Sashe 46
Idan Kaya Ya Gaji Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni jina nake yi wani bawai tunda a gidan aure ban ta
a samun makamancin wannan lelen ba.
A barikinma ban samu irin wannan Dattijon kirkin ba.
wasa
ofata da akeyi ne yasa dole ya janye jikinshi a nawa yana ta mayar da numfashi.
ewa nayi na gyaggyara jikina na fita.
Hauwa ce ri
e da tire sha
e da kayan abinci.
"Dama abincin Alhajine nace bari in kawo mishi naga bai fito ba"
"Ki koma dashi Hauwa.
Zaici anan.
"
"Ai Amarya ba komai yake ci ba musamman da safe"
Murmushi nayi na bu
e kular naga farfesun kayan cikin saniyane, sai biredi da filas na shayi.
Babu damuwa a mayar"
Ina gama fa
an haka na koma ciki.
Baya falon ya haura sama.
Abin kari na ha
a mishi na
auka a tire na shiga mishi dashi.
Yana kwance yana ta lumshe idanu.
"Shalele nagaji sosai bacci nake ji dake a asibitin bana samun bacci gaskiya"
Tausayinshi naji.
Na kai hannu na shafi kanshi mai furfura ya lumshe idanu.
Sannu ka daure ka tashi ka karya to, in yaso saika watsa ruwa mu koma asibitin ko?
"
"A_a yau za'a sallamota na barsu ma suna harha
a kaya ne.
In na karya zaki mun wankan a ban
akinki da sabulunki uhm?
"
Yadda yayi maganar ma dole in
ara sonshi.
Bansan sanda na soma bashi abinci a baki ba, ina bashi yana bani har muka kammala.
Kafin akai ga wankan su Hajiya suka dawo daga asibiti.
Sai kawai ya mayar da kayanshi muka sakko tare.
Hajiya tana falonta a zaune da
awayenta marasa fara'a da kallon raini.
Ciki_ ciki suka amsa gaisuwata suka fi mayar da hankalinsu kan Alhaji da Hajiya.
Ban jima ba nayi fitowata na koma
arayina.
Alhaji bai jima ba ya shigo tare da wata dattijuwa haka.
"Ga mai aiki Hajiya ta samo miki Shalele sai ki kwatanta mata duk abinda ya dace ko?
"
Kai na girgiza nace.
Ba'a bu
atar duk wannan ai ranka shi da
e.
Ni ka
ai yanzu har sai an samamun mai aiki.
To ni meye aikina a gidan kenan?
A_a wallahi a mayar da Baba zan iya aikina da kaina"
"Zauna Baba muna zuwa"
Zama tayi shi kuma ya ja hannuna muka yi sama a bango ya ma
aleni tsam
"Aikin ki ai kinsan girma gareshi yau ai zaki ci gidanku ne yarinya.
Amman Shalele ki barta ko da wanke_ wanke ne ta ri
a miki da shara babu damuwa kinga itama an taimaketa"
Bani da bu
atar hakanne kaga
ar aiki bana ra'ayintane sam kuma ni ba fita nake yi ba"
"To ai jibi tare zamu tafi office Shalele kin fasa aiki a
ashinane?
"
A_a ban fasa ba ranka shi da
"To kinga in muka fita sai yamma wataran ma sai dare to ya zaki yi da aikace_aikacen gida musamman ranar girkinki uhm?
"
Murmushi nayi da
i ya kamani nace.
Zanji da wannan kada ka damu"
Dole muka sakko yace taje za'a nemeta tukunna.
Shiryawa yayi ya fita ni kuma na tambayeshi mai zan girka mishi tunda dai yau nice ai da turaka.
Yace ya ban za
i yau in mishi abinda raina yake so.
Sannan in yi da Hajiya in kai mata ko zata iya ci.
Ai kuwa bai da
e da fita ba saiga kayan cefanen su nama, kaza, kifi, attarihu albasa da dai sauran kayayyakin bu
ata.
