← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 62

Sashe 43

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hawaye ne taf a idanun ta wanda bata hana su zubowa ba ta bar su suna zubowa ita kuma tayi shiru dan zafin da ran ta ke mata in ba nutsar da zuciyar ta tayi ba kalaman da zasu fito bakin ta ba zasu yiwa su Ammy da
in ji ba shiyasa ta
an tsaya na wasu lokutan sannan ta dubi wayar dake
asan sannan ta dubi Ammy ta kuma dubi hajja kana ta ce.

"Kun ga wannan wayar da ta tarwatse a wurin nan"?gya
a mata kai suka yi sai ta girgiza kan ta ta ja hanci sannan ta cigaba da mgn
Tace "nima Haka zuciya ta ta tarwatsewa,haka rayuwa ta ta tarwatse,haka dreams
i na ya tarwatse its all because of u people,ku kuka bada gudunmawa mai
arfi a lalacewar komai da ya lalace a rayuwa ta,nayi tsammanin da zuciya
aya kuke so da
auna ta har na saki jiki da ku ashe ba haka bane,kuna nan kuna koya min abinda ku kuka san ba daidai bane,menene laifi na?yarinya ce ni ban san komai ba ku ya kamata ku nuna min hanya mai kyau a layin rayuwa ta amma baku min haka ba,kuna ji kuna gani na rin
a aikata laifi amma abinda kuka kira da "So" sai ya hana ku nuna min laifi na?
duk akan ku komai nawa ya zama wani iri na rasa abu mafi girma a rayuwa ta,gani nan ina rayuwa a duniyar nan amma kamar ban da zuciya a
irji na,komai nayi dan gyara kurakuran ku bai yi sai ta
arewar da al'amura ke ta yi,a dalilin ku...
ar uwar ta,jini na wacce take a matsayin komai a gare ni ta guje ni ta tsane ni ta tsani gani na duk wani abu da ya shafe ni bata son gani ko ji,kuma ku kuka jawo hakan,da gudunmawar ku kuka nesanta ni da
ar uwa ta,da sanin ku tsana ta ya
arsu a zuciyar
ar uwa ta,a yanzu,a yau Hamida ta dubi tsabar ido na ta fa
a min ta da
e da manta ni a rayuwar ta a matsayin
ar uwar ta ta jini kuma tana umarta ta da in manta da ita nima,wa ya janyo min??
wa ya janyo min wannan abin?me ya sa kuka min haka?kunsan soyayyar ku na iya riki
ewa ya dawo
iyayya a gare ni a idon
ar uwa ta me ya sa baku ankarar da ni ba kuka rin
a nuna min so da bambanci a gaban Hamida?
babu abinda ni na sani akan wannan abin amma
iyayya ta ta gama mamaye jikin Hamida is this just?ya dace?for all those years bata ta
a nuna
acin ran ta ba ku kuma baku ta
a nuna damuwar ku akan ta ba sai ni ni
aya what if i die right now zaku iya gyara guraben da kuka
ira ne a zuciyar Hamida?
zaku iya dawo da ni ku cigaba da bani kulawar taku ne dan kar in mutu kuma?no u can't do anything kun rigada kun
ata komai kun
ata min matsay na a wajen
ar uwa ta kun dasa mata ba
in tambari a game da ni a zuciyar ta da zai yi wuyar goguwa,yau an zo
arshe.. idan har ba zan iya gyara ala
a ta da
ar uwa ta ba toh i see no reason why i should continue leaving on this earth kun san me??ku manta da ni kawai i don't need u all in my life..
babu abinda soyayyar ku ta janyo wa _
aunarmu_ ni da Hamidata yau bamu da wata rayuwa sai acikin
iyayyar mu.
dan haka ku bar ni ku rabu da ni ni na san yadda zan yi da rayuwa ta"..tana kaiwa nan ta juya da gudu ta fita..

Tana fitowa daidai balcony
in su Ammy sai ta ga Saheeb tsaye da alama ya ji komai,kallon sa ta tsaya yi tana numfarfashi da sauri da sauri tana jan iska da
yar dan ba
aramin nauyi zuciyar ta ya mata ba ji take kamar zai fa
o ya fito amma bata so ta cigaba da tsayuwa a sashen su Ammy bare har ciwon da take ji ya bayyana su gani su kawo mata agaji danbata nemar taimako ko kulawar kowa a halin da take ciki..

Kallon sa take yi tana kokawa da numfashin ta dake sama sama kamar zai
auke,
arasowa kusa da ita yayi sai kawai ta hau girgiza mai kai ta fa
a jikin sa cikin da
u ka
an nan take kukan ta ya fito fili sosai sai ta sake jiki tana ta yi..

Kasa cigaba da tsayuwar wurin suka yi ta lala
a ya taimaka mata suka koma sashen su tana ta kuka..

Kuka sosai fifi ke yi sa sai da ru
ar da Saheeb dan bai ta
a ganin mace ma kuka irin haka dake fitowa daga zuciyar ta ba,tana a jikin sa tana kukan kamar ba zata daina ba ta rin
a tmbyr sa
"Ina da laifi ne?sun saka tsana ta a zuciyar
ar uwa ta ta ce bata sonta sake gani na,ta ce ta da
e da goge ni a rayuwar ta a matsayin
ar uwar ta i swear it wasn't my fault ya zan yi da rayuwa ta"!?da sheshe
a mai
arfi ta
arasa mgnr sai ya ji tausayin ta dama yakan lura da shigi da ficin ta kawai dai jiran lkcn da ya dace ya tunkari abin yake yi..

