← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 52

Sashe 9

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Naga abun nashi yayi yawa"
Rakiya ta sake fashewa da kuka.

Dariya Gaza yayi.

"Tabbb Rakiya eh ashe wai kina sonmu?

Ni wallahi na
auka ke da tsoho bakwa ko son ganinmu maganar fa gaskiya ku kuka lalata komai.

Ni wallahi eh har cewa nayi zan tambayeki anya kuma kinji zafin na
uda da zaki haifemu kuwa?

"
Adama tace.

"Gaza gidanku meye haka?

"
Dariya ya tuntsire dashi yayi ihu.

"Adama Adama matar dakacin
auye
onanniyar amarya.

Ke wai kinga idon kishiyarki lokacin da nake kuikuya mata kuwa"
Hauwa tace.

"Ohh ni Hauwa Allah wadaran naka ya lalace gida sai kace gidan magajiyar karuwai"
Gaza ya harareta ya doka tsaki.

Wayarshi ya ciro ya kira Labbai akan in suka isa asibitin ta sanar mishi sunan asibitin.

Zama yayi a turmi yana shafa Rahine ga
aton cikinta haihuwa ko yau ko gobe.

Rakiya kuma tayi shiru tana ta tunani.

Adama ma a zaune take ga
una a hannu.

Suna isa asibitin Labbai ta labarta musu asibitin.

"Rakiya shirya ki
an canja kaya muje.

Adama ara mata takalmin
afarki muje"
Adama ta cire takalminta tasa silifas
in fata na Uzairu zuchiyata.

"Amman Gaza wannan rigar farautan ni kam daka cireta dan Allah kasa wasu kayan.

"
"Tabb wallahi bazan cire ba ina laifin kice in ajjiye makaman jikina dai tunda asibiti zanje"
Yana muzurai ya ciccire komai madamcy ta kar
Rakiya na fitowa Sama ya shigo gidan babu ko sallama du
un du
un dashi.

"Gaza muje maza kaji"
Cewar Rakiya kenan.

"Rakiya sai kun dawo to.

Amman zuwa anjima in gado aka bata zan daure in yo girki in kawo, in kuma su Aisha sun dawo sai su kawo"
"A_a ke da eh kike fama da
una tunda dai lolo ce eh ki ba Madamcy kayan girkin tayi.

Inma gadonne ni zanzo in kar
a musu abincin.

Rakiya mu sakata"
Ficewarsu suka yi Adama da Sama suka bi bayansu da kallo.

Asibiti:.

Asibitin ku
i mai tsada Alhaji Zaidu ya tambayi Maigogul sabida so yake a ba Sabuwa kulawa ta musamman.

Suna shiga aka amsheta cikin gaggawa Alhaji Zaidu da Uzairu zuchiyata suka nufi bakin taga inda za'a yanka muku kati.

Maigogul da Labbai kuma suna
ofar
akin da aka shiga da lolo Labbai tayi tagumi kawai Maigogul kuma
arin kiran Cicib yake yi a waya ya sanar mishi halin da Lolo take ciki.

"Helo Cicib ka gammu a asibitin ku
innan da Alhaji Baraya ya ta
a kwanciya
iyarka lolo babu lafiya"
Cicib daga cikin wayar yace.

"Ma'aikin Allah na madina ni Cicib to banci ta zama ba kaga yanzu na ajjiye ha
arina a gado zan kwanta kenan.
iyarka Shafa auren nata ya mutu tana tsakar gida da uwar tata suna mayar da zance kasansu da rakin tsiya ganinan kaji"
Da haka sukai sallama Maigogul ya ajjiye wayar.

Uzairu zuchiyata da Alhaji Zaidu tare sukaita kai kawo har
aki yasa aka sake ma lolo aka maidata nata ita ka
ai.

Dr ne ya nemi ganinsu tare suka shiga da Maigogul suka zauna.

"Jininta ne ya hau sosai gaskiya nayi mamaki da
arin jikinta bai shanye ba tunda kunce kamar fa
uwa tayi.

Tana cikin damuwa mai tsananin gaske.

Baba dama kunsan tana
auke da wa
annan manyan cutukan masu ruguza mutum hawan jini da cutar damuwa?"
Alhaji Zaidu ya ja numfashi yana jin tausayin rayuwar Sabuwa na tsirga mishi tako ta ina.

