Sashe 35
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaban motar na bu
e na shiga, Uzairu zuchiyata ya shiga baya.
"Ashe gidan Hajiya Balaraba kuka zo ai dama kince itace ba sai kin sha wahalar turo adireshi ba tunda sananniyar
ar siyasace sun sha gwagwarmayar siyasa ita da marigayin mijinta shi ai ya ri
e kujerar
an majalisa ma.
Suna da kirki da son talakawa sosai gata da yawan sadaka da yawan ziyartar asibiti da gidajen marayu da gidan gyaran hali"
Murmushi nayi tare da farin cikin jin Hajiya Balaraba mutuniyar kirki ce wala Allah Allah ya turo mana itane ta zama sababin shiriyar Maigogul, in Maigogul ya shiru magana ta
are ni zanji da sauran.
Gaisawa muka yi baki
aya Alhaji Zaidu sai juyowa yake yi yana kallona ni dai ganin shirun yayi yawa sai nace.
Wannan
aramar motar tayi kyau sosai "
"Kema mai sha'awar
ananun motocinne?
Motar Hajiya ce yau da tawa ta fita shine nima na
akko tata na fito."
Kai kawai na jinjina Alhaji muna tafe yana nuna mana wajaje yana fa
a mana sunayen wajajen har muka iso kamfanin motocinshi.
Ashe katafaren wajene mai
auke da motoci masu yawa, ga sababbi tiya leda ga kuma kwatano tokumbo kenan, harda bus_bus dasu j5.
Haka yaita zagayawa damu yana nunnuna mana wajaje.
"Kinga inda nake son in
akko Gaza in bashi kulawa da wani
angaren.
Dan kinga kamar can
angaren
anin Hajiya ke ri
e dashi, to shi Gaza in so samu ne ma sai a dinga fita dashi kwatano suna shigo da motocin da sahalewar hukumar fasa
wauri tunda naga jarumine kuma kinga tafiyar ta jajirtattuce"
Murnace ta lullu
eni har akan fuskata na kasa
oyewa.
Haka ya shiga damu ofishinshi
ato na alfarma muka zauna a kujera.
Shayi yasa sakatarenshi ya ha
o mana ya kawo.
"Kunga yanayin wajen ko tare zamu dinga zaman ofishinne kina taimaka mun da lissafe_lissafe ko kema kinfi sha'awar bu
e shago kina fita
asashe saro kaya kamar dai Hajiya?
Nayi nayi da'ita mu dinga aiki tare in bata wani
angaren ta ri
e ta
i tafi son tabi tawagar
awayenta zuwa
asashe sare_saren kaya.
Ko harkar fuloti nace mata mu dinga yi tare duk da sana'ace da maza suka fi yawa a cikinta in da matanma basu da yawa.
Hajiya sai tai ta mun dariya sabida bata so.
Alhaji Gali abokina tare suke ko wanne irin kasuwanci da matarshi kullum suna tare.
To ni sai abun yake burgeni naita kwa
aitama Hajiya wallahi ta
Murmushi nayi sai nake jin kamar ya haska mun wata hanya ne.
Aiki tare dashi bazai hanani bu
e shago ba ai sai nake ganin ai gara in zauna muyi aiki tare domin in samu gogewa tunda ni ba karatu nayi ba, kuma ba sabawa nayi da shiga cikin mutane inyi gwagwarmaya ba, bani da wayewar juya ku
i, da wayewar mu'amala, aiki dashi zai fi mun sau
i sosai zai bu
e mun
walwata kafin in samu ilimin"
Ai ni kuwa tare da kai zanyi aiki duk inda ka kutsa nima zan kutsa"
Dariya yayi ya juya a kujera yace.
"Allah yasa zaki iya tafiye_tafiyen da yawa Shalele uhm.
Yanzu kinga wannan tafiyar China zamu je babu shiri ko zaki zo muje tare ne?"
A_a gara kaje kai ka
ai ni kuma inci gaba da shirye_shiryen tarewa.
Amman daga wannan tafiyar babu inda zaka dinga zuwa sai tare dani"
Dariya yayi yace.
