← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 52

Sashe 10

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sabida ma fitina maigogul cewa yayi a asibitin zai kwana hakan kuwa akayi.

Yana kan kujera yana shan tea mai kauri bayan ya raka abokinshi ya tafi yace da Rakiya.

"Cicib ma ya nuna mun yana sha'awar auren Labbai ni dai nace suje su sasanta"
Dariya Rakiya tasa harda hawaye tace.

"Ya ko ji kunya wallahi.

Amman in taga ta kar
eshi mu bamu da matsala sai duk a ha
a da bikin Uzairu zuchiyata a game kawai.

Haka suka ci gaba da tattaunawa.

Cike da farin ciki lolo bata san wacce wainar ake toyawa ba.

Kunji wata
udurar Allah ko?

Allah shi ke yin komai a sanda yaso
(Aimun afuwa daya yanzu posting ya dawo 8 na dare in sha Allah nadena na safe)
Mrs BUKHARI
Masoyiya maidoki Allah ya baki lafiya yasa kaffarane.

Dan Allah ku taya ta adda'a Allah ya bata lafiya mai
orewa.

Aminiyatace masoyiyata ta ha
a wacce bata da tamka kamar cicib da Maigogul.

Kamar iyabo da Tabalbalin
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI
LITTAFI NA HU
SHAFI NA BIYAR
GIDAN BABANGIDA:.

A hanzarce ta
araso gabanta na wani irin bugawa.

"Gani ashe kadawo?

"
"Na dawo ai tun yamma.

Amman meye ya tsayar dake a waje har kika kai dare alhalin dokar gidannam kinsan magriba Ba zata ma ko wacce mace a waje ba.

Meye ya tsayar dake sannan me ya samu wayarki da bakya
agamun?

"
Kanta ta sosa.

"Rashin abun hawane yasa ban dawo da wuri ba, ruwa kuma kaga yazo ya kece"
Murmushin takaici yayi kawai ya fice.

Ajjiyar zuchiya ta sauke mai nauyi.

Ha
a ba da ban ta jarabtu da son Babangida ba da a daidai wannan ga
ar zata ajjiye auren.

Amman ina tana fatan har a gidan aljanna ta tashi a
ashinshi balle tana jin yanzu itace uwargida a gidan na Babangida, kawai dai saita tashi tsaye ne sosai a kanshi wannan kullen ne ka
ai ba zata iya lamunta ba sam.

Tana zaune a bakin gado tana shafa mai suna waya da Samira har ta gama shafa man taje Kitchen ta kunna gas suna wayar, har ruwan shayin data
aura ya tafasa wayar suke yi da
yar sukai sallama ta ajjiye wayar ta zaro kayan ciye_ciyenta taci ta sha shayi tabi lafiyar gado.

Washegari da misalin goman Safe
annenta suka kawo mata su Faty a lokacin tana kan ha
ama Ramatu kayan wanke wanke.

"Ga kwanukannan in kin gama ki
an kife mun a kwando, wannan wajen ki
an share mun shima, da dai abinda kika ga ya dace.

Ku kuma mujenku"
Tsaki tayi ta shige ciki, Ramatu ta
auki bawon wanke_wanken tana mamakin dalilin da yasa bata iya musu da
ar Shuwa duk da tana jin zafin abinda take yi mata a
asan zuchiyarta amman bata iya fa
a mata.

"Anty Mama ce dama tace in akwai ku
i a hannunki ki bata ko dubu biyar ce bata jin da
ine take son zuwa asibiti"
ar Shuwa ta ta
e baki tace.

"Ku kenan tambayar ku
i dai.

Ita Mama madadin ta ji
a ararra
i tasha.

To na dai ji in zaku tafi zan baku.

Yauwa Binta cefanen miya zaku yi mun tunda gaku kunzo saima ku taya ni muyi miyar tare."
i ta zaro ta basu suka nufi cefane ita kuma ta nufi tsakar gida tana son shiga
akin Jami
awarta ta
ut da
ut.