A jikin sa zazza
in ta ya tsananta dole ya nemi Dr
in su ya zo cikin gaggawa dan har kamar ta fara convulsing,da zuwan Dr kuwa ya ce abin ya fara tsanani dan any moment tana iya samin cardiac arrest na biyu kuma dan ta
an jima tana danne rashin lfyr..

Wannan abin sai da ya saka zuciyar Saheeb bugawa ya kuma duban ta tana bacci sakamakon allurar da aka mata dan yayi calming nata..

Tambayar Dr yayi ko wani abu za a zaman yi mata da zai taimaka kar ya janyo rashin lfyr nata,nan dai doctorn ya
an yi briefing mai abubuwan da suka dace a rin
a yi mata..

Godiya yayiwa doctorn ya raka sa shi kuma ya dawo ciki ya tasa ta gaba yana kallon ta yana tunane tunane a zuciyar sa game da yadda zai magance wannan abin..
_4 hours later_
Daidai 6pm fifi ta farka daga doguwar baccin allurar da aka mata sai ta
an zauna tana tunanin abinda ya faru da ita nan kuwa ta fara tunowa sai hawaye ya cike mata ido..

Kamar ya sani dama yanzu ya shiga wanka a
akin sa sai ya fito da
aurin towel
in ya nufi
akin ta,da shigar sa hawayen na dropping daga idon ta..

Kallon ta yayi sai suka ha
a ido take ta ji kamar an ingiza zuciyar ta sai ta fara sabon kukan..
an ajiyar zuciya ya sauke ya
arasa ciki yana mai gyara
aurin towel
in ya zo har gadon ya zauna ha
e da jawo ta jikin sa ya rungume ta tsam dan ya san tana wani hali mai wuyar fassarawa..

Kukan ta cigaba da yi a jikin sa ta manta a inda take kuma a situation
in da shi Saheeb
in yake na rashin sutura a jikin sa,haka ta yi ta rusa kukan ta shi kuma yana rarrashin ta har ta
an tsagaita sai ya
ago da ita ya dubi fuskar ta dake dab da nasa ya ha
a ido da ita suna kallon juna har na wasu lokuta sannan ya fara mgn cikin sanyaya murya a hankali
"Am sorry i couldn't understand ur pain".
cigaba da kukan tayi tana sheshe
a sai da tayi mai isar ta sannan ta
aga daga jikin sa tana share hawayen fuskar ta..

Yana kallon ta sai kuma ta ru
e ta fara yun
urin kawar da kan ta a yanzu da ta dawo hayyacin ta,murmushi kawai yayi ya tashi ya bar
akin zuwa nashi..

Around 8pm na daren still ya dawo daga masallaci ya ga bai gan ta a nan parlorn ba sai ya shiga dan duba ta,nan ya ga yadda take rawar sanyi
udindine cikin blanket tana ta numfashi sama sama..

A hanzarce ya
araso ya zo ya ta
a goshin ta ya ji zafi rau,duba magungunan ta yayi ya ga bata sha ba sai shine yau yayi jinyar nata ya kawo mata warm tea ta sha ka
an sannan ya
allo mata magungunan ya mi
o mata ta sha..

A jikin sa tayi baccin bayan wuyar da ta sha a cikin jikin ta,jingina da gadon yayi yana
tunanin mafita
aya sahihiya dan wannan lamarin nata ya munana..
*****
Da safe ya riga ta tashi yataimaka mata ta yi wanka ta sauya kayan ta dan jikin nata da sau
i,ya koma
akin sa da zumar zai je ya dawo sai ta kama hanya ta fita kamar dole tana kakkame jikin ta dan sanyi sanyin da take ji ta nufi sashen Hamida..

Yau kam Hamidar da kan ta ta bu
e mata
ofa,tana ganin ta sai tayi wani irin murmushin is this girl for real sannan ta ri
ofar nata tana duban fifin har na wasu lokuta..

"Hamida ki yi ha
uri jiya ban ji da
in jiki na bane na so in zo da dare but ban da lfy ne shi ya sa ban zo ba"ko da Hamida ta ji fifi ta ce bata da lfy sai ta kuma duban ta a
an tsorace amma ta basar ta cigaba da kallon ta har ta cigaba da bata ha
uri tana tuno mata yarintar su yadda suke komai tare akan tayi ha
uri yanzu ma is not late zata gyara komai sai su dawo kamar lkcn suna yara ba tare da wasu sun masu karan tsaye a rayuwar su ba kuma..

Hamida abin na ta
a ta a zuciyar ta amma ta rasa ya zata yi da kishin
ar uwar ta da ya mata dabaibayi a zuciyar ta sai kawai ta kawar da tausayin da ya
an bijiro mata ta gayawa fifi mgn son ran ta ha
e da rufe
ofar ta a fuskar Mufida..
Chapter 43 · 0% Book details