← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 52

Sashe 24

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ba tare da tunanin komai ba Yar Shuwa ta rafta
a hannunta akan yarjejeniya.

A tunaninta ku
i sune komai a rayuwa..

Anci an sha anyi duk abinda ya kamata matane masu tarin yawa.

Ita shugabar kungiyar ba zata wuce shekaru arba'in ba, ta samu duniya gata kyakkyawa tamkar ita tayi kanta.

Duk da matan
ungiyar wasu irin za
un matane wa
anda Allah ya hore musu kyau zati ga kuma ku
i dake maida mummuna ya zama kyakkyawa, ina kuma ga kyawawan ga kuma ku
Atampopi supa_supa da takalma aka raba a wajen taron, taro fa sai dare ya
are babu sallah babu salati.

Abubuwa da dama na
azanta sun faffaru ba abu bane na da
in rubutu ba.

Kuma ba abu bane da zanta bayyanawa wa'iyazubillah Allah ya kiyashemu ta
ewa kawai.

Babangida:.

Bashi ya farka ba sai azahar shima kiraye_karayen sallah ne ya tasheshi.

Wanka yayi a gurguje ya wuce masallaci.

Daga nan bai dawo gidan ba sai dare.
akinsu Mardiyya ya yada zango ya tarar sun tusa A
a'u a gaba suna mishi fa
a yana ta kuka.

Shigowarshi ce yasa sukai shiru, amman shi bai daina kukan fitar rai ba.

"Mardiyya menene ya faru?

"
"Baba sata yayo a ma
ota ku
i masu yawan gaske fin dubu saba'in.

Yama ci da yawa daga cikin ku
in sai yaune Malama take fa
a mana"
Idanu Babangida ya lumshe maganganun Baba na shago ya shiga ka
a mishi
ararrawa a kunnuwanshi akan su guji ranar da nasu
an zasu dinga sasu magana, ko su hanasu bacci ma kamar yadda sukai musu.

A hankali ya zauna kusa da Aminu yana
arema yaran nashi kallo sune yara mafi soyuwa a rayuwarshi, sai dai kashi ga Adda'u ya
ebo halin sata.

Yana ro
on Allah ya yaye mishi, kuma kada Allah yasa yaranshi su
ebo halinshi ko na mahaifiyarsu.

"Bazan sake ba Baba"
Ya fa
a yana kuka.

Mardiyya ta shiga
aki ta fito da ku
i dubu casa'in da shida ta dan
ama Babangida ya saka hannu ya amsa.

"Ina ka
akkosu a mayar musu dashi.

Sannan Adda'u me kake so wanda bana muku, me zakayi da ku
in daka sato, shin a ajinku ba'a fa
a muku sata bata da kyau bane?

"
"Bazan sake ba nayi al
awari.

Dama inaso in siya ma Ummi kayan abincine naga gobe zamu je wajenta"
Babangida baisan sanda hawayenshi suka sulalo ba, da sauri ya goge hawayen da dabara ba tare da yaran sun sani ba.

"Duk abinda kake son siya ma umminka ka tambayeni sai in baka ka siya mata.

Allah yayi maka albarka tare da
an uwanka baki
aya.

Ina ka sato ku
innan to?

"
akin maman Hamusu mai kifi"
Baki Babangida ya bu
e tare da cewa.

"To nawa ne duka ku
in daka
akko
in?

"
"Dubu
ari ne"
"To shikenan A
a'u dan Allah ka kiyaye.

Ke mardiyya zaki iya mayar mata da ku
inta ba tare data san an sata ba?

"
Kafin mardiyya tayi magana yace zai iya shi a bashi suje da Mardiyyan.

Ai kuwa ku
i Babangida ya zaro ya cikace ku
in ya basu dubu biyu yace su siyo kifi.

Da haka wannan asirin ya rufu.

Yai musu sallama akan goben su shirya sai ya kaisu wajen Ummin nasu.

"Baba sun sake gida muma bamu san gidan ba.

