← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 62

Sashe 25

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Shiru Ammy tayi tana sauraron ta har ta gama,ba hana ta take son yi ba hasalima jin dadin shawarar nata tayi ko ba komai ba zata rin
arar da lokutan ta cikin tunani ba,matsalar yanzu shine wa zai rin
a kula da ita a makarantar kuma wani irin makaranta ya fi dacewa da ita inda ba za a rin
aga mata hankali ba..

Shiru ta sai ya saka fifi jin wani iri a tunanin ta ko Ammy bata yi na'am da shawarar ta bane sai ta kuma lafewa jikin Ammyn tana shirin shagwa
a..

Murmushi Ammy tayi ta shafo kan ta ta bayyana mata fargabar ta amma fifi na nuna mata ai ba komai ita
in ai ta girma ba zata yarda hankalin ta ya rin
a tashi ba zata kula da kan ta..
yar Ammy ta yarda da kalaman ta dan cewa tayi sai an samo mata masu kula da ita amma ta tu
ure akan ita kan ta tayi girman da zata iya kula da kan ta,sai Ammy ta ce mata ba komai dama lokacin siyar da form ne sai cewa fifi zata yi magana da daddyn su duk yadda ake ciki zuwa nan da 2 weeks ta san komai zai kammalu...

Runguma sosai fifi ta kaiwa Ammy tana ta yi mata godiya da fatar gamawa da duniya lafiya,sai da Ammy ta dara ganin yadda fifi ta kar
i ragamar Ammyn ita kuma ta zamo kamar ita ce fifin dan irin adduo'in da fifi ke mata bai da maraba da addu'ar da uwa ke wa
an ta..

Throughout ranar fifi ta yi sa ne cikin annashuwa da jin da
i bata yarda ta saka damuwar Hamida ko wani a ran ta ba,kiran Dr Fatima Yonas tayi ta fa
a mata ai zata koma makaranta kuma burin ta na son zama cikakkiyar
wararriyar mai kare rajin ha
an adam wato Human right archivist na gab da cika,murna sosai Dr Fatima ta mata ha
e da fatar alheri da samin nasara a
arshe ta tambaye ta ya Hamida take dan sun
an jima basu yi magana ba ko ta waya..

Wani abu ne ya ziyarci zuciyar fifi jin sunan Hamida da Dr Fatima ta kira amma sai ta danne zuciyar ta ta amsa mata da tana nan lafiya
alau a haka suka
arasa hirar tasu suka yi sallama..

Kiran Ameed tayi shima ta fa
a masa ya mata murna da barka tun kafin abin ya kasance,Meena ce mutum na
arshe da ta sanarwa shima sai bayan hirar su da suka yi suka gama..

A iya nazari da lissafi fifi ta lissafa kwanaki goma sha hu
u kenan rabon ta da Hamida abin da ko a mafarki aka fa
a mata zata
aryata wai ita da
ar uwar ta ta jini sun zamo ko ga maciji basu yi kuma suna zaune gida
aya..

Tun ranar da Ammy ta sa aka yi musayar kayan
akin su akan ai kayan fifin aka kai
akin da Hamida ke ciki presently ita kuma na Hamida na sashen fifi sai ta sa aka je aka kwashe kaf hatta da akwatinan fifi sai da ta sa aka musanya akwatinan da yake sashen Hamida da ta
i aka kwasa aka kai mata wanda su Ammyn ne suka yi na fifi kuma aka dawo mata da su amma wa
anda angwayen suka yi sai ba'a canza ba dan dama an sami sauyin angwayen,toh ranar da Ammy ta saka aka yi wannan kwashen ba
aramin
iyayyar fifi ta jefa a zuciyar Hamida ba wato ita bata yi deserving abu mai kyau ba kenan,tun ranar da fifi da ta fito ta le
a ta ga abinda ke faruwa ta ce da Ammy ai ba wani amfani sauya kaya amma Ammy ta ce no sai an sauya ai ita Hamidar rufe ido tayi ta aure Khalid so dan me tunda yanzu itama da nata mijin ba za a saka mata kayan da yake mallakin ta bane,tun ranar da ta hangi Hamida bata kuma ganin ta ba har rana mai kamar ta yau..

Da maganar su da Ammy yanzu ya kai kwanaki tara bata dai san ya ake ciki ba but tana ankare da kwanakin kuma takan yiwa Ammy godiyar
arin da take yi akan ta time to time ita kam Ammy bata cika son jin hakan ba dan gani take kamar fifi bata gama sakin jiki da ita ba..
****
Fannin rayuwar su Hamida ita da mijin ta soyayya ake yi ba ji ba gani kamar akan su aka fara soyayya,duk damuwar family
in nasu baya hana su nunawa junan su kulawa da soyayya dan shirin tafiya zuwa wani wurin sha
atawa ma suke tunda plan
in su yayi failing ba yadda suka tsara sa ba akan bayan bikin zasu tafi honeymoon toh yanayin bikin ya sa suka
an dakata har sai yanzu da abubuwa suka
an yi masu sau
i..