Fitowa tayi tana tafe
aya ji take yi tafi uban kowa.

Ashe tsautsayin za'ayine ya fitar da'ita tana fitowa ta tarar a tsakar gidan anata caccakarta akan aikinta da Ramatu take yi mata a ko da yaushe ga
aramin ciki du su biyun suke laulayin a tare.

Sumy da bata san
ar shuwa ta fito ba tace
"Uhm asiri tayi mata fa.

Wallahi ina ganinta har a
ofar
akina ta barba
amun.

Yarinya bata sanni bane wallahi shi yasa take wasa da wuta.

"
"Ai dole kice asiri nayi mata sabida yarenku basu yadda da Allah
aya ba.

Munafuka nan kin fito ne kuka dasa gulmata ko?

"
Sumy ta dubeta tana wanke tukunya ta mi
e da tukunyarta a hannu
ar shuwa batai aune ba Sumy ta gab
a mata tukunyarnan take goshin ya fashe.

Dambe ne na Allah tsine uwar mai
arya ya kaure tsakankaninsu Sumy ta fita
arfi da girma da
yar aka raba wannan fa
an Jami ta tura
ar shuwa
akinta dake sun fi kusa.

Babangida da yayi mantuwar fefofin gwaji ( test) na
alibai ya dawo
auka ya tarar gidan a cike ana dambarwar tsiya ga
ar shuwa jini ya wanke mata fuska amman dan masifa a guje ta fito ta sake dirarma Sumy.

Sum_ sum_ sum ya wuce ciki yana jin tamkar ya ha
iye zuchiyarshi ya mutu duk a huta.

Ihu ne yaji ya kaure a tsakar gidan ana ambaton.

"Jini ya
ebeta ta suma"
Ledar naman daya
auka yana kallo ya saki ya fita.

Ranga_ ranga Babangida ya
auki
ar shuwa zuwa asibiti yana jin kamar zai yi hauka.

Kiran makaranta yayi yake sanar musu halin da yake ciki ba lallai ya dawo makaranta ba
ila sai zuwa gobe dai.

Dan hatta shima da za'a aunashi gado tsab za'a bashi
ila harda
arin ruwa koma jini gabaki
aya baya jin da
in duniyar baki
aya.

Dr daya fito daga
akin da
ar shuwa take ne ya katse mishi zaren tunanin shi ta hanyar cewa.

"Ka Sameni a office ya Sheik.

"
A baya ya bishi tin_ tin_ tin har zuwa office ya nemi waje ya zauna.

"Babu wata matsala mai girma gaskiya zama ku iya tafiya gida yau da zaran ta tashi a baccin da take yi.

Abinda ke cikinta kuma yana lafiya babu wata matsala.

Godiya kawai yaima Dr
Ya je ya biya ku
in magunguna da komai da komai ya tusata gaba kawai yana kallonta da goshi kumbure yana ta
issima abubuwa da dama a ranshi.

Daya tuno da chus sai yayi murmushi ya zaro wayarshi ya shiga ma'ajiyar hotunanta dan ya kalla yaji sanyi hotunan Sabuwa sune abincin zuchiyarshi dama idanunshi.

ALHAJI ZAIDU:.

Yana kwance a
akin hotel fitowarshi wanka kenan shine ya samu ya kwanta dan bala'in zazza
i yake ji tun lokacin da matar Khalid ta cakumi Sabuwa ta soma feso maganganu marasa daraja da duk ma dai abinda ya faffaru masu tarin muni a gabanshi.

Idanunshi ya lumshe yana hango fuskar Sabuwa da kuma irin sanyin halinta da irin muguwar kunyar da aka sakata a ciki, da irin yadda yaga ta muzanta.

Amman babban abinda shine yafi komai jan hankalinshi cutar damuwar dake damunta
Matarshi tayi cutar damuwa wanda sun sha wahala bata wasa ba.

Da farko ma an
auka jinnu ne la'akari da irin abubbuwan da take yi.

