba ya wuce ciki inda fifi ke kwance ana shirya ta zuwa kayan theater..

Tana ganin sa ta mi
o mai hannun ta da sauri ya
arasa gare ta,abin is heart touching dan ba abu mai sau
i bane a ce mutum ya rasa matar sa
aya ba cikin biyu sannan
ayan da ta rage ma tana
arin barin sa ba...

Dur
usawa Saheeb yayi a gaban ta yana kuka kamar dai yadda yayi
azu a wurin Muhibba bcos ita kan ta a nan
in,kalmar mutuwa take ta nanata mai sai da ya rufe mata baki sannan ta
an tsagaita..

Yana kukan ya rin
a fa
a mata yadda yake son ta yake kuma
aunar ta,alfarmar da ya rin
a nema daga gare ta shine kar ta tafi ta bar shi,in ta tafi ina zai fuskanta ya ji da
i..

Yana kukan tana kukan suka rungume juna ta rin
a nanata mai kar ya manta da ita ya saka ta a zuciyar sa duk da ta san irin son da take mai shi baya mata irin sa amma ya mata alfarma
aya,ko bayan bata raye,kar ya manta da ita a zuciyar sa da rayuwar sa...

Da karayar zuci ya ce mata ta daina kiran mutuwa dan in har ta tafi shima bin ta zai yi..

"Na san ni mai laifi ne a gare ki Khadija amma ki sani tun farkon ganin da na maki..na tsinci kai na da son ki,so mai tsanani da
arfi ha
e da shiga zuciya farat
aya,ko da na rin
yale ki ina barin ki a dai dai lkcn da kike bu
ata na kusa da ke..ba yin kai na bane,Muhibba ce ke ciwo mai tsanani ban san ya zan yi,in na bar ta na dawo gare ki zata ga na so kai na da yawa tunda ke tawa ce
ar uwa ta ce,wannan dalili ya sa nake ta kasancewa kusa da ita but duk da haka,hakan bai sa na bata rayuwa ba dan ina ji ina gani ta tafi ta bar ni,ta bar mu mu duka,ta bar mana duniyar,a yanzu da na san halin da kike ciki khadijah..bana so in rasa wata matar kuma..bana so in rasa ki..pls don't do this to me..i will never forgive myself in na zuba ido na kalle ki kika bar duniyar nan khadijah..ki taimake ni ki yi fighting wannan battle
in ba dan ni ba ba dan kowa ba sai dan babyn mu da
aunarmu..ki dawo gare ni kar ki rabu da ni,i love u so very much my wife"!!ya ida yana kuka...

Itama kukan take yi sai aka zo aka fara tapping nasa akan ya fita dan har Hamida ta kuma dawowa tana kuka tana son ta shiga ciki amma aka hana ta..

Da
yar aka
are hannun Saheeb daga na fifi suna kallon juna aka yi wheeling nata zuwa theater room inda suna shiga aka rufe
ofa take wuta ya kawo mai kala..

Hankula duk a tashe,Hamida ta manne a jikin Hajja tana kuka kamar me,Khalid dake ta namijin
ari ma a yanzu ya kasa dan abin ya girmi tunanin sa dole ya zauna wuri
aya...

Ammy na ta addu'a a zuciyar ta da fatar Allah ya sa a yi aikin lfy,yayin da ta kalle Saheeb ta tmby sa ya jikin Muhibba..

Nan ya fa
a masu cewar ta bar su,salati Ammy ta fara yi Hajja ma haka,tashin hnkl da ba a saka masa rana...

Ana fama da ciwo ga karaya,sabon kuka ne ya kaure a asibitin shi kam daurewa yayi ta yi idanun sa duk sun yi ja jazir..
****
_2 hours later_
Wutar
akin theater ya mutu sai hnkl su ya koma ga
akin suka yi zurum zurum suna jiran jin sakamako..

Fargaba da zullumi duk ya addabi zukatan su musamman Hamida da ta matso gab da
ofar
akin..

Bayan lyk 5 minutes Dr ya fito hannun sa ri
e da baby duk ya jigata,yana fitowa ya dubi fuskar su su duka,tausayin su ne ya kama sa ya rasa ta ina zai fara gaya masu sakamakon da suke jira,haka ya daure yayi na maza ya mi
o babyn yana fa
in..

"It's a boy"!!daga haka yayi shiru,Hamida ce ta kar
i babyn hannun ta na rawa sannan ta maida idanun ta ga Dr inda ya share zufan fuskar sa ya sauke wata nannauyar ajiyar zuciya sannan cikin tsoron ganin reaction
in su ya ce
"Am sorry"!!bai
ara furta wata kalmar ba Hamida ta fara ganin duhu ko kafin a yi wani yun
uri har ta fara tanga tanga zata fa
i..

Ammy dake kusa da ita ne ta ri
o ta wacce gwiwar ta ya gama sanyi,ta fashe da kuka tana salati..

Saheeb couldn't say or do anything but zamewa
asa da ya yi ya ha
e kai da hannayen sa biyu..
Chapter 60 · 0% Book details