← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 62

Sashe 34

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fifi na nan tsaye kamar an dasa ta Saheeb na zaune yana kallon ta yana girgiza kai dan mamakin saurin girman da ta yi farat
aya shi sam bai ma san ana wata drama a wurin ba bare ya
auke kan sa daga kallon nata..

Ita kuma bata yarda ta ha
a ido da shi ba bare ta ga reaction
in sa addu'ar ta Allah ya sa ya juyar da kan sa ko wani abu ya shige mai idon da zai ja hankalin sa ya ga abincin ita kuma ta gudu..

Kusan mintuna biyar babu abinda ya faru sannan ita ta fara gajiya da tsayuwar sai kawai ta yi shahada ta bu
e baki cikin fargaba ta ce mai
"Abincin ka...ur food....i just serve it kalla gashi"!!kalaman nata are not coordinated wanda ya saka su Ammy kasa ri
e dariyar dake ta cin su suka sake ta.

Sai a sannan Saheeb ya farfa
o daga kallon
urillar da yake yiwa fifi wanda a wurin sa kallon saurin girman ta yake yi yayin da su Hajja ke tunanin ko ya razana ne da kyawun fifi har ya kasa daina kallon ta shi yasa ran su yayi fari tas...

Gyara murya yayi yayi saurin kai idanun sa ga abincin sai kuwa fifi ta sulale ta baya ta gudu ta haura upstairs..

Ba wanda ya ankara sai da Ammy ta
ago dan kallon ta sai ta ga wayam ba kowa a wurin,
ara danne dariyar ta Ammy tayi ta dubi Saheeb da yake shirin fara cin abincin sai ta
an murmusa ta cigaba da cin abincin nata.

Hajja ce ta
ura mai ido tana kallon sa sai ta ga yadda ya lumshe ido da ya kai spoon
aya,sai ta ji tausayin sa ya mamaye mata zuciya Allah ka
ai ya san rabon sa da cin girkin mahaifiyar sa,matar nasa bata da lokacin kan ta bare nasa ta yaya zai sami abinci irin wannan,cigaba da kallon sa tayi mutumin that is worth marrying his daughter out amma yana cin girkin mahaifiyar sa kamar wani
an shekaru goma sha wannan irin aure nasa na farko da shi da babu duk
aya ne a wurin ta shawarar auren sa da fifi yayi ma'ana kuma yayi amfani ko ba komai ta san fifi ba zata kunyata su ba in dai fannin kula da shi ne da cikin sa...

Sai da ya ci kusan rabin plate
in sannan ya kalli Ammy cikin jin da
i a ran sa ya ce
"Ammy na it's awesome i love d dish"!da fara'a Ammy ta kalle sa ta tambaye sa
"Da gaske yayi da
i"?gya
a mata kai yayi yana kuma kai spoon
aya bakin sa sai kawai ta ce
"All thanks to Mufida ita ta girka i only gave her directions"!!
amewa spoon
in yayi a bakin sa bai
arasa saka sa ciki ba haka bai fitar da shi waje ba take ya ji kamar ba shi ba..

Kallon sa Ammy tayi tana murmushi tana ganin yadda ya sauya amma tayi kamar bata gan sa ba..

Ai kuwa
an halas sai ya fiddo spoon
in waje da abincin ciki ya mayar cikin plate
in ya
au tissue yana goge bakin sa ha
e da tashi yana fa
"Na
oshi Ammy tnx sai da safe"!bin shi da kallon mamaki suka yi sai Hajja ta juyo da sauri ta dubi Ammy tana bata kallon meye hikimar ta na yin haka sai Ammy ta
an murmusa ta ce
"Hajja rabu da shi na san ya ji da
in abincin kuma da sani na na ce mai fifi ce ta girka ba dan komai ba sai dan in
ara janyo su kusa da juna kin dai san auren nan nasu ba a natse aka yi sa cikin kwanciyar hankali ba dole akwai gaps da yawa a tsakanin su da sai dai mu da muka ha
a su zamu taimaka mu cike masu gaps
in wannan dalilin ya sa na bar shi ya
an nitsa cikin cin abincin sannan na ce mai Mufida ta girka duk da ba ita
in ba ce amma Hajja believe me wannan hikimar da na yi zata janyo su kusa ke dai ki tsaya ki ga me zai faru next"!fa
a murmushin fuskar ta Hajja tayi tana gya
a kai alamar gamsuwa,da haka suka
arasa cin abincin nasu suna tattauna irin dramar da Saheeb da fifi suka yi...
*****
Fifi na shiga
akin Ammy sai ta fa
a saman gado ta rin
a sauke ajiyar zuciya tana jin fargaba na shigar ta ta yaya tsoron Saheeb yake mamaye ta ne haka a sannu?girgiza kai tayi kawai ta rufe idanun ta da tafin hannuwar ta ta rin
a tunane tunane ta yaya Ammy ta
i taimaka mata wurin yiwa Saheeb mgn bayan ta gama zuba mai abinci alhalin ta san bata iya yi mai mgn..

Lkc ta
ata tana tunanin abinda ya faru gashi ta gama kwa
aituwa da girkin Ammyn amma bata ci ba duk sbd wannan yaya Saheeb
in..

