Sashe 41
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sam bata cika damuwa da auren bata kamar yadda t sa lamarin hamida aranta,tasan sun ma hamida rashin adalci kuma bata ganin laifin kowa sai kanta ayanzu
Ba abu ne mai sau
i ba a gare ta tun tana ganin zata iya gyara komai ita ka
ai har ta fara fiddo damuwar ta sarari in Marshall ya fita zai dawo ya same ta tana kuka,ba zata jira ya tmby ta ba zata fara tmbyr sa shin bata da hali mai kyau ne,abin na
aure masa kai dan shi bai san sanadin kuka da damuwar ta ba kuma baiyi lokacin tambayarta ba..
Kimanin sati biyu kenan masu kyau Mufida ta
auka tana
arin
inke tsakanin ta da Hamida amma a duk lkcn da ta kusanci inda Hamida take sai Hamida ta bata wasu irin halayyar
Munana masu zafi
Hamida ce wacce bata rasa komai daga wurin mijin ta ba dan ba
aramin kula da ita yake yi ba
haka fifi take ziriyar sashen ta zuwa na Hamida a kullum a
alla sau uku ko hu
u a rana amma zuciyar Hamida ya mata dauri me wuyan kuncewa...
Abubuwa dayawa inta tuna takanji tsanan fifi da duk wani wanda ya lalata mata zuciyan ta ya dawo baki
Rayuwa ba
aramin sauyawa fifi ta yi ba ba dan komai ba sai dan damuwar
ar uwar ta d ta sakawa zuciyar ta gashi tayi auren da bata san ma'anar sa ba,a haka ne rashin lafiyar ta ke ta tashi a hankali a hankali amma bata bari a gane ko shi Saheeb
in da take kwana tare da shi a apartment
aya bai sani ba..
Iyakar sa da ita shine gaisuwar safe abincin sa ruwan wankar sa sai wasu ayyukan sa da ya zama dole akan ta sai dai in tayi zaman kukan ta ya zo ya same ta ta rin
a tmbyr sa ko tana da aibu ne shi kuma sai ya kalle ta kawai baya amsawa..
A iya zaman su fifi bata
ara marmarin komawa sashen su Ammy da zama ba sai dai ta je ta gaida su a
an yi hira ka
an da bai wuce mintuna goma zuwa goma sha ba daga haka zata tashi ta koma dan ta sakawa ran ta bata kuma nemar shawarar kowa dan inganta rayuwar ta tunda ta yi hakan a baya bata sami nasara ba..
****
Yau tana zaune a parlor sai ta ji taba sha'awar kwana a
aki dan duk wannan zaman nasu a parlor take kwana bata wuce nan ko dai dai da rana
aya Marshall bai ta
a yi mata tayin ta zo ta kwanta a bedroom ba ita kuma bata ta
a tmbyr sa ba amma yau ta
udiri kwanan
akin..
Akwai ranar da yake nuna mata wasu kayan coffee da ya sa aka siyo mai akan in zata rin
a ha
a mai ta rin
a amfani da su,a ranar take jin wai matar sa tayi extending dawowar ta zuwa lkcn da ta kammala abubuwan da take son yi..
Haka kawai Ta
an ji wani abu a ran ta da ta tuno cewa yana da mata,dan dama ita kam shaf take mantawa,yau da ta tuno sai abun ya mata wani iri,badon tanajin tana son sa ko zata so sa ba,tunani take ita wa zai so ta ya bata kulawan aure da kowacce mace take samu?babu khalid ga hamidarta ma ta juya mata baya.
Wani irin damuwa ne ya shigeta sam bata san dalilin wannan abubuwan dake faruwa da ita ba..
Tana zaune a parlor tana tunane tunanen ta sai sallamar Marshall ya doki kunnen ta,
agowa ta yi ta dube sa sai ta mai barka da dawowa kamar kullum shima sai ya mata barka da zama..
anin da yau sai ya zauna tare da ita a parlorn a kan wani kujera yana kallon ta sai ta
an tsargu har ta kasa yin shiru ta ce
"In kawo maka coffee
in ne yanzu"!!shi dai kallon ta yake bai ce
ala ba har ta tashi dan halin
yaliyar sa ya rigada ya zame mata jiki tuntuni.. .mikewa tayi zata fice yace
"Dawo ki zauna mgn zamu yi"
..juyowa tayi ta dawo ta zauna a natse..
Sai da ya
au lkc sannan ya mata tmby kai tsaye.
"Me ke damin ki da kullum kike zama kina kuka ke ka
Sai yau ma ya san da haka?take ta ji hawaye na son cika mata ido,bai ce mata komai ba sai ta girgiza mai kai tana fa
"Ba komai"kallon mamaki ya mata wai har ta iya zurfin ciki tana
oye mai abu?
age kafa
un sa yayi alamr abin bai dame sa ba ya ce ta je ta kawo mai coffee zai kwanta..
