Sashe 52
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fifi tana laulayi sosai dan haka take rigata fitowa tayi aikin komai badon Allah ba saidan ta cusa ma saheeb jin cewa ta zama abar tausayi mara amfani a tsakiyar su
Duk iya nuna rashin kulawar sa sanda abun yazo yana damun sa sosai
Muhibba ta fa
a cikin mata masu matsala tana bu
atar kulawar mutane musamman shi da ya
ora laifin a kan sa kusan completely tunda shine mijin, tun farko da bai bada yardan sa ba da babu abunda zai faru.
Bayan wata uku ta turo likitan ta wajen sa da bayanai masu tsoratarwa burin ta baifi ta datse tarayyar dake bunkasa cikin sanyi tsakanin sa da fifi ba
Da Saheeb ya gama ganin doguwar sharhi sai kawai ya rusuna kai gaban Muhibba dake ta kuka mai tsuma zuciya tana nuna nadamarta da ciwon rasa gurbin haifar nata dan a duniya,rasa me zai ce mata yayi sai kawai ya rungumo ta ya hau bata ha
uri da nemar yafiyar ta sannan ya nuna cewa laifin sa ne ya kuma yi mata al
awarin ba zai ta
a barin ta ita ka
ai tana jin ra
in wannan rashin haihuwar ba dole su yi sharing tare dan ko masana da suka yi mgnan su akan family function ba iya ga mai cikin suke nufi ba actually akan family burden da matsala suke nufi shi ya sa suka ce responsibilities of a pregnant woman is shared between all sundry toh ba mai ciki ka
ai ba har da member dake cikin matsala kenan
tun wannan rana Muhibba abin nema ya samu,ko girkin ta ko ba nata ba zata san nayi har sai Saheeb ya kulata yanzu baya son ganin tana cikin damuwa dan haka bai cika yin nesa da ita ba,hakan ya mata da
i dan ko ba komai tana samin attention
in mijin ta..
A fannin fifi dayake saukin kai da sassaukan zuciya ne da ita sai bata dauki abin komai ba,gashi ya saba mata komai da kanshi sai kuma ya zo a daidai lkcn da ta fi bu
atar shi sama da kowa a duniyar shi kuma ya fara juya mata baya.
A kullum tana
ara son sa tana
ara
aunar babyn su dake tare da ita sai dai tun abin baya damin ta har ya kai ya kawo abin ya fara
aga mata hnkl..
Kishi ne me zafi yake cinta, A ganin ta ba komai Saheeb ke nuna mata ba sama da tausay,dan tana ganin yanzu matar sa ta dawo so bai da lkcn ta ita sai na matar nasa,dan har a wurin cin abinci yana kafa kafa da Muhibba wannan dalili ya sa ta rage zuwa wurin cin abincin dan kar ta rin
a ganin abinda zai ri
aga mata hnkl..
Takan zauna tayi kuka ta ro
i Allah ya yaye mata wannan damuwa nata haka zalika takan zauna ta rin
a tmbyr kan ta ko laifin me tama Saheeb
in da ya daina kulawa da ta sosai haka..?
Sai yanzu take gane zafin son da baida amfani,ciwon dake cikin kyaliya sharewa juya baya da wahalan dake cikin nuna fifiko wayanda ta saba da sabanin su tun farin rayuwarta..
Wani lkcn zataji kishi sosai, zuciyar ta kan bata amsa da ai tunda kin fara nauyi hala shi ya sa ya daina sauraron ki dama fah kar ki manta auren ha
i aka maku ke da shi ba soyayya kuke yi ba..
A kullum in ta tuno hakan sai ta ji zafi a zuciyar ta ta kuma rin
a ganin laifin zuciyar ta da ya bar ta tana makahon soyayyar da bata san kansa ba..
Dai dai da rana
aya Saheeb bai ta
a yun
urin zama da fifi dan sanar da ita komai ba musanman akan current health situation
in Muhibba,dalili kuwa shine shi yana da miskilanci da ganin in mutum ya ga abu ya faru ai ya san da dalili ba sai ya bi mutumin ya mai bayani akan abinda ya farun ba kuma,sannan yana ganin shi
in ba yaro bane da zai yi ta bibiyar yara kamar bai san me yake yi ba..
So duka wa
annan tunanin su suka taru suka bada gudunmawa mai
arfi wurin nesanta muamalr su sannan zargi mai
arfi ya
arsu a zuciyar ta ta yadda take ganin kamar yana so ya ci amanar soyayyar ta ne dan ta da
e da gane
arya yake mata ba son ta yake ba wani abu yake so a tattare da ita da ya janyo sa gare ta...
Duk kuwa yadda su Ammy da Hajja ke bata kulawa da kariya daidai gwargwado hakan bai ishe ta dan duk da
in ka da mutani in har kana da matsala da gidan auren ka toh babu wani da
i..
Tana nuna jin da
in hakn amma aranta ta fi bu
atar shi mijin nata kusa da ita sama da kowa da komai sai dai hakan bai yiwu ba dan ganin sa ma sai yana so ya zo ya zame mata da
yar.
