Sashe 11
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zanyi
arin ganin ko jibi ne na dawo, inma na gama abinda nake yi gobe zaki ganni kwatsam"
"A_a banda kwatsam ka mance gobe Amaryar Yaya isiyaku zata tare zamu je ma Hajiya Baturiya dannar
irji?
"
Murmushi yayi yace.
"Zaku je dai gutsiri tsoma irin naku na mata da in bakui ba bakwa jin da
i.
Dan Amaryar Isiyaku zata tare har sai kunje ma Baturiya dannan
irji Baturiyan da yara biyu ta kai gidan miji."
Dariya suka yi yana dafe da kanshi da yake mishi ciwo.
"To ni kam Hajiya saina dawo asha dannar
irji lafiya.
Ko akwai wani abun da kike da bu
atane?
"
"Eh to babu zance akwai ku
i a hannuna, masu hayar shaguna ma sun soma biyan ku
ensu"
Murmushi yayi yace.
"Kice a Hajiyarki kike, to a siya mun wani abun a cikin ku
in.
"
Dariya tayi tace.
"Da dai zaka
aro aurene da akwati zan ha
a ma amarya in fansheka."
Dariya yayi kawai sukai sallama ya kashe wayarshi ya fahimci zarginshi take yi da zuwa zance, shi yasa take ta soko zancan cikin raha.
Dole sai da dabara zai sanar mata batun auren ta sigar da hankalinta bazai tashi ba.
Tunane_tunanene cikin kanshi wanda da
yar suka barshi ya runtsa.
Mamaki yake yi wai daga ziyara sai
aurin aure matar ma na cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai.
"Allah ya baki lafiya Shalelena Allah shine shaida wallahi ina sonki.
Tarihinki bazai hana in soki ba"
Tuno fuskar maigogul da Cicib yasa saida ya saki murmushi ba tare da ya shiryama hakan ba.
"
ASIBITI:.
Washegari bayan maigogul ya dawo daga masallaci yana zaune a kan kujera yana ha
ama Rakiya shayi nashi yana gefe ya gama ha
awa.
"Wai ni maigogul kace wai Cicib Labbai yake so matarshi ta rage wannan kishin nata ne?
Afa duba jibi Adama a gida a
one kada fa a kuma matar da ta rabkama kishiya muciya.
Yanzu da ba dan kun shiga kun fita ba Allah ka
ai yasan shekaru nawa zata yi a gidan yari"
Shayi mai kauri ya mi
a mata ya yaga mata biredi mai kwakwa mai musulmin da
Saida ya ci biredi ya kur
i shayi kafin yace.
"Rakiya hoo to ita labbai kanwar lasace, ko kuwa tayar baya ce irin wacce aka rabka mata muciyar?
In sun daidaita da Labbai ba shikenan ba dafa su zamu yi mu sha romon?
In ta yi mata itama ta yi mata, su kashe junansu ba shikenan bane?
Ai gara taje ta zauna koma yayane.
Ke dai ki godema Allah yara uku a tsukuku guda ace suyi aure ai ba'a ta
a haka a wannan gidan ba.
Kina ganin yaran Hauwa babu ma mai shinshinarsu.
Layuza ce ma naga yaron wajen malam Habu tsohon mijin Labbai yana
an le
owa wajenta.
To malam Habu in sama da
asa zata ha
e kinsan bazai yadda ba.
Gaba yake yi mun tunda dai abinda Gaza yayi ya yanke mai tumakai.
Ni ina mamakin inga ana ri
o, ko fishi sai inta mamaki.
Rakiya ashe wai damuwa ciwo ce?
Allah sarkin girma inji kishiyar mai mazaunai.
Harararshi Rakiya tayi tace.
"Haka fa"
Dariya yayi yace.
"Kada ki kawo rikici cikin hirarmu wannan Alhaji da Allah ya kashe ya mallakama lolo Rakiya ai damu da talauci kakarmu ta yanke sa
a.
Yana daga cikin sanannun mutane a Kano, gaskiya yana da ku
i mazajen ku
i fa ba irin na wancan mitsiyacin Babangida ba mai gorin tsiya akan abinci.
