Sashe 25
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi yasa nake son lalla
awa in gudu in yaso in
urar ta lafa nadawo"
Gaza yace.
"Gaskiya baka da hankali an samu matsala eh matar taka zaka kuikuyama wannan akuyancin eh?
Wallahi babu inda zaka je dole ta haihu a gabanka in kuma so kake
anka ya zama arne ai shikenan.
Ke madamcy!
Madamcy!!
Fito muci
wai matar manya ta
auki nauyinmu"
Madamcy ta fito itama aka dama da'ita Sama yayi shiru yanata tunani ko tunanin me yake yi Allah masani.
Bayan mun karya duk muka watse muka shiga gyaran gida da kaye kaye.
Ina shanya masa yazo yace.
"Sabuwa dan Allah
akin mai gadincan dake bakin
ofa in da hali a bani zanyo aure muyi zamanmu dan Allah Sabuwa.
Wallahi rayuwarce sai a hankali da kuka rabu da ganina kinsan Allah gadi nake yi a wani kamfani haka siddan akayi sata a kamfanin aka
ala mun banji ba ban gani ba.
Ke kinsan bana sata sai dai barni da iskancina kin gane?
To Sabuwa naji labarin mijinki yana da ku
i dan Allah ki nema mana aiki a wajenshi ko rayuwar zatai mana sau
Shiru nayi ina saurarenshi sai warin sigari yake yi bakinshi duk yayi duhu har dasashinshi ga tomtom yana ta tsotsa a mugun cake yake ya tsaya a
afarshi ya kasa.
To masa'u
aki dai zaka iya zama in Allah ya yadda wancan
inma za'a gyara in yaso ku dukka sai ku koma can maza mazan in kunyi auren.
Amman masa'u da gaske auren zakayi dan Allah wacece zata aureka?
"
Ai daga fa
in haka kuma sai ya hau zage_zage yana
aga mun murya.
Sai da Gaza ya daka mishi tsawa tukunna, kuma yasa Rahine ta shiga haushi na rashin mutunci.
Masa'u ma Hauwa sai ta lalla
ashi ya bar gidan baki
aya dama haka ta saba ta tsani taganmu da
akinta a waje guda.
Wunin ranar ma
otane sukaita shigowa bisa al'ada kamar yadda aka saba in kun taso daga wata unguwar ma
ota zasuita shigo muku sannu da zuwa, kuma in an kwana biyu zaku bisu da haka zumunci yake
arko tsakankanin ma
ota.
Hmm nasan dai a gidanmu babu wani zumunci da ma
ota muma bamu nema ba aini
ar shuwa ta shani harna warke.
Haka dai muka wuni cikin nisha
i, wayata motsi ka
an sai inji kira ko sa
on karta kwana daga Alhaji Zaidu.
Wallahi ashe da gaskene dattijai duniyar iya soyayya da narkar da mace ne ashe?
Cikin
anin lokaci Alhaji Zaidu ya dawo dani mutum mace mai
anci da sanin ya kamata.
Sai da daddare muna
akinmu Labbai na guga, Adama na shafa magani a
unanta su Sadiya kuma tun yamma basa gidan.
Uzairu zuchiyata ya samu lungun katifa ya kwanta anata abu
aya.
Sai muka jiyo Maigogul ya shigo hannunshi ri
e da leda sai
amshi yake yi.
"Lolona ungo wannan nakine kici ki more dan Allah"
Tasowa nayi na amshi ledar najita da zafi ga mai
"Rakiya tana ciki kenan an samu waje babu mamaki yanzu haka tayi baccinta ma.
Labbai anata shirye_shirye dai da Cicib
in ba wata matsala dai ko?
"
"Babu komai lokaci kawai ake jira Maigogul.
Amman wallahi ni bani da kayan
aki duk sun galgance nama rasa yadda zan sanar mishi gashi yace akwati yake ha
awa"
Dariya dukka muka sa Uzairu zuchiyata harda birgima dan masifa.
