Sashe 57
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk motsin Muhibba a kan idon Hamida har dai Muhibban ta gaji da mutsu mutsu ta tashi ta bar wurin,murmushi Hamida tayi ta cigaba da cin abincin ta yayin da ake tmbyr ko lfy ta tafi,Ammy ce ta tashi ta bi bayan ta dan duba ko lfy su kuma sauran suka cigaba da cin abincin su except Saheeb da ya bar abincin ya bi Ammy dan duba Muhibba bcoz yana da tafiya yau mai muhimmanci..
Kasa natsuwa fifi tayi sai ta tashi da
yar ta bi sa,a hanya suka ha
e sai ya ru
o ta a jikin sa suna takawa a sannu har suka
araso ciki...
Ganin Ammy a parlor tana ta kiran sunan Muhibba ya saka Saheeb tmbyr me ya faru nan Ammy ke shaida mai wai Muhibban ce ta ce ta tafi bata son ganin ta...
Abin ya
atawa Saheeb rai mahaifiyar sa ce matar sa bata son gani,so annoying sai ya ja
aramin tsaki,ya ce da Ammyn ta tafi bayan bata ha
urin da yayi,shi da fifi suka shige
akin fifin inda ya
au bag
in sa da ba zata iya
aukar mai ba,suka fito da
yar ta raka sa ya shiga mota,ya
an le
o da kan sa ya manna mata kiss a goshi a sannan yayi waving nata ya tafi itama tana waving nasa kafin ta koma ciki cikin tafiyar
ai tana mai jin kewar sa tun yanzu..
#Mamuh*37*
Rayuwa ta sauya sosai a cikin gidan dan komai na tafiya normal fiye da tunanin mai tunani,rayuwar farin ciki ne kawai ke wakana a cikin gidan..
Soyayya kam tsakanin fifi da Marshall sai abinda yayi gaba,har ga Allah basu ta
a tsammanin sha
uwar su tayi
arfi haka ba da komai ya faru da
aya sai
aya ya ji alama a jikin sa..
Wasa wasa
auna mai
arfi ta shige su sosai,duk da fifi ta fi dangana kusancin nasu a matsayin sha
uwar rabuwa dan ta san days
in ta are numbered already..
Yayin da shi Saheeb yanzu yake kuma jin soyayyar ta a ran sa sai dai bai da wani tym na nuna mata
umbin soyayyar sa gare ta sakamakon yanayin aikin sa da bai ba shi isasshen lkcn spending tym
in sa da ita ba..
Ita kuma gani take kamar rashin amincewa da ita da bai yi bane a zuciyar sa har yanzu ya sa baya wani nuna mata soyayya
arara yadda ta da
e tana dreaming...
A rayuwar Muhibba kuma lamuran ta ta fawwalawa mai duka bcos komai ya tsaya mata cak,bata isa ta bugi
irji ta ce zata yi wani abu ba sai Hamida ta
ora alamar tmby a behaviour
in ta..
Sannan Saheeb,ba wani da
in sa take ji ba dan yadda take stressing nasa in suna tare ko kuma suna waya,abin dai sai a hnkl..
Hamida kuma da Khalid zaman su abij sha'awa dan tun wannan matsalar da suka samu bata kuma yarda wata kafa ta shiga tsakanin su ba,kullum tana kafa kafa da gudun zuciyar sa musamman in mgn ta kama irin ta argument
in nan,toh bata wani ja sai ta kar
i laifin dan dai kar su sami sa
ani..
Khalid bai da wani complain sosai yanzu a rayuwa dan matar sa na masa duk wasu abin da ya kamata,haka akwai fahimtar juna sosai tsakanin sa da fifi haka nan ma tsakanin matar sa Hamida da
ar uwar ta fifi..
Duk da tight schedule na Saheeb,hakan bai hana sa yin alherin da ya saba ba ga mabu
ata in bu
atar hakan ta taso ba,kuma yana
arin sauke ha
in sa as a husband of two wives...
Ammy da Hajja ba abinda ya fi masu wannan da
i ganin kawunan yaran a ha
e,kuskuren da suka yi a baya ba su fatar kuma tafka wannan kuskuren ever again a rayuwar su,dan duk inda mutum ya kai ga hassadar sa toh in ya ga bond dake tsakanin family members
in nan toh dole ya kawar da kan sa dan relationship ne mai
arfi..
Cikin fifi na shiga watar haihuwar sa wato wata na tara,Ammy ta fara bata special care kusan yini take yi a sashen fifi,wacce tayi nauyi zama da
yar tashi da
yar,bata fuskanci matsalolin early pregnancy ba but yanzu da ta shiga last trimester
in ta sai ta ga kamar yanzu take fuskantar matsalolin early pregnancy
in..
Kama daga ruwan wanka,abinci,kula da ita,komai Ammy ke mata shi bcos Hamida have to take care of her husband as well,in aka bar ta da
awainiyar fifi da na mijin ta abin zai mata yawa,dalilin da ya sa Ammy ke kai kawo a sashen fifi kenan,moreover Saheeb is always busy a
an kwanakin sai da
yar ma take iya ganin sa kuma baya kwana a tare da ita,ko girkin ta ne ko ba nata ba dan Muhibba na fuskantar matsanancin ciwo mai barazanarwa ga rayuwar ta...
