Sashe 38
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ta iya dole ta kwanta beside him tana mai
ora kan ta a
irjin sa itama baccin ya fara fizgar ta tana son mijin ta amma a zahirin gaskiya kishin
ar uwar ta ya gama rufe mata ido da bata ganin komai sama da fuskar fifi da mijin ta in a negative way.
Ko da suka shiga daga ciki duk tsoro ya gama dabaibaye fifi sai ya shiga ciki ya kawo mata blanket da pillow,bai tsaya jin komai daga gare ta ba yayi wucewar sa dan a gajiye yake bacci ke damin sa.
Haka ta kwanta bisa kujerar ta lullu
e jiki tun tana shakka shakkar yin baccin har dai baccin ya sace ta ta bar kan ta tayi sa dan dama tana ji tsoro ke damin ta amma tunda ya tafi ta san ai ba zai fito ba..
Da wannan tunanin baccin ya
auke ta bayan tayi addu'ar yin bacci ta lullu
e daga sama har
asa dan gudun wani abin
i...
#Mamuh*24*
Cikin baccin ta ta rin
a jin numfarfashin mutum a halin wahala da azaba,kamar a mafarki sai ta juya da nufin cigaba da baccin ta amma jin numfarfashin ya
arewa sai kawai ta mi
e da sauri tana mai yaye blanket
in..
Tashi tsaye ta yi ta fara bin kusurwa kusurwar parlorn tana bin inda numfashin ke fitowa,haka ta zaga kaf dama da hagu bata ji komai ba ga parlorn ba laifi yana da
an girma.
Dawowa da baya tayi zuwa bayan ta ta natsu nan ta fara jin asalin numfashin..
Da hanzari ta yaye curtain
in wurin sai ta ga door ne da sauri ta tura ta shiga tana
an kalle kalle Daga can cikin lullu
e ta hango kan sa gaba
aya karkarwa yake yi tsabar zazza
in da ya addabe sa..
Bazata iya ta tancewa ba amma haka kawau ta gan ta kusa da shi cikin halin damuwa da sanyin murya ta rin
a tmbyr sa lafiya me ke damin sa..
Nishi yake saukarwa baice uffan ba
Sam baya jin ta ko ka
an haka ta gaji ta rasa abin yi ga
arin jikin nasa bai daina ba sai ma lura da tayi da kamar convulsion ke son zuwar mai..
Ganin haka ya sa cikin sauri ta sauke hannun ta daga kan blanket
in da ya lullu
e jikin sa ta nufi hanyar waje a ru
e dan tsakanin ta da Allah bata san me zata mai ba kan ta kasa kawo mata komai yayi..
A firgice ta bar sashen tana tfy tana sauri kamar zata tashi sama da hanzarin ta ta
arasa sashen su Ammy.
Bugun duniyar nan ta yi amma babu amsa haka har ta gama bugunta gaji bata da yadda zata yi amma abin takaici babu wanda ya motsa bare a zo a bu
e mata ta shiga ta sanar da su abinda ke faruwa da Marshall..
Da ta gaji da bugun sai ta ji wani
acin rai ya ziyarce ta a zuciye ta bar wurin tana tafe idanun ta na kawo ruwa tana ayyana cewa yanzu da mutuwa ce ta zo haka nan za a bar ta ta mutu kenan..
Sosai hankalin ta ya tashi,bacin su ammy duk suna sane kuma sunji bugun amma dan su cusa mata dawainiyar aurenta yasa suka ki amsa ta..
Tana dawowa sashen Marshall bata tsaya ko ina ba sai cikin bedroom
in sa da yake kwance,yanzu ma
ari ya ninka na
azu da ta fita ta bar sa yana yi..
Wani abu ne ya fa
o mata a rai sai ta tashi kai tsaye ta nufi hanyar parlor,da kan ta ta binciko inda kitchen yake ta samo shi tayi tafiyar ta ciki Gas ce mai kai takwas sai ta nemo portable pot wanda yake sabo fil cikin kwala alamar kayan nata ne da Ammy ta siyo mata..
Wanke pot
in ta yi ta zuba ruwa
an daidai misali ta
ora bisa gas
in ta zauna zaman jiran yayi zafi dan ta san ruwan in ta saka a electric kettle ba zai yi sauri ba ita kuma yanzu a uzurce take..
Tagumi tayi Tana jiran ruwan yayi zafi tana kuma nazarin kalaman Marshall
in na
azu da yake mata gorin babu abin da ta sani ta yi dan kan ta sai wanda Ammy ta ce ta yi..Abin na ta ta
a mata zuciya sai kawai hawaye ya zubo mata ta saka hannu ta goge,lallai kalaman sa sun farkar da ita daga bacci da take yi na komai bata iyayi dan kan ta sai wanda aka saka ta yi ko bari..
Aranta tace Ga tabbaci nan an kuntata ma yar uwantan akanta bata gane ba gashi a gaban ta mutum na rawar sanyi amma ta kasa aiwatar da komai ta fita nemar taimakon wasu
tuno kalaman sa ya sa ta
arfafawa kan ta dajin dan dolen ta wasu lokutan kai da kan ka zaka rin
a aiwatar da abubuwa ba sai an saka ka ba..