"Shi yace miki yana ha
a akwati, dama kayan da naga yana tsittsinta naki ne?
Nako ga yanata
ari.
Toh kinsan dai bani da ku
i bani da dalilin ku
i aure na barkate ma sai kin damu kanki?
Bafa zai rasa katifa ba ko ita ba sai kuyi rayuwarku akai ba?
Ragowar kunji_kunji ai sai
an uwanki su yi karo karo su yi miki"
Rakiya ce ta shigo.
"Me aketa taunawa ne Maigogul?
"
Labarta mata yayi.
Baki ta ta
e tace.
"Aikin
ur tunda yaji ya gani ke meye naki to?
Tunda dai abokin ubanki ne sai ki fa
a mishi baki da kayan
aki ko zai tagaza miki"
A_a Rakiya in sha Allah za'ayi mata daga gida zamu san yadda zamu yi ba zata kunyata ba"
"To ai ke kinji matar mai ku
i ta saka baki magana ai ta
are.
Adama ke kuma ai ya kamata ki koma
akinki tunda hannun yayi sau
i dai bawai kizo ki jibge a gida ba abun ya kuma isa haka."
Adama tace.
"Idan hanun ya kuma sha zan koma.
Wallahi Rakiya girkin gidanne da wahala nafi son hannun ya warke tukunna"
A haka dai suka tafi suka barmu, muna jiyosu suna fa
Ledar da Maigogul ya bani na bu
e gasassun ban
ararrun zabine guda biyu anyi musu jar suya.
Yaga nayi na cire ma Rakiya na kai mata.
Muna cin namu na dubi Adama nace.
Yanzu Adama komawa Malam madori ashe zaki yi, mutumin da ko sau
aya baizo inda kike ba, kuma bai ta
a kiranki ba zaman gidan nashi kike so?
"
Kafin tace wani abun sai muka jiyo Muryar Rahama a falo Rakiya nata fa
Tatsuniyar gixo ai bata wuce
i sakine ma mun sani.
Shigowa tayi ta zauna muka cinye zabonnan tas muka shiga hira, da
aya da
aya su Sadiya duk suka dawo muka cika
akin dam wasu dole a
asan kafet suke kwanciya.
Haka muka dai wayi gari da nakudar Rita kuma
Tun asuba take abu
aya Hauwa na kanta abun dai ya
i ci ya
i cinyewa wajen sha
aya su Rahama suka kwasheta da Hauwa zuwa asibiti mu kuma aka barmu da girki da dafa ruwan zafi.
Ina zaune a kujera ina tu
a tuwo kiran mardiyya ya shigo akan gasu a bakin titin unguwar sun kasa gane kwatancen.
ewa nayi na warware gyalen dake kaina.
Labbai kwashe tuwonnan zanje titi in tawo dasu Mardiyya "
Ina fa
in haka na fita, na fita kenan kiran wayar Alhaji Zaidu na shigowa.
Da sauri na
aga nasan
orafi shine abu na farko da zaiyi mun ilai kuwa ina
agawa yace.
"Ni fishi nake yi har sha
aya da rabi baki ga wayata ba, baki ga sa
ona ba kuma ke baki kirani ba.
Anya Shalelena kin damu da wannan angon naki kuwa uhm?
"
Murmushi nayi lafiyayye kana nace.
Shalele kuwa itace ta damu dakai, kai
in da soyayyarka da begenka ke hanani sa
at.
Wallahi mun tashi ne da na
udar matar Babban wanmu obarol ( maman twins ana magana
) Sama yanzu haka sun tafi asibiti mu aka bari da girkin abincinsu.
To ina cikin kwashe tuwo yaranka suka kirani wai gasu a bakin titin layinmu inje in
akkosu"
Tsit yayi kamar ruwa ya cinyeshi, sai naji ya sauke ajjiyar zuchiya mai nauyi kana yace.
"Tare da Babansu kenan fa?
"
Murmushi nayi nace.
Kishi kenan har a muryarka.