Ita dai fifi ta san musabbabin matsalar Muhibba but da yake ba saka kan ta take a lamuran ta ba,sai ta
yale ta maida hnkl ta ga nata health
in dan tayi al
awarin kula da babyn ta har ranar da zata haifin babyn kafin ta bar duniya...
Fargaba sosai ke sabunta a zuciyar fifi a duk ranar da ta farka a sabon rana ta tuna kwanakin haihuwar ta matsowa yake which is equivalent to ranakun mutuwar ta dake gab..
Ba kasafai Saheeb ke bibiyar scanning
in ta ba wanda hakan ya bata damar ganawa da likitan ta secretly bcos shi Saheeb ya san ya dam
awa Khalid ne kula da lfyr ta wanda daga shi har Khalid
in babu wanda ke da masaniya akan likitan da take gani a
oy,duk kuwa da Khalid yana iya
arin sa na ganin ya bata extra care but bata yarda ko secretly ba tare da sanin Hamida ko mijin ta ta sanar da shi conditions da doctorn nata ya bata ba game da yiwuwar haihuwar ta...
Lyk always yau ma tayi shirin ta cikin maternity gown
in ta ta saka
aramin hijabi ta tako da
yar ta fito zuwa farfajiyar gidan tana duba motar da driver ke jiran ta dan zata tafi ganin likitan ta sbd Saheeb baya nan kuma a nan gidan ta sallame su ne akan wurin Khalid zata tafi dan a mata dubiya ta musamman dan ta
i yarda a kawo mata scanning machine
in gidan dan in hakan ya faru ta san zai yi wuya ta ha
u da likitan ta da suka ha
u a yawon binciken ta ta waya har dai abin ya kai su ga ha
uwa concurrently...
Motar ta nufa ta shiga tana ajiyar zuciya kamar tayi gudun tsere dan cikin ya mata nauyi ga matsalar cardiac disorder dake damin ta wato health issue
in ta..
Jan motar yayi suka fita,sai dai yau bata bari sun fara zuwa wurin Khalid ba ta ce mai ya kai ta
aya wurin da yake kai ta in sun baro wurin Khalid..
Juya kan motar yayi suka nufi asibitin likitan ta inda ya duba ta ya kuma bata shawarwari da garga
in kar ta rin
aga hnkl ta dan the more tana
aga hnkl ta the more damuwar ta zai yi muni,haka dai ta kar
i drugs
in ta ta koma mota suka tafi asibitin du Khalid inda nan ma ya bata kula ta musamman kafin su dawo gida...
****
Tunda fifi ta shiga satin haihuwar ta fargabar ta ke gaba gaba,ba laifi tana samin kula daga wurin Hamida da mijin ta Saheeb sai dai kular ragagge ne dan ba wani enough tym gare sa ba,a wannan yanayi ta fi bu
atar sa sai dai ya mata nisa dole ta ha
ura wasu lokutan ya rin
a attending travelling
in sa dan suna da muhimmanci duba da matsayin sa...
Suna zaune a parlor suna hira,Hamida,Ammy da fifi wacce jefi jefi take saka masu baki dan bacci baccin dake
ibar ta..
La'akari da baccin da ta fara yi ne ya sa Ammy yi ma Hamida alama da su
yale ta ta huta,daga nan suka fita suka bar mata parlorn inda ta cigaba da baccin nata bisa wani
aramin mattress da ta maida sa abin kwanciya in ba
akin ta take ba...
Cikin baccin nata ta ji muryar Muhibba na maganganu wanda bata gane ba sai ta daure ta bu
e idanun ta,nan ta ga tana ta kai tana komowa ita
aya,waya sagale a kunnen ta tana mgn da alamar damuwa a muryar ta...
Bin ta da kallo fifi tayi kawai ta maida idon ta ta rufe dan in da sabo ta saba da halin i don't care da Muhibba ke nuna mata ita da unborn baby
in ta,duk da tana ganin kamar Muhibban ta san very soon zata mutu ta bar mata mijin nata su cigaba da rayuwar su kamar yadda kullum take nanatawa kan ta...
Jin muryar ta tayi tana fa
"Ban sani ba amma zafin da nake ji yanzu ya fi na da doctor,ka taimake ni pls,i don't wanna die soon"..
Gaban fifi ne ya buga jin kalmar mutuwa daga bakin Muhibba wic means ciwon da take yi yana iya yin sanadin rasa ran ta kenan...
Kamar ta tashi amma ta fasa ta bari akan zata ma Hamida mgn in ya so sai a sanar da su Ammy abinda Muhibba ke fuskanta dan kar ayi rashi biyu..
Ta tausayawa Marshall ba ka
an ba tayi zaton ita ka
ai ce ke cikin matsala da damuwa ashe damuwar Muhibba ke ciki itama kawai dai nata tana
oye sa ne dan ita babba ce kuma babu wanda ya sani cikin iyayen su...
A daren ranar suka yi waya da Saheeb ta ji kamar ta sanar da shi amma ta fasa,sai da suka gama sannan ta kira Hamida ta mata bayani sai dai to her greatest surprise sai ta ji Hamida ta ce mata
"Sweetheart pls ki kula da kan ki before anyone else,it's all about u and no one but u,ok so good nit je ki kwanta"daga haka ta kashe wayar..