Sashe 33
Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon ammyn tayi tasake kallon kayan kafin takuma kallon ammyn taga Babu Wasa ko sauqi a fuskanta saitaji jikinta yayi sanyi har zata dauka saita fasa tace"
Bari nadauko mayafina....
Kije ahaka jira yakeyi and karnaga qafarki anan sai ya gama infact ki zauna acan zakuyi mgnar inda kikeson zama.
Rau Rau tayi da ido zatai mgn ammyn ta wuceta tana sake tsuke fuska sbd taga idan Bata tashi tsayeba akan Fifi idan muhibba tazo da matsala.
Part din ta nufa tayi knocking ahankali Kai tsaye yace"
Com in Yana amsa waya.
Murda qofar tayi ta tura ta shigo wani sanyin AC da qamshi suka daketa ta qarasa shigowa tareda tura qofar tana kallon qasa sbd bazata iya kallonsa ba.
Shima dagowa yayi yayi Mata kallo daya ya maida kansa kan kallon laptop Yana cigaba da wayarsa.
Ajiye Masa tray din tayi hannuwanta na Dan rawa ahankali ta furta"
Ina wuni cikin siriryar muryanta data Kuma sashi dagowa ya kalleta da idanuwansa dasuke wasu blue blue.
Kamar bazai amsaba yace"
Lfy klau sit.
Zama tayi adarere tana kallon yanayin tsarin palon a takure ga zuciyarta dake wani irin tsallen rashin sukuni.
Yana gama wayar ya ajiye ya rufe laptop dinsa bai dagoba ya zuba combo din a cup ya dago ya Dan kalli gefenta ya hango zallar yarintarta da kuruciyarta sai kawai ya dauke Kai Babu abinda ya fado Masa sai ranarda aka haifesu Amma shine su ammy basuyi wani dogon tunanin nisan shekarunsu ba aka
aura Masa aure da ita alhalin zai Isa haihuwarta insha Allah.
Kamar bazaiyi mgn ba cikin wani irin class yace"
Kije.
Ahankali ta dago ta Dan kalli gefen fuskarsa dake kwance fresh da qananun gashinda suka mugun kwanta cikin siriryar muryar basarwa tace'
Ammy tace nadawo da kayan.
Shiru yayi kamar baiji ba kafin yace"
Ok ki dauka na gama.
Tashi tayi cikin mamakinsa da Dan Jin haushinsa na yanda yake wani basarwa ta dauki kayan ta fice batareda tace Masa komaiba.
#Mamuh*21*
Dawowa sashen su tayi tana jin mamakin sa har ta shiga kitchen bata ankara ba sai da ta ji kamar ta buge abu sannan ta dawo hayyacin ta ta kalli abinda ta buge..
an tsaki ta ja tana dire tray
in saman babbar fridge
in kitchen
in tana mai zama saman wani stool mai juyawa amma bata bari ya juya da ita ba sai ta zauna still ta dogara hannun ta da saman kitchen table dake nan kamar round dinning table,sannan ta tallafe kumatun ta da hannuwan ta biyu ta yi shiru tana kallon direction
aya..
"Ni kam wannan wani irin mutum ne shi?daga ha
uwa da shi har yana nuna min jin kai yana wani basarwa hala bai san Ammy ce ta tursasa ni kai mai abin shan ba
ila shi ya sa ya min wannan jan ajin,toh amma ai nima kyau ne da ni ko?ina da kyau mana toh da me yake ta
ama"?wata zuciyar ta amsa mata da ai shi soldier ne ko kin manta..
Jan iska tayi sannan tayi breathing out tana girgiza kai sai ta kuma fa
awa wata duniyar tunanin daga bisani ta kalli agogon dake manne a kitchen
in ta ga 6:40pm magrib na gabatowa sai ta sauko daga kan kujerar ta nufi hanyar upstairs dan kaiwa Ammy sakamakon aiken ta da ta yi..
Wani abin al'ajabi da ya faru shine tana haurowa ta yi kicibis da fuskar sa sai ta ga kamar tsananin damuwar sa da ta saka a ran ta ne game da shi ya sa ya zo yake mata gizo.
Har zata wuce sai ta kuma kallon sa ta ga yayi blinking idanun sa haka ya tabbatar mata da shine a zahiri ba mafarki ba..
Saurin wuce sa tayi tana jin fa
uwar gaba matsananci da bata san dalilin sa ba,bin ta da kallo yayi har ta gushewa ganin sa ya girgiza kai yana mamakin
abi'ar ta kamar ta ga dodo har da gudu,shi kam su Ammy sun ha
a shi da aiki wannan yarinya a matsayin matar sa abin na bashi mamaki har yau,dan shi har yanzu da ya kalle ta tunowa yake yi still da lokacin da aka haife ta ita da
ar uwar ta Hamida aka bashi su
aya ya ri
e su,wai an wayi gari
aya cikin yaran ne kuma aka aura mai at his age ya san ko a haihuwar kaji ya haife ta ya kuma haifi wacce zata girme mata..
arasa saukowa yayi yana ta nazari a zuciyar sa game da irin rayuwar da zai yi tare da fifi a
ashin inuwa
aya a matsayin mata da miji..
