← Book details Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 52

Sashe 5

Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni kuwa nayi mata dariyar mugunta na ka
a kai na fita.

A zaure naci karo da magazin.

"Ahh Hayya hayya babbar yarinya kaga Sabuwa mai sabon aiki.

Baki kwantan aiki ai wallahi ina gwanin wani ga tawa.

Ai na dawo Fada yake fa
a mana ashe Uzairu zuchiyata ya samu wata baturiya zata aureshi shine kuka tafi tare.

Ya ina batun tsaraba Lolo?

"
Dariya muka yi duka nace.

Magazin duniya tsaraba maza shiga kada a kasafta baka"
Ina fa
in haka na fita, shi kuma ya shiga gidan da mugun gudu yana ihu.
arasawa nayi jikin motar Alhaji Bilya na jingina kawai na zuba mishi fararen idanuna.

Hannayenshi har
e bisa
irjinshi yanata kallona.

"Wato Sabuwa kina da kyau mai tasiri sosai hasken idanunki ka
ai ya isa in shagaltu da kallonki"
Zai sake yanko magana na datseshi ta hanyar cewa.

Yanzu dai kaga na gaji hutu nake bu
ata sosai.

Kuma
an uwana ma suna bu
atar lokacina ka saka rana sai ka dawo ko?

"
Murmushi yayi ya gya
a kanshi.

"To to naji.

Nan da yaushe kike ganin zan dawo mu tattauna ni dake mu tsayar da matsaya guda
aya sabida ni bana son auren ya wani
auki lokaci gaskiya.

"
To inaga nan da kwana hu
u ko biyar kana iya zuwa kafinnan na huta sai kaji ra'ayina ko?

Nagode ni zan shiga ciki"
Hannu ya saka a ajjihu ya
ebo ku
i ya bani nasa hannu na amsa nayi godiya.

Daidai yana bani ku
in Layuza ta fito turus tayi da ganin
atuwar motar da muke jungine a jiki.

To Alhaji nagode ka gaida iyalan, sai munyi waya"
arashe ina fara'a
as.

Saida naga yaja motarshi ya gangara sannan na nufi gida Layuza na tsaye ta babbake a
ofar gidan.

Malama zan wuce ko?

"
"Aikin banza dan wannan tsohon yazo wajenki shine har kike fiffi
a?

Sabida shi kenan kika kaso auren dan kizo kici gaba da iskanci a gaban Rakiya uwark...

"
Buf Gaza ya buge mata bakinta ta baya ya hanka
ota tazo ta rungumeni.

"Ke Rakiya rabin raina wai kike zagi dan abu ta kazanki yarinya sai ba
in ciki da hassada ashe baki dena hassada da Lolo ba?

Eh wallahi lolo tafi
arfinki kina gidannan zaki ga irin mijin da eh zai aureta.

Dena kallona dan abu ta kazan ehhh.

"
Ba shiri tayi
asa da kanta Gaza kuma yace.

"Ke lolo shige gida ni fita zanyi zanje wani aiki ne saina dawo ma ha
e ko a mutu ko ayi rai.

Ko a kasheni a kawo muku gawata, ko in kashe, in tsere, ko a killaceni a gidan yari eh wallahi Allah"
Ya gangara da Rahine a kafa
arshi jikinshi da kayan farauta.

Murmushi nayi ma Layuza da naga jini a bakinta ya wanke mata ha
ora.

Ina shiga
akinmu na tarar Maigogul yayi zaman da
aro da akwatuna a gabanshi anata ganin kaya.

Uzairu zuchiyata yana ta wawware ma kowa tsarabarshi.

Nan su Aisha ma suka shigo muka ba kowa tsarabarshi kayana kuma duk na tattare.

Maigogul ya cika cake a baki ga lemun kwali yana korawa yace.

"To batun auren kuma Uzairu zuchiyata ni shi yafi damuna yaushe kuka tsayar ne kaga in baiyi tsayi ba ai sai a ha
a dana lolo tunda Alhaji Bilya shi yace baya son ya
auki lokaci.