Kasha kuruminka Babansu baya gabana wallahi ko maza
arewa suka yi a haka zanyi zamana"
Dariya yayi, nima saida na dara.
"To shikenan bari in kashe wayar bai dace kina matar aure kina tafe kina waya ba.
Tuwon kuma a ragemun ina tashi daga meeting Dutse na nufo zanzo ganin
ar matata mai mun
walele uhm"
Ba shiri na kashe wayata.
"Sabuwa kece anan me kike yi a layinnan?
"
Na jiyo muryar da ko magagi nake yi bazan ta
a mance mamallakinta ba.
Khalid ne na gani a gabana sai murmushi yake yi.
e raina nayi gabana na dukan tara_ tara, sai na
ara sauri shine harda gudu ya kuma shan gabana.
"Naro
eki dan Allah ki tsaya ki saurareni Sabuwa zuchiyata wallahi tana azubtuwa da soyayyarki.
Kuma naji abinda Matata tazo tayi a gidanku, wallahi yanzu haka na saketa duk sabida ke, Sabuwa ina sonki"
Ka soni ko kada ka soni ina da aure yanzu dan haka kada ma ka sake tunanin tare ni a hanya"
Wuce wa nayi na barshi nan.
Da sauri ya kuma shan gabana, yana
arin zai kawo hannunshi jikina, nayi saurin yin baya bakina a bu
Kafin in yi magana sai muka jiyo Babangida yana magana da kaushi, ga hannun Khalid carab a hannunshi, duk wasu jijiyoyin kishinshi sun tattashi.
"To tunda ta
i tsaiwa ai sai ka barta ko Khalid?
an anace
aye manna kenan ana
ayeka kana mannewa.
Ke kuma kinyi kyan kai ashe nasihar da nayi miki ta shigeki"
Murmushi Khalid yayi ni kuwa na ha
e raina na ja hannun A
a'una na barsu a wajen ina jiyo Babangida yana cewa.
"Ai na rantse da Allah tunda na rasata kaima saika rasata.
Ko sama da
asa zata ha
e Sabuwa ta Haramta a gareka"
Sai dukan
irjin Khalid Babangida yake yi yana
aga murya tare da hayaniya.
Yaya suka
are ohon musu sai da muka zo
ofar gidanmu na jiyo takunshi a bayanmu.
Muna shiga shima sai kawai ya kunno kanshi a daidai wannan lokacin ita kuma Aliya suna rikici da Raliya akan yara biyu data
i mayar ma da ubansu su ubansu daban sune manya.
Shine fa suke ta gorantama junansu.
Labbai kuwa tana zaune tana kallonsu jigum.
"Ahh kaga mardiyya Amarya, Malama kune ashe sannunku"
Cewar Labbai.
Babangida kuwa sai
arema tsakar gidan kallo yake yi.
Naga mamaki da wani irin damuwa da macewar jiki
as tattare da Babangida.
A sanyaye ya gaishe da Labbai hadda tambayar Rakiya fa"
"Rakiya tana sama.
Mu jenku daga ciki mana kuga waje"
ewa Labbai tayi, tana gaba Babangida na binta a baya, mu muna bayanshi Malama da A
a'u sai labari suke bani har muka isa sama.
Rakiya da Uzairu zuchiyata suna falo suna ninkin kaya.
"Ahh mardiyya Amarya yau kune a gidan?
Babangida ga waje zauna mana"
Hannuna Malama ta sake ta nufi wajen Rakiya.
"Rakiya ina Maigogul yake?
"
"Ja'ira aurenne ya tashi kenan.
To in dai Maigogul ne baki more miji ba wallahi"
Ni dai shigewata nayi ciki na fa
a gado ina mayar da numfashi.
Can mardiyya ta shigo.
"Ummi wai kizo inji Baba yana so zaku yi magana ne muma ba da
ewa zamu yi ba"
ewa nayi na fita, su kuma Labbai ta jasu zuwa
akinmu Rakiya da Uzairu zuchiyata suka bar falon.