Dama ummi tace sai Baba Gaza yazo zai mana kwatancen layin"
Cewar malama take gaban Babangida ya tattake ya fa
i haka kurum yaji hankalinshi ya tashi da
yar ya iya magana.

"To shikenan in ya kwatanta sai in kaiku zanje in kwanta.

"
akin Ramatu ya shiga ya tarar da'ita a gaban kulolin abinci tana ta tubkewa da warwarewa bata sanma Babangida yazo inda take ba.

Yayi sallamar yayi ya maya yaji babu amsa a tunaninshi ko tana can
akin ma
ota tunda haka ta saba sai yaga ashe tana
akin.

Sai da yayi magana a kanta ta
ago da sauri suka ha
a idanu.

"Lafiya kuwa Ramatu wannan wanne tunanine haka?

"
Ajjiyar zuchiya ta sauke.

"Sannu da zuwa.

Hmmmm"
Zama yayi suka gaisa ta zuba mishi shinkafa da miya da soyayyan sukunbiya, da jus
in kankana.

"Menene yake damunki Ramatu?

'
Ya tambayeta cike da tuhuma.

" Wallahi bashikan da suke kaina suna da yawa.

Ga Safiya zata yi aure dubu hamsin hamsin aka yanke mana mu mata nasan dana tambayeka zaka ce baka dashi.

Bashikan da ake bina kuwa wallahi sunyi dubu
ari biyar koma fi"
Idanu ya zare, sai da ya kur
i ruwan kankana ya dawo daidai.

"Dubu
ari biyar ni kuwa ina na ganta, ai ko dubu hamsin
in bani da'ita gaskiya.

Abinda zaki kula shine bafa ke ka
ai bace ku uku ne.

Shin inna baki dubu hamsin suma ina da hamsin hamsin da zan basu ne?

Bani dashi ki ba Mama ha
uri kawai.
an bashi kuma ke kika san yanda zaki yi dasu Ramatu ke da na baki jari masu yawa tun kafin ki tare.

Yanzu haka ai na raba muku jari ke mai kike saidawa?

"
"Bana siyar da komai tanadin haihuwa nayi da ku
in kanaso in haihu
awayena suzo suna mun dariya ne?

"
Mamakine ya
ume shi magana wannan ya kasa sai ya mayar da hankalinshi kan abincinshi kawai.

Amman fa da tunanin sake gidan da akace su Sabuwa sunyi ya kwana.

Ya kira wayar
ar Shuwa kusan sau takwas duk a kashe ake ce mishi.

Kai kawai ya girgiza.

Da wannan aka wayi gari.

Sassafe sai ga matar da take bin Ramatu ku
e tazo tana neman yi mata tereren banka
a a cikin gidan haya mai sha
e dam da mata, ga kishiyoyi.

Mrs Bukhari
Ubangiji Allah ya tashe mu lafiya ameen
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
11
Ita akan dole sai an biyata ku
inta take ko kuma ta
ebi kayan ku
inta.

A lokacin Babangida ya fito wanka kenan.

Sauri sauri ya shirya ya fito ya tadda wannan mata tana rantsuwa.

Ganinshi baisa ta risina ba sam.

"Baiwar Allah kiyi ha
uri ko biya biyar ne in sha Allah sai in miki.

In kuma zaki bani wata shida akwai adashe da zan
auka sai in baki baki
aya nawa ne ku
in naki?"
"Wai ku
ina zasu yi
ari bakwai.

Kuma wallahi ko biya biyu zaka yi mun bana so ku
ina sunyi shekara narantse da Allah ko ku
ina ko in yashe
akinnan tas wallahi kasan Allah
ar hau ce ni ta gaske"
Ai saita tu
ankwali ta ja
amara mamanta suna sama suna
asa tsabaragen jijjigar da take yi" Shima Babangida a ranshi ya aiyana
"Kura tayi lafiya lallai harmu za'a fa
a ma hau, mu da hau
in inta gammu gudu take yi"
A zahiri kuma yace.

"To Allah ya kyauta.

