Sashe 55
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Surutai dai babu wanda Hamida bata yi ba tun tana ganin abin kamar hasashe har dai ya tabbat Khalid ya tafi ya bar ta shikenan ita bata da wani gata,garin nemar gira ta rasa ido,ita ina zata kalla ta ji da
i a ran ta...
Haka ta yini tun safen nan har dare bata sami kan ta ba abin kamar wacce ta rasa hankalin ta haka tayi ta yi,kiran tayi har ta gode
Allah bai
aga ba daga bisani ma kashe wayar yayi gaba
aya,text msgs kuwa sun fi a
irga da ta aika mai da shi but babu reply,kwanar kuka da nadama tayi tana da ta sanin rayuwar ta...
*****
A fannin Muhibba da ta bar sashen Hamida bayan kallon banzan da ta ma Khalid,sashen ta ta nufa ta shige
akin ta ta saka mai lock..
She is weak already bata da wata dabara da ta rage mata tunda dai har Khalid yaji abin da ya faru tsakanin ta da Hamida toh ta san Saheeb ya gama jin komai...
Kai kawo ta shiga yi a
akin tana sa
a da warwara,rikicewa
walwar ta yayi ta kasa lissafin komai dan dama in dai irin wannan ne toh Hamida ce mai bata mafita toh yanzu sun
aci babu jituwa a tsakanin su..
Furzar da iska tayi tana cigaba da kai kawo at same tym da take takura brain
in ta ya bata mafita a same time ciwon cikin ta na addabar ta dama daurewa tayi ta tsaya ta yi wannan fa
ar da Hamida amma tana jin ciwon sosai...
Zama tayi a kan sofa
akin nata tana ta nemawa kan ta mafita but sam bata samo komai ba haka ta
au wayar ta ta rin
a kokarin kiran Saheeb sai tayi dialing sai ta kashe dan bata san me zata ce mai ba in ya
aga kiran.
Gaba
aya Muhibba ta rasa natsuwar ta da tunanij ta a ranar ga Saheeb
in bai ko waiwayo ta ba bare ya san halin da take ciki
in da
awa ma ga fifi ta dawo part
in dan ta ji hayaniyar mai aikin su Ammy na tmbyr ta ko ta tsaya ta taya ta girki amma ta ce a'a ta tafi kenan shi Saheeb
in ne ya ce mata ta dawo dan ya rin
a ganin ta da kyau yana nuna mata so da kulawar sa ita kuma ko oho..
Har dare tana part
in ta bata fito ba haka Mufida bata haura ta duba ko lafiya bata gan ta ba toh dama babu ruwan ta da Muhibban,mijin ta ne a gaban ta kuma duk inda yayi nan itama zata yi bata jin tana da lkcn wata Muhibba bare ta sakawa ran ta damuwar ta,ta san days
in ta are numbered dan sarai doctor
in ta ya fa
a mata komai game da rayuwar ta da na babyn ta sai dai bata sanar da Saheeb ba dan bai san tana da wani doctorn ba all he knows shine Khalid ke kula da ita bayan hakan bai san komai ba...
*****
Kusan kimanin sati biyu kenan rabon Khalid da Hamida sai dai ya zo ya gaida mahaifiyar sa da kakar sa,in yayan sa na kusa su gaisa in baya nan yayi tafiyar sa.
Duk wannan mu'amalar nasu da Saheeb ko da wasa bai bayyanawa
an uwan nasa abinda ya jiyo Hamida da Muhibba suka aikata ba haka bai sanar da mahaifiyar sa ba bare kakar sa Hajja..
Hakama Hamida na nan na ta targeting nasa in ya zo amma bata ta
a sanin lkcn da yake zuwa har ya tafi sai dai ta ji an ce ai Khalid ya zo har ya wuce..
Kwanar kuka take yi a ranar da ta ji hakan sai dai bata san wa zata tunkara da damuwar ta ba
ar uwar ta da ta ha'inta zata tunkara ko wa,bata sani ba amma matu
a abin na damin ta a ran ta...
Wata ran tana kan share hawayen ta bayan 111 missed calls da ta bar wa Khalid sai ta tashi wuf kamar an tsungule ta ta yafa
aramin mayafin ta ta nufi sashen Mufida dan ba sau
aya ba ba sau biyu ba fifi na zuwar mata hira sai dai bata ta
a fa
a mata abinda ke damin ta ba hasalima in ta zauna sai ita ta tashi ta ce bata jin da
i zata kwanta,tmbyr inda Khalid yake kuwa fifi ta mata shi sau nawa amma amsarta shine ya tafi aiki so daga haka fifi z
ata ja bakin ta tayi shiru..
Haka ko da Saheeb da Ammy suka so sanin me ya sa ya tafi aikin ba tare da matar sa ba sai ya nuna masu so yake y barta da fifi tunda sun fara shiri yanzu,so kowa ya yarda da dalilin sa ban da Muhibba da ta san kwanan zancen..
Waya take yi da daddyn su tana ta murmushi sai ta an turo mata
ofa dan haka ta kai duban ta ga
ofar sai ta ga Hamida duk hnkl tashe idanun ta cike taf da hawaye ta
arasa shigowa bedroom
in Mufidar abinda bata ta
a yi ba kenan tunda aka masu aure sai yau..
