← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 52

Sashe 21

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni ba saka Ramatu aiki nake yi ba.

Dafa kanta take zuwa kar
a tace zata yi mun.

Zan
i bata ne sabida Allah fa?

"
"Zaki
i bata mana itama ba sai ki barta taji da nata ba?

"
"Hmmm"
Kawai tace shi kuma yayi shiru yana aiyana abubuwa da yawa a ranshi dangane da'ita.

"To kayi ha
uri Jannaty.

Nama kuma ragon da Mama ke kiwatawa ne ya kasa shine ta yanka ta aiko mun da rabi tace koma nawa ne in kawo"
ur yayi mata yace.

"Dama tana kiwone ban sani ba?

"
"Tana yi sosai ma har kaji tana kiwonsu"
"Uhm amman ba'a cikin gidanku ba ko, dan naga gidan babu sararin da za'ayi kiwo a ciki.

Kuma in a ciki ne zan gani ko?

"
an zare idanu tayi, tayi shiru tana nazari.

"A ma
ota take yin kiwon nata sabida gidanmu babu waje akwai ma
otanmu suna kiwo shine ta ro
esu ta zuba nata"
Haka dole ya yarda badan ya gamsu ba amman yaya zaiyi tunda baisan inda zaije yaji gaskiyar batun ba.

"Mardiyya an kowa sadakinta ba da jimawa ba za'ayi bikin nata dan ko shekara ba zai yi ba"
A razane ta dubeshi har tana
warewa tace.

"Da Sauban
in kuma za'a
aura wai?

"
ewa yayi saida yakai bakin
ofa yace.

"E dashi za'ayi.

Ai Baba Malam baya magana biyu kema shaidace.

Ni na fita saina dawo"
Dama jiranshi take yi.

Yana saka
afa daya fice
ar shuwa ta sa
a mayafinta ita da Da Jami suka fice.

Jami ta nufi hotel wajen ba
onta
ar shuwa kuma ta nufi gidan Kulu suka rankaya wajen bokan data ce zata kaita.

Bayan boka ya gama jin bayaninsu tsab ya buga
asa ya dubeta yayi dariya.

"Ai Hajiya ga
aukakanan tana biye dake tamkar inuwarki.

Zaki yi arziki ki buga rayuwar da kike mafarkin samunta.

Amman akwai tashin hankali, ru
u, da damuwa sosai, ga gargada a hanyar.

Amman dai hanyar arzikice.

Cikin murna
ar shuwa tace.

" To duk wani abu mara kyau a hanyar malam a kawar mum dashi.

Akwai wani taro da zan halarta a Abuja ina ji a jikina daga nan
aukakata take da asali.

Matsalata
aya mijina asiri baya kamashi har mata boka da siriki boka yayi amman haka suka buga suka barshi"
Ta kwashe dai tabarin yadda take son ayi mata kab ta labartama wannan boka.

"Uhmmm ita Sabuwan ai ga ubanta nan yanata muku turen aiki akan lallai sai Sabuwa ta dawo
akinta ko kuma ke su rabaki da mijin naki kowa ya rasa.

Ita kuma mai aure Mardiyya ai babu haske a auren
unci, kuka, tozarci na hango a cikin zaman.

Sai dai yaron zai iya zame mata gata sosai dan yana sonta kuma da
an abun hannunsh"
"Tabbas yana da gidanshi ya gina, kuma da
ar motarshi.

Ni Malam ba nitsattsen miji nake son ta aura bairin Sauban
an malamai ba.

So nake ta auri
an iska, ita kanta fa uwar
an bata so sabida yarinyar bata hanyar aure ma aka sameta ba.

Malam za'a iya wargaza auren?

"
asa ya zazzana, ya share ya kuma zanawa yace.

"Kai akwai rabo a tsakaninsu.

Matsawar aka hana auren kota halin
ane sai wannan rabon sun samar dashi.

Kinga tarihi zai maimaita kanshi kenan"
Murmushi
ar shuwa tayi taji wani sanyi a ranta.

"A hana auren, ita yarinyar taje ta kwaso abun kunyar haka nafi so.
an iska ya aureta shine daidai da gidan uwarta."
Dariya bokan yayi yace.

"Wannan zamu iya.

Amman shi ubanne dole sai mun duba wasu kwanaki da zamu yi amfani dasu dan ganin an mallakeshi.

Amman fa shi ba zaki iya mallakarshi kita juyashi ba.

Sai kina yi kina sabunta aiki akanshi kusan duk sati.

A lokacin da yake halin rashin tsarkine ka
ai zamu iya aikin ya kwanta har gari ya waye da najasa a jikinshi to aikin zaici yaci gaba da aiki na
an lokaci ka
an.

"
Murmushi tayi tabbas ashe akwai yiyuwar zuwanta Abuja taro dan ko Babangida ya
i Allah sai ya kwana da najasa tayi wannan al
awarin.

Domin akan zuwa Abuja ta kwammaci ko saki
ayane yayi mata dan wallahi sai taje kwana biyu dai sai taje anyi komai da'ita.

Tana jin yadda suke maganar yanda taron zai kasance da irin manyan matan da zasu je taron har daga wasu
asashe ba'a maganar
an gari gari irinsu ma.

An turo da ankon taron ma tuni Samirah ta siya mata ta ba telanta dake can Abujan ya
inka musu tare.

Nan suka narka ma boka ku
i ya ha
ota da wasu turaruka da haya
in da zata je
akin Sabuwa tayi da wanda zata zuba musu a randar ruwan shansu.