Uzairu zuchiyata yace.

" To ita tace tana son nashi ne a dai bi a hankali gaskiya.

Ni aurena da Felisha nan da wata uku ne.

Ni abinda yafi damuna iyayenta sun nuna dole anan Najeriya suke son a
aura auren suna son ganin iyayena da dangina kafin mu
unguma muje ayi bikin coci.

To ni Dad maigogul a wannan gidan zan kawosu?

"
Dariya duk muka kwashe dashi Maigogul harda dukan cinyar magazin.

Saida ya kuskure baki da jus kafin yace.

"Wannan fa mai sau
ine wallahi a rashin hankali irinna turawa sai kaga in suka ga gidannan ya burgesu babu mamaki suita
aukar su Rakiya hoto dasu da gidan sabida sha'awa Ni inaga fenti kawai za'aima gidan ai.

Wannan katangar a
ara mata tsayi a saka
ofa wai ba shikenan bane, sai filastar tsakar gida ai an gama"
Ai kuwa ina wuta Rakiya ta saka maigogul da
yar rikici ya lafa.

Adama tace.

"Gaskiya ne ba sai kayi wata
aryar ba sufa turawa babu ruwansu rayuwa mai sau
i suke yi."
Hararar Adama yayi yace.

"Tabb nifa gaskiya sai dai mu koma wani gidan koma gidan hayane na wani lokacin sai dai mu kama"
"To Allah ya kaimu ai sai a kama
aton gida ayi bikin ba shikenan ba.

Ni zanma iya samo mana
aton gida ayi komai a gama mu da muke da Alhazai ko wani ges house
in zan iya samo maka.

Ince dai dani za'a tafi bikin cocin ko?

"
Maigogul ya tambaya yana zare idanunshi.

"Yauwa yanzu naji sanyi wayyo Da
Dakai da Rakiya da lolo, sai Adama ko Labbai, ko kuma Gaza ko Magazin dai a cikinsu za'a
auki
aya sukenan iyakar
an rakiyar dai da muka tsara da'ita Felishar su su Salaha ko suna in ta haihu sa zo tunda bazai yiwu mu tafi dukka ba"
Mun sha hira sosai ranar hirar yaushe gamo.

Bayan la'asar muka fito muka
aura abinci taliya da kifi sutu sutu Hauwa sai kallonmu take yi.

Tsarabar biskit da lemun kwali na bata tai ta murna tana godiya dai.

Bamu muka samu kanmu ba sai bayan isha sannan muka runtuma zuwa
akinmu kuma fitowata wanka kenan wayata naji tana ruri ina
agawa naga Alhaji Zaidu ne.

Idanuna na lumshe na
an murmusa kafin na
auki wayar muka gaisa a tsanake, muka tambayi juna gajiyar hanya.

Baka gida a irin wannan lokacin, ko kaima mai zaman majalisar maza ne?

"
Dariya na bashi sosai sai da yayi ta isheshi kafin yace.

"Me zaman majalisar kike nema, ko kuwa shi kike gudu?

"
Kunji tambayar hankali da hikima a wajen manya ko?

Murmushi nayi nace.

To sai naji a wanne bigire kike kafin inyi aman abunda ke raina"
"To naji wayon.

Ai Antinki ba zata ta
a barina inyi zaman majalisa ba sam.

Ni da ko aiki zan fita sai munyi tababa da'ita kafin ma ta amince wata rana ma sai dai muje tare mu dawo tare.

Kin ganni dai yanzu nake shirin komawa cikin gida ma
ocinmu ne yayi sallama dani."
Allah sarki ai ta kyauta kuma haka akeson mace.

To nagode da kulawa yana da kyau ka shiga gida"
"Kafin dai muyi sallama zan sanar miki gobe inaso zan shigo dutse da fatan zan samu tarba?

"
Idanu na zare nace.

Me zaka zo yi a Dutse?

"
Sai da yayi murmushi tare da ambaton Shalele kafin yace.

"
"Ni kaina bana ce ba.

Ni ba yaro ba, kuma ba sabon shigan soyayya ba.