Rannan tana zaune a garden
in gidan tana aikin kullum wato tunanin sa da rayuwar su sai hawaye ya fara zubo mata dan bata saba da rashi ba,kamar tana son abu amma ta rasa sa,sam bata saba ba komai take so ana mata shi saidai a yanzu auren da tayi tana bu
atar abubuwa da dama daga cikin sa amma an kasa sama mata shi ta kasa samin wa
annan abubuwan dama da gaske in har mace tayi aure gatan ta ya
are dole ta fuskanci gidan ta ita ka
ai?in haka ne ita zata bada lbrn faruwar hakan dan dai gata iya gata babu wanda bata samu but cikin gidan ta ya zame mata kamar wuta bata iya kashe wutar sai dai in guje mai da ta yi dan komawa sashen su Ammy da zama tayi ba kasafai take zuwa nan nata sashen ba sbd gudun
acin rai...
Hannu ta ji a kafa
ar ta sai ta
ago ta kalli hannun sannan ta kalli fuskar mamallakin hannun take ta kawar da kan ta tana cigaba da zubda kwallar ta..
Ta gaban ta ya zago ya zo ya zauna a kujerar dake fuskantar ta ha
e da ri
o hannayen ta yana murzawa..
Tana jin abin amma ta
yale sa bata tanka mai ba shi kuma bai hana ta kukan ba dan a
an kwanakin nan yana
an lura da halin rashin natsuwar zuciyar da take ciki sai ya daure ya binciko ta inda ya gan ta a nan garden
in ya kuma
udirta sanin matsalar ta..
"Me ke damin ki"?tmbyr da ya mata kenan sai ta kalle sa irin u are bluffing
in nan sai ta kawar da kan ta tayi shiru.
Juyo da fuskar ta yayi suna kallon juna for a while sannan ya furta
"Am sorry"a hnkl abin sai ya bata mamaki wato ya san ya mata laifi kenan..
"I truly am".ya kuma maimaita mata sai ta cigaba da yin shiru har dai dan kan sa ya fara rarrashin ta da al
awarin making up mata da haka dai ya kalailaye ta a sannu har ta sauko daga dokin fushin ta saurare sa.
Tsakanin Mata da miji sai Allah,kalau suka shirya ranar haka tun safe har yamma fifi ta kasance cikin annashuwa da farinciki duk da bai zo inda take ba hakan ma yayi tunda ya bata tym da attention
in sa a ranar...
Sannu sannu rayuwa ke ta tafiya ahakan Saheeb yayi ta disappointing fifi kullum tana saka shi abu bata samun yadda takeso haka zata gaji ta cire tunanin a ran ta shi kuma bai ta
a tunanin ya take ji ba in bai nuna mata komai ba..
angaren su Hamida da Muhibba kuwa abubuwa sai gaba suke yi kamar ba za a daina numfashi ba dan kullum sabbin abubuwa suke
arawa akan na da sun yi nisa basu jin kira kuma duk wannan abin babu wanda ya san suna yi daga su sai su..
A kwanakin nan ne Muhibba ta fara jin wani irin abu a jikin ta kamar dai bata lfy,tun tana
an daurewa da kawar da kai har abin ya fara fin
arfin ta dan kuwa matsanancin ciwon ciki ke tasa ta gaba ba ka
an ba amma bata da yadda ta iya dan dole ta kuma samin attention
in mijin ta wanda hakan ya kuma datsawa a rayuwar auren Saheeb da fifi
abubuwan sun kacame ma fifi ta yadda hakan yake nufin tana bu
atar attention
in wani da shawarar wani,but wa zata fuskanta ne bata sani ba..
Tana zaune wata ranar alhamis sai ta ji tana son ganawa da
ar uwar ta duk munin naka naka ne ko da korar ta zata yi zata tafi ta fa
a mata damuwar ta maybe ta sami mafita..
Fita tayi zuwa sashen Hamida inda da
yar ma ta sami attention
in Hamidar,abu na farko da ta fara shine kuka mai tsanani da ratsa zuciya sai Hamidan ta natsu ta fara sauraron ta inda ta rin
a karanto mata damuwar ta..
Gwanar tausayi Tace "Hamee am not happy wit my marriage,rayuwar aure na bai min yadda ya dace komai nawa ya fitar min a hannu na rasa ya zan yi,yaya Saheeb baya bani lkcn sa,bana samin kulawar sa,Hameda ban san makoma ta ba ban san laifi na ba,haka tawa jarabtar take ni kuma?fixing aure na kan sa na kasa yi?am pregnant but the father of my baby isn't ready to take care of me and our baby ya zan yi hakan ni ka
ai?bani da uwa i don't have any one sai ke" bzan iya kai damuwata wajen su ammy ba hamida,Hamida ki taimaka min dan Allah..
."da kuka mai ta
a zuciya fifi ta ida mgnr..
Sosai jikin Hamida yayi la'asar ta kasa ha
uri har ta janyo
aruwar nata tayi hugging nata tightly tana petting bayan ta cikin tsananin tausayi tana fidda sautin
"shhhh" a hnkl..