"Uzairu zuchiyata ka zama shaida tunda tace zata yi aiki dani to dole ta bini ko ina sai ki zama mai bada shawarana ko uhm?
"
arashe yana kallona ta gogul
in dake ma
ale a idanunshi.
Uzairu zuchiyata yace.
"Ai zata ma yi ba sai kace dole ba.
Wannan kasuwanci aina gata ne.
Fita
asashe ai wayewace da bu
ewar kai Alhaji"
Kunji fa mutuminku
Mun jima sosai a ofishinnan har suka je sallar la'asar suka dawo nima a nan nayi sallata zuchiyata fes da farin ciki.
Sai wajajen
arfe biyar Maigogul ya doshi kiranmu.
Kwatance Alhaji Zaidu yayi mishi na kamfanin sai gasu shi da Hajiya itama a tata motar da dukkan halamu daga nan sai Dutse.
An zazzagaya da Maigogul ko ina dako ina a kamfanin ya gani.
"Alhaji nima na fa
a maka da nayi saida motoci har kwatano nake zuwa, yanzunma wani sa'in nakan ta
a harkar dake kasan harkar kawalci baya barin mutum da lokacinshi amman yanzu dana dena anya ba nan zan dawo da aiki ba kuwa"
Kunya kamar
asa ta bu
e in shige tsabar kunya.
Hajiya Balaraba tana daga gefe tana ta waye_ waye.
"Ai yanzu girma ya kamaka Alhaji Baba sai dai wani aikin ba wannan ba.
Zamu tattauna da Shalele muga me ya kamata a maka amman banda harkar tafiye tafiye ai bazan so kasha wahala ba.
Ai sai yayi dariya yace.
" Har kwatano da ina kawalci ni da babu....
"
"Haba Dad dan Allah tunda ka dena wannan kawalcin bai kamata ka dinga maganar ba.
Alhaji Zaidu sirikinka ne fa"
Cewar Uzairu zuchiyata wanda ranshi ya riga daya gama
aci niko idanuna sun ka
a sunyi jawur dasu.
"To to hakane kuyi ha
uri ba zan sake ba.
Alhaji aita ha
uri dani zan gyara"
Sai tausayinshi ya
arsu a zuchiyata sosai Alhaji Zaidu kuwa ya iya tafiyar da Maigogul sosai da sosai.
Anan Hajiya Balaraba ta saka mun akwatin turaren Mrs bukhari a mota tayi mana sallama ta tafi sabida ana jiranta
Uzairu zuchiyata da Maigogul suna cikin mota ni kuma na tafi
akko jakata a office.
Ina shiga na saki kuka mai tsuma zuchiyar mai saurare.
Juyowa nayi sai kawai na jini
am a
irjin Alhaji Zaidu yana ta shafar bayana da sigar rartashi.
" Sai
amshi kike fitarwa mai da
i Shalelena har kanki
amshi yake yi uhm.
Shalele bana son kuka.
Sannan kada a sake tsinka Alhaji Baba in yana magana baki ji tausayin daya bani ba.
Ni
anshi ne ba laifi bane dan yayi magana ko wacce irine dani.
Haba shalele uhm menene to na kukan share hawayen kada ki sake kuka kina dani, Alhaji Baba nawa ne fa."
agoni yayi ya shiga share mun hawayen da yatsunshi yana ta murmushi.
Nima murmushin nayi na dubeshi da kyau nace..
Dama kasan sana'ar Maigogul ne?
"
Kai ya gya
a mun yace..
"Na sani ya fa
a mun da bakinshi tun kafin muyi aure dake, kuma nima na bincika Shalelena"
Amman a hakan kaji kana so in zama matarka shin baka ji....
"
Bakinmu ya manne waje guda dole nayi shiru na lumshe idanuna wasu hawaye masu
umi suka gangaro mun.
Mun jima a wani yanayi kafin ya zare bakinshi ya tallafo fuskata da hannunshi biyu yana kallon tsakiyar idanuna yace.