Lallai a rayuwa kana bu
atar aboki na gari wanda zai rin
ora ka ko ya nuna maka asalin gaskiyar rayuwar ka,rashin mutumin da zai rin
a tantance maka za
i da
acin rayuwar ka asara ce babba kuma tangar
a ne a gare ka na mutum mai hankali da nazari...
arar zubar ruwa ta ji sai tayi firgigit ta dawo daga tunanin da ta fa
a,kai duban ta tayi ga ruwan da yake tafarfasa tayi saurin kashe gas
in..
Da yake hankalin ta ya rarrabu kashi daban daban kawai sai ta kai hannu directly ta ri
o handle na pot
in da niyar juye ruwar Ai kuwa tana ta
awa ta ji wani irin zafi ya ratsa ta har kan ta da sauri ta cire hannun ta tana yarfewa,sai a sannan ta dawo hayyacin ta bayan wasu seconds ta nemo pot holder mai laushi ta ri
e hannun pot
in ta fara juye ruwan a wani
aramin cup
an daidai sannan ta juye sauran a wani bowl din cikin nitsuwa..
Mayar da pot
in ta yi saman gas plat
in ta juya ta fara nemo kayan tea wayanda bata gani ba,ta dai san ba yadda za'a ce bai da su amma rashin sanin inda zata gan su ya sa ta hau dube dube..
Da ta gaji sai tayi saurin
agowa da niyar fita zuwa sashen Ammy wai ta tmby ta ta bata kayan tea..
Tunowa da tayi da abinda Ammy ta mata na
in kula ta sai ta dawo da baya kuma ta riga ta yi ma kanta al
awarin yau babu ruwan ta da wani duk abinda ta ga ya dace shi zata rin
a yi tunda ba
aramar yarinya bace ita a hakan aka mata aure kuma kula da Marshall dake a matsayin miji ya zama nata
Haka nan ta
auko cup da bowl
in ta fito ta nufi cikin
akin ta same sa gwanin tausayi rawar sanyin bai daina ba lallai ba
aramin zazza
i ke damin sa ba in har tun
azu yake ta jin zazza
in amma ya daure ya raka ta sashen su Ammy suka rin
a buga
ofa tabbas ya kokarta..
Tana ajiye ruwan zafin ta dawo kan gadon tana kallon sa cikin tausayawa ta saka hannu a hankali ta
an yi
asa da blanket
in tana ce mai
"Tashi ka sha warm water it will help u"!!
kasa tashin yayi sai da ta taimaka masa ya tashi da
yar,ya jingina da gadon yana rawar sanyin da sauri ta
auko cup
in ta kawo kusa da bakin shi tana mai sannu tana saka mai ruwan..
Sipping ka
an yayi ya
ago kai sai tayi saurin mayar mai da kofin bakin sa tana girgiza mai kai tabbacin wannan da ya sha bai isa ba..
Haka yayi ta sipping warm water
in nan har ya
are,sai ta ajiye cup
in tana hango zufar dake
an keto mai.
Tmbyr sa tayi inda bathroom yake ya nuna mata da hannu ta tashi ta shiga,bata da natsuwar ta dan haka bata tsaya kallon toilet
in ba ta nemi towel kawai..
Wasu jerin towels ta hango kusan biyar a hangers sai ta kai hannu ta
aramin ciki da mai bi mai ta fito da
an saurin ta..
Hijabin jikin ta na damin ta sai tayi tunanin cire sa tunda aiki sosai zata yi yanzu.. .
Ba tare da wani tunani ba ta cire ta ajiye a gefe sannan ta dawo gare sa tana mai
aukar zuwan dake bowl
in ta zauna bisa gadon gefen sa ta tsoma towel
in cikin ruwan ta matse ta
ora mai a saman goshin sa..
Take yayi responding dan sai da ya nuna sabida
ame jikin sa yayi,hakan ya bata damar cigaba da maimaitawa
in har ruwan ya salamce sannan ta sauke ta ajiye a
asa ta dawo gare sa tana kallon sa yana bata tausayin da bata san na menene ba...
"Ina kayan tea
in ka in ha
a maka ka sha tunda dare yayi babu abinci a nan"!!
kallon ta yayi da idanun sa dake nuna zazza
in sa sai ya kasa ce mata komai illa
an kwantar da kan sa da yayi yana kallon ta..
Ganin kamar bacci yake ji sai ta
yale sa dan
arin jikin ya tsaya sai zufar da yake
an yi..
Can cikin damuwa tace"Ka kwanta kar wuyar ka yayi ciwo ba pillow kuma position
in nan bai yi ba"bai ce komai ba still tazo ta tallafo sa da taimakon ta ya kwanta tayi supporting nasa kan da two pillows on both sides
in sa..
Bata tashi daga kan gadon nan ba sai da ta ga ya fara bacci sannan ta tashi ta zauna bisa side drawer
in gadon cikin rasa me zatayi tunani akai..
A yanzu ne take
are ma
akinsa kallo take yaba kyawun sa da tsarin sa kuma sai a yanzu ta gane bata da hijabi ajikinta sannan hankalin ta ya kai ga hala ganin bata da hijabin ne ya sa yake ta kallon ta dazu..
Saurin
auko hijabin ta yi ta maida tana mai komawa inda take zaune lokaci zuwa lokaci takan kalle sa har ta le
e sa ta ji tausayin sa ya kuma kama ta..