Shinkafar tuwo na wanke na
aura na mulla tuwon shinkafa da miyar ku
ewa bushasshiya nasa kifi, nasa nama amman kifin fulebo
inshi kawai nake bu
ata dan burgeshi nayi a cikin miyar.
Dama da man shanu na tawo tafi da gidanka.
Na jera komai a
asa na
auki na Hajiya na kuwa sameta a falonta ita da
awayenta sunyi
ai suna
arin zance.
Ga tuwo Hajiya ko zaki ci
ila kiji da
inshi"
"To Amarya har kin shiga Kitchen ne ko Tani ce har ta soma aikin nata?
"
Ni nayi da kaina Tani kam na sallameta ma ta tafi ai"
arashe ina
ar gajerar dariya, ina
are musu kallo domin karantar yanayinsu duka.
Fuska ta
an gimtse ni kuwa ina karance da yanayinta fes dan a fice nake.
Mai ta tuno kuma oho sai tayi saurin sakin fuska ta gyara zamanta.
"Me yasa zaki sallameta King bai fa
a miki ni na
akko miki ita bane?
Ni zan dinga biyanta domin a taimaka mata.
Ahh ina bari maza insa ta dawo so kike a zageni ace na barki kina shan wahalane, ai bazai yiwu kina aure a irin wannan gidan ace baki da hadima ba."
Wayarta ta ciro a jaka.
awarta har tana cewa.
"Da irin wannan
aukar ma'aikatan ake taimaka musu.
Yanzu dai jibi Hauwa da kuka
auketa shekara nawa taci tasha mijinta yayi gadi suna zaune cikin rufin asirinsu ga muhalli sun samu kuma suci abinda masu gida suke ci, hala a gidan mijinki na baya duk wata wahala kin saba da'itane ko?
"
Wallahi kuwa nasaba, kuma kinsan duk macen dake son rabauta saita zama hadima a gidanta kan jiki kan
arfi, aljannah bata rago bace." Na fa
a ina murmushi, na dubi Hajiya nace.
Ai da kin barta wallahi bana bu
atar
ar aiki bana ra'ayi sam"
Cikin umarni tace.
"Dole kina auren King fa ki yi
ar aiki.
King ai bazai barki ki dinga zaman kashe zani ba dole zai sama miki abun yi.
Shi haka yake ai to kuma in bakya nan waye zai miki aikin ko in anyi ba
i dayawa yadda gidannan baya rabo da
an Rano"
Murmushi kawai nayi na fice abuna ina jujjuya maganar zaman kashe zani.
Zaman auren shine zaman kashe zani kenan?
ashi lallai akwaifa
oyayyen lamari tattare da Hajiya sosai jikina yana bani da matsala wallahi.
Amman nasan sannu kan hankali lokaci zai bayyana komai.
A gurguje nayo wanka na canca
a kwalliya da sabuwar atampa.
an kunne da sar
ar azurfa da goggo Amfana ta bani ita na saka na fito shar inata zuga
amshin humrorin manyan mata na wajen Mrs Bukhari.
Turara
arayina nayi tsab kana na fito babban falo na tadda Hajiya tana magana da Hauwa.
Sannu da hutawa Hajiya.
"Yauwa Amarya kin fito shar dake"
Murmushi nayi kawai na nufi
afar benen turaka hannuna
auke da burner da ha
iyar kwalbar turaren wuta mai
auke da sirrin matan Kanuri wanda
akin maigida kawai ake turarawa da bargon maigida ko zanin gado, ( wannan turaren na musamman ne wanda yasha ha
i na musamman).
Ga jakar
aton fari sol
in zanin gadona mai laushin gaske dana turareshi da turaren turaka ( wallahi ki daure ki mallaki wannan sirrin Hajiya turarene mai tasiri da sirri na musamman.
