Sashe 15
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
agota yayi yana share mata hawaye tare da bata duk hankalinshi dan jin menene kokenta.
"Ba na sanar maka zamu je yima Hajiya Baturiya dannar
irji ba?
"
Kai ya gya
a mata halamun yaji.
Taci gaba da cewa.
"Munje anata sha'anin biki sai Matar Ibrahim suka iso mutan Abuja.
Shine fa Hajiya Baturiya daga tambayar Matar Ibrahim Hafsa da muka je bikinta shine take cewa ai ta tafi london haihuwa su irin haihuwane kab danginsu in aka yima mace aure da
anta take shekara "
Hawayene suka gangaro a kuncinta.
Hannayenta ya ri
o yayi jigum yana nazari, ina kuma sai kuka marar sauti take yi zuchiyarta nayi mata ba
"Wato ita dai Yaya Dubu bata kama girmanta ita duk sha'anin da zata zo in dai zaku ha
u sai ta saka mun ke kuka?
Ke kuma kin kasa cire maganar haihuwa a ranki kika sani ko ba alkhairi bane haihuwar a garemu ba shi yasa Allah bai bamu ba.
Bayan ke ba wasu matan sun shigo basu haihun ba? ko dai kina nadamar kasancewa tare dani ne sabida nakasun rashin haihuwata, ko kina ganin akwai wani hakkinki dana tauye miki?
"
Da sauri ta
ago
ur taga shima ita yake kallo.
"Har gaba da abada bazan ta
osawa dakai ba.
Kada ka mance a shekaru biyar na aurenmu kayi mun tayin saki, a shekaru goma ma kayi mun tayi, muka shekara sha biyar shima kai mun tayi, mun shekara sha bakwai shima haka kamun tayin sakin yanzunma da muka riga muka manyanta tayi sakin zaka yi mun? .
Zaid har abada ni
innan taka ce rayuwata a gidanka zata
are kaine ma
abulina.
Dangane da hakki wallahi ni gani nake yi babu yakai.
Ka bani duk wata dama, ga soyayya, ga tarairaya danginka ma sai dai ince Alhamdullilah baka tauye mun komai ba"
Rungumeta yayi tsam yana sauke numfashi sun jima sosai a cikin wani yanayi.
Yaita rarrashin matarshi har saida ya kore mata damuwarta ta mance da komai.
"Hajiya kin mance dasu Hajiya Kulu.
Nima kin mance baki ce a bani abinci ba."
"To ai Royal ganinka ya mantar dani komai.
Kaje kayi wanka zan kawo maka abincin da kaina."
Fita yayi yana murmushi tare da girgiza kanshi.
Babban falon gidan ya tsara ya hau
afar bene da zata sadashi da sama.
"Yaya inaso zamu yi magana fa?
"
Cewar Hajara.
Bai juyo ba yace.
"In Hajiya zata hauro sai ku hawo tare Hajara.
Nasan ai jarinki ne zaki ce yayi
asa bazai wuce haka ba.
Gaye yaushe zai bar Hajara ta tara dukiya, haka ma cin abinci ai bazai barki ki tara ku
i ba. ( a daidai nan ina da tsokaci a page
in jiya akwai inda na rubuta Abdulmalik yana
ari da cinki, to dake maganace mai harshen damo wasu sun
auki
ayan
angaren, wasu kuma sun
aukeshi a yadda na rubuta.
Yana nufin yana
ari wajen ciyar da'ita Hajara mai cin abinci ce sosai dan Allah ayi mun afuwa Subhanallah haka nake nufi)
Dariya tayi dan tasan a gidansu Yayanta yafi kowa saninta.
Ai kuwa da Hajiya
zata hauro tare suka hauro Hajara na ri
e da tiren abincin wan nata, a gabanshi ta dire yana zaune yana amsa waya.
Saida ya kammala kana ya dubi Hajiya yace.
"To Yaya jikin naki ince dai yayi sau
i tunda gani ko?