A kullum dai kafin Khalid ya tafi aikin sa zai shiga ya gaida Ammyn sa da Hajja but iyakar amshin su bai wuce lafiya ba bayan haka babu canji tun faruwar lamarin har kawo yanzu,haka zai tafi aikin sa ya dawo ya kuma shiga gaida su da gida babu bambanci abin na damin sa ba ka
an ba.

Ko ga kan matar sa Hamida duk haka ne basu sauraron ta ita dai abin bai wani
a ta da
asa dan mijin ta ya gama yi mata komai tunda ya
aukaka soyayya da
aunar ta a zuciyar sa da ruhin sa,she doesn't care about irin attitude da suke bata a gidan..

Tana
arin yiwa mijin nata hidima da sauke ha
in da ya rataya akan ta na aure,a wannan fannin kam Khalid bai da matsala dan bayan matsalar family
in sa da irin
ibar da zai yi sai ya fi wanda yayi a yanzu.

Bai cire rai ba ya san watan wataran iyayen nasu zasu yi accepting relationship
ib su da auren su kuma su yafe masu,yana buri da addu'ar zuwar wannan ranar...

Sun shirya tafiyar su dai dai
arshen wata wanda yake daidai da lokacin da fifi zata fara zuwa makarantar ta,burin Hamida bai wuce su kai ziyara
akin Allah ba a matsayin umara after that sai su zarce zuwa
asar Oman dan jin da
in honeymoon
in su.

Za
in ta ya zamo na Khalid dan haka ya amince aka yi processing masu visa suka ha
a kayayyakin su
an ka
an a cewar Khalid ta bari in suka tafi can zasu sayi wasu kayayyakin...

Ana washegari zasu tafi Khalid
in da kan sa ya shiga sashen Ammyn sa ya gaida ta ta amsa mai kamar kullum sai ya fara nemar yafiya da afuwar ta akan tafiya zasu yi shi da matar sa ya san tana fushi da shi amma ta yafe mai dan ya ga haske a wannan tafiyar tasu duka su biyu tunda tafiyar hanya ce ba lallai bane su dawo a raye in kuma ta Allah ta kasance akan su yayin da take fushi da su ba zai ga rahamar ubangiji ba..

Ba
aramin shigar ta kalaman sa yayi ba sai ta ji zuciyar ta na gaza cigaba da fushin da shi abu ne da bata saba yi masa ba,bata da wani za
in da ya wuce sassauta fushin nata ta mai addu'a shi da matar nasa ta masu fatar alkhairi da farinciki mai
orewa a rayuwar su..

Kasa natsuwa yayi sai ya je ya rungume ta yana murna kimanin watanni uku kusan na hu
u kenan Ammyn sa bata sauraron sa yau ta saurare sa sai ya ji kamar an sauke mai nauyi a zuciyar sa..

Ko da aka sanar da Hajja bata wani yi freaking out ba sai addu'ar Allah ya kai su lafiya ya dawo da su lafiya that's all so duk da bata sauya ba amma ya ji da
in addu'ar ta gare su..

Next target
in sa shine ya gana da fifi ya ro
e ta dan gani yake ko Ammy ta yafe masa ha
in fifi dake kan sa ka
ai ya isa ya hana sa jin da
in rayuwar sa da Hamida amma duk iya
arin sa na son su ha
u ha
ar sa bata cinma ruwa ba dan Mufida bata da lokacin su tana can tana murnar samin gurbin karatun ta a Abuja university da lectures date
in ta fixed sati
aya mai zuwa,jin da
in wannan gurbi da ta samu bai bar ta ta saurari labarun su Ammy ba bare ta san me labarun nasu ya
unsa ba..

A washegari tun asubahi jirgin su Khalid ya
aga zuwa
asa mai tsarki sun tafi cike taf da adduo'in Ammy da na daddyn su Hamida da Khalid
in ne dai ya kira ya sanar da shi dan jin ko zai sassauto shima duk da dai dama ba wani
aukar zafi yayi sosai ba irin na su Ammy ba...
****
Wuraren 8am fifi ta fito cikin shirin ta na tafiya makaranta inda ta sami su Ammy zazzaune ana cin breakfast ga nata nan rufe ana jiran zuwar ta..

Fuskar ta
auke da fara'a ta
araso tana gaida su,suna amsawa tana zama cikin sauri ta tambaye su ya daren su suka amsa da lafiya..
Chapter 25 · 0% Book details