Familinsu sanannune kuma
osassu da ilimin addini."
Rakiya ta washe bakinta tace.
"Wa ka gane mun gidan da lolo zata tare.
Kai nayi farin ciki ma
iyanta sun fa
i tim
asa babu nauyi.
Wannan abu yayi mun.
"
Hauwa ce ta shigo ita da Layuza da Aliya
Sai
arema
akin da ledojin gaban maigogul kallo suke yi.
Rakiya kuwa kanta ta juya ko kallo basu isheta ba.
Hauwa tace.
"Naji wani yashasshen labari a bakin su Labbai wai an
aura auren Lolo a gidan cicib dama Lolon tana da wanda suka daidaitane mu bamu da labari?
"
Rakiya tayi dariya tace.
"Yafi
arfin yashasshen zance.
Kin ganta nan matar hamsha
in mai ku
i ce.
arewarta ma a jirgi suka ha
Dariya da Rakiya da Maigogul suka fashe dashi wallahi harda tafawa
Wanda yayi daidai da bu
e idon lolo"
SABUWA:.
A hankali na bu
e idanuna ina ta jiyo maganganu a kaina da irin muryoyin dana kasa tantancewa.
Dishi _dishi na soma ganinsu.
Idanuna suka washe tanwar a kan fuskar maigogul sai murmushi yake yi mun.
Idanuna na runtse maganganun da matar Khalid ta ya
a mun suka shiga dawo mun
Da sauri na sake bu
e idanuna domin in tantance a inda nake, ga kaina sai sarawa yake yi.
"Sannu Lolo maigogul kaje ka kirawo ma'aikatan jinya.
Sannu lolo"
Cewar Rakiya kenan.
Kai kawai na
aga yanzune na gane akan gadon asibiti nake Rakiya na ri
e da hannayena har maigogul ya shigo shi da ma'aikacin jinya.
Ya fi minti uku yana mun tambayoyin yadda nake ji a jikina kafin ya dubi Maigogul yace.
"Tana bu
atar hutu sosai.
Sannan mutane sunyi yawa a
akin ku bata sarari dan Allah kada a cika yawan magana a kanta kuma.
Yanzu abinda ya dace ta samu taci abinci zuwa anjima za'ayi mata allura Allah ya
ara afuwa"
Ya saka kanshi ya fice.
" Matar manya sannu.
Rakiya tasheta a hankali kinji?
"
Maigogul yayi sauri ya tsugunna ya ha
o mun shayi mai kauri ya saka mun cokali.
"Lolo zaki iya ri
e kofin ko in baki a baki dan Allah?
".
Hauwa da suka tashi zasu fita ta rabka salati maigogul ya juya a fusace.
" Wallahi kaji kunya kai kam maigogul tur da wannan mummunan ta'adar taka.
Kuzo muje kada ba
in ciki ya kashe mu"
Fuu Hauwa ta fita su Layuza suka mara mata baya.
Kofin na kar
a a hannunshi.
Ina ta kallonsu Rakiya yadda suke ta tarairayata.
A hankali na soma shan shayin ina lumshe idanuna, bayan Maigogul ya tagazamun na tashi zaune na jingina da
arfen gadon.
A zuchiyata nace.
Bariki ba riba jibi abinda matar Khalid tayi mun a gaban Alhaji Zaidu.
Hmm nasan har gaba da abada bazai sake waiwaye na ba.
Yo ni ko ya waiwayeni bani da idanun kallonshi.
Ina cikin zancan zuchi naji Maigogul ya saka mun biredi a baki.
Kafin in tauna sai ga Gaza da Madamcy da kayan abinci.
"Ah lolo eh ashe kin farka?
A lafiya dai Sabuwa mai sabon aiki.
Eh ya jikin naki to?
Su labbai duk tare muka tawo dasu eh suna waje wajensu eh Hauwa"
Jikin da sau
i Gaza nagode.