"
"Da sau
i kasu kusan hamsin ya tafi"
Murmushi suka yi su biyun.
Hajiya na shirin mi
ewa dan ta basu waje yace.
"Yi zamanki jarine ta karyo shine ta dawo.
Gara dai ki zauna ko zaki
ara mata haske kan yadda ake tattala uwar ku
i a sake ha
akata da ribar da aka samu.
Yarinyarnan na kasa gane kasuwancinta Abdulmalik yana
ari"
Dariya suka yi dukkansu ya
auki ku
i masu kauri ya bata, Hajiya ma ta
ara mata da nata.
Alhaji Zaidu mutumne mai
ari sosai, yana da son mutane da yawan alkheri in ana ganin kamar yawan Alkherinshi yayi yawa sai yace to wa yake dashi da zaici gado bare ace zai musu tanadi ai gara ya nemi lahirarshi.
SABUWA:.
Ina bacci bayan na idar da sallar isha wayata ta shiga tsuwa.
Rakiya ce ta tasheni ta mika mun wayar Alhaji Zaidu ke kirana.
Gabana saida naji ya
an fa
i a sanyaye na kara wayar a kunnena.
"Barka da dare Shalele amaryar Zaidul'abidin, da fatan jikinki da sau
i ko?
"
Idanuna na lumshe ina jina wani iri dani wani bawai nake ji wallahi.
Lafiya lau kaje gida lafiya?
"
Ajjiyar zuchiya ya sauke kafin yace dani.
"Lafiya lau na je gida.
Sai dai babu nutsuwa sam tare dani.
Na tafi na barki a cikin halin jinya, duk da gobe nake son zan dawo har sai an sallameki tukunna"
Idanu na zare nace.
Haba dai ai ba sai ka dawo ba.
Kayi zamanka nagode sosai "
Shiru ne ya ratsa wayar ni dai bansan ta ina zan soma mishi godiya bane shi yasa nayi shiru.
Shi kuma ashe hawa da saukar numfashina yake saurare sai can yace.
"Kinyi shiru na zaci zaki tambayeni me yasa na aureki ba tare dana nemi izininki ba.
Duk da dai kinsan abinda ke raina a game dake"
Daddagewa nayi nace.
Ni kuma nayi shiru ne ina jiran ka tambayeni gaskiyar abinda wannan matar tazo tana fa
i, da kuma tambaya akan ahalina"
"A_a wannan ai sabgar kishinku ne na mata Shalele ina ni ina shiga wannan maganar.
Batun tuntu
ar ahali kuma ai mun riga mun haye wannan sira
in uhm?
Da fatan dai kin amince dani a matsayin miji ko?
"
Munfashi na ja na sauke kana nace.
To ai babu macen da ba zata amince dakai ba.
Babu abinda zance dakai sai dai ince Allah ya bamu zaman lafiya
orarre sannan Allah yasa in haifa maka masu kama dakai"
Murmushi yayi yace.
"Ameen matata naji da
in wannan shinfi
ar taki.
Sai dai kuma kash ni nafi son in samu masu kama dake, ko masu kama da Alhaji Baba dan ya fiku kyau nesa ba kusa ba"
Murmushi kawai nayi ina tuno fuskar Maigogul.
Shiru ya kuma ratsa wayar nina katse shirun ta hanyar cewa.
Naji labarin ka biya mana umara, kuma kasa su tashi zaka rushe mana gidan ayi sabon gini.
Sannan nagode da
awainiyarka
Ubangiji Allah ne ka
ai zai iya biy....
Kukane yaci
arfina na kasa
arashe maganar.
Rakiya ta zubo mun harara.
"A_a Shalelena banda kuka wannan ai yima kaine iyayenki ai nawa ne.
Ni ba dan sabida ke nayi ba sabida Allah nayi.
Ke da baki da lafiya kina kuka"
Shiru nayi kawai.
"Shikenan yanzu ki kwanta kiyi baccinki zan shigo gobe da yamma in duba jikin naki, ki kula mun da kanki ko?
