Sashe 16
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hamee wallahi n
a fi dacen miji kin san fah wai har mata gare sa kuma ta
i yarda ta haihu over years,though Ammy bata sanar da ni gaba
aya labarin sa ba amma daga wannan
in ma na gane cewa Ammy ta matsu ta sami grandchildren you see in aka ha
a ni da yaya.....Khalid ke kuma aka ha
a ki da...."!!!wani dariyar ne ya tasowa fifi ta rin
a yin sa har Hamida ta ji kamar ta
auke ta da marin da ubangijin ta ka
ai ya san halin da zuciyar ta ke ciki game da wannan lamarin,ba fah ita aka ro
a aka nemi yardar ta da izinin ta ba kai tsaye aka nuna mata iko,amma ita fifi da yake
ar so ce
ar gida ce bayan Hajja ta yanke hukunci har sake tuntu
ar ta Ammy tayi dan jin ra'ayin ta wai kar a mata dole..
these people are unbelievable ta furta aranta .ta ja tsaki,ba ma su suke sanar da ita ba?
Mufida ce yar aikan su akan maganar dan kawai bata da daraja da
ima...
Duk wannan dariyar d fifi take bai dame ta ba dan dana ta ji shirun sua
azu,so wannan ba abu ne da zai
aga mata hankali ba duba da irin rayuwar da ta taso a ciki na ka
aici da rashin samun kulawar kowa a kan ta..
Murmushi mai ciwo Hamida ta yi tana kallon Mufida dake ta
unshe dariyar ta,sai ta girgiza kai kawai dan wani lokaci in ta gwada nauyin
iyayyar da take yiwa Mufidar sai ta ga ya rinjayi
aunar da take mata hakan ya sa take ta
arin ganin shai
an bai kai ta
arshe ba ta yadda in ta tashi barakar ta abin ba zai yi muni ba
sai dai daga dukkan alamu yazama dole ne tayi introducing Mufida zuwa ga other side na halayen ta dan ta san ba komai mutum ke yi ya tafi haka nan kawai ba...
Tae wai za a aura min
"Yaya Muhammad Saheeb ko"?sai fifi ta gwalalo idanun ta waje tana tunanin a ina Hamida ta san wannan labarin..
"Kina mamaki ne dan na san da shi
in dama za a ha
a ni, kuma kin san me fifi?hakan bai dame ni ba a hakan ma,ina son shi"!!
baki bu
e fifi ta rin
a kallon Hamida jin cewa wai tana son shi a hakan ita da baya cikin jerin tsarin mazajen da take burin aura sai kuma yanzu wai har ita ce mai cewa ya mata a hakan..
Lallai Hamida ta sauya amma meyasa Kika ce kina son shi a hakan Hameeda"?
a mata kai Hamida tayi tana kallon
wayar idanun ta dan duk inda jarumta yake Hamida ta nemo sa ta ara ta yafawa kan ta bata so fifi ta ga gazawar ta har tayi taking advantage
in gazawar nata ayau dan ji take kamar hakrin ta ya riga ya kare..
Tashi fifi tayi tana yar dariyar rashin fahimta tana girgizawa Hamida kai cikin tsokana tana fa
in.
"Ni Mufida,yanzu Hamida duk irin burin nan da kika
aura akan samin namiji
erarre mai muscle duk sun tafi abanza kenan?tsohon nan mai mata zaki aura kuma wai kina son sa a hakan?unbelievable"!!
sai dariya dama on normal basis ya aka iya da dariyar tsokanar fifi bare yanzu da ta sami dalili...
Tsanar ta ne kawai ke ruruwa a zuciyar Hamida,ji take kamar ta kawo
arshen wannan masifar yau yau ta hanyar shakure ta,Mufida kowa Mufida kowa Mufida,daurewa tayi ta danne
acin ran ta ta cigaba da
ora murmushin yake har Mufida ta gama tsokanar ta da zata yi ta
ora da yabon nata husband to be
in wato Khalid...
ala Hamida bata ce da fifi ba har ta gama ta dawo ta rungume ta tana masu fatar alkhairi su duka sannan ta tafi dan ta matsu ta san ko ta sami
arbuwa a zuciyar Khalid
in..
Bayan fitar ta ne Hamida ta kira Dr Fatima Yonas cikin kuka tayi narrating mata abin da ake ciki,babu abin da ya wuce shawarwari da sau
a zuciya da Dr Fatima Yonas ta ba Hamida
arshe ta mata fatan alhari da al
awarin inshaAllah ko da bata sami damar halartar bikin ba Ameed zai zo..
Zama Hamida tayi tana ta sa
e sa
en ta ita ka
ai da zuciyar ta,hawayen dai na kan zubowa amma zuciyar ta bai karaya ba tana nan tana jiran ji ko za a same ta a sanar da ita wannan shawarar ta musamman ko kuma daga wanda fifi ta sanar da ita shikenan...
****
Bayan an kammala dinner har an bar wurin cin abincin sai Hajja ta kira attention
in Mufida ta aike ta da ta kirawo Hamida dan tana da magana ta muhimmin ga dukkan su...
Tashi fifi tayi ta nufi
akin Hamida ta sanar da ita sa
on Hajja,biyo ta tayi suka dawo tare
A gaban Hajja duk suka zauna Mufida ta fi kasancewa kusa da ita,nasiha sosai Hajja ta masu sannan ta
ora da sanarwar da ta sa aka yi a cikin family game da batun auren,kuma jadadda masu tayi akan a tsarin su kwata kwata ba su son bikin ya wuce wata guda,dalilin barin sa ya kai har wata gudan kuma shine dan su
ara fahimtar junan su ne da abokan da zasu yi rayuwa da su..