Ai kuwa a gurguje tana dawowa ta wuce
arayin su Sabuwa bayan ta gama waige waigenta taga babu mai ganinta ta shige ta aiwatar da duk abinda boka ya umarceta dayinshi.

Ajjiyar zuchiyata ta sauke da taga ta fito daga lungun babu wanda ya ganta ma.

Haka dai wunin ranar ya kasance.

Da daddare sai ga Sauban yazo ta
i a
ofar gida suka tsaya basu fi minti ashirin ba Babangida da kanshi ya le
o yace dasu ya isa haka.

A gabanshi mardiyya ta shige, shima Sauban ya shige motarshi yana ta washare bakinshi.

Mardiyya dai ta soma zuwa jami'a cikin yaddar Ubangiji.

Babangida lokaci ya ware sosai yaita mata nasihu masu ratsa zukata.

Aminu kuma shima yayi sauka, A
a'u kanshi saura ka
an ya kammala haddarshi.

A
a'u da malama ne ka
ai a wannan lokacin suke zuwa boko su Yaya Aminu shima an girma.

Malam ya
aukeshi ya sanyashi a gurbin saida littattafai na makaranta.

Lamarin daya gigita yaran Malam kenan sabida duk wa
anda suke da wannan kujerar amintattun malam ne yardaddunshi na ha
a.

Abun mamaki sai ace Aminu aka ba, kuma Malam yana ta fa
i tashin ganin shekara mai zuwa shima an sama mishi gurbin karatu a Jami'a.

Aminun dai shi ya kar
e Ajin maza magidanta da Babangida ke koyarwa a da.

Wannan ranar da
yar Babangida ya iya dena kuka sabida tsantsar farin ciki.

Ya yadda da gaske duk duniya babu mai
aunarshi sama da Baba Malam, dan a wannan lokacin Malama Babba ita kuka ta saka da Babangida yaje yana sanar da'ita halin da ake ciki.

Madadin ta nuna jin da
inta sai take cewa yaron wawo ya kamata a baiwa wannan kujera a ranar ne Babangida ya dubeta yace..

"Malama ba Sabuwa ka
ai kike
i ba har dani
anki.

In har zaki
i Aminu to nima kin
ini.

In na fahimci dalilinki na
in mardiyya to menene dalilinki na
in Aminu Malama?

Shin mun kasa rungumar
addara mu fa
ama kanmu gaskiya?

Ni ina ganin munfi Sabuwa da danginta laifi.

Kuma sun fimu
ari.

Ina jin ciwo in kina nuna
in su Aminu a idona"
ewa yayi zai fita ta kirayi sunanshi ya tsaya.

"Ni kake cema bana sonka Sabida Sabuwa.

Ni dana rabu da aurena sabida in kareka?

Ni dana mallaka maka dukiyata ka
i kar
Ni dana fifitaka fiye da sauran yaran?

Yau ni Sabida Aminu kake fa
a mun bana sonka dan kawai kaga Allah ya jarabceni da sonka?

"
Babangida yaso ya fahimtar da Malama Babba sai ta nuna ita ina itace a bisa gaskiya.

Haka dole ya rabu da'ita cikinsu zukatansu babu wanda yayi da
A haka Babangida ya koma gida ruhinshi na mishi
ayi.
ar shuwa tana zaune zaman zirshan tana shan nono ta gama shirinta tsab gobe sai Abuja, duk da ta tambayi zata je biki Maiduguri bai bata amsa ba.

Yau take son ta aiwatar da aikin da boka ya sanyata tayi ta daddage ta daka sakwara da miyar kifi ta ba
e tuwon da asiri harda
wayar bature ta saka bacci sabida so take tabbas ya kwana cikin rashin tsarki.

Cikin sa'a kuwa ta samu yaci sakwarar da yawan gaske duk da a cikin damuwa yake mai yawan gaske.

"Baban Faty muje ka watsa ruwa naga kamar bacci kake ji ko?

"
Ta fa
a cike da kissa.

"Bacci na soma ji, bari in yo wankan sai in kwanta kaina ciwo yake yi mini sosai"
Yana shiga ban
akin ta daka tsallen murna.

"Dani kake zancan wallahi, da sannu ma zan samu mallaka sadidan."
aki ta shige ta saka rigar bacci sabuwa dal ja mai raga.

Ai kuwa Babangida na fitowa ban
aki ta hilaceshi tuni ya ba da kayinshi bori ya hau.

Ta bashi wuya sosai ranar, shi kuma ya amfana da gyaran jikin da tayi ciki da waje sosai.

Da haka bacci mai matu
ar nauyi na magani yai awon gaba dashi luuu.

Asuba ta gari nima Badiat nayi nan
Mrs Bukhari
Wallahi masoyiya maidoki sabida ke da ummu inteesar yau nayi wannan Posting
in.

Kaina ma ciwo yake yi
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
10
*(Inaso zanyi tsokaci ka
an kuma daga haka in sha Allah bazan sake cewa komai a game da mutanen da suke ganin kamar
azantar gidansu Sabuwa tayi yawa bazai ta
a zama gaskiya ba
irarren labarine kawai
arya nake yi, da masu cewa na
ara dan yayi armashi, da masu tuhumata, masu cewa hankali bazai
auka ba, da masu tambayoyi domin ganin sun
ureni ko wani abun*
*abu
aya nake so ku sani akwai gidaje birjik da yafi na gidansu lolo
azanta wallahil
udrat wasu ma a cikin unguwanninku suke, shin in ba ke
awar
ar gidan bace, ko dangin gidan, ko
aya daga cikin
an ire_iren gidan bace ke shin zaki iya sanin ha
anin abinda yake tafiyane.
Chapter 21 · 0% Book details