Sashe 19
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Juyawa nayi na koma ciki daidai ya gama wayar harma ya tashi tsaye.
"Lokacin Sallah Alhaji Baba ya tunasar damu ko?
To bari muje masallaci in muka dawo bama saina shigo ba zan mu
arashe maganar a mota in samu in wuce duk da bana ko son in yi nesa dake"
Murmushi nayi mishi kawai.
Wani kallo yayi mun masu fassarori.
Saida suka fita ne na fito tsakar gida na samesu anata duba kayayyakin tsaraba da kayan abinci da Alhaji Zaidu ya jibge mana ga gurasa kanta hilimi guda rakiya ta juye a bokiti.
Cikin su Adama na shige na saka hannu a kwanon Uzairu zuchiyata dake zaune yana ta latsa waya yana dariya.
"Uhm lolo wallahi rigar aure Felisha ta tutturomun ala dole wai in za
a mata wacce zata sa.
Shine tun
azu nake ta dubawa sai yanzu muka tsayar da matsaya.
Uhm lolo Gaza yake shafa mana gidan sama zamu koma kai abunnan ni akaima an mugun fitar dani kunya.
Ga shawara kinga mijinnan naki?
ameshi zakiyi ram kada ki sake wata
araka ta
ullo ta
angarenki sannan kada ki bar Maigogul ya hau wani buzu gara ya soki naciral"
Labbai tace.
"Ai na fa
a ma Madubala kinyi aure yayi ha
uri.
Ya ban tausayi sosai jikinshi har rawa yake yi.
Na dai mai tayin ko Sadiya, ko Aisha yace a_a kuma yace yana miki fatan alkhairi sannan kiyi ha
uri baisan kinyi aure ba"
Har cikin
on raina na tausayama Madubala kuma na sake jaddadawa da ace yazo kafin a
aura aurena tabbas da shi zan aura babu kwana_ kwana amman
addara ta riga fata.
Sallar isha na gabatar ina zaune ina sabunta kwalliyata nice harda sake kaya zafi yasa saida na watsa ruwa a gurguje na saka riga da siket na materiyal mai taushi haka.
Jane jikin materiyal
in sai afulawoyi masu ruwan zuma.
Ina kan Shafa janbaki Maigogul ya shigo.
"Maza lolo ba'a barin manyan mutane suna jira maza.
Rakiya nan da sati guda zamu tattare yanamu_yanamu mu koma sabon gida.
Gobe Gaza zai kaimu mu gano wajen muma"
Rakiya tace.
"Haihuwa mai rana.
Yau dai sanadin lolo Allah yasa mun bar wancan
addararren layin na magulmata.
awayen Hauwa da suke munafurci tare kaga gulma ta
are.
Da kuma yadda ake korema yarannan zawarawa da gulma da tsigudidi ba"
Hauwa zata yi magana Maigogul ya
aga mata hannu.
"A_a ya isa haka kada ku hautsina mana gida muna da ba
o dan Allah."
Wucewa nayi sum _sum na fice Layuza na tadda a
ofar gida wani mai mashin yazo wajenta.
Muna ha
a idanu ta sakar mun tsaki ni kuma nayi mata murmushi tunda dama kowa abinda yake dashi shi zai bayar.
Murfin motar na
alle na shiga da sallama.
A hankali cikin
asa_
asa da murya ya amsa mun yana jingine a kujerar motar sai lumshe idandunanshi yake yi.
Hannunshi ya mi
o mun yana lumshe idanu.
A hankali na
ora hannuna cikin tafin hannunshi.
Sai naga ya kulle idanunshi tare da matse hannayena ya
an jima a haka kafin ya bu
e idanun yana
an murza mun saman hannuna da babban
an yatsanshi.
Gabaki
aya wani irin abune da ban ta
a jin irinshi ba naji yana tsirgamun.
"Shalele anya zan iya jimurin jiran wata ukunnan kuwa.
Kinga wannan kwalliyar taki da shi kanshi taushin yadin yanda ya sukurkutamun tunani kuwa?