Irin su ihu, fisgewa a guje, ke
ewa a
aki, rashin son ganin haske, da kuka, da rashin bacci.
(To a daidai wannan ga
ar ga tsokacina
an uwa.

Akwai mata da yawa da suke fama da cutar damuwa ake ta
irka musu magungunan hausa, wata ma aita mata ru
iya ana labtarta a tunanin makusantanta cutar jinnu ke damunta.

An
auketa an aita wajen masu bada magani na bogi daya kalleta sai yace aljanu sunfi
ari bisanta alhalin
aryane cutar damuwa ke damunta.

Shawarata anan dan Allah duk macen data shiga
aya daga cikin wa
annan halamomin dana lissafo asibiti shine inda ya dace a soma kaita aba masana dama su gabatar da aikinsu.

Ubangiji Allah kasa mu dace ameen? )
Sai daga baya da cutar tayi tsananin da ta soma raunata kanta ne aka kwasheta zuwa Asibiti.

Da farko Alhaji Zaidu asibiti yaso a kaita danginta da danginshi suka ha
u suka danneshi cewar cutar bata asibiti bace saida ruwa ya
arema
an kada kana aka dangana wajen likitoci suka tabbatar musu cutar damuwace.

Ta
auki damuwar duniya akan rashin haihuwa ta
aurama kanta, duk inda taji mai magani saita je ta kar
o musu sunzo sunyi ta
ibga da dai taga abun yaci turane girma nata tunkarota har ta kusa isa
adamin mainofos aimun afuwa ban iya turanci ba ( khadija maidoki
zo ki gyara musu) shine wannan cutar ta damuwa taci gabala a kanta.

Amman yanzu ta warke sai dai fa abun yana zuwa mata tamkar zuwan iska
Ajjiyar zuchiya ya sauke yana tunanin irin gidan da
addara ta zana mishi ya auri
ar gidan.

A zahiri tausayinsu shine abu na biyu daya jashi wajen auren Sabuwa.

Na farkon shine ya jarabtu da matsananciyar
aunarta wanda abun har mamaki yake bashi irin yadda lokaci guda zuchiyarshi ta jarabtu.

Fatanshi Allah yasa ya zamema wannan zuriyar wani matattakalar da zasu gyara
abi'unsu yayi imani a
an zamanshi da Sabuwa da Uzairu zuchiyata yasan sun bambamta da ragowar
an gidansu
addararsuce a haka basu da tsimi bare dabarar sauya ma kansu
addara.

Kuma ya lura harda laifi al'ummar da suke rayuwa a cikinta.

Ajjiyar zuchuya ya kuma saukewa tare da fesar da iska..

Tunaninshi ya sauka izuwa kan uwargidanshi kuma baisan yadda zata
auki lamarin ba, da sau
i ko akasinshi oho.

A baya dai bata fiye
aga hankalinta ba, amman a yanzu da yake ganin kamar
ara ninka mata sonshi akeyi sai yake ganin kamar ba zata ji da
i ba.

Kiran wayarta ce ta katse wannan tarawa da
ebewar.

Yana kara wayar a kunne sai yaji ta sauke ajjiyar zuchiya.

Tausayinta ya tsirga mishi sosai.

"Alhaji dare yana ta yi, ni banji kace mun ka taso ba bare kace mun ko gaka a kano da dai makamancin hakan?

"
Ajjiyar zuchiya ya sauke kana ya saki murya ya ware..

"Ai dawowar dai bari muga mai gobe zata haifar.

Ni kin ganni a
akin hotel ina kwance.

Kiyi ha
uri ban kiraki ba har kece kika rigani kira.

Kainane ya
auki zafi sosai abubbuwane sukaimun yawa man kaina duk ya kwaranye"
Dariya tayi tace..

"To ko dai zance kaje ne Alhaji kafa fa
amun gaskiya Alhaji.

Naji kace dubiya zaka je ta wuni guda sai kuma ka
ige da bari aga abinda gobe zata haifar bafa tabbas a goben kenan?

"
Dariya yayi sosai.

"Hajiya kenan ke baki da dama.
Chapter 10 · 0% Book details