"Dafta mun dai san tana fama da hawan jinin tun tana gidan uban
anta dan ta ta
a yin wani ciwo da har saida muka zaci duniyar zata bari.

To shi cutar damuwanne da kace ni wallahi bansan damuwa cuta bace wallahi ssbida ka ganni bana shiga damuwa kwata_kwata haka Allah ya yoni.

Dr yayi rubuce_rubuce kafin yace.

"Bata da aure kenan yanzu Baba?

"
Maigogul harda share
wallar makirci.

"Bata da aure yanzu.

Burinta bai wuce ta samu miji nagari ta aura ko Allah zaisa ta samu nutsuwa ba.

Dafta rayuwarce sai adda'a yayyenta duk zawarawane haka
annenta ma.

To ita mai saka damuwowin kowa a ranta ne, ga rashin miji na damunta sosai"
Da rishin kuka Maigogul ya gama maganar.

Alhaji Zaidu yace.

"Alhaji Baba ka dena kukan in dai miji Sabuwa take nema tasamu a shirye nake da in aureta"
Ai sai sabon kuka Dafta da Alhaji Zaidu suka taru sukaita rarrashin Maigogul.

Shi kuma sai godiya yake yi ma Alhaji Zaidu.

"Babu ai komai Alhaji Baba.

Dr yanzu amman ya yanayin jikin nata yake?

"
"To jikinta yayi tsanani akwai bu
atar a kula da'ita sosai.

Sannan tana bu
atar terafis gaskiya a cikin depretion take sosai.

In sha Allah zamu kula da'ita yadda ya dace sannan dan Allah banda zuruftun mutane, ko kuma mata su taru aita magana a kanta hutu take bu
ata in sha Allah jinin zai sauka.

"
Dr ya jima sosai yana musu bayani daga
arshe sukai mishi godiya Maigogul ya ri
o hannun Alhaji Zaidu suka fito.

Suna shawo kwana Cicib na shawowa shima yana tafe salab_salab kamar
wai ya fashe mishi a ciki yau dai jallabiyar ce ka
ai a jikinshi babu
ankwali a kanshi.

"Yauwa Alhaji kaga wannan shine Cicib aminina kenan bashi da tamka.

Cicib wannan sirikinka ne wanda zai auri Lolo"
Gaisuwa ce ta wanzu a tsakaninsu na minti biyu.

Kafin Alhaji Zaidu yace yana zuwa zaiyi waya da
anin mahaifinshi.

Gefe ya matsa can da nisa.

Maigogul ma ya ja cicib suna tafe yana labarta mishi abinda duk ya faru.

"Na ta
aka da Alheri kishiya ta ta
a kishiya da bakin wuta.

Wallahi kada muyi sake wannan babban tajirin ya ku
uce mana.

Wannan yarinyar in ka shiga ka fita ta shiga wannan haula sai fa munfi uban kowa morewa.

Maigogul kayan tsubbunka suna adane ko?

To ga a inda zaiyi aiki nan.

Kawai kaje ka soma aiki."
"Kai dai bari Lolo ta shiga gidan Alhaji Zaidu
ila harkar kawalcimma dainata zamu yi ya sama mana abun yi mai kyau"
Dariya suka saka Cicib ya ja shi suka koma
ofar
akin da su Labbai suke.

Gaza da Labbai da Uzairu zuchiyata suna zaune suna tattaunawa Rakiya na ciki su Cicib suka
araso.

Yana hango Labbai ya soma washe bakinshi.

"Maigogul anya ba Labbai zaka bani ba kuwa in aura?

"
A kunne yayi ma aminin nashi ra
a.

Shima maigogul ra
ar yayi mishi.

"Gaka gata in kun daidaita ni menene nawa cicib.

Kai da kasan kana sonta shine kayi
umun baki?

"
owar Rakiya yasa suka juyo.

"Maigogul a kira likita sai sambatu lolo take ta faman yi fa"
Uzairu zuchiyata ne yaje ya kirawo ma'aikatan jinya suka shiga
akin Rakiya kuma suka ce ta jira a waje.

