← Book details Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 62

Sashe 37

Kaunar Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ammy dai ido take ta bin ta da shi tana observing
in ta amma bata nuna mata ta san halin da take ciki ba bare ta saka ran zata sami encouraging words daga gare ta..

Yamma lis suka iso gida duk a gajiye amma hakan bai hana Marshall saka Ammy ta aiko mai da abincin sa na dare ba a cewar sa ya gaji baya jin yana iya zuwa nan part
in ta sai dai ko gobe...

Tayar da fifi Ammy tayi daga
an ta
aitacciyar baccin da ta fara yi yanzu tana kiran ta a hankali,sai ta
an bu
e idon ta ta dubi Ammy..

"Tashi ki kaiwa mijin ki abinci yanzu ya dawo kuma a gajiye yake ba zai iya
arasowa nan ba ki je ki ha
a mai abincin sa pls yi sauri bai da jimirin yunwa"!!tashi fifi tayi zaune tana duba bed side clock ta ga 8:45pm sai ta sauko daga gadon ta
au hijabin ta ta saka sannan ta nufi hanyar kitchen dan ha
a mai abincin..

Dama akwai abincin a food warmers sai ta jere a saman tray sannan ta ha
a mai coffee mai
umi ta fito,ta hanyar baya ta fita dan ya fi sau
i..

Da sallama ta shiga sashen nasa tayi sa'ar ganin sa a parlor yana
arin zama..

Da ganin sa ka san yayi wanka ne dan kayan bacci ne a jikin sa sai dai akwai Cardigan a saman rigar baccin nasa sai abin ya
aurewa fifi kai tana tunanin yanayin garin ba wani sanyi ake yi sosai ba bare ya ce sanyin ne ya saka sa saka Cardigan ba,wata sashe na zuciyar ta ya ce mata kin sani ko shi sanyin yake ji tunda tun safe a waje suke ke kuma kina cikin gida?..

Yin wannan tunanin sai kawai ta kawar da abinda ya bijiro mata ta
araso cikin parlorn tana kuma yin sallama..

Amsa mata yayi ba yabo ba fallasa kamar ba shi ba sai ta kalle sa a karkace sai kuma tayi
asa da kan ta tana gaida sa..

Amsa mata yayi yana kallon ta yana tuno abinda ta mai da safe sai ta riga sa fara mgn..

"Ammy ce ta ce in kawo maka abinci"!kallon ta yayi na wasu da
i sai ya bu
i baki ya tambaye ta
"Ke kullum aiko ki ake yi baki zuwa dan kan ki"?sai tayi shiru bata ce komai ba har dai ya ce da ita ta zauna,ba musu ta zauna tana
an kame jikin ta..

Janyo abincin yayi gaban sa ya bubbu
e ya mayar ya rufe sannan ya dube ta ya ce
"Wa yayi girkin nan"?mamakin tmbyr nasa tayi sai dai ta amsa mai da
"Ammy ce"!ga mamakin ta sai ta ji ya kuma tmbyr ta
"Ke fah me kika yi"?a wannan karon kasa cigaba da kallon
asa tayi sai da ta
ago ta kalli fuskar sa tana mamakin sa sai ta ce
"Na taya ta hira a lkcn da take girkin"!!abin dariya but ba damar yi sai ya gimtse ya bu
e food warmer
in ya tsaya yana kallon abincin yana kallon ta..

Tun kallon nata baya affecting
in ta har ya fara,ta rasa ya zata yi kuma ta rasa me yake nufi da irin wannan kallon sai da ya mata wata tmby sannan ta fahimce sa
" Je ki kirawo min masu girkin nan"!wato su su zo su yi serving
in sa kenan lallai al'amarim soldier sai shi..

Tsam ta tashi ta
arasa gare sa ta tsuguna ta fara serving
in sa tana yi tana tmbyr sa ko yayi,da
yar ma take tmbyr dan jin wani iri da ta rin
a yi bata saba ba..

Shi dai bai amsa mata ba amma yana kallon yawan abincin da take zuba mai yana jiran ta ya ga ko zata tsaya ko cigaba da zubawan zata yi.

Dan kan ta ta tsaya dan ta san duk cin abincin sa wannan zai ishe sa sai ya maida kan sa gare ta daidai tana yun
urin zama dan ta gaji da tsugunen..

"Na gama"!!ya kuma kafe ta da ido yana
age mata gira
aya sama wai bai fahimce ta ba sai ta dage ta kuma ce mai
"Na gama zuba abincin yayi"?sai a sannan ya dubi abincin ya dube ta ya
au spoon ya fara ci ba tare da ya tanka ta ba..

Ajiyar zuciya ta sauke tana jiran ya
ara yin nisa da cin abincin sai ta sako mai mgnr dake ran ta,amma tana shakkar sa tana ganin ya wani yi mata
warjinin da ba zata iya tunkarar sa kai tsaye ba amma da zama da abin a ran ta gwara ta ba shi ha
uri.

Kawai sai ta daure ta fiddo mgnr kai tsaye bayan doguwar wasi wasin da zuciyar ta ya gama yi..

"Ka yi ha
uri da childishness
i na da na maka da safe"!!kasa cigaba da cin abincin yayi ya tsaya yana kallon ta sai ya ce
"Ban gane ba"!oh ya salam yanzu waye zai ce bai fahimci wannan hausar nata ba?tmbyr da fifi ta yiwa kan ta kenan sai ta kuma yi mai fashin ba
i..