Da gudu ta shigowa Ammy
aki har sai da Ammyn ta ji tsoro ta kalle ta da mamaki ta ce
"Me ye kuma haka baby,ko kin manta kina da aure ne yanzu da kike guje guje haka"?kallon Ammy tayi sai kuma ta ji bata jin sanar da ita abinda Saheeb ya mata kawai sai ta yi murmushi ta ce
"Am sorry Ammy i was eager to see you"!!kallon zargi Ammy ta bi ta da shi har sai da ta ji ta tsargu sai ta shashantar da zancen ta hanyar jan hannun Ammy ta kai ta saman sallayar da take shirin hawa dan bada farali..
Kallon ta kawai Ammy ke ta yi har ta je ta kwanta bisa gadon Ammy ta ba Ammy baya sai Ammy ta girgiza kai kawai bata mata magana ba ta tayar da i
amar ta dama fifi na fashin sallah sai tayi kwanciyar ta kawai...
_2 hours later_
A dinning table yau Ammy ta ji a yi dinner sai ta sa aka kawo duka abincin nan har wanda za a kaiwa Saheeb ta ce a bar shi a kawo nan shima zai yi joining
in su..
Fifi dai na jin Ammy amma da so samu ne da ta ro
i alfarmar kar a bar ta a nan a bata dama ta wuce da nata sama ta ci a can dan ta san ko presence
in sa ka
ai ya isa ya hana ta sakewa bare ta ci abincin har ta
oshi..
A gaban ta Ammy ta kira sa a waya ta ce mai ya zo su ha
u a dinning ta girka mai favourite
in sa,sai ko ba a jima ba yayi sallama ya shigo direct ya nufi sashen da dinning
in yake nan ma ya kuma doka sallamar sai da fifi ta ji sallamar a kan ta dan ba normal voice da mutani ke amfani da shi wurin yin magana shi yayi amfani da shi ba..
A matsayin sa na babba kuma elder person yayi sallamar,yana
arasowa dan gaida su Ammy kafin ya zauna fifi ta rin
a kallon sa
asa
asa..
Har ya zauna bata sani ba sai muryar Ammy da ta ji tana umartar ta da ta yi serving yayan ta..
Duban ta ta maida ga Ammy sai Ammy ta kuma maimaita mata ta tashi tayi serving yayan ta shima Saheeb
in sai ya dubi Ammy ya kuma dubi fifi wacce a dai dai lokacin idanun ta ya kai gare sa dan ganin ya zai yi reacting da jin wai ita ce zata yi serving nasa abinci..
Sai ta ga idanun sa akan ta yana kallom ta abin sa ya bata mamaki tayi tunanin attitude
in da ya bata
azu zai bata yanzu amma sai ta ga akasin hakan,a zuciyar ta sai ta rin
a muhawwara da kan ta akan ai
ila ko halin sa kenan abinda ya maki
azu nan gaban mahaifiyar sa ce ba zai yi hakan ba..
e baki tayi kawai ta tashi a natse dama atamfa ce a jikin ta
inkim doguwar riga A-shape dan har yau bata gama zama gwana a
aura zani ba dama dama skirt takan
an saka sa wasu lokutan but ta fi yin free da doguwar riga..
Gyara
aramin gyalen kan ta tayi ta hau tafiya a hankalin dan table
in babba ne kuma yana da fa
i in har so kake kayi serving abinci comfortably toh sai dai ka zagaya dan in ka tsaya a inda kake ba zaka ji da
i ba..
Takun da take yi shi ya saka sa kai idanun sa gare ta ya rin
a kallon ta a hankali cikin hikima har ta zo gab da shi ta tsaya,sai kuma
amshin ta ya shige sa nan ma still ya kuma aika mata wani irin kallo ita kuwa matsanancin fa
uwar gaban da ta rin
a samu ne ya sa ta kasa natsuwa ta tambaye sa me zai ci sai kawai ta fara bubbu
e wadatattun food warmers
in ta
au babban serving spoon ta fara
ibar mai abincin tana zubawa..
Sai da ta zuba mai abinci kusa 4 dishes a plate
aya ko wanne da inda take zuba sa da ta gama ta rasa ya zata ce mai ta gama zuba mai sai ta dubi Ammy..
Abin mamaki sai ta ga idanun Ammy da na Hajja a kan su da har su sun fara cin nasu abincin amma suka dakata suna kallon dramar ta su kamar ba komai suke yi ba..
Ammy na ganin ta kalle ta sai ta kalli Hajja wacce itama da sauri ta kawar da kan ta daga kallon su ta maida ga abincin gaban ta..
"Hajja kin
oshi ko in
ara maki"!?sai Hajja ta amsa mata da ya isa hakan daga nan suka cigaba da cin abincin su ba tare da sun kuma kallon sashen su fifi ba sai dai sun
unshe dariyar su a ciki kar ya fito but ba
aramin dariya fifi ta ba su ba duba da yadda ta tsaya kamar soldier a tsaye ta kya
e fuska kamar zata yi kuka shi kuma yana kallon ta kamar tana abinda ba daidai ba..
Tayi tayi Ammy ta
ago ta kalle ta dan ta taimake ta ta mai mgn amma ko a kuskure Ammy bata
ago ta dube ta ba haka Hajja kuma ba wai basu san tana bu
atar taimakon bane,sune ankare sai dai suna ganin in suna shiga al'amarin ta har yanzu da mijin nata ke nan toh ba zasu saba ba kuma ba zasu san juna su fahimci juna ba...