In kina amfani dashi zaki yi zarra a wajen miji wallahi. in kishiya gareki zaki fita a wajen miji zaki ga har Allah Allah yake yi kwananki ya zagayo)
"Gyaran turaka wai zaki yi ne?
"
Na jiyo muryarta a sha
E Hajiya"
"Sabuwa hoo ai Hauwa nasa ta gyara miki
akin tun
azu ta turareshi da turaren wuta kuma akwai zannuwan gado a ciki inaga sunyi ashirin da manya da
ananu ko Hauwa?
"
"Ai sunfi ma Hajiya kin mance Alhaji ya
aro biyar kafin Amarya ta tare"
"To kinji ma ko?
"
Illahirin mamakin wai
ar aiki da gyaran turaka, kuma da'ita ake lissafa zannuwan gadon turaka.
Lallai Alhaji baya samun kulawar data dace.
Yanzu kuwa zai gane akwai mata akwai muna mata,akwai wa
anda suka rako mata, akwai mata maza.
Duk wani gogewana na bariki da salon sarrafa maza akan Alhaji zan juye wallahi Allah yau saina sa Allah yace wayyo zan mutu yayi bada_bada da baki.
To nagode sosai Hajiya"
Nayi haurawata sama ina mamaki ni dai.
A gurguje dan naga magriba tayi na yaye zanin gadon dana tadda a gadon na ninke na bu
e durowa na saka na yage nawa na shinfi
A ta
aice saida nayi ma
akin aiki na tsanaki na turareshi da turaren turaka na saki ac na wanke ban
akin tas yadda ni yayi mun
Na kulle
akin na sakko.
Ina komawa
aki kunsan wata zuchiyar sai tace in koma
akin.
Hijabina da wayata na
akko na kulle
arayina na koma saman Alhaji lokacin dana sakko Hajiya bata falo.
Sai Hauwa kurum daidai zan fito hauwa ita kuma ta shige falon Hajiya kenan.
Ina zaune a kujera na bu
e labulen
akin ina hango gidajen jama'a da yanayin tsarin gidaje a cikin estate
in sai naji
at ana bu
ofar
akin murmushi nayi kawai Hajiya na bu
ewa muka ha
a idanu da'ita.
Sai ta tsuma haka har tana yin baya.
Sai tayi maza ta saki fuskarta.
"Ashe kina nan?
Ai na le
arayinki inata bugawa shiru shi yasa nace tunda kika zo ciwo bai bari mun zauna ba ko zamu zauna ko a falon King ne mu tattauna a tsakaninmu mata?
"
Murmushi nima na mayar mata kafin na mi
e tsaye.
Nace da'ita.
Ai babu damuwa nima zanso hakan ta hakanne zamu sake fahimtar juna"
Sai kallon
akin da gadon take yi kamar ba
inta.
Juyawa tayi na rufa mata baya zuwa falon Alhaji da duk ko'ina ya
auki
amshi.
"Uhm wannan turarukan a saudiyya kika siyosune ko ko Dubai suma akwai turare gaskiya?
"
Saida na nisa har cikin raina bana son tasan ina na samu wannan sirrin nawa naga itama ai tana da nata ko?
Kuna ganin in fa
a mata a inda na sai kayana?
Ni da nake son zama tauraruwa a wajen mijina?.
"Nace ba Alhaji yace mun a Canada kuka ha
u ko ince a Lagos dake da wanki da mahaifinku?
"
Ajjiyar zuchiya na sauke da naga ta bagarar da batun
amshin.
E hakane a Lagos muka ha
u muka hau jirgi
aya zuwa Canada dashi in sha Allah"
"Allah sarki sannan ya fa
amun kinyi aure a wani gidan harda yaranki hu
u ko, to dukka a hannun Babansu zaki barsu ne mu da bamu da yara ba zaki bamu
aya mu ri
e ba?
Duk da muna fatan mu samu
aruwa ta wajenki.
Dake bai ta
a Auren bazawaraba sai
an mata.