"Na tmby ka kuma bayan ka amsa min sai na saka dariya ka yi ha
uri Ammy ta ce min gaskiya ka fa
a min"!a wannan karon sai da ta ba Marshall dariya amma yayi murmushi mai sauti ita kan ta sai da ta ji mamakin murmushin sa dan bata ta
a gani ba tunda ta ssn shi fa ya dawo..

"Dama kin yi zaton wasa nake maki?na maki kama da mai wasa a mgn?me ya sa ke komai Ammy ce ke maki?wato ni na fa
a maki amsar tmbyr ki amma Ammy ce ta tabbatar maki da gaskiyar amsa ta unbelievable"!ya
arasa mgnr yana cigaba da cin abincin sa..

Shiru ta mai tana sauraron sa ganin bai wani
aga mata murya ba sannan in ta natsu tayi tunani kamar akwai alamar rashin lfy tattare da shi dan muryar sa ya nuna..

Bata kuma fa
in komai ba kamar yadda shima bai ce komai
in ba,zaman kurame suka yi a wurin har ya
oshi ya matsar da abincin ta zo ta hau tattarawa dan a takure take so take ta koma inda ta fi sabawa da shi wato sashen Ammy..

"Sai da safe" ta ce mai tana mai tashi da sauri bayan ta ajiye mai coffee
in sa,shi bai ce mata komai ba haka ta fita abin ta yana mamakin kasa tsorata ta da yayi niyar yi..

Yana nan zaune kamar mintuna biyar da fitar ta sai ya kuma jin sallamar ta abin ya
aure mai kai,izinin shigowa ya mata sai ta shigo hannun ta ri
e da tray tana
an haki..

Kallon ta kawai ysyi sai ta fara mgn on her own
"Su Ammy sun rufe sashen su ina ta sallama ba a amsa ba na yi ta buga
ofar mai entrance ba a amsa ba,kuma dare bai yi ba fah,pls ka kirawo min Ammy da wayar ka ta sa a zo a bu
e min ban fito da waya ta ba"!!mamakin courage
in ta yayi sai ya tsaya kamar ba zai yi wani abu ba daga bisani ya
au waya yayi kiran Ammy amma bata
aga ba,yayi yayi har ya gaji bata
aga ba,sanar da ita yayi Ammy ta kwanta sai ta ro
i alfarmar ya kira mata Hajja nan ma yayi ta kiran ba a
aga ba..

Hamma yayi ya dube ta yana observing trembling da jikin ta ke yi kamar marar gaskiya sai ya ce mata
"Duk sun kwanta sai dai in zaki kuma komawa ki duba"!!da sauri ta kalle shi tana tsoron kuma fita it's alread past 9 ta yaya zata kuma fita ita ka
ai bai raka ta ba kuma bai da niyar raka ta.

"Ok?sai da safe"!!ya fa
a mata yana mai yin hanyar bedroom
in sa da sauri ta sauke tray
in abincin ta biyo bayan sa tana mai magiyar ya tausaya mata ya raka ta su koma..

Kamar ba zai juya ba sai kuma ya juya haka suka fito tare bayan ta
auki tray
in suka koma sashen su Ammy aka yi ta bugawa amma ba a bu
e ba,wani fargaba ne ya shigi fifi ya zata yi in su Ammy da gaske sun rufe
ofar?ta kwana a ina?sai tayi saurin tmbyr sa
"Da gaske su Ammy sun rufe
ofa ne"?kallon ta yayi yana tunanin anya shagwa
a bata yi mata yawa ba kuwa tana ganin yadda yake ta
arin ganin an bu
ofar amma tana tmbyr sa wai da gaske an rufe ne.

Fasa cigaba da bugun yayi dan ko ina shitu ne daga shi sai ita a waje hakan ya sa ya juya yana fa
"Ina jin bacci ki zo mu tafi"!da mamaki ta ce
"Mu je ina"?kallon ta yayi ya amsa mata kai tsaye
"Sashe na in kuma kina iya cigaba da tsayuwar jiran bu
ofar toh shikenan am out of here"!!ganin fah da gaske tafiyar sa yake yi kuma ko
arar tsuntsu babu shi a wurin sai ta ajiye tray
in a nan
asa ta biyo sa da gudu..

Hango shadow
in ta a bayan shi sai ya saka shi yin ta
aitacciyar murmushi ya girgiza kan sa ya cigaba da tafiyar sa..

Saurin cin mai a tafiyar ta yi sai suka zama suna tafiyar a tare amma babu mai ce ma wani komai..

Daidai sun zo apartment
im su Hamida kenan zasu wuce ita kuma ta le
o dan shan iska because kasa baccin tayi abubuwa da yawa a zuciyar ta na damin ta,tana saka kai a balcony
in ta sai ta hango su suna zuwa,wani ras gaban ta ya bayar sai ta kuma fitowa tana kallon su har suka shige suka rufe
ofar..

Ba
aramin
aci ran ta yayi ba wato da gangar su Ammy suka ha
a auren nan dan a ci mata fuska ko?in ba haka ba ita nata mijin yana nan yana bacci su kuma suna yawon su a tsakar gida.

Buge
arfen tayi da
arfi ta ma rasa me ke damin ta a yanzu kan ta kasa kawo mata komai yayi..

Tsaki ta ja ta koma ciki tana kallon mijin nata dake baccin sa cikin kwanciyar hankali..
Chapter 37 · 0% Book details