"Ki dena dawo da hannun agogo baya Shalelena
Shi abu inya wuce ba'ason dawo dashi baya musamman abinda ba kyau bane dashi, abunda bashi da kyau rurrufewa akeyi fa.
Abu mai kyauma ba ko wanne ake bu
ewa ba.
Ni dai ina sonki a duk yadda gidanku yake uhm.
Yau
amshinki yayi mun da
i fiye dana ko yaushe tun a mota
amshi yake ta sauke mun kasala, shi yasa kika ga duk na susuce uhm"
Bakinshi ya kuma mayarwa cikin nawa.
Mun jima a tsaye a haka da
yar muka rabu amman saida ya sakani na mance duk wani
acin rai ya sake jaddadamun yana fa
aunata fiye da tunani.
Fitowa yayi suka yi sallama da Maigogul muka
auki hanya sai wajen goman dare muka shiga gida.
Haka abubbuwa sukaita shurawa kamar da wasa ranar Juma'a aka
aura Auren Maigogul da Hajiya Balaraba sadaki dubu
ari amman ba wannan gidan da muka je zasu zauna ba tace tana da sabon gida data gina wannan gidan da muka je gidane da suka rayu da mijinta da
anta maza uku.
Sai da daddare Maigogul da Cicib suka shigo ashe a ranar aka
aura Aurenshi da Labbai shima kawai aka wuce wajen.
Muna tsakar gida suka shiga rabon goro Maigogul wai ku kunga gaye kuwa fararen kaya
al ya saka komai fari har zabban azurfan hannunshi masu fararen duwatsu ya saka yadda kuka san gwamna, takalmin
afarshi kuwa mai kwale_kwale irin na
an gidan sarauta mai karen muski ne a
afarshi gaskiya yayi kyau sosai wallahi.
Uzairu zuchiyata sai
unshe dariyarshi yake yi a bayan Labbai, ku kuwa gabana sai dokawa yake yi.
Nasan Rakiya babu kyau babu da
i wallahi.
"Wai wannan rabon goron na menene Maigogul kuma na ganku kamar daga biki kuke ko?"
Cewar Rakiya kenan da take
allar goro.
"Goron
aurin Auren Labbaine da kuma goron
aurin Aurena.
Allah ya nufa yau an
aura Aurena da Hajiya Balaraba in Allah ya kaimu sati mai zuwa zata tare, ko nine zan tare ma gashinan dai"
"Me kace wai?
Abu ta kazannan.....
Kuna ganin za'a wanye lafiya da Rakiya kuma?
Mu ha
u ranar monday muji yadda zata kaya
Mrs Bukhari
Masu adashe ina jiranku
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041:
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/FyrOjhxZpaIDkhKKwuhZOO?mode=ems_wa_t
MRS BUKHARI
16
" Abu ta kazan uba, kace me?
Aure naji kana fa
e Maigogul kake ko uban wa?
A ina zata tare wai?
Narantse da Allah baka isaba ni Rakiya zakaima haka ko sabida kawai ka samu bakin ajjihun mijin
ata shine da kishiya zaka saka mana.
Hauwa fito kinji alo tsiya alo danja.
Au Lolo kitimurmurar da kuke
ullawa ke da ubanki kenan?
Mitsiyaciya dama babu
auna a tsakaninmu inda
auna ya za'a ha
a baki da
iyar cikinka ai maka kishiya"
Cicib yace.
"Ayi ha
uri Rakiya bakin al
alami ya bude"...
" Rufa mun baki ba
i ba
in munafuki mai kutungullar tsiya
an daudun banza, ka auri
iyata kazo kana wani cewa ayi ha
uri.
Kema ki rasa wanda zaki Aura a duniya sai wannan wanda dake dashi banga ta inda kuke da bambamci ba"
Maigogul ya kalli Cicib yace.
"Kaje daga sama Labbai zata zo bari in gama dasu kasan Rakiya kishinta ya
azanta.
Zamanin Hauwa ma haka ta cukumeni muka fa
asa mukaita burgima muna dukan juna wallahi har kusa da lambatu."
Wucewa Labbai tayi gaba Cicib ya bi bayanta suka haura sama.