Kinyi kyau sosai Amaryar Zaid"
Mirmushi nayi
an ta
aitacce ba mai yawa ba sabida yadda yake wasa da babban yatsanshi a saman fatar hannuna abun na shiga.
Matso da fuskarshi yayi daf da tawa muka sha
i numfashin juna.
"Kin tabbatar zaki iya wata ukun da kika
iba mana kuwa, bakya gudun mu sha wahala uhm?
"
arashe maganar yana so ala tilas sai mun ha
a idanu.
A hankali na
ago nayi mishi fari da ido irin nawa na da can da nake yima samarin bariki in sukurkuta dukkannin kuzarinsu.
Ai babu shirin ya kwantar da kanshi lub a saman
irjina yana ja da sauke numfashi a hankali.
Shiru ya biyo baya na wasu lokuta masu tsayin da ba zamu iya tantancewa ba.
Da
yar ya
ago daga jikina muka duba agogon dake
aure a tsintsiyar hannunshi tare.
"Kwanan dutse ya ganni Shalele.
Zaki bini hotel ne ko zaki shiga gida?
"
Shiru nayi ina nazari bana son binshi domin akwai bu
atar in nutsu in gyara jikina irin gyaran da ban ta
a yin irinshi ba.
A hankali cikin kasalalliyar muryar dana tabbatar zan jefashi cikin shau
in tunanina a
akin hotel a yayin daya kasance shi ka
ai nace.
Gida zan shiga, ai bazan iya binka ba waneni?
Na karashe ina ka
a idanu.
Hancina ya lakace cikin murya mai ha
e da numfashi nannauya yace.
"Shikenan Shalele zan tafi tun kafin in kasa tu
a kaina zuwa makwancina.
Gobe da safe zan shigo in karya in yaso sai in
auki Alhaji Baba ma muje wancan gidan duk su gani kafin in wuce ko?
Sannan ki sanar dashi zancan zuwa Dubai
in kafin in shigo gobe"
To in sha Allah"
Daga haka mukai sallama harna fito shima naga ya fito a cikin motar ya bu
e bayan motar akwatin ajjiye kaya na mota ya zaro wata
atuwar leda da wata
aramar jakar kwali.
"Muje in kai ki har zaure kafin in tafi"
A jere muka iso har
ofar gida kana ya mi
o mun ledojin hannunshi.
"Wannan babbar ta Alhaji Baba ce.
Ita wannan jakar taki ce.
Sai da safe"
Juyawa yayi da sauri ya fa
a mota ya tayar da'ita.
Murmushi nayi inajina tamkar sabuwar mutum ce ni, tabb soyayya duniyace.
Da farin ciki na shiga gidan.
Yanda na barsu a haka na taddasu maigogul na kan turmi yana basu labari anata dariya.
Kallona yayi yamun murmushi ya yafitoni da hannu na nufeshi ina jin da
i sosai.
"Ya tafi Lolona Amman dai ba Kano ya kama hanya ya tafi ba ko?
"
E yace sai gobe da safe in yazo yaci abinci sai ya kaiku kuga gidan kafin ya wuce.
Wannan ledar yace in baka"
Dariya yayi ya cabke ledar ya bu
a wasu irin shaddajine waganbari asalin manyan guda biyu da takalmi da agogon fata komai na cikin ledar mai bala'in tsada ne sosai.
"Hiye Lolo duk wannan ka
akin arzikin duk nawa ne.
Lallai Lolo yanzu ne kika yi aure.
Ke dake da Uzairu zuchiyata yanzu ne zaku nuna mini kun haifu yanzune asalin kuttun farin jini da Sa'a ya fashe a gidannan"
Da Rakiya da Hauwa tare sukai dogon tsaki.
"Aikin banza"
Cewar Rakiya dake dokin
ofa tana cin gurasa da shayi.
Ni da maigogul muka kwashe da Dariya a tare.
"Lolo ai kin gani tun daga gida kin soma fuskantar
abulabe ko?