Zuciyarta na mata nauyi ta tashi Haka ta je ta ha
a mai tana tunane ta dawo ta mi
a mai a rayuwa tunda take bata ta
a fuskantar damuwa da shiga tashin hankali ba irin wannan,ta saba zama cikin mutani masoyan ta amma yau daga ita sai ita kamar marar hali mai kyau,wa zai fahimce ta ta sami yafiyar
ar uwar ta...
Da mi
a mai ya tashi ya wuce ciki abin sa ita kuma ta jingina da kujerar tana tunanin ko ina rayuwar ta zata juya a
ala Allah ne kawai masani..
Lokuta ta asarar a tunanin nata har sai da ta ji ta gaji da zaman sannan ta tashi ha
e da kashe lights
in nan parlor ta wuce zuwa ciki..
Bed room
in is a luxurious one komai yayi daidai toh addu'ar ta ko a
asan ne ya bar ta ta kwanta ba sai lallai a kan gadon ba dan ta san wannan gadon ko ranar da ta hau bai mata tsawaba sakamakon rashin lfyr da yake yi ne so bata so ta fuskanci
anci ko wula
ancin sa akan wannan gadon ta san matar sa ce ke da damar hawa gadon..
Mamaki sosai ta yi da ta gan sa zaune saman kujera da table yana aiki ga papers nan birjik gefe ga laptop a side ka
an ga kofin coffee
in sa nan..
Rasa abin yi ta yi sai ta hau kame kame shi kuma sallamar ta na fari a kunnen sa haka ya sa ya
ago yana kallon ta sai ya tmby ta,da
yar ta iya furta..
"Bacci nake ji"!
funny,ya fa
a a zuciyar sa sai ya dube ta ya
ara yana maida hankalin sa ga aikin sa kamar ba zai ce komai ba sai kuma kamar an fizgo mgnr ya ce mata
"Toh sai da safe"
da sauri ta fa
a mai a nan
akin take son kwanciya ba akan kujera ba batare da wani tunani ba tayi mgnr shi kuma sai yayiwa mgnr nata bahaguwar fahimta ya tsaya da ayyukan sa cak ya maida hnkl sa ga kallon ta daga bisani yayi wani tunani ya ce da ita
Ke Bazaki kwana min daki na ba
"Ga
akin ki nan can wannan kina iya zuwa can ki kwanta"!!
a mai kai ta yi dan dai dai da rana
aya bata ta
a dunfarar
akunan dake site dinsa ba iyakar ta parlor
kitchen,bedroom
in sa in ta kai mai coffee ko in ta tafi gyarawa sai guest toilet da take bu
atun ta a ciki..
Ganin ta fita bata mai gardama ba sai ya ta
e baki yana goge bahaguwar tunanin da ya fara yiwa mgnr ta ya cigaba da aikin sa..
Ita kuwa da fita bata tsaya ko ina ba sai
akin da ya ce nata ne,tana bu
ewa ta ga daki ne mai kyau sai ta tsaya mamakin tsaruwar
akin nata wato har ita ke mallakar
ai irin wannan amma take kwanciyar parlor kuma shi bai ta
a sanar da ita ba?lallai miskilancin sa ya kai matakin izgilanci dan yayi yawa..
Abubuwan
akin sun yi
ura sai dai bata jin zata iya gyara sa da daren nan ko dan sbd kar ya ce ta dame sa haka ta je ta yaye bedsheet
in gadon ta bu
e wardrobe ta nemo wani babban blanket ta shimfi
a kan expensive cream colour royal bed
in ta ta
au wani na lullu
e jiki sannan ta sauya night gown
in jikin ta zuwa wani daga haka ta kwanta akan gadon ta lullu
e jikin ta da blanket
in..
Bazata iya tuna rabonta da ta kwanta a kan gado so yau bata jima ba baccin ya
auke ta
*****
Kusan makara ta yi da safe yayi sai da ya ga bai ga giftawar ta ba a gidan sai yayi tunanin ya duba ta haka ya tura
ofar
akin..
Hango ta yayi kwance saman gadon tana bacci hnkl kwance
arasawa ciki yayi ya tsaya a kan ta ya rin
a kallon ta ya tada ta ne ko dai ya
yale ta ne bai sani ba,it was 7:10am sai da ya
are ma fuskar kallo sannan ya saka hannu ya fara yaye mata blanket
in dan shi dai bai ta
a jin ya kirata da sunan ta ba daga ki min kaza sai kai min kaza ko zo ko zauna,shidai sunan ta dai bai shiga bakin sa ba..
A baccin ta ji ana ja mata abin rufa sai ta ri
e wani gefe,kallon hannun ta yayi ya girgiza kai ya yaye blanket
in baki
aya.. .
Ganin surar jikin ta yayi,doguwar rigar bacci ce mai tsantsi kusan komi yana gani sai ya
aga idon sa daya kasa
aukewa daga jikin ta yana yi yana kallon fuskar ta sai da ta bu
e ido suka yi ido hu
u da shi..