Duk suna zazzaune anyi cirko cirko.

Alhaji Zaidu ne ya
araso bai zauna ba yace.

"Alhaji Baba inaso mu gana dan Allah"
Da sauri Maigogul ya jawo hannun Cicib suka nemi ke
en waje suka ke
"Alhaji Baba muddin babu damuwa ni kuma zan auri Sabuwa a yau ba ma sai gobe ba.

Zanso ta bu
e idanunta ta ganni a matsayin mijinta wala Allah hakan ya rage mata nauyin ra
in da zuchiyarta take
amfare da'ita.

Sai dai yana da kyau ayi bincike a kaina tukunna.

Ni ba sai nayi binciken komai ba.

Akwai Aminin
anin mahaifina a cikik jigawa in kun bada damar a
aura auren yau sai yanzu inyi waya su tawo ayi komai.

A hankali lokacin data shirya saita tare"
Tabb fa
in farin jiki da irin murnar da Maigogul da amininshi suka yi wallahi yafi
arfin gaban a kwatanta ma mai karatu.

Take suka amince da
aurin auren ayau
innan.

"To shikenan zan kira yanzu in sanar musu su kamo hanya kawai"
Hannu yasa a ajjihu ya ciro ku
i mai kauri ya ba Maigogul yace ko zasu yi wani abun dashi.

Ya matsa gefe yaita waye_ waye.

Maigogul ya kirayi
aninshi Isuhu ya shaida mishi halin da ake ciki.

Sai dai anyi rashin sa'a baya gari ya dai ce daga baya iyali sa zo gida.

"Cicib to kaifa zaka kar
i auren lolo a
ofar gidanka ma za'a
aura auren munafukan layinmu babu abinda zssu sani sai in zata tare ananne zasu ga biki"
Cicib ya kwashe da dariya yace.

"Ai babu damuwa dama Sabuwa ai tamu ce.

Kai yau muna cikin alkhairi dumu _dumu Maigogul komarmu ta kama babban kifi.

Mu tafi a sanar dasu Rakiya halin da ake ciki sabida ai ya kamata ace anyi girki sabida ba
i shi tuwon girma miyarshi nama"
Rankayawa suka yi
ofar
akin da lolo take su Rakiya duk suna zaune Maigogul ya labarta musu abun alkhairin da suke ciki.

Murna a wajen wa
annan mutane bata fa
uwa.

Nan da nan aka tashi Labbai da Uzairu zuchiyata zuwa kasuwa domin siyo abinda ya dace.

Nan da nan su labbai suka shiga waya dasu Adama da Rahama kafin kace me sai suka ha
u a gidan Cicib suka ha
u da iyalanshi suka shiga girkin abincin ba
i anayi ana shewa da farin ciki.
in dai sai daf magriba suka samu isowa,
A masallacin unguwarsu Cicib sukai sallah bayan an idar da sallah liman ya sanar da batun
aurin auren.

Cikin
anin lokaci aka
aura auren Lolo da Alhaji Zaidu bisa sadaki
ari biyu da hamsin
Tarewa ba yanzu ba sai an shirya.
i dai anyi juyin duniya akan su shiga cikin gida su ci abinci sun
i fur dole sai Rahama da Uzairu zuchiyata ne suka saka musu abincin a mota suka tafi dashi.

Alhaji Zaidu kuma ya ja su Maigogul ya mayar dasu asibiti, kafin su
arasa asibitin saida ya biya ta shagon siyayya aka siya musu kayan tea manyan gwangwanaye.

Ya ajjiyesu a asibiti har
akin da Lolo take kwance ya shiga.

Rakiya na zaune tana cin abinci suka shigo.

"Sannunku da shigowa kaddai an
aura Maigogul?

"
"Wallahi an
aura bamu da ranar da tafi wannan a wajenmu.

Tashi maza ya zauna"
Rakiya ta yun
ura zata tashi yace.

"A_a Mama ki zauna ni yanzu zan tafi masaukina dama dai su Alhaji Baba na kawo.

Allah ya bata lafiya"
Yana fa
in haka ya saka kai ya fita.

Su Rakiya dai zukatansu sha
e da farin ciki da annashuwa.
Chapter 9 · 0% Book details