Juyawa tayi ta lumshe idanun ta tana tuno abinda ya faru a tsakanin su tun safen yau har
azu,juyi ta rin
a yi har Ammy ta shigo ta rin
a murmushi tana kallon ta daga bisani ta kira sunan ta a
an firgice ta juyo ta kalli Ammyn sai ta ce da ita
"Baby daga yi serving yayan ki abinci kuma shi kenan sai ki gudo nan
aki ba tare da kin ci ba"?shiru fifi tayi tana sauraron Ammy kamar ta ce mata a matse take tana son
ana abincin amma sai mgnr Ammy yayi intruding.

"Kin san me ma kuwa"?sai fifi ta girgiza kai Ammy na murmushi ta ce
"Yayan ki ya ce abincin ya mai da
i sosai dan ce mai nayi ke kika yi so u have to improve in ur cooking skills dan yana son girkin gargajiya kawai dai bai cika samin irin na gargajiyar bane amma yana matu
ar so"!!

Huhh..is Ammy for real!?toh ita meye ruwan ta da Saheeb da Ammy ke ta nanata mata yanda yake son girkin gargajiya?ita fah har yanzu tana ganin abin a almara wai Saheeb
in nan ne mijin ta...

Share tunanin tayi kawai ta hau sauya kayan ta zuwa na bacci duk Ammy na lura da ita sai da ta zo zata kwanta Ammy ta ce ya haka sai tayi tsaye tana kallon ta nan Ammy ta ce mata ai Saheeb baya kwanciya sai ya sha warm nscafee if not ya rin
a damuwa kenan dan haka ta je ta ha
a mai a kitchen ta kai mai and she should make sure ya sha kafin ta dawo..

Mamakin Ammy ta rin
a ji sai ta ga kamar Ammyn ta daina son ta amma ba
abi'ar ta bane yin jayayya da Ammy ba sai kawai ta
au hijabin ta ta saka ta fito ta nufi parlor ta wuce kitchen tana ha
a nscafee
in tana tunanin ko ya zata kasance a tsakanin su in ta kai mai
in ita wlh cika idonta yakeyi yayi Mata kwarjini da yawa..

"Ko damuwa da rashin cin abinci na Ammy bata yi ba wai in zo in kai mai toh ni fah"?ta tambayi kan ta,kamar zata zauna ta ci abincin ta sai kuma ta fasa ta
aramin tray ta
ora mug cup
in ta nufi hanyar sashen sa...

Tana tafe haske na haska mata sashe biyun da na
ar uwar ta Hamida da na yaya Saheeb ko ta ce wai nata ita da wata..

Tuno da Muhibbah da ta yi sai ta
an ji wani iri haka dai ta
arasa ciki,bata tsaya ko ina ba sai inda ta gan sa
azu ko da ta isa wurin sai bata gan shi ba,bata tsaya wani tunani ba ta nufi hanyar wani
aki ta tura
ofar
akin da sallamar ta..

Saheeb dake tsaye yana gyara carving
in sa na fuska
aure da towel gaban mirror da nufin in ya gama ya shiga wanka sai kawai ya ji sallamar mace bai bada izini ba ya ga shigowar ta..

Daga ita har shi sai da suka razana da gudu ta juya mai baya shi kuwa cikin
acin rai ya furta
"Goddamn it meye haka ke ba a koya maki in kika yi sallama ki tsaya a baki izinin ba tukun ki shigo"?ya mata tmbyr ba wasa a tare da shi.

Jikin ta na
ari bakin ta na rawa ta ce da shi cikin tsoro
"Ka...k..ka yi ha
uri...coffee na kawo maka"!!kasa
arasawa tayi akan Ammy ce tayi assigning
in ta sai tayi saurin nemar inda zata aje trah
in kafin yayi slipping daga hannun ta dan hannun nata kyarma yake yi...

Tsaki ya ja yana wurgar da hand clip
in ita kuma ta fita cikin sauri ta koma sashen su gaban ta na fa
i tana ta numfarfashi kamar ta yi gudun tsere..

Ko da ta shigo sai ta ga har Ammy ta yi bacci dan haka ta hau gadon kamar matsoraciya ta kwanta ta
ame jikin ta cikin blanket ha
e da runtse idanun ta ko baccin dole zai
auke ta dan ta daina ganin gizon fuskar ta sai dai ta kasa baccin sai juyi dama da hagu daga baya da
yar baccin yayi nasarar fizgar ta bayan ciwon kai ya mamaye ta....
#Mamuh*22*
Da sanyin safiya Ammy ta tada fifi akan ta tashi ta yi wanka,sai abin ya mata wani iri is somehow wired Ammy da ba cika son tashin ta a bacci take ba sai ta ji dan kan ta ta tashi amma yau ta tayar da ita..

Bata yi musu ba ta mi
e ta tafi toilet tayi wankan ta gyara kan ta a ciki ta fito ta nufi mirror dan gyara jikin ta,Ammy ta riga ta fita zuwa
akin Hajja dan yi mata gaisuwar safiya inda daga gaisuwa kuma suka zauna hira har ta manta da ta saka fifi yin wanka..

Da ta gama gyara jikin sai ta nufi wurin closet ta bu
e ta tsaya
are ma kayan cikin closet kallo tana nazarin wanda zata saka,amma haka ta gaji tsayuwa bata samo wanda ya mata ba duba da irin yanayin sanyi na garin sai tayi tunanin saka hoodies da summer outfit kawai since ba fita zuwa ko ina zata yi ba..
Chapter 34 · 0% Book details