"Daddy i will call u back ina zuwa"fifi ta fa
a tana kashe wayar ha
e da dubar
ar uwar nata..
Hnkl tashe ta tashi ta
arasa gare ta tana tmbyr ta lfy,kuka ne ya ci
arfin Hamida sai kawai ta
alle da kukan sosai,hnkl fifi ya tashi sosai sai ta ri
o ta suka zauna a gadon ta saka hannun ta cikin nata tana tmbyr ta me ya same ta..
Da kunya ciki a zuciyar ta ta zayyanewa Mufida dalilin tafiyar Khalid sakamakon abinda ya jiyo,da mamaki fifi ta tmby ta me ya jiyo nan matsanancin kunyar fifi ya mamaye Hamida amma haka ta daure din dai ta fayyace mata komai daga fari har
arshe...
Wani mamaki ne ya kama xuciyar Mufida sai da ta
au lkc tana
aryata kunnuwar ta amma Hamida tayi ta nanata mata ai hakan ne ita dai ta yi kuskure babba Mufida ta dube ta da idon rahama ta yafe mata ba zata
ara ba...
Kallon ta kawai fifi tayi ta yi ta rasa me zata ce,
irjin ta ne ya mata wani irin nauyi sai tayi shiru har Hamida ta gama surutan ta tana kuka...
Rungumo ta fifi tayi tana fidda hawaye daga idanun ta tana jin zafi a
irjin ta sai dai ta kasa furta komai har sai bayan wasu lokuta sannan ta rarrashi Hamidan a nitse.
"Is ok Hamee na maki al
awarin zan taimaka maki mijin ki ya dawo maki InshaAllah!
a firgice Hamida ta
ago tana kallon fifi da mamaki
murmushin da ya fi kuka ciwo fifi ta mata tana gya
a mata kai ta kuma rungume ta batace komai ba..
Ba
aramin guilty conscious ne ya addabi Hamida ba tunanin ta in ta gama fa
awa fifi gaskiyar
ulalliyar da suka mata from a-z fifin zata bada negative reaction sai ta ga akasin hakan..
A nan part
in fifi Hamida ta yini dan tayi yadda zata yi ta sa Hamidan ta sake jikin ta kafin daga bisani ta raka ta har sashen ta suka yi sai da safe ta dawo part
in ta...
Kuka ne mai
arfi ya kama Mufida tana yi tana danne
irjin ta dan nauyin da ya mata ba ka
an bane,tana ta son ta karyta zancen cewa Hamida ce ta aikata mata hakan sai dai ya faru ko saura a gyara gaba..
Ciwon ta ne ya so tashi cikin dare dan Saheeb baya nan ya
an je wani tafiya haka tana jin nauyin fa
awa Ammy wannan abin so ta barwa kan ta,in da wanda zata fa
awa bai wuce saheeb ba toh baya nan dole ta jira har ya dawo sannan dan kar ta
aga mai hnkl,kuma daga baya tayi tunanin kawai ta fasa fa
a mai
in ita tayi yadda zata yi dan Khalid ya dawo ga matar sa...
****
Washegari fifi da kan ta ta kira Khalid bata bari ya riga ta da baki ba ta nemi alfarmar da take nema daga gare sa sai ya rasa abin fa
i kawai ya ce mata ya ji zai dawo nan da kwanaki uku,gudun kar ta takura mai da yawa sai ta mai godiya kawai suka yi sallama ta fita dan zuwa ta ma Hamida albishir..
#Mamuh*36*
Kamar yadda Khalid ya fa
a haka ya cika,danna daidai 3rd day
in da suka yi waya da Mufida ya dawo gidan..
Ranar Hamida sai da tayi kukan murna ta rasa me zata mai dan ya ji da
i sai dai bai bi ta kan ta ba ya bar ta kamar bai yi kewar ta ba..
Kasa aiwatar da komai Hamida tayi har dai ta kira Mufida a waya wacce daidai lkcn kuma tana waya da mijin ta,ganin kiran
ar uwar ta ya sa ta katse nasa kiran ta
au na Hamida..
Da sheshe
a Hamida ta fara mata bayanin
yaliyar da Khalid ke mata,ha
uri kawai fifi ta iya bata ta ce ta
an bar sa zuwa washegari hala ya sauko..
A haka dai Khalid da Hamida suka kwana a part
in su,shi ya kwana a
akin sa ita kuma ta kwana a
akin ta abinda basu ta
a yi ba tun auren su..
Ita dai bata yi baccin kirki ba dan kewar mijin nata ne kawai ke mamayar ta but bata da yadda zata yi haka nan ta kwana cikin kewar sa idanun ta bu
e duk sun kumburo...
Da safe misalin
arfe shida ta farka ta ha
a ma Khalid breakfast duk da ciwon da kan ta ke yi haka ta daure ta girka mai wani da zai tafi da shi office ta je tayi wanka ta dawo ta shirya cikin shigar atamfa ja mai ratsin fari fari ya mata kyau ta
an yi makeup ka
an tayi
aurin ta ta fito ta zauna a dinning table
in tana jiran sa...
Fitowar sa kenan cikin shigar tafiyar aiki yana gyara necktie
in sa sai ya hango ta kan ta ha
e da table ta tallafe kan da hannayen ta biyu tana bacci..