Illahirin kunya da mamaki tasa harna kashe wayar ko tari na kasa yi.
Ina sauke wayar Maigogul da Cicib da Labbai suna shigowa ga kulolin abinci a hannun Labbai.
"Lolona ke da wa kike waya?
"
Maigogul ya
araso ya zauna a bakin gadon.
Alhaji Zaidu ne ya kirani.
Shine nake mishi godiyar abinda yayi."
"Allah sarki Lolona na fiki farin cikin samun wannan hamsha
in mijin.
Amman fa tsugunne bata
areba kinsan ba lallai abokiyar zamanki ta soki ba.
Dole zan warware buzu in
anyi abinda zan iya tawa gudunmawar kenan.
Ko ba haka ba Rakiya?
"
"Sosai kuwa kayi daidai hakan yayi irin wa
annan masu arzikin matansu kishi dasu babu kyau ai"
Cicib ne ya
araso bakin gadon da nake har da dafa mun kai.
annan ya jikin naki, ya muka ji da abun arziki kuma?
"
Lafiya lau jikin da sau
"Kai ba dole jiki yayi sau
i ba.
Matar mai ku
i ce, ga zuwa umara na jiranta.
Allah ka
ai yasan
asashe nawa zata taka haihuwa tayi mun rana ni maigogul"
Tsaki Rakiya tayi, Labbai tayi jigum, inta kalli maigogul sai ta kalli masoyin nata Cicib.
Maigogul da kanshi ya zubo mun faten tsaki yaji kifi da tanta
washi.
"Gashi ki sha ni da kaina nayi miki maza matar manya ki sha"
a nayi ina sha yana bani labarai na takaici dana dariya dukka dai yaita hilatata na ko sha faten dayawa.
"To Rakiya mu kam ki taso muje mu saukeki Labbai zata zauna da lolo sunce ma zuwa gobe zasu sallameta da yau ma suka ce to tunda dai har tara tayi sai kuma gobe"
Sallama Rakiya tayi mun ta kwashe kwanuka ta tafi dasu.
Labbai ta hayo gadon tace.
"Mun dai sasanta kanmu da Cicib ke wai kinji kalmomin soyayya lolo illahirin kunya ai lullu
eni tayi.
Gashi yanzu gidanshi muka koma da zama.
Da yamma ma ni da Shafan shi mukai wanke wanke.
To Allah yasa hakan shine alkhairin.
In da rabo watarana zai daina daudun zan yi
ari ko Allah zaisa in zama sila.
Lolo ki taya ni murna da adda'a"
Wallahi ba
aramin mugun tausayin Labbai naji ba.
Har ga Allah nasan bata da za
ine yasa ta amince zata auri Cicib domin samun mafaka da zama a shinfi
ar aure.
Amman meye abun burgewa tattare da Cicib illahirin jikinshi babu inda baya lan
wasawa in yana tafiya.
Maganarshi kuwa ko tsohuwar karuwa albarka.
Amman shima bashi da laifi ta fuskar zati fuskarshi ma ta mata ce, kuma yana da haske saidai yana
arawa da man shafe_shafe dai
Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Allah ya sanya alkhairi Labbai.
Yanzu acan zamu zauna kafin dai a gama ginin gidan ko?
"
"Eh a canne.
Maigogul fa ku
in haya mijinki ya bashi kinsanshi da maganar ku
i ai.
Ga Sama da Rita suma sun zo suna can gidan wai notis ashe aka basu wata shida to yau ita matar ta tafi aiki, shima ya fita mai gidan yazo ya kulle gidan shine suka rankayo amman matar tasa ana nema musu wani gidan hayar ko a layin su Cicib
inne.
"
Iko sai Allah wannan mata ta Sama tana
ari so hana ganin laifi kenan.
Yanzu bil ha
i tana son Sama ko Labbai?
"
Dariya muka saka harda tafawa tabb
Raujin amon shigowar sa
one ya katse mana hirar tamu.
Ina bu
ewa ga abinda Alhaji Zaidu ya rubutu.