Madamcy nagode" Na fa
a a sanyaye dan kaina mugun sarawa yake yi
Ina
arashe sh
an shayin na kwanta dan kaina saramun yake yi har ina ji kamar zai
alle.
Ma'aikaciyar jinya Gaza ya kirawo tazo ta yi mun allura.
Tun ina iya ganin shigowar
akinmu da fitarsu har idanuna suka rufe
Bani na sake farkawa ba sai washegari da safe uwar lokacin da akaimun allurar jiya.
Alhaji Zaidu na gani a zaune shi ka
ai a
akin ya nanna
e hannayenshi a
irjinshi yana ta aikin kallona.
Idanuna na sake rufewa na bu
e a karo na biyun ma dai na ganshi dan nayi tunanin ko kawalwainiyane.
"Sannu Shalele kin farka?"
Ya tambayeni cike da kulawa.
Idanuna na lumshe hawaye suka soma zubo mun.
Illahirin kunya tasa na kasa bu
e idanuna nice harda kuka mai gunji"
"Ko menene ya sanya ki kuka ki tureshi gefe dan Allah.
Ko dan Alhaji Baba da ya damu da lamarinki ki yi ha
uri.
Sannan fa ki sani bake kika zana
addararki ba Shalelena.
Kuma Allah na iya kawo miki agaji ta ko wanne irin yanayin da zato bai zata ba.
In nine bakya son gani zan fita yanzu"
Sama da
asa Allah bai bani ikon na bu
e idanuna ba har saida na soma juyo takun takalminshi
was_
was kafin na bu
e idanuna na dubi bayanshi wasu hawaye masu
umi suka sake zubo mun.
Wallahi banji zan iya ha
a idanu dashi bane ku fahimceni ku tuno irin cin mutuncin da cin zarafin da akayi mun a gabanshi.
"Ahh Alhaji Zaidu zaka tafi ne?
"
Cewar Maigogul da suka ci karo.
"E Alhaji Baba zan koma Kano mai
akina itama munyi waya da'ita bata ji da
i ba shine zan koma.
Amman kafinnan inaso muyi magana"
Baki maigogul ya washe yace.
"To to Bismillah muje.
Lolo ina zuwa Labbai zata shigo ta zauna dake"
Fita suka yi Labbai ta shigo ta zauna tayi tagumi.
Labbai wani abunne ya kuma faruwa ko.
Naga Alhaji Zaidu bai tafi ba har yanzu"
Hannun da tayi tagumin ta sauke tace.
"Bari a kira ma'aikatan jinya su duba ki.
Amman kafinnan ko akwai abinda kike da bu
ata?
"
E inaso inyi fitsari, kuma bakina ma babu da
"Taso in rakaki ai tun jiya naga Maigogul ya tawo miki da kaya harda man goge baki da asuwaki.
"
Labbai ce ta taimaka mun nayi wanka da ruwa mai madaidaicin zafi sabida masu hawan jini ba'aso suna ta'amali da ruwan zafi sosai musamman a lokacin da ciwon nasu ya tashi.
Da nayo wanka na
auro alwala, na sauya kaya sai naji har wata iska mai da
i nake sha
Ina zaune a kan gado ina cin fatan dankalin turawa Dr ya shigo.
"Sabuwa yaya
arfin jikin naki?
"
Kallon labbai yayi yace.
"Ina fatan babu gishiri da yawaitan
ano a cikin abincin ko?
Kamar dai yadda akayi muku bayanin yanayin abincin da zata dinga ci"
Labbai tace.
"Babu gishiri,
anonma baya baya aka saka mata Dr"
"To shikenan in babu matsala inaso ki bani waje zamu yi magana da Sabuwa"
ewa Labbai tayi ta fice.
Kujera Dr ya jawo ya zauna yana fuskantata.
"Sabuwa"
Ya kirayi sunana murya da sau
i.
Sama da
asa Allah bai bani ikon amsawa ba kaina na
asa kawai.
Shima dai bai kira da tunanin in amsa ba.
"Shawara zan baki kyauta Sabuwa sabida yanayin jikinki da kuma yadda aka kawo mana ke ranga ranga.