Tunda abun haka ya zama ke Ramatu sai ki barta ta kwashe kayan ayi mata ciko in kuma sun kai ku
inta shikenan."
"Haka zaka ce Abban mardiyya ta kwashe kayana in zauna dame ko gida kake son inje, ya ina da kishiyoyi zaka bari ayi mun haka?

"
"To bani da yadda zanyi ban baki damar zuwa ko'inaba kuma na baki umarnin ta kwashe kayan in dai hakan take ganin zaiyi mata ba zata zubar mun da mutunci ba.

Ga ku
in cefanenki ni na fita"
Saka kai yayi ya fice zuchiyarshi na tafasa.

Matan gidan ashe duk sun fito suna tsaye cirko cirko.
akin su Mardiyya ya shiga ya kirawosu suka kama hanyar titi dan taran abun hawa.

SABUWA:.

Haka muka wayi gari a sabon gida cikin amince da jin da
Mutuniyarku Labbai tana kichin tana ta tuyar
wai.

Su Adama sabo da zaman tsakar gida yasa sun sakko
asa sun shinfi
a tabarma a
ofar
akin Gaza.

Su Uzairu zuchiyata anata brush a wajen famfo, magazine kuma yana zaune yana shafa kan Uzairu dake shan madara ( magen Gaza fa)
arraban
akin Hauwa ma suna waje wasu da wanki suka tashi, Hauwa kuma sai gyare_gyare take yi.

Masa kuma yana zaune yana taya Aliya tsifa.

Raliya kuma gawayi take kunnawa a kurfoti, su Qamriyya kuma anata shafa hoda.

A hankali na sakko.

"Lolo barka da sakkowa fa.

Kai gaskiya mun gode miki wannan gida munyi kwanan farin ciki sosai"
Cewar Raliya kenan.

Layuza taja tsaki ta kawar da kanta.

Murmushi nayi na dubi Raliya wacce duk ta fice daga hayyacinta ta zama
auye futuk
afarta duk kaushi kaushin ya
ebi annakiyar dau
a yayi ba
i abinka da farar fata sai ya fito sosai.

Raliya ya gida ya sabon waje?

"
"Ga sabon waje nan wallahi ni dai jiya da
yar nayi bacci balle na saba da
akin jinka"
Dariya gabaki
aya aka kwashe dashi Uzairu zuchiyata harda tuntsurawa tsabaragen dariya.

Wannan dariyar yasa Gaza ya fito hannunshi da kofin shayi cike ga mummu
i a
ayan hannun.

"A lafiya dai Matar manya.

Eh wallahi Sabuwa mai sabon aiki Babbar yarinya da tauraruwarta ke haskawa.

Da gama takaba da aure, miji duka
auka eh wallahi babu wani shege"
Zama yayi su Rahine suka baibayeshi ya shiga basu shayinnan da mummu
Ana cikin haka Labbai ta le
o ta sama tayi kiran su Aisha suka sakko mana da abun karyawa.

Duk muka yi da'ira.

Wai Sama da Rita basa gidanne?

"
Adama tace"
"Ita dai tayi mana sallama zata aiki.

Shi kuma yana ciki yana baccin asara na rashin zuchiya"
urum sai gashi ya fito.

"Ke Adama waya fa
a miki baccin asara nake yi?

Wallahi
waya nasha taimun karo ga gajiyar tu
in wurbaro.

Ni kudu ma zan tafi kirsimeti ya kusa muje muci kasuwar balam_balo ko na samu na ragon suna"
Amman Sama ai gara ka zauna ta haihu kananan cikin ai yazo watan haihuwarshi tace ma ya wuce watanshi na goma sha
aya kenan fa kamata yayi ka kaita asibiti.

Wanne kuma kudu zaka nausa yanxu ga cikinta da girman gaske tun yana wata biyar da
yar take turawa fa."
Yana zare idanu yana cusa
wai a baka yace.

"Bafa ki sani bane tajajje asibiti wallahi cewa akayi nan da sati in bata haihu ba aiki za'ayi mata.
Chapter 24 · 0% Book details