Sai dai taki ta kasance ta musamman.

Zuchiyatace take fusgata lallai tana son jin cikakkiyar amsar wanne muhalli muka samu.

Wata zuchiyar kuma tace dani garin kallon ruwa Zaidu kada kwa
o yayi maka
afa"
Idanu na lumshe a hankali na furta.

Allah ya kawoka lafiya, ya tsare hanya"
Da wannan mukai sallama.

Na labartama su Labbai waye Alhaji Zaidu.

Amman na lullu
e sirrinshi na rashin haihuwa.

Sai dai sun san bashi da yara dai
Sun ha
u sun taya ni murna sun kuma bani shawarar gara in
aukeshi in yi fatali da Alhaji Bily indi maigogul.

"Amman ki killace kayanki gaskiya ki bashi daman zuwa sau
aya rak.

Ragowar komai a gama a waya kinsan Allah yazo ya kuma kema kinsan sauran.

Tunda ku ba yara bane dama za'a ha
a dana Uzairu zuchiyata ai da yafi.

Ohh ranar za'a ga abu.

Allah yasa kafin lokacin hannuna ya warke"
Labbai tace.

"Uhm wallahi gaskiya aka fa
a miki kiyi auren sirri kawai.

Ohh ke dai lolo sa'a tafiya kuke yi kunnen doki, daga gama idda sai samun mazajen aure harma saida kika za
a.

To ni zanma Maigogul magana ya ha
ani da shi Bily
in nima in ci albarkacinki gaskiya"
Adama tace.

"A jarraba gaskiya Labbai.

Inma yace a_a gasu Salaha, su Aisha ya za
a ya dirje.

Ke lolo ke zaki yi mana wannan.

Ko ni yace yana so wallahi da gudu zanje in amso takaddata tunda dama auren tangal tangal yake yi"
Dariya nayi nace.

Gaskiya wannan kishiya ba za'a zaman lafiya da'ita ba.

Amman
ila tunda Gaza ya ta
ata ta sama miki lafiya.

Ke dai ki lalla
a ki koma zaifi miki"
Baki ta ta
e tace.

"Gashi anata bashi shawarar ya tsaya takara ba.

Kai amman fa bambamcinshi da Alhaji tili na kofur zubaina Ghana wallahi ka
anne ke lolo kinga yinwa.

Amman inna tuno ko gidanmu ma kai kake nema ka ciyar da kanka sai inji dama dama can
in dai.

Allah cuta Allah magani dai abun wallahi."
Mun kai kusan biyun dare muna hira mune harda shewa.

Labbai kuwa dariya harda tsugunnawa dan mugunta.

Allah sarki
an uwa akwai da
i musamman mata, in kuma akaci sa'a kawunanku basu rabeba babu ba
in ciki a zuchiyar kowa.

Da tunane _tunane na kwana a raina.

Washegari na tashi da shirin tarban ba
arfe tara ya baro kano dake a ranar yake son komawa.

Ba shirin na shiga shirin tarbarshi zuchiyata na bugawa da
arfi da
arfi.

Labbai na
auka muka je
ar kasuwa cefane muka dawo nandanan muka fito da risho
ofar
aki na soma aikin abinci.

"To wai Lolo amman shigowa zaiyi yaci abincin anan gidan dai ba'a waje zai tsaya ba ko?

Nifa ina jiye miki
an unguwarnan su ganshi ne.

Kinsan Allah ko uwar
ar Shuwa taganshi sai tayi duk yadda tayi taje ta tareshi har titi ta tona miki asiri.

Ni dai shawara kawai kai tsaye ma da kin le
a kice mishi ku shigo.

"
Ina kwashe kazar dana soya na tsoma cikin jajjagen attaruhu nace.

"Kinsan gidannan gidan matan aurene gasu da munafurci na masifa taya zan
akko namiji in shigo dashi dama kallon karuwaima suke mun.

Kuma na fa
a miki sunyi hira ta awa guda da Maigogul me kike tsammanin ya saura a cikin sirrinmu ma?
Chapter 5 · 0% Book details