Sashe 52
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Sai ga Hauwa ta kirawo Alhaji da sauri wai kunji numfashin Hajiya sama_ sama yake fita.
Wallahi na riga na ayyana hakan zai farune ganin yadda akayi sallamar, shi yasa tun kafin ace ni na sallama kwanana.
Bawan Allah da gudu ya sauka yana harha
e bene.
Ni kuma saida na kwashe komaina na mayar
arayina kana na nufi
akin Hajiya.
"Amm Amarya nace shiga zaki yi ne ciki?
"
Tsohuwar kimuna kenan.
Da fara'a nace.
E zan duba yanayin jikin nata ne"
"Ai dake ba'a shigar mata
aki ko zaki yi ha
uri zuwa da safe inta fito?
"
Bance mata komai ba na tura
ofar da sallama na shiga.
Hajiya rabin jikinta na kan cinyar Alhaji yana shafar bayanta.
agowa tayi muka ha
a idanu ta mayar da kanta kawai.
Sannu Hajiya jikinne ashe ya kuma motsawa Ubangiji Allah ya bada lafiya.
Masta ka kwana anan basai Hajiya ta hau sama ba ba lallai ta iyaba sabida yanayin jikin naga babu da
i.
Nan da kwana biyu inta warware komai ya dawo daidai, ni kam na yafe ta nifi mu
atarka.
Hajiya akwai abinda kike so a kawo mikine?
"
Kai kawai ta girgiza har hawaye idanta ke fitarwa.
"Wazirat ki bu
e durowarcan ki
akko mata rigar baccinta dan Allah"
Ya fa
a muryarshi da sanyi sosai har a yanayinshi ya nuna baiji da
i cewa ya zauna har kwana biyu a wajen Hajiya ba.
Ni ko ko'a jikina.
Durowar daya nuna mun na bu
e rigunan baccine a rataye a hanga sunyi hamsin inma basu fi ba, suna ta
amshin turaren kabbasa amman ko kusa wallahi basu kama
afar kayan Mrs BUKHARI gidan
amshi ba.
Ajjiyar zuchiya na sauke na zaro doguwar rigar bacci mai gajeren hannu na mi
a mishi.
Bata ankaraba nasa hannu na zame mata gwal
in kunnenta dana wuyanta, zobunan duk nabi na ciccire mata.
Ina akwatin sar
inta suke?
"
Ita da take nuna magana ma na mata nauyi sai cewa tayi.
"Ki ajjiye a gaban miro kawai nagode"
To shikenan Hajiya"
Na zube mata a gaban miro na musu saida safe na fice.
Ina shiga ciki na wanke bakina na saka rigar bacci na hau gado.
Sa
on soyayya da nuna tsantsan kewa, da kuma kwatanta mishi juriyata na tura mishi na ajjiye wayar na saki ac na shige bargo.
Hajiya duk yadda akayi bata sakeshi ba sai da asuba yazo zai tasheni, ya sameni ina yin sallah.
"Masha Allah"
Ya furta ya fita.
Ina idar da sallah na shiga Kitchen duba farfesun dana
aura tun hu
un asuba na naman kai.
Ai kuwa naje na sameshi ka
an ya rage ya nuna, ruwa na
ara na
aura ruwan shayi a butar shayi na wuta, saina shiga firar dankalin turawa.
Saida na zuba a mai kafin na shiga nayo wankana fes na saka riga da siket na kanti, babu ko
ankwali a kaina sai mayafi na yafa na shafe jikina da humra Mahalab,
an kunne da sar
ar da Goggo Amfana ta bani ita na saka.
Na jera musu kayan kari tas a tire nakai har falon Hajiya na ajjiye, na le
a kicin na fa
a ma Hauwa ga abincin Hajiya can a falonta na ajjiye mata.
"Shikenan kin hutasheni dama yanzu zan
aura"
Ni dai murmushi kawai nayi mata na shige
arayina na kunna gawayi na turare ko'ina.
Ina kan zagaye falon
asa da turarenne Adama ta kirani muka gaisa.
"Lolo ni dai kwana nayi lissafi da tubka da warwara.
Tunanin dana tsayar shine ki siyamun injin ni
a na ruwa, ko kuma in dinga shiga Kano ina saro
ankunne, kayan kwalliya, da
an turarukan fesawa haka masu arhar ku
i.
To kindai ji abinda na tsayar Lolo sai ki duba kiga abinda zaki iya"
Murna nayi sosai da tunanin Adama.
Adama naji da
i, kuma nafi tunanin ki dinga zuwa Kano kina sare_saren zaifi in abun yayi
arfi saimu bu
e shago, ko kuma ki dinga yin buhu buhun kaya.
Yanzu dai gobe zamu tafi Jidda kafin in tafi zan ajjiye miki dubu
ari a wajen Hajiya Balaraba sai ki shigo Kano kiyi sare_sarenki sai dai matsala
aya wa zai rakaki kasuwar ki yawata ki kukkur
"Lolo har dubu
ari?
Gaskiya nagode da wannan taimakon da kikaimun nagode sosai.
Babu komai jibi zan shigo Jigawa gata sai in shiga Kano, inma bansamu wanda zaimun ido ba Lolo zan shiga a hakan a hankali zanyi idon"
A gurguje mukai sallama ta tafi sallamar yara da
umamen safe.
Allah sarki
an uwana Allah ya dubeku ya ta
a al'amuranku."
Ina ajjiye kaskon Alhaji ya shigo hannunshi ri
e da carbi.
Zuwa nayi muka rungume juna muna sha
amshin juna.
Yana ta kallon sar
ar dake wuyana
Mrs BUKHARI ce
Anan na kawo
arshen littafi na hu
u in sha Allah.
Hutun kwana biyu zamu yi in sha Allah zan dawo muku da zafi muji ya zata kaya.
Ku fa
i ra'ayoyinku dangane da zaman Lolo da Hajiya
Son so
d f h
f h
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X6525
TECNO LD7
WPS Office
e703f2aaa331430493565ee281d6e052