"
Na gani Maigogul dama yace in sanar maka daga Umara zamu wuce Dubai mu siyo kayan akwatina"
Rakiya tace.
"Agen duk Maigogul
in?
Lallai kin cika tabbatacciya Lolo yayi kyau Allah ya taimaka"
Rakiya bafa ni nace ba shi yace haka"
"Ba shakka sabida kin nuna fifikon Maigogul sama da nawa ba.
Ba gashi ko tsaraba shi ka
ai ya yoma ba ni ina zaune gaho"
Zan yi magana Adama tace.
"Haba Rakiya banda muhalli daya siya mana har wani abun muke nema kuma.
Sannan mutuminnan fa ko maigogul yayi ma ai ke mai jin da
i ce"
"Batta Adama ta yi yadda take so.
Lolo dai
iyata ce, kuma kinsan da wuya ina tare da'ita bare da da
i.
Kina zaune duk shekara zata kaini aikin hajji ba dai dani kike zancan ba?
Ke lolo wuce ki shiga ciki abunki, ni
inkima zan kai a darennan dama bikine damu.
Ku kulle gidan dan bazan kwana a gidan ba"
Da wannan ledar ya fice fuu.
Rakiya tafi awa biyu cur tana zage_zage saida na dun
ula mata ku
i da takalmi wanda Alhaji Zaidu ya siyo mun sannan tayi shiru harda washe bakinta sai lokacin na yi ajjiyar zuchiya tare da girgiza kaina kawai.
Mrs Bukhari
Son so
[10/4, 10:29 PM] +234 810 593 2041: MRS BUKHARI
9
Cikin dare ba sai bacci yace baima sanni ba.
Ina ganin su Adama a kwance sunata baccinsu hankali kwance.
Amman ni sai juyi kawai nake yi tunanuka biyu su suka ci
arfin zuchiyaya.
Tunani na farko shine tunanin Alhaji Zaidu da nake jinshi tamkar a duniyar mafarki, ko kuma duniyar tatsuniyoyi, ko hikayoyi.
Ha
a na yaba, nayi ma Allah godiya daya dubeni ya jefo mun Alhaji Zaidu cikin rayuwata baban soyayya kenan.
Allah shi ya tsara komai bamu da tsumi bare dabara shi yasa abubbuwan suke tafiya cike da almara.
Cikin
anin lokaci ha
uwar da bata fi sau uku zuwa hu
u ba.
Mune muka mallaki gida, kuma wai yau ni Sabuwa Alhaji Zaidu ya biya ma Umara, lefena a Dubai zan ha
o shi.
In banda Allah mai iko da saukar
udura wa zaimun wannan?
Babu shi, a cikin jikina ina jin cewar da Auren Alhaji Zaidu zanyi amfani in gyara ma Maigogul Rayuwarshi, shine jigo nayi imanin idan ya shiryu abubbuwa da yawa na gidanmu zasu iya sauyawa.
Muskutawa nayi na tashi zaune na jingina ina hararo al'amura ina fatan su kasance kamar yadda nake kallon hotunansu a idan zuchiyata.
ayan sashen na zuchiyata kuma tunanin a irin
urarren lokacin da Madubala yazo nake yi.
Madubala ba irin namijin da za'ace an mance dashi bane sam wallahi domin masoyine mai sadaukarwa ga masoyiyarshi.
Sai dai kash yaxo a
urarren lokacin mai ikon saukar da
udura baiyi shi zan aura ba.
Amman nayi farin cikin ganinshi cike da kamala tabbas.
Rarrafawa nayi na fita na
auro alwala.
akin namu ma a mugun cike yake bazan samu wajen Sallah ba.
Gaza da Uzairu zuchiyata na kalla suna gefe a kwance a tabarma, su Ma'aru, dasu Sama duk sun kwakkwanta a tsakar gidan,murmushi nayi.
Allah sarki
an uwa abun wuya.
Duk lalacewar
ayanmu baya sawa mu gujeshi tafiyarmu tare take in sha Allah.
"
ankwalin materiyal
ina na shinfi
a na ta da kabbarar sallah.