Duk kan su a
asa Hamida dai ta san ba dan ita aka yi wannan tsarin ba sai dan fifi dan ita kam an gama cutar ta mijin da ake shirin ha
a ta da shi batun wai su fahimci juna kuma duk wannan bai taso ba dan shi kan sa ba a
asar yake ba bai da lokacin kan sa bare nata toh ta yaya zata wani fahimce sa,again her life is about to get ruined so bata jin da
in komai a duniyar ma...
"Hamida ina ra'ayin ki akan wannan tsarin da muka maku ke da
ar uwar ki"ta ji muryar Hajja a kan ta sai ta kalli Hajjan da murmushin dole ta ce
"Komai kuka tsara yayi Hajja"daga haka ta tashi ta bar wurin duk da ta ha
u da Ammy a hanyar ta na komawa
akin ta hakan bai sa ta tsaya ta ma Ammyn magana ba...
"Kin ga irin halin
ar uwar taki da ya sa muka ga sun dace da Saheeb kenan,kullum mutum na zaman ka
aici"?..murmushi fifi tayi tana tunano irin kallon da Khalid ke aiko mata
azu da suke cin abinci...
Kwanciya kawai tayi jikin Hajja tana ta murmushi wanda ita ta san me ke saka ta murmushin...
****
Kwanaki na ja fahimtar juna na
ara ninkuwa a tsakanin fifi da Khalid haka mizanin
iyayyar fifi a zuciyar Hamida babu abin da ya ragu sai
aruwa sabida son kan da aka dade ana nuna mata yau ya fito mata karara duk wani shiri na musamman da ake yiwa fifi ita bata sami wannan rahamar ba,haka duk hankalin su ya koma kan fifi ba Hajja ba ba Ammyn ba,wannan ya janyowa Mufida ba
ar tsana a zuciyar Hamida wanda da wuya wannan tsana da
iyayyar ta gogu a zuciyar Hamida..
A zahirance Hamida na nuna amincewar ta da auren amma a ba
ini kuwa ubangiji shikadai yasan me ta kulla zata aiwatar ta dai
auke kan ta daga dukkan abin da zai
aga mata hankali har
aurin auren da ta san ita ka
ai zata yi zaman aure babu wani miji sabida da shi da babu abu daya ne wurin ta...sede hakan bazata taba bari ya afku ba
#Mamuh*_Mamuhgee_*
*12*
Rai bace cikin
agin murya da ala dai ba cikin dadin rai take maganganun ba dan har kasa zama wuri
aya tayi,ta juya nan ta juya can kafin daga bisani ta yi wata magana cikin tsawa mai nuni da oder take bayarwa..
"Nan da kwanaki goma sha biyu nake son ganin ka a
asar nan,ni na haife ka ba Muhibbah ba dan haka a matsayi na na mahaifiya a gare ka tun kafin rai na ya sosu da kai Saheeb,ka dawo gida ka halarci
aurin auren ka dan ita kan ta yarinyar dole aka mata ba dan zuciyar ta na so ba sai dan ita
in mai biyayya ce,for the very last time kar ka yarda in kuma yin magana da kai akan wannan issue
in am i clear"?shiru ne ya ratsa tamfatsetsen
akin nata kafin daga bisani tayi magana...
"Sai ka zo Allah ya kare min kai ya dawo mana da kai lafiya take care"!!tana kaiwa nan ta sauke ajiyar zuciya ha
e da sauke wayar daga kunnen ta..
Juyowa tayi ta kalli Hajja dake ta sauraron ta tun farawar wayar naya har yanzu da ta dire wayar daga kunnen ta..
"Wai zai zo
in"?Hajja ta tambaya da sanyin gwiwa sai Ammy ta ce
"Eh Hajja,zai zo idan bikin ya rage saura kwana biyu inshaAllah".gya
a kai Hajja tayi tana magana
"Allah ya kawo mana shi lafiya".da amin Ammy ta amsa daga haka suka cigaba da tsare tsaren bikin dama ba wata bidi'a za a yi sosai ba abin da fifi ta za
a are just three,na fari bridal shower na biyu family get together ne sai walimah,kuma in aka yi la'akari kusan duk taron cikin gida ne..
Tsarin ta sak tsarin turawar da ta taso a
asar su bata son yawan hayaniya in ba ita ta so ba toh kuma sun gama tsarin su akan duk yadda za a yi bayan bikin ita da angon ta zasu gudu zuwa honeymoon a can zasu yi abin da ran su ke so..
"Yanzu ki aika a kirawo ita Hamidar dan a mata
an ta
acciyar bayani akan rayuwar mijin nata dan ina ga takwara ta har yanzu kamar bata sanar da ita ba kamar dai yadda kema baki
arasa mata bayanin ba,kin ga ai ha
in ta ne ta san da wanda zata yi rayuwar zaman aure da shi dan in takwara ta ce na san bani da
ar akan hakan sun saba da junan su"!!.gya
a kai Ammy tayi tana sauke ajiyar zuciya..
Wayar ta ta
aga ta kira layin Hamida,bugu uku Hamida ta
aga sai bata tsaya jiran komai ba ta ce da ita ta same ta a
akin ta.